Sashe 28
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*************************Suhaima ne a daki, takasa zaune takasa tsaye, hankali ta duk a tashe yake, baya an sanar mata Aliyu Bai zo dauri aure ba, kwaliya fuskata duk ta kwabasu, hajiya binta ne ta shigo ta dafata, ta juya tana gani mummy ta ne tasa ihu, hajiya binta tayi sauri rufe mata baki,ta rage murya tace" ke natsu, Kar ki tona muna asiri, bamu kadai bane"
Suhaima ta cire hannu hajiya binta daga bakita tace" mummy har yanzu fa ba alamu nasara, nasan ba zuwa zaiyi ba, kawai ni kibar ni naje na saimaishi"
Hajiya binta Tace" Baby Ashe baki da wayo, ki kwantar da hankali ki, yanzu Nagama waya da Tycoon na shaida mishi komai harda Rashi kiraji da baiyi, harda kuka na, nasan kuwa Wana makircinawa ya zaunu, doleshi yazo dinner na yau, kiga kenan zamu cima buri mu ciki ruwa sanyi, bani mu kashe" ta Mike Hannu suka tafa taf.
"Iyye Baby na tazama surika tycoon, kudi da dukiya Kuma sai dai angani agurimu, mun shantake yanda mukeso, Kai m soo happy" ta fashe da dariya shakiyi ci..
Suhaima ma ta Mike Tana rawasaya tana juya jiki da ko juyawa baiyi, hajiya binta na mata kirari tana Kara fasa mata Kai..
Karfe hudu nayi,aka kawo.amare gidajesu dake na abuja, mansion lafiyaye ana asokoro Tycoon ya Gina ma Aliyu, gefeshi kuwa na Idrees ne, gidaje ya gaji da tsaruwa, sai shirya amare akeyi saboda za'ayi bude Kai, karfe 9 na dare za'a wuce dinner.
Suhaima Sam Taki nutsuwa, Kai na rawa,sai firit firit take da artificial eyelashes daya cika mata Ido, Tasha alwashi yau zai tacima burita....
Kuyi manage da wana, sister na ba lafiya ni nake jinya. Na ga adduoiku na gode, Allah yabar kauna♥️♥️
More comment, more typing 😁😁😁😁
Love you guys 🥰🥰 🥰
```👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
DOCTOR ESSHA
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
WRITING BY
J Hajara
🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️
M.W.A
Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari ```da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar
da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=Whatsapp
_________________________
Fans naji dadi adduoiku ☺️ nagode sosai, anatare 🥰 irin sosai na😜. Love you guys 🥰🥰 🥰🥰 🥰🥰
4️⃣8️⃣&4️⃣9️⃣
Aliyu tunda yafara barci bai farka ba sai misali 2, shima sanda agogo daki ya buga two daidai sanan ya farka, ya ma manta yau ake biki dauri auresa, Yana tunawa yaja tsaki yace" WTF" ya Mike ya cire Kaya jikishi ya fada toilet ya _sakar_ ma kansa ruwa sanyi, kusan 15mins ya dauka, sanan ya daura alwala ya fito ya shimfida dadurma yagabata da sallah, baya ya idar sai tsaki yake ja. A fili yace"gaskiya Daddy bai min adalci ba, baigama rufe baki ba yaga inuwar mutum a tsaye gabashi, Yana daga Kai suka hada Ido da Tycoon, yayi sauri ya sukunyar da Kai dan yasa yayi laifi.
Tycoon rai a bace yace" Aliyu ka kyauta kenan, ban taba zato zakamin hakaba, ka watsa min kasa a idon, ace duk girma taro na, Kuma dauri aure ka guda kaki hallarta guri ka kyauta, eh nace ka kyauta" Yana kaiwa na ya juya da nufi tafiya Aliyu yayi kasa da murya, sanan yashiga lalashi Tycoon Yana bashi hakuri, Dakar ya iya calming nashi, dun yasa daddy nashi komai ya mishi bai fushi dashi, Tycoon ya juya ya dafashi yace" son,Kar ka Kara kaji? Aliyu ya gyada kai.
"Amarya ka na gidaka anjima, zakuje dinner da Allah Aliyu Kar kaki tafiya ,dun nasaka, kaga yanzu hakkita ya rataya a wuyaka, u have to do anything that will pls her, imbaka je ba baza taji dadi ba" Tycoon ya fada a siga lalashi.
Aliyu yayi nisa a tunani Essha yace" Allah kadai yasan hali da ta ke ciki"
Tycoon ya girgiza shi yace" are you with me boy? Aliyu ya amsa. Tom ka kunna wayoyika, Allah ya muku albarka" Aliyu ya amsa da ameen, Tycoon ya juya yabar side din.
Yana fita Aliyu yayi ajiya zuciya ya zauna ya kishigede da gado, idonshi na zuba da kwala, tausayi kanshi da hali da Essha takeciki yake ma kuka, yarasa inda zai da kanshi yaji sanyi, sai sambatu yake Yana yaushe zangaki naji sanyi a Rai na please come back to me... Ya dauki zane ya Bata kiss a daidai lips nata yakara rugume hoto.
Wurare 9:00pm, su angwaye su Sha wanka ready to party,Aliyu kadai ake jira , Aliyu kwance yake rugume da hoto Essha bai da ko niyya shiryawa, fawaz su rokeshi fir yaki tashi, karshe Ammi suka Kira.
Ammi na zuwa, ta samu wace ta zauna a gefeshi tace" Aliyu yau fa Ranar fariciki ne a gareka, kayi hakuri ka tashi ka shirya, kasa dai Mami ka ne ta hada ko, baza taji dadi ba , imbaka hallarci guri ba, ga suhaima tun jiya kuka takeyi , yanzu hk Tana na a motar Kai takejira. Aya zakaiya sauke mata hakkita kuwa?
Ya lumshe Ido, ko kadan baison ana mishi maganar suhaima bai sonta, haushi take bashi, Essha ya tuna yanda aka daura auresu cike da tsoro da firgici, he wish biki yau da ita ne, dazaiyi murna da fariciki da baitbayishiba, wasu haweye masu zafi suks zubo mishi a gefe fuska yayi sauri ya share Kar Ammi ta gani yace" Ammi inaje two minutes kawai zanyi na dawo"
"Ka dawo Ina? Kuna tashi gidaka zaka wuce da amarya ka" Ammi ta fada
Aliyu ya Kara hada fuska kamar suhaima ne a gabashi, ranshi kara baci yake kamar ana fetir.
Ammi tace " maza maza tashi ka shirya kaga dare nayi"
Kara gyara kwanciya yayi , ya lumshe Ido kamar Mai bacci, yadada damke hoto, jiyake inyatashi kamar ya rabu dashi kenan har abada.
Ammi ta Mike ta tsaya akanshi tace" iyye Aliyu kaga ma rainani fa, Ina magana kana Kara gyara kwanciya" tasa Hannu ta zare hoto da ya rugume Tana bin hoto da kallo mamaki, zai tayi magana kenan Tycoon ya shigo.
Yace"Aliyu Wai maikake jira ne,baka shiryaba?
Aliyu ya Mike jiki a sanyaye yace" Dad zan shirya bana ji dadi jikina ne"
" Daure ka ko kwakarta ka shirya, Kai kadai ake jira, kabar yariya mutani a motar sai kuka take, maiyasa kake haka ne?
Aliyu ya Mike yashiga toilet Yana ji zuciya shi Kamar zata fashe dun zafi , bai jima ba ya fito.
Amir da wani hadade suits baki, sai kyali yake, da agogo da takalmi, suka bashi guri dun ya shirya.
Aliyu dan shuumaci suit din kawai ya zira a jiki,bai Dora belt ba bale yayi gyara gashi,da garga yayi haka dun haushi komai yake jin, ya sauko kasa , su haydar su zuba Ido suga saukawarshi su fara kashe minshi hotuna abun mamaki kawai suga Aliyu ya sauko barkatai , dukasu suka binshi da kallo mamaki.
Hafiz ya Mike ya na binshi da kallo baki a bude yace"buddy kanka daya kuwa? wait tsaya kana nufi a haka zaka fita ciki taro na?
Ya amsa da"toh Mai ye fi Raina "
Suleiman ya tabashi yace" Buddy Aya Kaine kuwa? The you look at the mirror before coming down? Wlh you look horrible"
Aliyu yace" ni fa muje,ku tsaya Kuna cika ni da surutu,toh ni Ina ruwana,imba Essha bane zanmata gayun,toh ba wata daban da zanmata gayun har na farata mata ehe"
Haydar yace" Buddy ita ma suhaima matarkace fa?
Ya daga hannu yace" Kai kasani, let her go to hell" ya Kama hanya zai fice daga parlor...
Fawaz da sauri ya rikoshi yace" wlh baka isa ba, bara ka fita a hakaba, kalle ka fa kamar wani Jehovah witness pastor, u look some how, da Allah ba don suhaima ba, saboda Mami zakayi kaji, ta Dade tana jira Wana rana"
Hafiz yace" muma fa, bakiciki yake muna, shi ya d'ana😜, shine mu yakeso ya Bata mana lokaci"
Aliyu daji haka yasaki murmushi har both side dimples nashi suka lotse, Yana kallo one side, yayi whispering a hankali da bai Mai iya jishi, Yana shafa Kai zuwa gemu yace" yea, she's my sweet in the middle 😜"
Suleiman ya juyoshi yace" Mai kace?
Ya baka mishi harara kamar Ido zasu fado, tundama akwaisu tuburkallah yace" basaniba"
Suleiman yayi murmushi yace" a'a rike wukar bani na Kar zomo ba rataya aka bani".
Kafi Aliyu ya akara har Hafiz ya gyara minshi Kai , fawaz Kuma na Dora minshi belt, haydar Kuma na fesheshi da waesu expensive perfumes masu shege kamshi, Suleiman sai aiki gets mishi collar yakeyi Yana Yana Kara gyara zama riga suit din na ciki.( I really love friends♥️🧡).
Suna gama mishi gyara Aliyu ya fito a asali Aliyu Umar tycoon, yafita a Jehovah witness inji fawaz😆,sai dauka Ido yakeyi, tsasa kyaushi ya Kara fitowa, suit din ya karbeshi sosai , balle black ya hade da light skin guy sai ya bada WOW, MashaAllah ango Essha ya fito, duk angwaye ya darasu.
Aliyu ya hada gira sama da kasa kamar bai taba dariya ba, ya dauki Bluetooth ya manna a kunne yanaji matsanaci faduwar gaba, Suleiman duk motsi da Aliyu zaiyi zai ya Kashe mishi hoto.
Idrees ya shigo yace" bros kufa ake jira" shima yasha suit yayi kyau shima, duka angwaye su fito kamar a sace su.
Fawaz yace" muje ku" har su fara tafiya sukai baki kofa, da sauri Aliyu ya juya ya haura dakishi, ya na zuwa ya dauki hoto Essha ya marairace murya kamar tanajishi yace" kiyi hakuri baby boo, sweet in the middle ya Kade mata Ido daya yacigaba" I promise not to cheat on you, kiyefeni biyaya nakeyi" ya sumbaci hoto, sanda yaji daddyshi ya kwala mishi Kira sanan ya ije hoto yana waving mata bye ya sauko.
Suna fita gabadaya aka fara kashe musu hotuna,ga motoci birjiki ana jira isorwasu, Aliyu ko yatsaya ayi hotuna dashi ya fuske ya shiga motar, front sit ya zauna dashi da driver Yana juya yaga suhaima haushi yakara kamashi yaja tsaki Ashe motar da yashi ga take ciki, kamar ya fita kawai yakara ja wani tsaki ya kauda Kai.
Suhaima ita kadai a back sit sai shara kwalla take , Tasha wani armless wedding gown da girma shi ya cika back sit din gabadaya, Tasha heaven makeup, ta tura baki taji dadi koba komai zaije Kuma zai zama nata.