← Book details Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 56

Sashe 11

Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Oga ya fashe da wani mahaukaci dariya sanda daji ya dauka yace" Alhaji mu bamu damu da kudiku ba , aiki Allah mu keyi, suna mu AURE KO RAI!

Dukasu suka daga Kai su ka kalleshi jikisu na Bari .

Hajiya tace" AURE KO RAI wani iri yaro , bamuganeba?

Ogan yace" tsohuwa kigamu na, ya nunasu duka, sukai 20, duka mu shegu ne, wato a haifemu ta hanya zina, wato Bata hanya Allah ba, irimu mutaso a ciki kaskatace rayuwa , mu Sha wuya rayuwa, gori kala kala ba Wanda ba musha ba , har ya jefamu ga wani hali, shiyasa muka yanke hukuci muka hada Wana kugiya, saboda mu aurar da duk wani Mara aure, shekara goma kenan da kafa kungiyana , so daya tak muke fita kowani shekara , Kuma duk Wanda yayi mana gardama , tush ya harba bullet a sama ,zamu kawar da shi a Dora duniya na, kuga gawarwaki na , ba'afi minti goma ba zuwa Sha hudu , suna da Rai kamar ku, ama sumin gardama , gashi yanzu Basu , bakuma Wanda zayakara ji labarisu, bamu da Imani ko tausayi, zuciyoyi mu Suri ga da su bushe, kuga bukka can , yanuna Wana bukka aciki amaremu suke tarewa" hhhhh yakara fashe dariya.

Su hajiya suka hada baki guri cewa inalilahi waina ilaihi raju'un su fadeshi ba adadi"

Oga yace" ku daina Kira mana Allah saboda aikishi mukeyi, ke Mai baki gown dina yanuna Essha, dake makale a jiki daddy karami, yace zona n yanmata"

Essha jiki na Bari tana girgiza Kai ,

Daddy karami yace" jeki Essha ba abunda zai saimeki"

Ta tashi ta a hankali Tana rufe Ido , dun ta tsorata dagani gawarwaki dake guri.

Oga yace" tsoro gawarwaki kikeji, Kai kuzo ku kwashe kwari na😦, ku Kai can karshe daji ku zubar" ai nandana kamar jira suke yabasu umarni suka kwashe yace" kuje baki titi duk Wanda kuka gani ku daukoshi Nan ko waye"

Sukace" toh oga" suka wuce.

Essha jikita sai Bari yake Ido ta nafi da kwalla, ta rufe bakita da gyalle ta don Kar sauti kukata yafito.

Oga yace" Yan mata yasunaki ?

Ai da sauri ta amsa tace" ESSHA" murya ta na rawa.

Ogan yace " ohh Essha suna Mai dadi, Allah sarki gaki kyakyawa duk Wanda yasamaiki ya more, Essha yau kadaraki ta fado , zamu Miki aure da ko ma waye😳

Essha ta Kara fashe da kuka tace" da Allah ka taimakeni"

Yayi dariya yace" ya matsayi tsohuwa wajan aguki?

Tace" kakana ne"

Yace" Wana fa? Yanuna daddy karami. Tace uncle na" murya na rawa

Waena mutani fa? Ya nuna tsoho da saurayi da yariya dake guri

Tace" basan suba"

Oga yakira daya daga ciki yarashi yace" Kai kurmo?

Ya amsa da yadai oga? A murya mashaya.

Oga yace" sama tsohowa na bindiga "

Kurmo yace" an gama oga"

Essha tayi sauri ta rike mishi kafa , ta saki gyalleta ya fadi a kasa, gashi kana suka zubo har baya, Bata ko damu ta gyara ba sbd tana ciki tashi hankali , tace" da Allah Kar ku kasheta

Oga yace " toh da sharadi , zamu aurar dake ga duk aka kawoshi na, kinsa maiyasa bamu hadaki da wacan ba yanuna saurayi, bai jira amsartaba yacigaba, saboda ango ne , Yana da aure Kuma mu shaida, inbaki Amince ce da bukatumuba , zamu kashe kakaki, uncle ki dake Kara kaki"

Daddy karami ya tsorata yace" kuyi hakuri ku kyalleta , ni ku aura Dani ama da Allah ku kyalleta"

Oga yayi dariya yace" Alhaji yara ka nawa ?

Daddy karami ya amsa da bakwai"

Oga yayi dariya yace " mu budurwa da saurayi muke hadawa, muke aura dasu saboda sufi barna, Alhaji Inka Kara magana ana, toh lallai zamu kawar da Kai, ya juya ga Essha ya daka mata tsawa yace " ki Amince ko ko so kike kiga mutuwar ahaliki"

Essha ta juya ga kallota ga hajiya da Daddy karami ta sukunyar da Kai kasa tana hawaye, tana zance zuci baza ta iya Bari a kashe hajiya da daddy karami ba, zata Amince.

Ogan yace" ke yariya ki Amince ce ko ko kema so kike lahira tayi bako?

Ta daga kai, duk fuskata ya baci da hawaye tace" eh na Amince, da Allah Kar kashesu"

Yayi dariya yace"lallai yariya kinason dangi ki"

*************************
Dai dai lokaci da Yan kungiya suka fito baki hanya, suka hangi wata motar range Rover ya shawo Kai ,Mai tinted windows ,basa iya gani Wanda ke ciki.

Ai da sauri suka Sha gaba motar, Aliyu dake ciki motar yayi sauri yasha burki, Yana mamaki Waena Kuma su waye sukasha mishi gaba motar,Anya ba batayi bane ko kidnapper's yaba ma kanshi amsa, ai nandana ya fara AMBATON SUNA ALLAH, Yana zaune bai fito ba, Kuma bai bude motar ba.

Wani daga cikisu ya buga baya motar da gindi bindiga, ya fara magana da kakausar murya yace"au na ciki motar na yafito ko Kuma Musa ma motar wuta"

Aliyu najji haka ya sadakar shiken rayuwashi tazo karshe,a hankali ya bude motar ya sauka, Yana kallo fuskokisu dake rufe da mask, gashi Yana sauka dukasu suka saita mishi bindiga akai, ya daga hannu Alama ta ya surrender, sai ma Kara AMBATON Allah yakeyi .

Daya daga cikisu dagani fuskar Aliyu ya nufi babba cikisu taje saiti kunneshi yace" baba Wana yaro tycoon ne fa"

Wanda aka Kira da baba yace" haba dai yaro tycoon ba ko escort Wana ai karyane"

Baba na gayama wlh yaroshi ne

Comment & share🥰😍🙏

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J Hajara

1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣

May Allah accept all our deeds in the just concluded Ramadan as a perfect act of ibadah, may He make us all inmate of Al-janah firdaus Ameen 🙏
Taqobalahu minaa wa minkum. Barka da sallah lovely fans🥰😘

Maman Afrah this page is for uuu🥰💃💃.barka da sallah
Bismillah Rahmani Rahim

Wanda aka Kira da ba'aba yace" toh sai Mai, oga yace kowaye mukagani mu kawoshi, kawai hankadashi muje"

Aliyu na tsaye hannushi a sama Yana kallo ikon Allah, deep down a kasa zuciya shi Yana nadama, sai Kira suna Allah yake, yace kila Rashi bi magana daddyshi ne Allah yahadashi da waena mutani"

Babba cikisu yace" Dan samari muje ko" Yana magana Yana gyara saiti bindigashi akan Aliyu .. Aliyu kam bai motsa balle ya tanka musu, sai binsu kawai yake da Ido. Ya sake maimatawa da cewa " Dan samari ko gardama zakamanane, kawai shiga mutafi a ruwa sanyi" rabi su tsaya a baya,rabi a gabanshi, ya sadakar kawai ya bin su don yaraya ma ranshi nashi yazo karshe, suka jashi har ciki daji. Suna karaso wa kurmo na ganishi ya ganeshi don bazai taba Manta da fuskar naba, don shekaru shida da suka wuce, yayi accident, kafarshi ya karye yayi jiya a asibiti ba kudi aiki, har a yake hukuci za a yanke kafa, sai ga Aliyu yazo dubiya marasa lafiya a babba asibiti kaduna,Yana daga ciki Wanda aka taimakamusu a lokaci, don two million ya bada aka mishi aiki kafa ganshi yanzu yasamu sauki. Yace " Kai gaskiya baza yada oga ya cutar da wanna ba, badushi ba da yazu nazama gurgu, Kuma fa yaro tycoon ne, Kai inaa" ai da saurishi yanufi oga da kanshi na kasa Yana loda bullet aciki bindiga, bai ma San da zuwa su Aliyu ba. Kurmo yaje daidai da kunne oga kamar Yana mishi rada yace" oga wanna fa bazai yuba, yaro tycoon ne fa, Kuma Yana da kirki, yataimaki rayuwana"

Ogan ya daka mishi tsawa sanda hajiya dake rakube ta tsorata yace" Kai kurmo wlh wlh kowaye sai na aiwatar da abunda nayi niyya , to tsaya kaji ko ubana ne ihar yazo na toh ba fita, Kuma inhar zaka goyi bayashi ne toh wlh wlh zan kawar da Kai " oga na fadi hk kurmo ya gyara rufe mask nashi, don Kar Aliyu ya gashi , yasan ko ma yagashi bazai ganeshiba , su masu mutani dayawa. Ya rakwadar da Kai yace " toh oga ama da Allah kayi sassauci "

Oga yace" kurmo ka kiyaye fa". Kurmo ya sauri tsuguna da Kai yace" na kiyaye oga.

Essha na jiki daddy karami ta kife Kai sai kuka, baba driver da tsohona ba abunda sukeyi sai addu'a su cakume juna kamar za a cinyesu, hajiya kam ba a maganar ta dun tafi kowa tsorata, ba abunda jiki ta keyi sai Bari, har zuwa su Aliyu wuri, Essha Bata daga Kai ba.

Aliyu yariga bin mutani dake guri da kallo daya baya daya, yakai kalloshi ga hajiya dayaga duk ta tsorata, sai Bari kawai take da hawaye Shar Shar wani na bin wani. Yace" inalilahi mutani na Mai sukeyi wa mutani da har ya tsorata da tsohuwa na haka" yakai dubushi ga oga da sai loda bullet a bindigogi dake gabanshi kawai yake hankalishi a kwance .yaraya ma kanshi cewa da alama dai Wana shine shugabasu, don saura dukasu a tsaye suke rike da bindiga shine Kuma kawai a zaune kuma dukasu yafi su girma. Oga na daga Kai suka hada Ido da Aliyu , oga yafashe da wani dariya mugunta ya dakata ya shafa Kai yace" lalle marhabin, barka da zuwa Dan saurayi, Naga kamar da alama jarumta a idonka ,hhhh yayi dariya , yacigaba yace kwatar da hankali mu bazamu cutar da Kai ba, inhar kabi mu a yanda mukeso yau Rana kace" Aliyu bai kullashi ya juya ga kalloshi guri su hajiya da yariya karama dake gabata, gsky yanayi da suke ciki su matukar bashi tausayi, sai a sanan ya lura da tsofofi biyu cakume da juna, abun tausayi abun dariya , dayake daddy karami da Essha suna bayashi ne shiyasa bai gansuba. Daddy karami kam tun zuwa Aliyu yake binshi da kallo , yanaji kamar yasan fuska ama ya kauta mishi, ya batsar ya cigaba da tapping Essha Yana lallashita.
Chapter 11 · 0% Book details