Sashe 53
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace"Komai normal mum, naji dadi aiki a wurin"
Mummy tace" toh MashaAllah, Allah ya taimaka"
Ta amsa da ameen..
Nan suka cigaba da kallo film din ama badan Essha da ta fada duniya tunani..
Amir dake kwance sama Sofa sai chatting yakeyi, Naga ya Mike zumbur ya nufo Essha yace" Sis Zokigan, yaushe kuka dau hoto na? Wow wlh kuyi kyau"
Mufeedat tace" Yaya mungan"
Essha ciki ranta tace"Allah yasa ba hoto na bane"
Amir yace" Sis kamar fa dukaku bacci kuke a kafa...
Essha ta taso ta rufe Mai baki ta kwace waya a hannushi tana kallo hoto.. posting akayi asa Young Tycoon and family Essha tace"Inalilahi waina ilaihi raju'un a Instagram fa wayyyooo ni Aisha na shiga uku"
Khairat da Walid har suna hada Baki guricewa"Sis lets See, hoto Mai akayi posting"
Essha tace" bazan nuna ba parrots kawai"
Walid ya Kama baki yace" uhmm inji Mai ciwo hakori, nayi shiru"
Mummy tace" Essha wani hoto ne muga?
Essha ta Soma bara bare baki tana wuki wuki da Ido kamar Mara gaskiya ta bude baki zatai magana sukaji shigowa Daddy da Sallama shi ya shigo rike da carbi.. duk suka amsa. Essha duk ta tsorata a zuciya ta tace" shikena asirina zai tonu"
Daddy ya binsu da kallo daya baya daya yace" lafiya nagaku a haka? kuyi wani zuru zuru daku, Kamar marasa gaskiya"
Ciki sauri Amir ya bashi amsa yace" Daddy ba komai everything is ok" ya fada Yana kallo Essha..
Daddy ya kalli Essha yace"zonan"
Nan take taji cikita ya duri ruwa, ta tako a hankali ta karasa gabashi ta zuguna tasoma inda inda tace" Walahi Daddy shine ya nace zai dawo dani,nima banso ba, walahi talahi Daddy ba laifina bane.. Shine ya nace sai n...
" Common Shut up, did I ask you? Daddy ya katseta..
Ta girgiza Kai, har idota ya Soma Tara kwala..
Daddy yace" toh rantse rantse na maiye? Ki tsargu kenan?
Tayi shiru ta kasa bashi amsa kanta a sukunye tana hawaye..
Daddy yace" Essha kar kiga kamar na sake Miki da yawa kinema ki ja min magana, toh Ina Miki gargadi da kima mutuci kanki, Know what to do at the right time kinajina?
Tace"Ehhh Daddy .. da Allah kayi hakuri "
Daddy yayi murmushi yace" bakomai am just warning you ne kiriga kiyeyewa..tashi" ya Mike ya kalli su Amir yace"Good night guys zanje na kwanta"
Khairat tace"Daddy da wuri haka?
Daddy yayi Mika yace" Eh Khairat na gaji shiyasa sai da safeku" ya wuce dakishi..
Mummy ta Mike Tace" Nima na wuce sai da safeku"
Amir yace" Kai Mummy Yanzu fa Nine ne, Daddy ya wuce keman yanzu Zaki binshi"
Mummy tace" Eh.man Mai zan zauna na muku ku ga tafiyana, ku tabbatar kuyi addu'a kafi ku kwanta"
Suka amsa da"zamuyi inshallah mum good night"
Tana wucewa Amir ya juya kan Essha yace" Sis bani wayana Nima daki zan wuce"
Essha da duk jikita a mance yake ta Mika Mai waya a hankali tace" please bro Kar ka nuna ma kowa please na rokeka"
Yayi murmushi yace" Sis trust me bawanda zanunama wa I promise you"
Tace" yawwa thanks bro sai da safeku"
Walid yace" ana kus kus intai tsamin maji, uhm bara naje nayi Video call da Boy Dina(Sadik) sai da safeku"
Essha tayi dariya ta kalleshi ta girgiza Kai batace komai ba ta wuce zuwa dakita..
Amir ya jawo Walid yace"mlm baka'isaba tare zamuyi"
Khairat da mufeedat suka jashi suka zaunar dashi khairat tace"ai ba boy din ka bane Kai kadai hardamu oya call him damu za'a yi"
Yayi dariya ya dialing number Sadik .. duk suka zauna agefeshi suna jira Sadik ya dauka.. ba'afi second ba Sadik ya amsa cike da murna ganisu..
Essha nashiga daki ta fada gado ta kududune da bargo ta ja waya ta dake gefen gado.. ta bude taga ankirata har five missed calls gani number yasa taja karami tsaki ta sake gyara kwanciya ta, ta tashi ta kashe wuta daki ta zauna baki gado tayi addu'a ta gyara kwanciya.. sai juye juye take takasa bacci.. can taji Kara message yashigo wayata ta lalubo waya daga gefeta ta kunna ta bude message din taga Number Aliyu ne ta saki wani naunaya ajiya zuciya ta bude message din dun ta karata" Hi Sweet in the middle" ya jero emoji aciki Mai kanen idon 😉 sanan ya daura da" just wanna say Goodnight dream about me"
Essha ta dafa Kai Tana dariya tace" Wana Sam baida kunya ni ne ma Sweet in the middle din hmmm"
Ta aje waya ta lumshe ido Nan kuwa bacci ya dauketa ciki kwanciya Hankali..
After one week
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
Essha a kullum tana zuwa office.. tayi matukar sabawa da su.. matsala ta daya yanzu. Na Rashi daga Mata Kira da Pooja batayi, Har Bestie ma yanzu itama tashiga layi a kullum sai ta kirasu har Kira ya tsinke baza a daukaba. Yana matukar damuta. and again Aliyu tun Ranar da ya sauke ta a gida Bata sake sashi a idota ba.. kullum sai Mata text message.. ta rasa dalili dayasa tay kewashi haka she really miss his beautiful and kind face. Tanason ganishi ko zataji sanyi yanzu ta daina yaudara kanta ta Amince ma zuciya ta da ganga jikita tanason Aliyu.. ta rasa maiyasa yaki zuwa wajenta ..
Wana bakomai bane illa shawara Pooja itace ta zu zuga Aliyu aka yashare Essha na kwana biyu suga iya gudu ruwata, Aliyu daurewa kawai yakeyi shikanshi yanason ganita he really Miss her.. Su Haydar ne ke ta kwanta Mai da hankali aka ya jure ya dage da addu'a ya riga hadata da Allah inshallah zata sonshi (kunji 😂 abokaina arziki) Aliyu tsoroshi daya Kar Monday ya zagayo a sake tambaya ta Tace bazata koma ba.. sai addu'a yake ba dare ba Rana Allah yasa ta Amince asake daura musu aure, duk ya ra rame ya Hana kanshi sukuni, Aliyu baisan addu'a shi ya Dade da karbuwa ba dun Dr Essha ta Dade da fada sonshi.
Sadik Yana samu kulawa sosai guri family gabadaya gata sosai suke nuna Mai da So da kauna.. Ammi da Mami ne suke koya Mai Hausa dun har ya somaji..
Monday, 2:56am
Essha zaune take a office nata, ta kifa Kai a table ta rasa Mai ke Mata dadi, wata nurse ta shigo rike da files, Essha naji shigowar ama ba Mike ba.. Nurse din ta fara buga table din a hankali. Essha ta Mike. Nurse din ta gaidata.. ta amsa..
Nurse din ta aje files din kan table din tace" Doc files din new patients ne aturosu nane ganiki, ran Friday zu zo Basu samaiki ba shiyasa suka sake dawuwa yau he's the files ma"
Essha ta gaida Kai kawai batace komai ba.. ta dauki Shade(👓) ta manna a Ido ta Soma duba files din, sanda tagama dubawa ta dago tace" kince musu su shigo"
Nurse din ta gaida Kai tace" okay Ma" ta fita can sai gata ta dawo da tace" Doctor gasuna su iso"
Essha tace" let them in"
Nurse din ta Basu hanya suka shigo, Mata biyu ne sai namiji daya shima yadan manyata dun fur furane gabadaya kanshi.. da Sallama suka shigo Essha ta amsa ta nuna musu kujera su zauna.
Tunda suka shigo tsoho na kebin Essha da kallo ita kam ma batasan yanayi ba dun laptop nata ta jawo ta Soma rubuce rubuce sanan ta dago Kai ta kallesu tace" wacece Hasiya Saeed aciki ku biyu?
Yar dattijuwa tana nuna yariya dake gefeta tace" gata, itace ba lafiya, wlh likatan Sam Bata iya bacci Mara ke Mata ciwo, yau ma Dakar taiya mikewa"
Essha ta Mike rike da Stethoscope ta rataya a wuya tace" Allah sarki let me check her, tana da aure ne?
Matar ta amsa da" a'a likitan Bata da aure"
"Shekaru ta nawa? Essha ta sake tambaya
Matar tace"Sha bakwai"
Essha ta gyada Kai, ta umarci yariya ta tashi ta kwanta a gado duba marasa lafiya..
Matar ta taimaka Mata ta kwantar da ita.. Essha tasa handglove ta dago ta kalli tsoho ta tsorata Dan iri kallo da yake binta dashi ta daure tace"Baba ka Dan bamu wajen zan dubata"
Matar da suke tare ta dafashi tace" haba mallam dakai fa take Magana"
Tsoho yayi sauri ya gyara zama babba rigashi yace"toh toh naji bazan fita" har zai fita yasake dawuwa da fara'a a fuskashi ya kalli Essha yace" yariya inku gama inada magana dake"
Essha ta dago Kai ta kalleshi tace" ni Kuma?
Yace" eh kefa nasan baki ganeni ba ama dai ku gama tukun" Yana fada haka ya sa Kai ya fice..
Matar tace" yihkr likita tsufa ne duk kesashi haka da Allah kiyi hakuri"
Essha girgiza Kai Tana murmushi tace" aa badamuwa"
Nan tasoma duba Mara lafiya Tana Mata tamboyoyi, yariya na Bata amsa.. Essha ta mikar da ita tasoma rubuce rubuce Tana gamawa ta Danna wani kararawa sai ga wata nurse ta shigo , Essha ta mika ma Nurse din paper dake hannuta tace" ki kaita amata Tests dake ciki guri, inku gama ga Wana paper scanning ne zasu Kai ta su kawo min results din ina jirasu"
Ta juya gun Matar dattijuwa tace" Mama tare zakuje zaa Mata tests da scanning, Nurse dinna zata kaiku in agama sai ku kawomin results din ki fahimta?
Mama ta Mike Tace" nagane likita sai mun dawo"
Su ka fice tare da nurse din.. suna fita Essha ta jigina da chair ta lumshe ido tana tuna magana tsoho na sai tambaya kanta take"when did we meet? At where? Kai bansashiba Killa Mai Kama Dani ne ama ni bantaba ganishi ba" Sai taryo fuskarshi take ko zata tuna inda tasashi ama takasa..
can taji anturo kofa anshigo da sallama ta amsa tasa Mai murya Haka yasa ta saki murmushi ta dago Kai ta bude baki da hanji tana kalloshi.. Sadik ne sanye da School uniform Navy blue and white kana yasha gyara sai walkiya yake, kafashi yasha sneakers baki na school, bayashi rataya yake da school bag shima baki Yana murmushi ya karaso gabata yasa hannu ya rufe Mata baki yace" Mummy kure baki" yanayi yanda yayi hausa sai yabata dariya tasoma kyakatawa da turanci yace" Mummy ai nayi kokari ko"