Sashe 29
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana tada motoci suhaima da sauri ta fitar da tozali na ta murza a Ido, ta Kara mutuke Ido ta gari tozali sanda ta tabatar yakama radau radau ,tayi sauri ta komar da tozali ciki dan karami fashion pulse da ta rike na amare a zuciya tace" sorry darling daga yau kazama nawa, bakai bawata, sai ni kadai.no more fuskar tsana dakake nuna min" tasaki murmushi.
Aliyu kam Yana gaba sai bin titi yake da kallo har aka karaso ciki gate din
hall din da za'ayi biki, guri cike yake dam da mutani, su kadai tundama ake jira afara biki gashi su karaso, guri yasha tsadade decoration,kafi Kashi ga hall dinma aiki ne, securities ne birjik, kala kala, ciki hall din sai wani kalloli wuta yake badawa, guri zama brides da groom nasu shi kanshi abun kallone, ciki hall ya Tara manya mutani.
Aliyu ana Parker mototoci, su amare da duk suka fito shi kadai ake jira, gashi tundaga kan photographers Yan media, duk su musu caa ana jira fitowar young Tycoon da amaryashi,shikama Kara shigedewa yayi ya kwantar da sit baya ya gyara kwanciya shi,ya lumshe, yarike kirji Yana furta inalilahi Dan gabashi faduwa yake sosai kamar zai fito. Hafiz ya saki Hannu nashi amarya ya nufi motar da Aliyu ke ciki,yayi knock driver ya zuge glass kasa yace" Buddy Sha daya yanzi sai Bata mana lokaci kakeyi , please ka sauko haka ga Mami fa a tsaye tana cira fitorwaka" ya bude mishi kofa , a hankali cike da kasaita ya sauke kafa daya, photographers da Yan media da suka nufishi, ai da sauri securities suka taresu, Aliyu ya fito Yana wani Sha kamshi Hafiz ya rage murya yace" Buddy amarya fa?
Ya ja tsaki yace" intagaji ta fito"
Ashe Mami taji abunda ya fada, ta matso taja hannushi ta rakwafar dashi dayake ya fi ta tsayi tace" Aliyu becareful, behave urself fa, ka fito da ita yanzu na,hata murmushi na yau sai kayi shi, kabar hada fuskarna , muntara manya baki,so don't disgrace us" ta murda mishi kunne.. Yan hoto kam a samu abinyi sai ket ket kakeji , ya zangayo ya bude mata kofa kanta a sukunye kamar wata Yar arziki ya kauda Kai gefe ya Mika mata Hannu, da sauri ta Kama hannu, taji laushi kamar hannu mace, sanda taji tsikar jikita sun tashi daji yanayi fatar Aliyu, da daga Kai ta kalleshi taga wani gefe yake kallo, ta furta" kash, dole nayi abun da zai jawo fuskar shi na yanzu, Dan nasan muna shiga ciki kallo arziki bazai minba" ta furta, Nan take kawai sai tasa kuka munafurci , da sauri Aliyu ya juya Dan tabashi tausayi, dun yazu yasan so, kawai sai yadagar da fuskar ta ya fitar da hanky daka ciki aljihu Yana share mata hawaye, kawai idonusu suka sarke dana juna, Nan take yaji wani shock sanda yanda zabura,so yake ya furta Auzibillahi ama sai yaji kamar a rike mishi baki, kallota ya cigaba dayi Yana ji kamar ana sauke mishi wani azababe sonta, nantake yaji duk duniya bai Wanda yake so sai ita, nan kuwa ya manta da wata Wai ita Essha, ya sakar ma suhaima wani Wawa murmushi Yana Kara binta da kallo bai ko kiftawa yace" wow beautiful"
Suhaima murna yakamata a hankali tace" yes naji nasara , Aliyu welcome to my kingdom"
Suka cigaba da kallo juna har yafito da'ita taga ciki motar , suhaima tagama rikecewa dagani yanayi kwaya Ido Aliyu yagama tafiya da ita, Ashe dama duk kallo data ke mishi na tsoro ne, suhaima har da hade yawu ..
Hafiz su tsaya kallo ikon Allah yau Aliyu ne, dazun yagama complaining baiso ta, yanxu Kuma kallota yake kamar zai cinyeta..
Fawaz yace" shareshi buddy kila itama love at dinner sight ne dun bara'a ce first sight " duk suka fashe da dariya suka wuce ciki.
Suhaima sai Kara makele ma Aliyu take a jiki, duk su makale ma juna Aliyu sai washe hakori yake.
Taro yayi kyau,Aliyu yaba kowa mamaki aguri, yanda yake nuna ma suhaima so kamar zai cinyeta , sune baddest couples a guri, Dan guri yanka cake, suhaima ta yanka tasa a baki tasa Aliyu ya tsosi cake din tass a bakita, lokaci daya. Kawai yazage yanuna ma suhaima tsasa so, har feenat ta kawo Madara na, suhaima ta bashi yasha duk babu Wanda ya lura.
Mami tun abun nabata mamaki har Soma Bata haushi, abun mamaki ma suhaima Bata jira antashiba ta ja Aliyu suka bar hall din zuwa gidasu, Aliyu har wani tsorata yakeji, suna zuwa gida tun suna haurawa stairs zuwa dakisu tanuna mishi abunda take bukata , Aliyu yace" wait muyi sallah dear " Taki amincewa zai sake magana ta hade bakisu guri daya, taja shi zuka fada aka sofa Dagana Kuma suka Lula duniya ma'aurata.........................
Bara na gudu ko Mmr hikma ta zaneni🏃♀️🏃♀️🏃♀️🏃♀️ 😜😜😜😜
More comment more typing ❤️❤️❤️❤️
```👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
DOCTOR ESSHA
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
WRITING BY
J Hajara
🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️
M.W.A
Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta 🤙🏻.
https://www.facebook.com/10798094102? referrer= Whatsapp
_____________________________________
Happy Juma'at Kareem 🥰 to you fans🥰🥰
5️⃣0️⃣&5️⃣1️⃣
Baya sati daya, tafiya ya tasoma Essha a gagauce, Tana Gama shirye shirye tafiya , tabin dangi gabadaya suyi sallama, Dakar aksha daga da hajiya ta Amince, harda kukata Wai za'abar Essha taje uwa duniya ga ciki ga wahala karatu, Dakar dai daddy ya shawo kata ta amintace....
Yau Friday, zata tafi, Essha tayi kuka sosai kamar ranta zai fita , Essha kuka rabuwa da family nata takeyi da na Rashi gani bestie har zata tafi, mummy da su khairat su ma kuka suke, daddy ne kawai Mai lallashi yadagota yace" Essha Kar kidamu, ai nagayamiki kowani karshe wata mummy ki zata riga zuwa dubaki, kiji? Ya Kara mata nasiha Mai ratsa jiki"
Essha ta jijiga Kai Tana kuka nasiha ya ratsa ta Tace" inshallah daddy za'a kiyaye"
Yace" Kuna isa Dr ra'uf Yana airport, zai kaiki har gida da Zaki zauna kijiko? Ta gyada Kai..
Mummy bataiya cewa komai ba rugume ta kawai tayi tana kuka, da kuka suka rabu ta wuce ciki jirgi saboda an fara sanarwa jirgi zai tashi, tana shiga batafi mintina da zama ba, jirgisu ya daga zuwa India..
Essha na zaune gefe window ba abunda takeyi sai kuka har suka Kandi a India...
INDIRA GANDHI INTERNATIONAL AIRPORT, New Delhi, India..
Essha da hamdala take saukowa duk step da ta taka sai ta Kira suna Allah har ta sauka, sai baza Ido kawai take , yau gata a new place da Bata taba mafarki zata so ba, batasan lokaci da da tasaki wani lalaulasa murmushi ba, tana bi airport din da kallo, yanda taga ana shiga ana fita , Bata ankaraba taji a dafata, an Kira cikeke suna ta, ciki sauri da mamaki ta juya, sai tasaki murmushi tana share hawaye gani aboki daddy ta ne Dr ra'uf rike da karamin signboard Mai dauke da sunata, shima yasaki mata murmushi yace" welcome to New Delhi daughter"
Tace" nagode sir"
Ya amsa da Don't mention sanan yace" zo muje na kaiki inda Zaki zauna, sauri nake anjima zan wuce Nigeria"
Tace" okay sir"
Yafara tafiya tana biye dashi janye da manya manya trolley nata, har suka isa gaba motar ya taimaka mata suka sa Kaya a boat, suka shiga ya tada motar, suna tafiya , Essha ta har da sauke glass din motar tana bin Delhi da kallo, sai hayaniya kakeji, city ya burgeta, there busy roads , yanayi shigarsu ya burgeta ta saki murmushi.. Dr ra'uf na kallota shima yayi murmushi yace" The you like the city? Bata waiga ba tana kallo wani babba temple na bauta ta kada Kai..
Shima ya fara mata nasiha dun yadda zata tafiyar da rayuwata..yace" Essha kiriga sai hakaliki a karatu , Kuma kisan condition daki ciki, you are pregnant you have to be careful"
Essha ta sukunyar da Kai kasa nandana mood Nata ya canza, zatayi kuka a ranta tace" shikena daddy ya sanar dashi Ina da ciki"
Dr ra'uf yakalleta yayi murmushi yace" Essha Kar Wanan yadameki, daddy ki ya sanar Dani komai, you don't have to be worried (kamar yasan abunda take ayanawa a zuciya kena).. Kuma albirshiki na Miki kawa, a gida daya ma zaku zauna, ba time yanzu muna zuwa Zaki ganta , itama student ne, school naku ma daya har course dima, itama this year ta fara, zata nuna Miki komai na school kijiko?
Ta gyada Kai, Allah sarki harta tuna da bestie, haweye zai sauko da sauri ta share, taji Dr ra'uf nacewa" sauko mun iso"
A hankali ta sauka tana bin street din da kallo, quiet area ba wani hayaniya sosai, gefe guda kuwa fili cricket ne yara ke bugawa, sai bin street din take da kallo haryanzu Bata daina mamaki ba, yau itace a India, a hankali ta furta" Alhamdullila, thanks dad"
Taji Dr ra'uf ya ja mata kumatu Yana dariya yace" hey Yar kauye, shiga ciki nariga da na shiga Miki da Kaya, Pooja zata nuna Miki room naki" ya nuni ga wani flat maidaidaici yace" shiga na ne gida naku, school naku bai da nisa Dana, ni zan wuce sai anjima"
Ta daga mishi hannu tace" nagode uncle"
Yace" you re welcome, shiga ciki, Pooja nanan" ya tada motar ya yi gaba..
Essha a hankali take nanata suna Pooja, ta Kama hanya ta shiga da sallamarta, ba amsaba sai bin gida take da kallo, 2 bedroom flat ne, da babba parlor, kitchen da dinning area, gefe guda Kuma study room ne, gabadaya bedrooms din da furnitures iri na student Dan dai dai, parlor ma yasha Ash sofa, sai da table a tsakiyar Mai kyau, babu abunda babu a gida.