Sashe 51
Doctor Eesha Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aliyu bai Musa ba ya kwace Mata a hankali Yana whispering Mata" love youuu" Bata ko saurareshiba ta sa Kai ta wuce zuwa garage Bata tsaya kallo motar ya take ba kawai dai ta shiga da addu'a tasa Mai key ta tadda ta bar gida a guje, tana ji Sadik na Kira ko ta tsaye, she knows yanzu bakishi daya da daddy shi he's using Sadik to get her love," in hakai ne kuwa baizai taba yi tasiri akainaba" taja dogo tsaki ta cigaba da tuki.
Sadik Yana gani Mummy shi ta bar gida yasa kuka, da sauri Daddy shi ya karaso ya rugume shi Yana lalashi Shi, Sadik ya Saida kuka nashi ya kalli Daddy shi yace"Papa banso Mummy na zuwa aiki nafi son ta zauna da mu, Daddy ka hanata kaji ko?
Aliyu ya shafa fuskarshi Yana murmushi yace" Maiyasa kace haka?
"No Daddy I want her to stay with us, let her work with us, I hate seeing her going to dat office it irritates me"
Aliyu shima haka yakeji yasha alwashi ihar tashi ga gidashi ita da zuwa aiki har abada.
Sadik yace" bamu ma gaisaba ta wuce, ta fison aikita a kaina"
Aliyu ya rufemai baki da sauri yace" No Boy don't say that, Your mum loves you more than anything in this world, right now she need to save d word ka gane?
Sadik ya gyada Kai yace" Kai kaini wurita na Bata hakuri"
Aliyu yayi murmushi yace"wow that's my Boy, so let's go Inside first ka gaida su granny"
Ya ja hannushi suka wuce ciki, daga Aliyu har Sadik suna da sakewa da mutani Nan suka Soma hira dasu Mummy har Hajiya Kamar da can su Saba ne, Mummy Aliyu na ta shigemata tun tana ji kunya har tazo ta sake, hata girkima tare sukayi dasu Khairat da mufeedat dasu Amir dukasu gabadaya su hadu a kitchen. Daddy ya ji dadi haka sosai.
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
National Hospital Abuja.
Essha na isa tanemi guri parking a wuri Doctors tayi ta fito rike da labcoat nata da handbag daya hannu kuwa sai kokari kashe motar takeyi tana Gama tarasa inda zata nufa, ta fara kalle kalle na wani motar yayi parking agefe nata, Wata kyakyawa matar ne wacce zata girme Mata da kadan ta fito daga ciki motar da Fara'a a fuskata karaso guri Essha ta Mika Mata hannu sukayi musabaha, ta sakeyi Murmushi tace" Dr Essha Ahmad our new gynaecologist right?
Essha da mamaki a fuskata ta amsa da" yes ni ce"
Tace"nasa zakiyi mamaki yanda nasan sunaki, by the way sunana Kamila Abdullahi, am also a Doctor I worked here, ni Kuma matar aboki mijikine, so welcome to our hospital"
Essha tambayar take" aboki miji na kuma?
Kamila ta amsa da" yes Mijiki mana Aliyu Umar Tycoon, ni matar Buddy shi ne Suleiman Barde"
Essha ta saki murmushi Dole tace" ohh yes na fahimta nice to meet you"
Kamila tace" Nice to meet you too dear, can you be friends?
Essha tace" why not?
"Nagode fa, gaskiya NHA za suyi murna da zuwa Doctor kamarki Mai sauki kai"
Essha ta sake murmushi tace" it's our duty ai"
Nan kamila ta rakata har zuwa guri babba likata, Babba likata ya Mata sannu da zuwa cike da fara'a ya kaita har office dinta, nan Nurses bada jimawa ta Soma abun da ya kawota, da mamaki ma Ashe hospital din su jima da amsa appointment din mutani jira ta kawai akeyi, gaskiya taga patients kala kala. Wurare karfe 6 ta gama komai nata ta dawo office zata tatara tarkace ta taga Sadik daugas zaune a chair nata Yana tsuka Mango smooth🥤 Daddy shi na zaune aka kujera yana cin carrots su canza Kaya da ke jikisu izuwa hoodie da Wanda joggers da talkamin sneakers duka bakake na Adidas, suyi ballain kyau.
batace musu kalla ba ta wuce ta sauke curtains guri duba marasa lafiya ta Soma cire Kaya operation dake jikinta ta canza zuwa na gida da tazo dashi tana gama canzawa taji a waya a loudspeaker murya wa zata tsinka na Pooja din ta ne, abun mamaki ma Hira suke Sosai da Aliyu da Sadik .....
#Comment #🥰🥰 🥰
#Share#🙏🙏🙏🙏🙏
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
*DOCTOR ESSHA*
👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️👩⚕️
*WRITING BY*
*J Hajara*
🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️
*M. W. A*
Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________
8️⃣1️⃣&8️⃣2️⃣
"Give Essha the phone" Pooja ta fada ciki waya. Essha naji haka tayi sauri ja riga Zip dinta ta sa After dress nata ciki sauri ciki zuciya ta tace" wana ba kunya gareshi ba sab zaiya shigowa mtchewew" ta ja tsaki.
Ta juya ta bude curtains din, ta ganshi tsaye, uffan bai ce ba ya manna ma ta waya a kunne ta baka Mai harara yayi murmushi kawai bace komai ba.
"Essha kinaji na,nasan waya na hannuki say hi to me" Pooja ta fada ciki yare Hindi ta karasa da turanci.
Essha ta saki murmushi da batasan lokaci da ya fito ba tace" Yihakuri Yanzu am busy ina Karasa gida zankiraki"
"No ni yanzu nakeso muyi Hira ba sai anjima ba, nasan a office kike so Nima ai a office din nake so let's talk noww" Pooja ta fada.
"Ohh ni Essha am so tired now ina naje gida zan Kira ki please Pooja ki ganeman"
"Ohh tunda haka kikace badamuwa but d u know what? Cewa Pooja.
"A'a sai ki fada?
"Inki koma gida a waya dake hannuki nakeson ki kirani bada naki ba, and Don't ask me why?inkika kirani da wani layi ba wanan ba,bazan dauka ba" Pooja ta fada Tana nema tutsirewa da dariya dun tasa hali Essha da tauri kai, can kasa zuciya ta tace"I will love to see her mood now, I don't know the reason why she hate this guy pheeeww,Aliyu don't worry zan kula da komai zata....
Bata karasa ba taji Essha na magana murya ta kamar zatayi kuka tace"Pooja kisan abunda kike fada kuwa I can't, tayaya ma zakice na kiraki ta Wana layi nooo please kiyi hakuri Allah ina koma we will talk, Yanzu ma zan bashi kayashi am getting late I will call...
"Essha in har bazaki kirani da Wana layi ba toh Kar ki kuskura kice za ki kirani" Pooja ta fada ciki serious voice.
Essha ta juya hannu Alama tambaya kanta da cewa" What's wrong with this girl?
Pooja ta Bata amsawa da cewa"am normal, zan kashe waya na, Bye sai na ga kiraki a waya mijiki"
"What!!! dakata mijina fa kikace u know he's not my husband ki daina fada haka toh inshine yagayamin ki toh yay kary.....
Ta kasa fada kalma ta dago ido tana kalloshi taga gabadaya mood nashi ya canza, ta tsaya kalloshi shiru ya jigina da bango ya crossing leg hannuwanshi duka a zube a aljihu. Kanshi na kallo kasa ya lumshe Ido.
Ganishi a haka yasa bataji Dadi kalamanta ba taji murya Pooja na cewa" Are starring at him?
Essha ta girgiza Kai ciki sauri kamar Pooja na kallo ta Tace" Noo Never"
Pooja tace"oho dai ni dai sai na ji Kira, I repeat ta Wana layi if not bazan dauka ba" ta kashe waya kit..
Essha ta Soma bin fuskar waya da kallo, Screen din ya kunna Kanshi Abu mamaki, Ita da Sadik ne a Wallpaper din waya. Nan taji wani haweye Mai zafi na bin kunci ta, na taji kamshi turarashi ya buge ta da alama yazo kusa kenan. ta dago fuskar da sauri tana kalloshi shima ita yake kallo ya Ciro white handky ya share Mata haweye dake zuba Bata hanashiba ita kadai tasan yada takeji yanzu zai yi magana ta jijiga Kai ta raba ta gefeshi ta fita tana ajiya zuciya.
Ko ta kan Sadik batayiba ta hada komai dake kan table din cib ta zuba wayoyita a jaka ta dauka zata fita. Ta juya da sauri Dan tun da tafito bataji Sadik ya ko gaisheta ba, baya ba haka yake ba ta kalli gefeshi ciki sauri taga Ashe ma Bacci yakeyi hankali kwance bakishi straw din mango smooth ne, ta kada Kai tayi murmushi Mai Dan Kara ta nufoshi da himma zata dagashi ta kasa har ta na hada gumi duk ta gaji.
Aliyu na kallosu dariya ma ta bashi, ya nufo ya janye Table din yace" Baby ke yaushe aka gama dauka ki da har kikeso ki dauki wani? Ya fada cike da tsokana.
Essha ta cuno baki ta dauki jakata tace" na tuna ma badashi nazo ba" ta fada Tana ficewa daga office din.
Aliyu yay dariya kawai ya kada Kai, ya Saba Sadik a kafada ya bin bayata da sauri, Ai kuwa ya cim Mata dun batayi nisa ba...
Ya sauke ajiya zuciya, tafiya take a sukuni,Aliyu na binye da ita kishi yakeji a ranshi gani yadda take tafiya koina na motsawa ya baka ta mishi rai sosai .. Yana kallo mutani yadda duk inda suka wuce sai a kalleta waensu ma har day yi Mata magana.. Aliyu sai huce yake shi, dun Essha batasan ma Yana bayataba..
"Wai Maiyasa Dad baza su daura Mana aureba? This rubbish, maza su rika gani min ita ohh no, nasan waena masu gaisuwa ma bana Allah da Annabi bane I will do something"...
Baigama zance zuci sa ba yaji wani daga nisa na Kira Suna ta
"Hey Doctor Essha"
Yana kallo ta Jan ta tsaya, mutumi Kuma ya karaso da saurishi yace"Barka da zuwa Doctor, Suna na Doctor Jawal mustapha Jawal, am your colleague, night duty nakeyi shiyasa bamu hadu da Safe ba.. ki zo lafiya?
Essha zata bashi amsa taji a dagata gabadaya ta..Mutumi ya bin su da kallo suna hada Ido da Aliyu ya sukunyar da Kai ciki sauri Yana cewa"aa yallabai kenan barka dai?
Aliyu bai amsaba ila wani mugun harara da ya binshi dashi, nandana jikishi ya duri ruwa ya wucesu jeje..
Essha sai wurga kafa takeyi zata sauko duk kunya ya gama kamata, ds haraba asibiti gabadaya kallo ya koma kansu ne.waesu harda daukasu hoto.
Aliyu baidamuba. daga ita har Sadik ya Kara gyara musu riko daya musu.