← Book details Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 56

Sashe 55

Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mallam ya gada Kai yana murmushi yace"a lokaci da suka kebe ku a wanan bukka, baya su wuce jin iri ihu dake fita daga ciki bukka ne ya firgita jikana gata" ya nuna Wana Mara lafiya.. Aliyu ya susa Kai ya sanda Kai kasa in zai'iya tunawa Essha ce ke sharara Wana ihu sakamako 😉(😁😁basai na fadaba yanuwa😁) ya dago ya kalleta Yana dariya kasa kasa ta baka Mai harara tana murguda baki...ya shagwabe fuska Ya hada hannu Alama tamishi afuwa.. yanda yayi bakaramin dariya yaso ya Bata ba.. ta dake ta kauda fuskar.. zaiyi magana kenan yaji Mallam nacewa"naso na dauke mu gudu a lokaci ama sai tsoro ya kamani, kila Basu wuce ba suna Baki titi, ina kallo yanda Wana Hajiya ke sharba kuka abun tausayi, narasa yanda zanyi, can wani tunani yazomin aka nashiga kurmi daji ko Allah zai sa na samo ruwa da za zuba Mata ta farka, ciki sannda na taka na dauko Wana gora na lacasera da suka baka dole kasha, na dauka na fasa daji na tsoro fal Raina, sanda nayi tafiya Mai nisa ciki ikon Allah nacikaro da wata korama ciki sauri na ciko gorana na dawo guri Nan dai da suka tsaremu,ina zuwa sai baga kowa ba, su Hajiya na duk su watse,bakaji motsi komai gabana ya tsanata faduwa na Rashi ganisu, Ciki sauri na nufi inda na bar jikata kafi na karasa na samo ji Motsi daga ciki Wana bukka, ciki sauri na labe a baya bishiyar darbejiya dake wajan, Ina labe ba'abunda jikina keyi sai Bari Ina addu'a Allah yasa Basu taba min jikaba, dun driver da passengers da suka taremu duk su kashesu a gaba idona, daga inda nake labe na leka sai naga daya daga ciki Yan kungiyar ne ya fito daga Kai rataye a kafadashi, riga jiki daka kake sanye dashi gefe daya duk jini ya batashi gani haka ba karami firgita nayiba, ina kallo yasaka ciki Motar ka na ya ja motar yabar daji.. Dagani haka nafi awa daya a labe agun Ina sallati tsoro ma yahani motsawa..can dai Naga ba sarki sai Allah nafito na karasa wuri Hasiya(jikashi) da mamaki na tarda inda na barta na zuba Mata ruwa dake hannu na, ciki sa'a kuwa ta farka a lokaci.. ciki sauri na azata abaya na dun lokaci batafi Yar shekara goma ba, ina mikewa idona ya sauka aka Wana kudi da su ka sani na Ciro daga baya boat Dinka, pounds ne har badir biyu, kudi Sadaki matarka, har zan wuce nabar kudi wani zuciya yaraya min kawai na dauka daga baya na nemanku na baku hakkiku, dun basan ko nawa bane, ina fita Baki hanya Dakar nasamu motar da zai kaini kauyena, wurare karfe 6 ne na yamma mu Ka isa. Muna zuwa baya mun nasu na ba Mai daki na labari abunda ya faru damu yau.. ganta zaune Qulu, labari ya firgitata, jin nafada musu suna gari na yasa ta bani shawara da mubar gari dun zasuiya bin bayana. Haka ciki dare muka hada inamu inamu mukabar Wana gari zuwa Lugbe, wani gari ne dake Nan Abuja.. muna rayuwa mu ciki kwanciya Hankali.. baya shekara daya da faruwa haka watarana na bude Ghana must go dina Ina neman wani tsoho littafina na adini na cikaro da Wana kudi dai.. na nuna ma Mai dakina taban shawara da na Kai 🏦 banki a canxo zuwa na Nigeria na riga sana'a dashi Ina ju juyawa har Allah yasa nagaku sai na mayar muku da hakkiku, haka kuwa akayi Muna zuwa banki, nasamu wani daga cikisu Mai kirki dun bamai tayani dun Banda Dan, Dana koya daya kenan Allah yamishi rasuwa shi da maidakishi a Sanadi gobara.. suka barni da marainiya gata" Mallam na fadi haka haweye na zuba daga idonshi ya sanya baki Babban rigashi ya share.. Aliyu Dan shima hawaye yake yataso yadafashi Yana tabbing nashi a hankali alama rarashi.. Mallam sai shesheka yakeyi yanayi ajiya zuciya.. Essha ta share nata kwalla ta Mike ta bude fridge ta dauko bottle water Mai Dan sanyi ta siyaya mishi a cup ta Mika ma Aliyu yabashi.. dafarko yaso ya deny.. Sadik ya sauko a hankali dun shima duk jikishi a mace yake.. bagane labari yakeyiba ama ganisu suna kuka shi ya kashe mishi jiki.. ya karbi kofi ruwa daga hannu Daddy shi ya share ma Mallam hawaye yace" Stop crying Papa All is well kajiko" yadan ya prounancing kajiko din ne yaba Mallam dariya ya dara, duk hakorashi su baci da goro.Ya share hawaye..

Sadik ya mutsa fuskar yace"ohhsh Your _teeth looks dirty, you don't brush ur teeth...Grandpa dina hakorishi ba dirty"

Mallam ya murmusa ya share kwalla ya karbi ruwa cup din ya Sha ya mikamishi cup yace" nagode Dan yaro"

Sadik ya kada Kai Yana murmushi yace"Don't mentioned,Papa it's my pleasure"

Aliyu yace"Baba Allah yajiqasu da rahma"

Duk suka amsa da ameen... Nan kowa yay tsit na waesu mintina, Aliyu ne ya katse shiru da cewa" Wato kenan su suka dawo dani gida?

Baba ya amsa da" aa mutum daya ne, wanan Dan saurayi dake ta kareka daga hukuci Shugaba.. shi ne dai ya dauko ka, inaga babu shakka Wanna ya Dade da sanika...

"Toh wayeshi? Baba ya kaminishi suke? Aliyu ya katseshi da tambaya..

Mallam yace" gaskiya basaniba, dun a lokaci a tsorance nake hankali na baya jikina,ama tabbas ya bude fuska, ama tare ya kwashe ku ko?

Aliyu yana kallo Essha yace" aa, ni bansan yadda akayi ba, Essha ko...

Essha tana hawaye ta katseshi da"please don't ask me,anything I don't want to talk about it.. yariga da ya wuce please" ta koma ta zauna ta kife Kai a table ta fashe da kuka Mai cin rai..

Aliyu a rikece yakara sa gabata,duk jikishi yay sanyi zai ta bata yayi sauri komar da hannu yatuna da alkawari dake tsakanisu.. ya tsuguna gefeta ya marairace murya Kamar zai Mata kuka saiti kunneta yace"Please Essha kibar kukana, it hurts me alot, kefa kikace komai ya wuce.. but why r you still crying? nasa ba a Kyauta Miki ba, but ki tuna duk abunda ya samu bawa haka Allah ya kadara mishi Mai kyau ko Mara kyau.. please you should be strong and grateful huh baby please kibar kukana please"

Essha ta tsaida kuka na take itama kanta batasan dalili kukaba.. ta Soma shesheka ta dago Kai Tana kalloshi zatayi magana ya daura yatsa aka labbeshi yace" shushhs yaisa Kar kice komai I know how you feel right now"

Hasiya dake kwance ta Mike tana dariya ta kalli Aliyu tace"Uncle Kuna burgeni,in Yan kungiyar suka ganku zasuyi Alfahari da ku"

Ai dukasu suka bushe da dariya, Qulu dake gefeta tace"kiji jahila ana nema Kai dasu kina kiramanasu, Allah ya shiga tsakanimu dasu"

Mallam ya amsa da" ameen, waena badun suna kisa ba..toh sai ince aiki Allah sukeyi na bakisu"

Suka sake fashewa da dariya.. Aliyu ya Ciro handkerchief daga aljihu ya Mika Mata ta karba a sanyaye ta Soma share hawaye Nan sukaji Qulu na tambaya mallam dacewa" Mallam ya kamata ka gayamusu yadda kayi da kudi ko?a warware"

Mallam ya numfasa yace" lokaci da aka canzo kudi na, na tsorota sosai da ganisu Dan tunda nake a rayuwa ba taba cikaro da makuda kudi iri haka ba.. tsaba tsorota danayi har nayi niyya guduwa na bar kudi .. dun acike yake dam jaka kunsan miliyoyi ne a ciki nikaina har yau bansan adadisuba, Ina fita Baki banki nasake komawa ciki na dauko jaka nayi hanya gida.. baya kwana biyu ciki kudi na cire dubu dari biyu na Soma sana'a sanyar da takalma da jaka ciki ikon Allah anyi sa'a hanyoyi su bu bude, yanzu haka Ina da manya manya shaguna na takalmi da jaka,a ciki gari Kano da Abuja, kullum Banda wani natsuwa ko sukuni.. fatana a kullum shine Allah ya hadamu da ku.. ko za samu sukuni a Raina Alhamdullila yau addu'a na ta karbu... Tun ran juma'a can muke sitiri zuwa guri Doctor Essha.. Bamu samu dama ganita sai yau Kai gaskiya naji dadi.. yanzu zanje na dauko jakana da saura kudade duk na hada na mayar muku da abinku yau zanyi bacci ciki kwanciya Hankali.. dukiya da ba naka ba wani babba bala'ine"

Aliyu ya murmusa yace" Baba insu zama nakafa?

Mallam ya bude baki can yace" baganeba yaro mai kake nufi da haka?

Aliyu yasakeyi murmushi yace"toh Baba daga yau su zama naka, mu baka halak malak"

Daga Mallam har Qulu su yi Suma zaune Baki a bude.. Aliyu ya Mike ya tabashi a zabure ya Mike.. Aliyu ya rikeshi Yana dariya yace" Baba natsu mana"

Mallam a rikece yace" Yaro kudi kudi fa. Ka gansu ne masu yawa kace kaba nisu kyauta"

Aika aika da tsoho keyi yaba Sadik dariya sai kyakatawa yakeyi.. Qulu kam Takasa ko motsi..

Aliyu gani duk su rikece yasa ya jawo kujerashi ya zauna da Mallam ya dafa kafadashi yace" Baba ka natsu mana"

Muryashi na rawa yace" yaro kudina kudade na kace kabanisu?

Aliyu ya amsa da" eh, yanzu zu zama malakika"

Aliyu bai gama rufe baki ba yaga tsoho na ya sulale a hankali ya fado jikishi.. Duk su tsorota yadagashi da sauri Essha ta kawo ruwa.. Aliyu ya yayafamai. Ya shafamai a fuska Nan ya farfado a zabure ya fashe da kuka.. Iyalishi gabadaya su kuka sukeyi.. Office din Doctor Essha ba abunda kakeji ke tashi sai kuka Mallam da matarshi da jikashi... Aliyu ya dago Mallam.. mallam sai godiya yake Mai kamar zai kwanta tsaba godiya... Aliyu sai tareshi yake Yana" gode ma Allah Baba"

After some few minutes..kowa ya natsu Essha ta rubuta musu maguguna aka su dawo Nan da sati biyu asake dubata.. Sai godiya suke tayi Kamar za su zube a kasa.. mallam ya tambayi address nasu.. Aliyu murmushi kawai ya Mika mishi Card na address nashi.. mallam sake rikecwa yayi gani suna..Aliyu Umar Tycoon.. yashiga zubo musu adduoin ba sausautawa suna amsawa da ameen..

Nan suka mike zasu tafi.. Essha duk suka mike zasu rakasu..suna ka rakasu har baki motarsu.. sanan suka jiyo.. mallam ciki motar Kamar zai zare Saba murna..
Chapter 55 · 0% Book details