Sashe 56
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Essha da Aliyu su Kama hanya zasu koma office tafiya kawai sukeyi ba Mai magana cikisu.. har suka karasa ciki suna Shiga zata zauna Aliyu ya tareta yace" please Kar ki zauna please"
Ta rolling idon ta tambayeshi"why?
Bai amsaba ya hada mata kan table ya dauki handbag dinta ya rataya yana kallo time.. Essha ta zauna tana kallo ikon Allah..
Yace" rakani zakiyi please Kar ki cemin bazakijeba da Allah"
Essha tana wasa da zobe hannuta ta tura baki tace" uhm zuwa ina?
Yayi murmushi yace"kawai kizo muje Zaki gani"
Tace" no imbaka fadamin bazan jeba"
Sadik yace"please Mummy let's go please"
Ta harareshi tace"nasa yanzu bakiku daya toh nace banzajeba"
Sadik yayi nar nar da Ido kamar zaiyi kuka yace"Mummy please da Allah" ya hada hannu Yana rokoto..ta kalleshi ta numfasa tace" toh naji Ina zuwa ten minutes yayi yawa zan wuce deal?
Sadik ya amsa da"deal" ya Mika Mata hannu ..
Ta Mike ta dauki school bag nashi ta rataya Aliyu yay murmushi gefe baki yace"let's go"
Zata fita yayi sauri tarewa ya zuba Mata lumsasu Ido na nasa yazo daf da'ita har suna iya jiyo numfashi murya kamar Mai rada yace"did you miss me? Did you you?
Essha takasa amsawa sai kalloshi kawai take ba ko kyafatawa.. Aliyu yayi murmushi gefe baki ya hura Mata iska a Ido tayi fir fir da idon tana kaucewa kunya ya kamata ta masa gefeshi tasa Kai ta wuce da Dan guduta.. Aliyu yabita da murmushi ya bi bayata..suna zuwa wajen parking lot yaganta ciki Tata motar tana jirasu..da mamaki ya knocking glass ta bude ya shagwabe fuska yace" Baby can fa Zaki shiga ba wanaba..
Ta kalleshi ta katseshi ta daura yatsa a sama lips dinta tace" shushhs.. basan ji komai, kawai ku shiga mun wuce inku ci min musu Kuma nafasa tafiya"
Yanda tayi ya burgeshi ya shagala da kallota ya tura baki zai Mata kiss ta murda glass din ta kulle.ya Mana ma Glass din kiss Yana dariya..
Ya koma motarsu ya sanar da securities da su binsu a baya kawai wajan zai Shiga suka amsa da okay sir..
Ya zagaya ya bude gefeta..Sadik na baya dun har ta daura Mai sitbelt.. yana zama yace" lemme drive"
Tace"no ina zamu je?
Yayi murmushi ya kada Kai yabata amsa da"Airport zamu je"
Ta jiyo da sauri ta kalleshi tace"Airports Mai zamuje muyi acan"
Ya hada hannu yana rokota yace"please baby drive kawai muje in muje can Zaki gani da Allah please"
Batace komai ba ta hada fuska ta tada motar zuwa Airports..
Ten minutes later...
Suna sukayi parking. Duk suka fito Essha ta jigina da jiki motar fuska na a hade..Ta kalli wrist watch nata daga har 3:30pm taja karami tsaki.. Tana kallo Sadik ya bude baya boat din daya daga ciki motor ya fito da wani signboard karami amishi design Mai dauke da Suna Essha Saif Khan&Ruky Saif Khan baro baro aciki.
da mamaki take binshi da kallo tana tambaya kanta su waye Kuma waena? Tana kallo yanufi Inda passengers na jirgi keta sauka.. Daddy shi ya Mara mishi baya..
Ta daga Kai kenan idota ya Mata tozali da mutani biyu da bazata ta taba mantasu a rayuwata ba..Pooja da Arundh Baki bude take kallosu suna sauka daga matakala jirgi.. Essha gani Pooja ciki lulubi da Abaya har kasane ya sake Bata mamaki..Pooja da batason Zafi English wears da take sanyawa ma yawaci su half naked ne waesu ma Basu da nauyi..shine yau harda Sanya arabiya gown har kasa.. Essha ta saki murmushi tace"wow am surprised" Bata gama rufe baki ba taji an rugume ta..gefeta kuwa Sadik ne ya kwala Kara da cewa"Surprised"
Essha ta dago Baki bude gani Arundh rugume da ita ta kalli gefeta taga Pooja ne da Aliyu suna gaisawa. Essha ta saki murmushi hartana haweye ta tsuguna ta rugume Arudh tace"Babyna am really surprised" ta dagata sama Arundh na murmushi itama da Bata peck a Kumatu tace" I really miss you Aunt Essha"
Essha ta manna peck itama tace" Same here baby"
Ta juyo ta kalli Pooja, Pooja ta gala Mata harara.. Essha dariya kawai tayi ta rugume ta.. duk sai suka fashe da dariya..
Suka saki juna Pooja ta Bata hannu suyi musabaha Tace"Assalamualaikum"
Da mamaki karara a fuskarta yau Pooja ne da Sallama ta Mika Mata hannu tana" Wkslm" har muryata ta na rawa tace" Poo Pooja kece kuwa.. You sound different"
Pooja ta hada fuska Tace" Hey Suna na ba Pooja ba suna Ai'sha shot Essha so am Doctor Essha Saif Khan by name am now a Muslim"
Wayyo Essha sanderwa tayi a tsaye bakita a bude tana bin Pooja da kallo bakita na rawa tace" Poo Pooja dagaske ki..ki keyi?
Tasake hade fuska tace" nace Miki suna na ba Pooja ba Am ur namesake now wata na Daya da dawowa addini gaskiya.. Allah ya cire ni a duhu yanuna min haske nashiga kaina har abada. Inshallah. Essha are you not happy?
Essha bakita na rawa tana hawaye ta rugume tace"Wlh nafi kowa Murna Pooj or sorry Essha am so excited"
Suka Kara rugume juna Essha harda tsalata Aliyu yana gefe sai murmushi yake musu..
Anriga min uzuri 🥺🥺🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Ur comments is my strength 🙇🙇🥺🥺
Comments🥰🥰&share 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Chop 😘😘Baby Salmah nd Mmr hikma 🥰🥰