← Book details Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 56

Sashe 4

Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Can a jirgi , mutani nata sauka, can na hangi wani hadade guy yafito, kyakyawa na karshe, ko shi yayi kansa iya yanda zaiyi kenan, Aliyu kenan,

Aliyu fari ne ama ba kal ba, dogone ama ba zankaleleba, dai dai, shi ba ramame bane ba Kuma Mai kiba ba, a tsayakiyake da kirjisa me fadi normal, hanci sa Mai kyau da tsari, baiyi tsini can da yawa ba, gashin kasa, Wanda ya yarashi luf dashi, baki ga santsi da laushi kamar na India, gira sa Mai yawa ga kyau, idanu na Dara dara, farare kal kal, habarsa Mai Dan tsayi, bakisa das dan daidai, lips dinsa su ba pink ama kamar light pink, ya bude baki yayi murmushi hakoransa Yar yar, farare kal kal, ga wani dimple nasa Yar ciki Yana lotsawa gwani sha'awa, fatarsa kuwa shar2, subhanallahi Aliyu yagama haduwa.

Jikishi sanye yake da black jeans, da top fari, kafarna kuwa tasha👟farare, hannu shi kuwa zobe azurfane, sai agogo rolex, sai kamshi ketashi.

A hankali yake sauka a matakalar jirgi, a kasa zuciya shi yace Alhamdullila.

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by j hajara

1️⃣1️⃣&1️⃣2️⃣

Yace" Alhamdullila yau na shaki iska kasana" yacigaba da sauka a hankali, Yana kan sauka yaji wani muguwar faduwa gaba, nandana yariga karato inalilahi waina ilaihi raju'un. Haryaji ya daina ji.

Yana waigawa ya hangi su Ammi da dad.can gefe daya security ne, ai nandanna ya hada fuska, don shi arayuwashi yatsani ya farka ya ga security Dina, suna daga ciki dalilai da bayaso zuwa Nigeria, anashi tsari, security kamar takura rayuwane.

Aliyu Yana da sanyi amfa a kwai zuciya inkatabashi, ga tausayi da jikan Dan Adam, ko duma yayi girma kasa waje ama baya shaye shaye, baya Nima mata, mata ma Basu a agender nashi.

Sai kwanaki ne yariyar aboki daddyshi suka hadu a Russian, Tana nacce mishi Wai Tana sonshi.

Sunata SUHAIMA, suhaima yargatace, duk abunda ta keso daddy ta na mata, kyakyawa ce a fuska, ama ba diri ta tafi kamar pencil😂.

Tana gayama daddy yazo yasamu tycoon, yaminshi magana,🤦dayake abokanaine. Yace" ba damuwa zai ma Aliyu magana, shi Kuma Aliyu duk abun daddy shi yasashi yanabi, shiyasa yace ya amince da aure.

Suhaima tana makale mishi har yasoma saki jikida ita, har ayi musu bayko,ansa Rana, aure sai nan da wata uku tukun.

Aliyu nada abokanai gudu hudu Wanda yake ji dasu, Kuma duka atare sukayi karatu,

Haydar namesake nashi, Suleiman, hafiz, fawaz. Aliyu da Hafiz su karata business,fawaz da haydar medicine, Suleiman civil engineer.
dukasu mazauna abujane.

Da fara'a a fuskarshi ya nufi tycoon, wani daga ciki security yayi sauri ya amshi trolley nashi, Yana mishi barka da zuwa ya amsa aciki sankewa fuska.

Tycoon yace" welcome back son ya rugumeshi, su Ammi da Mami suna gefesu.

I really miss you dad yafada murya a shagwabe" tycoon ya shafa mishi Kai yace" ai kadawo kenan.

Mami tace" son daddy ka kadai ka gani ko?

A'a Mami na ya je gefeta da sauri, ya daura hanushi aka kafada ta yace" yaza'ayi na Manta da Mami na inaa.

Ammi tace" toh zai kuzo munkarasa gida, in muje ko cigaba, duka su ka fashe da dariya.

Tycoon yace jealousy" eh naji.

Aliyu ya shagwabe fuska kamar karami yaro yace" Ammi ko Kimi sannu da zuwa ko?

A'a yihakuri yaro mamishi barka da zuwa ammi tafada.

A'a ni nayi fushi,

Mami tace" Ammi tunda har kikasa boy Dina yayi fushi toh Zaki biya Tara.

Niwa kumun afuwa ammi ta fada"

Tycoon yace" amiki kuzo mukarasa gida.

Duk suka karasa ciki mota, akatashi motoci sai gida.

Suna karasa gida, sun a nufo gate abun mamaki Naga yabude da kanshi, aka sanke yi zangaye kamar roundabout tukun suka isa guri parking, Kai gidana yagama haduwa a rayuwa.

Suna parking bodyguards da sauri suka bude musu mota, kowa na haraba gida ana jira fitowarsu.

Aliyu na fita da gudu Sofia da rahma suka karaso wurisa da Oyoyo ya Aliyu"

Kai Kai yanmata Ammi ne suka girma haka ya fada" sai murna kawai suke ya Aliyu ya dawo,

Rabonshi da ganisu tun su seven years,

Yakuke yanmata Mami?

Lafiya klau Yaya.

Su siyama, idriss da Isa suka karaso da cewa" welcome bck home big bros

Yace thanks dear

Ma'aikata suka karasa mishi da Kaya izuwa part nashi da aka gyara sab sab.

Tycoon yace" toh don sai kaje ka fresh up ka huta, sai kazo a gaigasa ko,

Toh dad ya fada" suka wuce ciki.

Sofia da rahma zasubishi , Mami ta hanasu, a'a kubar min yaro ya huta, zaku wani je ku dameshi.

Rahma ta tura baki tace" Ammi kiji Mami Wai baza mubi Yaya ba,

Zo zo yanmata na karkudamu, ai kudiga ganishi har ku gaji dashi, muje ku amshi milkshake 🥤 naku Ammi ta fada"

Sofia ta amsa da yawwa Ammi"

Siyama tace" ko ji dashi nasa anjima kadan za'ajiku da Ammi din.

Ai sharesu kawai daughter Mami ta fada"

Oho dai inji Ammi" ta jasu suka wuce ciki .

Aliyu yace " Mami I really miss home,

Ai dole son, yanzu jeka yi Sallah ka huta, sai kazo muyi hira.

Toh mamina"

Yanufi part nashi, idriss na biye dashi, suna hira gwani burgewa har suka karaso ciki, ko' Ina kal kal, kamar ba"ataba shiga ba, komai yayi cib cib, katuwar plasma ne a falo, sai su cushion Mai ruwan gold da sirri fari a ciki, sai rug a tsakiya da center table.

Paint din part din white ne gabadaya, gefe guda Kuma dining areane, sai wani passage da dai sadaka da guri motsa jiki,
Machines na motsa jiki ne kalla kalla a guri,

Kai faduwar tsaruwa part din Aliyu wani Bata lokaci dun ya tsaru, yagama tsaruwa, kamar a turai

Idriss yace" barana na barka ka huta, ni zan wuce office, akwai wani case da akazo dashi zanmika ma wani friend Dina duni zanyi tafiya, Kuma yau Friday.

Ok barrister (haka Aliyu ke Kira idriss da barrister), Ina zakaje? Aliyu ya tambeyeshi.

Ya rage murya ya zo daidai kusa da shi yace" big bro guri princess Dina zanje a kano, biki yayarta za'ayi gobe.

La kace guri inlaw na zakaje" Aliyu ya fada.

Eh Yaya.

Toh ka gasheita, Kuma u should take care of yourself Aliyu yafada"

Okay bro I will, kila ma said Monday na dawo"

Okay safe journey.

Idriss Yana fita yadawo da saurishi yace" Yaya Aliyu da Allah in Ammi ko Mami suka tambeyaka ni, kace musu kawai akirani wani case ne a kano.

La see dis boy oo, so kake nayi karya daga dawuwa na?

a'a big bro mami ne Bata so na da yariya, basan maiyasa ba idriss yafada a murya tausayi"

Aliyu yace Kar kadamu zan shawo maka kansu"

Ohh that's my lovely bro idriss ya fada" ya rugume Aliyu , ya fice da sauri, Aliyu ya jijiga Kai kawai Yana murmushi.

Ya haura dakishi, ya wuce toilet, ya watsa ruwa, yayi alwala, bai jimaba saboda yasa baiyi sallah zuhr ba.

Yana fitowa yasamu Dan liti a baki kofa(dan liti amintace Mai aikishi ne, tundaga kan gyara wuri, sako, sometimes har girki Yana mishi sbd ya aminta dashi, Kuma ya na saka shi nishadin, dun Dan liti iri mutanina ne masu son barkwaci dasa mutum dariya, shiyasa Aliyu ke ji dashi).

Dan liti yace" yalabai sannu da zuwa, ya zuguna har kasa.

Aliyu ya amsa da musa maiku lafiya?

Lafiya rankashi dade, ai yallabai nayi matukar kewa ka, dun tun tafiya ka bani sukuni a gida nan , a guri waeina yara su biyu na , walahi yalabai su adabi rayuwana, nasa suna tsoraka, ka ga Sofia har sani wani rawa da waka takeyi , rahma na kwasheni a waya su, wassh wlh yalabai har nayi ciwo baya😅, nasa suna tsoraka, yanzu sa sayaya min.

Wai Dan liti kana ta zuba, Bari inyi sallah tukun Wana Kara na ka babba ne Aliyu ya fada"

Dan liti yace "yihakuri yalabai Kuma fa hajiya tace" Kar na damaika , Ina jera maka abinci in fito, ya dungusar da Kai Alama amishi afuwa.

Aliyu yace tashi katafi saina fitoh" toh yallabai.

Ya nufi wardrobe nashi Kaya ne, a ninike dayawa kamar wani boutique, tun daga kan English wears zuwa su shadodi. Ya cire wani armless t_shirt, baki da jeans trouser shima baki, yasa bakarami kyau yayi ba.

Ya shimfida dadurma yayi Sallah, yana idarwa, ya nufi wani jaka dayazo dashi, ya fitar da wayashi, da laptop. Yana kuna waya, Kira na shigowa, fawaz ne, ya dauka da sallama?

Fawaz yace"rike sallamarka tun 2:00 kana garina shine ko ka nimamu toh ka kyauta,

Haba likita boka tura kamin uzuri mana ya fada"

Fawaz ya katseshi da cewa" mudai gamuna zuwa, musa Kai ba zuwa zakayi ba, ya kashe waya.

Ya kishigede shiru a gefe gado,ya lumshe idon kamar Mai bacci. Ya rasa dalili dayasa tun da ya sauko Nigeria yake ji gabashi na faduwar gaba, ama yabar ma Allah komai,

Ya naji wayarshi na ringing ama ko yace zai tashi yaduba, dun yasa ba daddy shi bane, ko Ammi ko Mami, shiyasa ya share Kira, waya nata ringing har tsawo tw o minutes ama ko yadaga , har aka hakura abar Kira.

Waya na tsinkewa ana sallama a daki, bakowa bace ila Salma cousin sister shi, yariya uncle bello.

Salma yariyace Mai jida kanta. Tunda ta tashi da soyaya Aliyu yatashi.yanzu hk Tana 300l a KASU(kaduna state University)Tana karata computer science, ga kyau , turbakallah,tana bala' in son Aliyu , ama shi baima San tanayi ba.
Lokaci da aka sanar mata da cewa zaiyi aure , taci kuka har ciwo sanda tayi, tan binciki yariya da zai aura wato suhaima, tagama Bata fita da komai ba, Kuma abun da yayi mata dadi ta taji cewa ai aure dole za'amishi shiyasa ta saki ranta. Mummy ta ta Sha fadamata tabar zance aure Aliyu ama taki, shiyasa tu Ranar da siyama tagaya mata Aliyu zai dawo ta tatara ta dawo Abuja da zama, dun Tasha aniyar cewa zata gayama Aliyu abunda ke ciki ranta, tasa ko ba komai zai so ta,

Shiyasa yau Tasha gayun ta nufo part dinshi, ta duba parlor Bata ganshi ba shiyasa ta haura har daki shi.
Chapter 4 · 0% Book details