← Book details Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 56

Sashe 15

Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mami ta dakamishi tsawa tace" shout up my friend, you guys are crazy , saboda Kuna tsoro Kar kurasa aikiku, shine ku ka bar boy yafita shikadai har kaduna , a hali da Nigeria take , u guys are stupid , u guys are death , dakai da yaraka kufi yanzu na, ku duba min boy Dina, if not Kuma kinda kusan in magana yaje kunne daddyshi ku fara kuka da kanku"

Ammi tace" wait haba mana mami, baki blaming yaroki ba sai su, kina ji fa har treating korasu yace zaiyi in har suka binshi, Kuma su bin bayashi , hanya a kulle. Na tabatar baijeba , Killa Yana tare da su fawaz , don tun 8:00am yabar gidana gashi yanzu har ana neman 12:00pm "

Mami ta sauka ajiya zuciya tace" hakane ama even though baikamata ba, ta juya ga chief security tace get out of my sight "

Yace" sorry ma , sorry yafita da sauri ..

Ammi ta dauki waya ta dialing number Aliyu Yana ringing ba'a dauka ba, tasake godawa har 10calls ba a daukaba tace" dafata dai lafiya gashi nakira layishi bai daukaba"

Mami tace" subhanallahi bara na Kira daya layi, tana dialing taji" The number you dialed is switched off, please try again later thank you" takara dialing duka abun daya yake maimatawa tace" Allah yasa dai Yana lafiya"

Siyama tace" Ammi ki Kira ummi ko yaje "

Ammi tace" Aya !kina ji ance ba hanya"

"Uhm Ammi ki Kira kiji ai akwai hanyoyi dayawa na tafiya kaduna"

Mami tace" eh hakane fa , kirata muji "

Ammi na dialing number umm Kira nashiga kafi Ammi tayi magana ummi ta rigata da cewa" Allah hajara yaroki ya rainani ,nasa an hada mishi gote da lafiyaye fura shine yaki zuwa, ai tundama nasa fada kike don ki kareshi ba zuwa zaiyi ba, kila sai na mutu yazo ya ga gawata" ta karike cike da matsifa ... Nan take Ammi taji gaba ta ya fadi bataiya ma amsawa , suka tsaya kallo kallo ita da Mami ..

Mami tace" bani waya" ta mikama ta.. tace" ummi kila yashigo , ko ya tsaya hutawane a part nashi"

Ummi tace" kasaraku gabadaya ku, karya zan muku, duka ma'aikata na tambeyesu, su ce min baizo ba , kareshi kawai kukeso yi " ta katse Kira

Parlor ya dauki shiru duk suyi jugum ba walwala , tun tun Mami tafi daga hankali ta..

Saiga rahma ta shigo rike da waya a hannu ta tace" Ammi ga waya yaya, daga sashe nake , Yana ringing ya Manta da ita bai tafi da itaba"

Da sauri Mami ta karbi waya Tana taba ya unlocked da kanshi Alama baisan a security ba, ta duba missed call Kira Ammi ne harda na suhaima tace " Ammi kiga ni Ashe waya na gida da daya ya tafi Kuma gashi layi can switched off"

Isa dake zaune tuntuni baiyi magana ba dun yasa Yana magana Mami zata huce haushi akanshi yace" toh Mami ki Kira su bro fawaz ko suna tare "

Tace" good idea barana Kira" tana neman number kenan Kira na shigowa waya , taga ma fawaz dine , ta dauka tasa a loudspeaker... Fawaz yace " buddy ka kyauta , toh gamuna zuwa muna baki gate"

Mami tace" inalilahi fawaz takira sunashi

Yace" ah a Mami ne , Ina kwana ? Bata amsaba ta jefa mishi tambaya da cewa " tundama ba tare kuke ba ?

Yace" a'a Mami ya fitane , mugamu a guri parking lot '"

" Maza ku karaso ta kashe waya

Isa yace " inalilahi ba lafiya"

Ammi ta daka mishi tsawa tace" min shiru duk ba iriku kenan ba marasa ji magana '"

Tana rufe baki su haydar suka shigo dukasu hudu , da sallamarsu , suka amsa a hankali kowane nasu a matukar tsorace
suke , don in magana yaje kunne daddyshi ba Karami tashi hankali zasu shigaba.

Suleiman yakalli siyama yace" little sis maikefaruwane nagaku haka?

Kamar zatayi kuka tace" yayane yace zaije kaduna , tun 8:00am Kuma bai fita da guard's ba, an Kira ummi tace baizoba , mu zatama Kuna tare gashi yanzu har 1:05pm Kuma ga wanan waya ya mata da ita , daya layi daya tafi da ita Kuma a kashe".

Haydar yace " inalilahi 😟 ama buddy bai gayama na zanshi kaduna ba , ama ba komai everything will be fine"

Ammi tace" Allah yasa , ama da Allah Kar wani ya gayama daddyshi har Allah yasa agashi, tun tun ku...ta nuna Sofia da rahma da har idonsu ya fara Tara kwalla

Comment &$hare🥰😘😍

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
*DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

_WRITING BY_
_H Hajara_

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
______________________________

```Fans kuyi hakuri kuji ni shiru Kwana biyu sakamako rashi lafiya da nayi..Ina matukar godiya ,da iri nuna kulawaku agareni nagode sosai ...```

*especially doctor Essha fans group inayi ku sosai naji dadi addu'a o inku.. this page naku ne inayiku iri trillion Dina❤️💙💛..iya wuya anatare 🥰 love u guys😘😘.*

2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣

Mami tace" Isa kiramin Joseph "

Isa yadana wani Abu kamar waya..

A jiki an rubuta security alert, ko minti daya baiyi da danawa ba sai ga chief security ya shigo da sauri shi..

Mami ta kalleshi tace" Kai da yaraka kuje kune nemi yarona, imbahakaba.....bata karasa ta kada yatsa sanan tace" and you guys should be fast"..

Jiki ladabi chief security yace" okay ma"..

Haydar ya Mike yace" Ammi zanbinsu ?"..

Tace" toh Haydar sai kun dawo , Allah ya bayanashi" suka amsa da ameen" ..

saura ma suka Mike suka ce zasuje..

Ammi ta kada Kai tace" Hafiz da Allah Kar ku Bari maihafishi ya yaji Wana magana ku jiko? "..

Yace" inshallah Ammi Kar kidamu"..

Suka bi baya chief security..

Suna fita chief security na fita ya shaida ma yaranshi su shirya zasu fita, Suma duk jikisu yayi sanyi su San suna ciki tashi in har tycoon yaji labari na .

Wani Babba gate dake gefe haraba mansion din chief security ya nufa, security gate ne , sanda ya Dana wasu lambobi kafi gate din ya wangale kanshi..

ciki babba fili da aka gyarashi sumul sumul , helicopter ne masu ji da kansu dal har uku , ruwa navy blue , jiki helicopter suna TYCOON ne baro baro aciki..

Chief security da wani daga ciki matuki helicopter din Mai suna mike.. chief security ya karbo keys din helicopter din daga guri Mai kula da guri .. ya Mika ma Mike daya , suna shiga ya daga masu Suleiman hannu da saura yarashi , su Suleiman na shiga suka gyara zama sit belts , helicopter biyu su ka dauka, Suleiman da haydar na tare da Mike, Hafiz da fawaz suna ciki na chief security .. motoci ana waje ana jira sutashi.. suna dagawa zuwa sarari samaniya suka dauki hanya kaduna, tafiya suke kasa kasa kamar za su sauka ma mutum akai, ba'a abunda kakeji sai Kara helicopter a hanya kaduna, ba inda Basu duba ba, lungu da sako ,ama ba Aliyu ba labarishi jiki a mance sukasake juyawa, su fawaz su matukar shiga tashi hankali aranshi gani aboki nasu, har su fi security dima .. su Ammi naji dawuwarsu suka fito da sauri da zima ko angashi ..

Mami ta nufi haydar da kanshi a kasa ta tasa hannu ta daga shi Yana kallota murya kuka tace" haydar ina yake ? Ina boy Dina ? Tana magana tana jijigashi

Yace" Mami hakuri zakiyi inshallah za'agashi ya fada murya na rawa"

" Haydar boy ya fita gidana tun 8:00am gashi ganshi uku tayi har da minti na,ba'asan inda yashigaba iyye Wai Wana wani iri duniya ne muke ciki"ta durkusa a kasa tana kuka...

Ammi ta dagata da sauri tace" ki daina kuka za'a ganshi inshallah, kuzo mu shiga ciki"

Mami ta juya ga chief security tace" ku bance min dagani baga amfani ku ba" ...

Da sauri suka bar gun don Suma sunfisu ciga tashi hankali

*******************
Suhaima ne zaune da hajiya binta, sanye take da wani half gown a jiki, wata maid nata na kasa tana gyara mata kumba kafa, a hankali ta dubi hajiya binta ta shagwabe fuska... Hajiya binta tace" yadai Baby na?

" Mummy tun jiya nake trying number Hubby yana shiga ama bai dauka, yau Kuma switch off ne gabadaya, kila ma da gangan ya kashe waya "ta fada murya a shagwabe

Hajiya binta tace" yo Baby na Mai kike ci na baka na zuba, nasha fada Miki cewa Kar kisami damuwa, shi Aliyu guda nawa yake, kawai ki Kira Daddyshi ki gaya Mai"

"A'a Mummy wallahi tsoro Daddy shi nakeyi, Allah Mummy shakkashi nakeji bazan iya ba" ta girgiza Kai

Hajiya binta ta tafa hannu tace" iyye baby duk fadi duniya na Ashe akawai Wanda kike shakka da tsoro , haba dai*2 Kar ki badani mana , kamar ba baki Kisha ba , ta nuna kirjita.. kwantar da hankali ki ai na Gama da uba , yaro muke jira yanzo hannu,kisan nawa na kashe da wuya danasha kafi tycoon ya Amince da aure, Dan kutumar burar uba danya Kai ne dasu, sai ayi dagaske, kawai ki kirashi ki gayamai"

Suhaima ta daka tsale tace" hoho sai mummy na" ta tura Mai gyaramata kumba tace" ke banza tashi ki bar na, kice ma lami akwai pant da brazier na Dana cire tasa yanda zatayi dasu Kuma ta gyarami daki"...

Da sauri jiki na Bari Yar
aiki ta Mike tace" toh hajiya " ta fice. Suhaima ta binta da kallo tana yamutsa fuska..

Tace"Mmmy nakirashi yanzu ba matsala?"
.

" Ai baby na ki kwatar da hankali ki kamar kiyi filo da gawa, kirashi kawai ai mugama dashi"

Suhaima har da gyara murya za'ayi waya da siriki, ta dauki wayata ta dialing hot line din Tycoon da bakowa ke dashi ba sai family nashi..

CAPETOWN, SOUTH AFRICA..
Chapter 15 · 0% Book details