Sashe 50
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ciki murya nandan dai dayasaba narka da ita taji Yana cewa" Baby Ni fa kawai nakirane naji lafiya ki dis morning, so tell me did dream about me? I know kiyi Dan zuciya na bazata min karyaba so tell me did you?
Essha ta rolling idon koba komai Haka kawai taji tana ciki nishadin daji muryashi maimako ta amsa tambaya sai kawai taja tsaki ta kashe waya. Tana kallo wani Kira nasake shigowa Taki dagawa har ya tsinke. Wani Kira ya sake shigowa ama different Number da farko kamar ba zata amsa ba, can dai da Kira ya daimaita ta daga zata balbaleshi kenan taji murya mace ce na cewa" Good morning Doctor am Joyce Emmanuel,calling from National Hospital Abuja, Ma we are calling to Inform you about your Resumption to work Today"
Essha ta dafa Kai tace" ya sallam ashe ma yau ne?ya Allah karabamu da tashi hankali"
Taji Mai Kira nacewa" Ma are you there?
Essha ta gyada Kai ta shaida mata Kar su damu she will resume today inshallah ta kashe kira ciki sauri ta fada toilet sauri sauri ta yi wanka ta fito ta shirya ciki lafiyeye wani atamfa riga da skirt ya Mata kyau sosai, light makeup tayi sanan ta daura daukali na das iri dauri na dai na Zahra Buhari, ta kalli kanta a mirror ta saki murmushi dun har ta manta Ranar da ta saka atamfa sai yau, wawuu she looks beautiful and cool, ta ciro After dress ta Dora ta yafa karamin gyaleshi ta dauki handbag dinta kalla Kaya da ke jikinta ta kwashe wayoyita ta fito. Tana fitowa ta tarar da duk Yan gida a dinning suna Breakfast, ta karasa wurisu a hankali dun sai yanzu ta tuna rabon ta da gani Daddy ta tun jiya da Ranar lokaci da ta barosu a gida Sarki. Nan take taji gabanta ya fadi dun ta Tuno da maganar Mai da auresu da Aliyu a hankali kamar Mai shiri kuka tace" yanzu shikena na ma Daddy Rashi kunya na bashi kunya a gaba jama'a, Allah yasa dai baiyi fushi dani ba Dana bann...
Bata karasaba ta tsinkoyo murya Daddy nacewa"a'a likatana sai ina haka ki ka dau Wana wanka?
Da mamaki ta dago fuskar tana kallo Daddynata taga fuskarshi a sake as usual na ta Soma Raya makanta"ko dai su Daddy su janye maganar ne ko dai ya manta Kai walahi Dana fi kowa murna, yanzu ma banso Auren I have dream about becoming a Doctor now na zama kawai aikina zanyi ba aure da zanyi it will be better ma haka"
Daddy yakatseta yace" Wai Doctor Mai kikecewa ne? Ina tambayi kiyi shiru ki tsareni da idon?
A kunyace ta tsuguna tana murmushi tace" yhkr Daddy, Mummy ina kwana?
Suka amsa da kitashi lafiya
Tace"Alhamdullila"
Su Walid duk suka gaidata ta amsa cike da fara'a.
Daddy yace" yawwa ina tambayaki kiyi shiru ina zakije Haka?
"Dama Daddy Hospital da zan fara aiki ne su ka kirani aka yau zan resume shiyasa na shirya , kuyi hakuri Dad bagayamuku da wuri ba Nima mantawa nayi Am sorry Mum"
Mummy tayi murmushi tace" toh likata muji yanzu dai bazaki bar min gida da ciki ki Empty bakiyi breakfast ba, Kar kije da yunwa, yunwa yasa ki kwaba shirme acan ni dai baruwana, oya maza tashi kiyi breakfast"
Duk suka sa dariya.
Walid yace"Mummy eh fa Kuma hakane Kar taje guri yi aiki yunwa yasa tasa Kidney aguri da za asa Heart,kunsa yunwa ba sauki yanasa Kama baki kallo Fari" ya fada cike da barkwaci, duk suka fashe da dariya.
Daddy yace" Allah ya qare bar ma Likatana Wana fata"
Mummy tace"Inshallah ba abunda zamuriga ji sai dai alkhari"
Amir yace"Allah yasa haka Mummy"
Duk suka amsa da Ameen.
Mummy tayi Serving nata Breakfast plantain chips ne da soyaye kwai da hot tea Mai kauri. Essha tea din kawai ta Sha, ta kalli Time taga har goma tayi harda Yan mintina ta Mike ciki sauri, tana tatara su handbag dinta ta ma su Daddy Sallama zata wuce , Daddy ya dakatar da ita yace" Dakatar Muna da magana dake"
Essha ta kalli agogo dake wutsiyar Hannuta ta shagwabe fuska tace" Dad yau ne fa zan fara aiki ana kasamu bai Kama ta nayi late ba yanzu fa Goma harda mintina fa, Daddy please kubar magana sai na dawo please Dad"
Daddy bai saurareta ya Mike ya kakabe Kaftan dinshi ya Kama hanya Sashe hajiya yana tafiya Yana cewa" ke da Mummy ki ku biyoni"
Essha ta bubaga Kafa a kasa cike da shagwaba ta kalli Mummy zatayi magana, Mummy ta tareta tace" oh oh Kar kisa da ni kufi kusa je kisameshi, kisanshi iya yi niyya abun a lokaci toh fa sai ayishi kawai biyoni muje"
Mummy tayi gaba Essha na biye da ita har suka isa sashe Hajiya suna shiga ta tardaa Daddy da Daddy karami duka su a zaune ba Hajiya da alama dai jira tsohuwa akeyi, Essha ta tsuguna har kasa ta gaida Daddy karami ya amsa cike da fara'a Yana sa Mata albarka.
Ta Mike Tace"Daddy kuyi hakuri bara na gaida Anty zainab kafi Hajiya ta fito"
Daddy ya gaida Kai yace" toh jeki"
Daddy karami yace" Kar ki jima fa Kisan ku a ke jira ko?
Tace"eh Daddy bazan Dade ba"
Tana shiga guri Anty Zainab suka Gaisa suna gama gaisawa ta ma ta sallama aka cewa inta dawo aiki zatazo suyi hira.
Anty Zainab ta amsa da" badamuwa Essha sai Naga ki"
Hanan tace" Sis Essha ki kawomin Chocolate"
Essha tayi murmushi tace"Sis karkidamu zan kawomiki Inshallah"
Ta koma Parlor Hajiya ta tarda haryazu Bata fito ba ta tura baki, ta nemin guri ta zauna, Bata fi second da zama ba Hajiya ta fito rike da abun kakare Goro tana karkarewa tana watsa a baki yanda takeyi yaso Ya ba ma Essha Dariya ama sai ta dake dun haushi takeji ana ta Bata mata lokaci.
Hajiya ta nemin guri ta zauna aka couch Mai zama mutum daya, duk aka gaisheta ta amsa cike da son da kauna Yayyanata.
Daddy ne ya Soma Magana ya kalli Essha ba alamun wasa a fuskarshi yace" ba wani abun ne yasa na Kira ki Nan ba illa dai akan maganar dai na mayarda aure ku ke da Aliyu,kin Amince za ki koma gidashi ko kuwa a a, mun Baki Nan da sati Ranar Mai zagayo itayau Zaki bamu amsa, ni dai ba za saki Dole ba,dun hakki kine duk abunda kika zaba maka kanki toh Allah yasa haka shine mafi alkhari, toh magana kenan dai gashi kinjita"
Daddy karami yace"tabbas hakane dun yanzu ki wuce muzali da za'ace Miki yariya, ki shiga sahu manya da Dole za abasu hakkisu, saboda haka duk abunda kika yanke ki sanar da ni kinjko"
Essha ta share hawaye da ke shiri zuba, ciki murya Mai shiri kuka tace" Daddy nagode da kulawarku, Allah ya kaimu Ranar"
Suka amsa da ameen da cewa"Allah ya Mata Albarka"
Daddy karami ya juya ga Mummy yace"Mama Walid haka yayi dai ko?
Mummy tayi murmushi tace"Ai gaskiya ku ka fada, fatamu dai Allah ya zaba Mana mafi alkhari"
Suka sake amsawa da ameen.
Hajiya ta watsa goro da ta goge ta kallesu daya baya daya Tace" Ni gaskiya zamani ku na mamaki kuke bani, ace Wai sai a jira ajin da ga baki yariya kafi a yake hukuci, waishi na tambaye ku man su suka haifi kune?ko dai Kuma kufa ra tsoro yayyan cikikune?
Daddy karami ya sukunyar da Kai yace"Hajiya ba ki fahimta bane ai hakkitane ba musa mu dana Mata hakkita, dun kisa Ranar Gobe kiyama sai antadamu aka haka"
"Uhm yayi yoni wanan abun shifa yaro yace Yana son kayashi, itama munafici ne Dun nasa tanason shi, in batason shi jiya da suka shirya zasu tafi ai ni kadai nasan abunda idona yagann.....
Daddy yayi sauri katse Hajiya
"Uhmm Essha tashi kije Kar ki makara, Kishiga dakina kan mirror za ki ga car key , motar na na sabo ciki garage ki dauka"
Essha da duk kunyasu Daddy yagama kamata ta dago da sauri cike da mamaki tace" Daddy car key motarrr.." ta fada har muryata ta na rawa
"Essha tashi kije kawai yi sauri"
Essha ta Mike cike da murna har taji sanyi a ranta, tana ta ma su Daddy godiya ta fice zuwa daki Daddy ta Suri key da sauri ta fito, Murna ma ya hanata gani su waye a Parlor Murya Sadik kawai ta tsinta Yana ta kakele dariya da sauri ta juyo dun ta gasgata ma Idon ta abunda kunne ya jiyo, ai kuwa shi dine, PS4 suke bugawa shi dasu Amir sai dariya suke gwani sha'awa, mamaki takeyi"toh wa ya kawoshi?
Essha Bata gama rufe baki kawai taji ana hura Mata iska a kunne gwani Dadi a firgice ta juyo ta ga Aliyu ne tsaye ya harda hannu ya jigine da bango ya zuba mata Wana lumsasu Ido na nasa Mai sata kasala, yau ya Mata kyau sosai ama sai dai Yan dan fada kadan, iri Kaya da ke jiki Sadik shine ma a jiki Aliyu harda dressing din, Versace ne daga wando har riga da tambari su baro baro aciki Kaya, harda stockingb, belt baki, takalmin Versace ne Mai sahu ciki. Kai Kaya ya amshi Aliyu da Sadik sun fito.
Essha zata sa Kai ta wuce Aliyu yayi sauri ya tare hanya ya sake Mata wani murmushi na gefe baki Wanda yasa Dinka dimples dinshi suka lotse haka dayayi kuwa sai yayi Kama Sak da ISSHAN guy din Film din Lies Of the heart miji Urhmi.
Essha ta shagala da kalloshi, can ta runtse ido da Karfi tana ciza baki deep down tanace makata"concentrate Essha Concentrate"
Amir yayi gyara murya ya kalli agogo dake hannushi yace" toh su likata to twelve yanzu"
Essha ta kalli wrist watch nata da sauri taga hakane kanta na kasa tace" zan wuce abani hanya"