← Book details Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 56

Sashe 31

Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daddy yayi murmushi yace" yi hakuri kwantar da hankali ki, hajiya wasa take Miki, ga mummy ki zata zauna dake na Dan wasu lokuta"

Mummy ta Mike ta dauko boy din da ta gama samishi Kaya ta Mika ma hajiya, hajiya ta kurawa yaro Ido tace" Adamu kaga ikon Allah yarona wlh da ubanshi yake Kama" ta fada ta na Mika ma daddy karami baby boy din..

Shi da Daddy suka zuba ma yaro Ido batare da su furta koda kalma daya ba, dun daddy kasa magana yayi saboda faduwar da gabashi keyi, dun yaro na tsanani mishi Kama da family din Tycoon, ya sauke ajiya zuciya ya Bazar da zance aranshi yace" Kama ce kawai, imbahakaba ina Yan kungiyar zasu tare wani daga ciki yara Tycoon da suna da masu kuladasu sama da ashiri kullum suna binsu a baya hmmmm"

Mummy ta kalleshi tace" yadai Abba walid?

Ya amsa da bakomai..

Baya su natsu, Daddy k yace" yakamata ama yaro huduba"

Daddy ya kalli Essha da kanta na kasa yace" toh ke wani suna kike gani ya kamata a sawa yaro?

Essha tayi murmushi ta rufe Wai ita a dole kunya.. duk suka sa dariya, Pooja dake guri sai binsu take da kallo Bata ji abinda suke fada, da suyi dariya sai itama ta fashe da dariya.. duk sai ta ba su dariya suka ta kyakyawa...

Mummy tace" ka jita, common talk jare"

Tace" mummy duk suna da Daddy keso yasamai"

Daddy yace" toh naji, Allah yamiki albarka" ya dauki yaro ya mishi hudu ba yasa mishi suna ABUBAKAR SADIK , Yana son suna sosai , shiyasa yasa mai... Hajiya sukayi na'am da tana addu'a Allah yarayashi ciki tubar koyarwa addini musulici ,, duk suka amsa da ameen..

Baya sati daya, Essha da yarota suyi bulbul nonota da kyau, Ranar suna kenan, Daddy a can gida nijeria yasa anka yaka raguna akayi sadaka, ya Hana su mummy suyi biki suna.. miji Pooja yazo shima da Kaya Niki Niki , abunda sai son barka ba acewa komai..

Bayan three months da Yan kwanaki baya ta Gama arba'insosai ta warke sumul , har su fara zana jerabawa na first semester , Pooja tasamo nanny Wanda zata riga kula da sadik, Yar dattijuwa Mai Kamala Mai suna ummulkulsum, mata ta iya raino, Tana ba Sadik kulawa sosai..

Ciki ikon Allah suka Gama zana jarabawa aka Basu hutu sati daya, a lokaci Kuma big mum nata roko daddy yabar Essha ta zo tayi hutu a guri kafi hutu su ya cika sai ta koma, daddy yaki amincewa yace hutu bamai yawa bane... A pune suka karasa hutu kauye su pooja, hutu na cika suka dawo school, dakaita har Pooja results nasu yayi kyau, bakaramin murna sukayiba..

Sadik yakara girma wata shi bakwai da haihuwa yafara rurufe, lokaci ne Kuma Pooja ta sauka ta samu yarta mace suka sa mata suna Arundhati, Sadik tsasa kamanishi na Kara bayana, Essha haka tsoro yake bata, Essha har roko Allah take aka in ya girma Allah yasa kaminishi ya sauya,(batasan ikon Allah ba) .. sadik na Kara girma kamani daddyshi na Kara fitowa, haka ba karamin damuta yakeyi ba, ai kuwa Tasha alwashi bazata taba kaishi Nigeria ba komai rintsi..

Baya shekara bakwai da watani....

Masu iya magana suce" sannu sannu Bata Hana zuwa sai dai a Dade ba ajeba"

Toh Alhamdullila Essha ta Kamala karatuta cike da tari nasarori, she's now a qualified Doctor, saboda Essha da first class ta fito, burita ya cika, Ranar da suka graduate Tasha kuka don murna kwana tayi tana sallah , fadi kyau da Doctor Essha ta Kara wani Bata lokaci ne, inkagata kamar ashawariya rai, diri kuwa kamar Cardi B, inkagata kamar baitace ta haifi sadik ba, waesu da Basu sani ba , suna dauka ko kanita ne, tun zuwa ta India so daya ta koma nijeria shima service tajeyi, a LUTH tayi service nata ( Lagos University teaching hospital), tun kafi taje service a Nigeria a lokaci daya daga ciki manya hospital dake New Delhi suka dauke ta aiki saboda gani kokari ta, Tana Gama bautar kasa ta dawo ta cigaba da Aiki a BLK Super Speciality Hospital New Delhi, guri aiki su daya da pooja..Dakar mummy da hajiya suka Amince ta koma, Buri Essha ya cika tana taimako matar ya uwata da Kuma alumma yi haka na farata mata Rai sosai, tanason ta dawo Nigeria tayi aiki ama tsoro ya hanata, saboda batasa ta rasa danta tanaji a jikita inhar ta koma nijeria kamar rasashi zatayi..

Saboda sadik kamanishi da maihafishi yayi yawa, kamar Aliyu yayi kaki ne ya aje, ba'abunda ya baro na uban haka na Bata tsoro, shiyasa Koda zataje service bataje dashi ba, tabarshi a hannu Pooja da mijita saif , dun Sai'f Yana matukar so yaro..

Zuwa yanzu sadik ya girma,ya neman shekara bakwai a duniya, kwana uku kacal yarage Mai ya cika seven years, yaro Mai wayyo da kyakyawa dabi'un, ga riko addini, tun Yana da three years ta enrolling nashi a mkrt both Islamic da boko 6to6 ne ba zama, sosai yake kararun, inkukaji Sadik na qira'a zaku dauka murya sheik sudais ne...

Gata sosai sadik ke samu daga wajen family da Pooja da mijita, mummy shi ko sau daya bataba kaishi ziyara Nigeria ba, dayayi hutu Sai'f zai daukeshi su wuce Dubai, ama haka fa bai cire Mai tunani tambaya Ina Daddy Shiba, a kullum in yatambeyi mummy shi Ina Daddy shi, sai tace insu koma Nigeria zai ga daddyshi, yanzu haka baida wani buri iri yagashi a Nigeria, yeje yaga Daddyshi...

Zakusha mamaki inace muku Sadik baiji hausa ko kadan, ko zo inkashe ka da hausa bai saniba, hata gaisuwa ma hausa baiyaba, sai dai yaji mummy shi nagaisawa dasu daddy ta ta yare, yare uku kadai yakeji, daga Hindi, turanci, sai larabci, yafi yi biyu da Hindi da turanci, Essha batasamu time din mishi hausa, asabar ne kadai freetime nata, dashi sadik din, dasu zauna Dan ta koya Mai hausa, kafi anfara hospital za'a Kira ta emergency, lesson da baza'ayi ba kenan, haka na damuta sosai na Rashi ji hausa da sadik baiyi, tasa fada zatasha in daddy ya gane cewa sadik baiji hausa...

Thursday

Essha ce ta fito daga theatre, sanye take da Kaya light blue na surgery, ta Dora lapcoat akai, wuyata sakale da stethoscope da murna ta fito , saboda cs da tafito na was successful, Mai ciki Tama cs, tasamu quadruple (yara hudu) tagama dinke mata a shirya ta ita da yara kenan ta fito da murna , doctor da nurses sai tayata murna sukeyi..

Pooja da gudu tazo ta rugume ta tace" congratulations Doctor"

Tayi murmushi tace" thanks dear" ta nufi hanya office nata Pooja na biye daita, da abaki kofar office din ma suna ta nagani a mana "Dr. Essha Ahmad"

Suna shiga ta hangi sadik zaune aka chair data ke zama ya, Arundhati na gefe Kai yariya kyakyawa ta girma..

Sadik ya hada fuska na tam Sanya yake da school uniform da allamu ma daga school suke( ya illahi sai yanzu na Kara gani kamani sadik da Aliyu, a lalai akwai kura)

Essha ta zuba mishi Ido tana kalloshi , ta cire labcoat dake jikita , Sana ta zare stethoscope ta aje aka table Bata cemishi uffan ba..

Pooja da sauri ta karasa wajeshi ta na shafa Mai Kai ta kalli Arun(Arundhati) tace" Kya huwa?( Mai ye faru)

Arun tabafara Bata amsa da yare Hindi tace" yau ne end of the year party Kuma Father's day , papi kowa zu zo gani haka ne yasa sadik kuka, yagayamin cewa wai shi baitaba gani daddy shi ba, Wai uncle Amir kadai yasani "

Arun nagama fada haka jiki Essha yayi Sanyi, Pooja ta jata gefe tace" Doctor nasan kisan daddyshi Kuma kisan inda yake, maiyesa bazaki kaishi ba? Please and please doctor ki nuna mishi Daddy shi" ta hada hannuwata tana rokota..

Tabbas Essha tasa waye, information akanshi gabadaya tasani, dun tun lokaci da aka haskoshi a BBC ana hira dashi ta gashi , lokaci ta matukar tsorata dagani matsayi dayake, tashiga tashi hankali, tun daga wana lokaci ta dunga bibiya duk wani labari akashi, tasan komai ama Taki sanar ma iyeyeta Dan Kar arabata da danta, tasa aranta cewa Aliyu yafi karfi ta nesan ba kusa ba, shiyasa tunda sadik ya girma Taki tura masu da hoto shi da kamanisu ya baci, ba abunda zai hanasu zargi cewa sadik Dan Aliyu ne..

Ta kife Kai a bango ta rasa yazatayi da ranta , ta nufo Sadik jiki a sanyaye ta kuya chair suna fuskata juna , sadik ya sadda Kai kasa yaki kallo ta , tayi murmushi ta fara mishi cakulkuli na yafara kalkelewa da dariya duka dimples nashi sai aiki lotsawa sukeyi Yana washe hakori( wayyo Allah fa Aliyu photocopy) sanda tabarshi yayi dariya Mai isarsa ta Mika mishi ruwa yasha tasoma magana da hausa tace" Albirshika? Binta kawai yake binta da Ido baisan maitafada ba , ta dafa goshi tace" Kash sadik Rashi ji hausa na damuna, you have to learn " ta Soma mishi speak da turanci tace" tomorrow it's ur birthday, Kuma uncle Amir zaizo gobe yatayaka celebrating na birthday jibi zamu wuce Nigeria, Kar kadamu kanka zanka ga Daddy very soon " ita kanta tasa fada kawai take yi , jibi zata koma Nigeria baduk taso ba, sai dai saboda daddy ta ya matsa mata da Kuma aiki da tasmu a Nigerian, bayanda taiya ta sadakar duk abunda zai faru ya faru...

Sadik ya Mike ya rugumeta ya bta peck a kumatu da murna shi yace" okay mummy thank you" ya Soma murna harda ma Arun gwallo zaije Nigeria ya barta...

Nigeria, Abuja...
Chapter 31 · 0% Book details