Sashe 31
Ɗan Daba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A harzuƙe Danee ya fito dan ko a mafarki yaji murya Darma zai gane ta,fitowar shi a hasale niyyar shi ya lashe kurwar shi kawai sai jin yayi an yi tsaraf da ƙafar shi tare da gantsara mashi cizo har sai da ta fasa kafin mutanen gun su farga tuni Michel ya zama mutum tare da rugawa da gudu ya shige Palais 😂nan kuwa ya ɗau wani irin caji sihiri ya fara fita jikin shi har ya dawo daidai ya shiga malaya amai baƙi ƙirin.
Danee na ganin Auwal ya rugo da gudu da niyyar rungumar shi sam ya manta da ciwon ƙafar shi, kallon-kallon suka tsaya yi Danee ya fashe da kuka yace"Auwal kai ni ke gani ko kuwa idona suke min gizau?"kafin yace wani abu sai tsinkayo muryar Dawood suka yi ya na karanta Ayatul Ƙursiyu wani irin ihu Danee da duk wani maye na ɗakin suka shiga yi saboda maitar su ta aljannu ce mai sirki da sihiri,jin ihun ne yasa su Darma saurin ƙarasawa cikin Palais tuni suma sihirin jikin su ya tsiyaye ganin haka ne suma suka shiga karanta Ayar Allah da ƙarfi William dai ɗan kallo ne dan bai san komi ba dangane da addinin Musulunci.
Ƴan jarida tuni sun kawo ayari suna ɗaukar rahota kan kace wani abu tuni duniya ta ɗauƙa "Ɗan majalisa Darma ya tunkari Masarautar Mayu wacce ta hana jama'a gari shaƙat yau dai jarumin ɗan majalisar mai kishin ƙasa yayi gaba da gaba da su dan kawo ƙarshen su tuni kuma ya fara cin galaba ga yadda Mayu sai ihun ceton rai suke yayinda a wani sashe na masarauta ta fara ci da wuta".
Ganin haka ne su Dawood suka fice daga Masarauta suka tsaya baiwa ƴan jaridu amsoshin tambayar su, Dawood ya fara yin magana "eh mun tunkare su ne da jagoranci Darma saboda yace ba zai karɓi shugabanci ba alhalin mutanen shi na kuka da irin mace-macen da ake yi a gari ba kuma duk a dalilin masarautar nan ce wadda *ƊAN DABA* Danee ya kafa"nan dai aka cigaba da yi masu tambayoyi suna amsawa.
Cikin awani huɗu Masarautar Mayu ta zama labari tamkar ba'a yi ta ba,wasu sun yi rai tare da rauni wasun su kuma sun mutu Oga Danee an samu an fita sai abun mamaki ƙafar shi ɗaya ta koma ta kare wacce Michel ya ciza.
A tsanake cike da murna suka koma gida,Momy wacce gabanta ke faÉ—uwa tun É—azu suka yi ido huÉ—u da Auwal mijinta cike da murna ta je ta rungume mijinta alamun sun nuna ba ta ma san tayi hakan ba dan daga baya kuma sai taji kunya dariya duk suka yi mata.
Washegari tun da safe Dawood ya fita bai dawo ba sai wuraren sha biyun rana,a zaune ya tarar da familyn su na hira Leemat sai zuba ta ke kamar kanya ta na ganin shi tayi tsit kamar wacce ruwa ya ci.
Bayan ya gaishe su ya wuce part ɗin shi babu kunya Leemat ta haɗa mashi abinci a kan tray ta nufi ɗakin shi babu wanda yace mata komi balle ƙoƙarin hanata,ko da ta shiga ta tarar da shi ya na wanka zaunawa tayi zaman jiran shi babu jimawa ya fito ƙugun shi ɗaure towel fuskar nan tamau babu alamar wasa.Sunne kanta tayi ta shiga wasa da zoben hannunta tare da ƙoƙarin mayar da ƙwallar da ta taru a idonta,mai ya ɗauka ya fara shafawa yayinda ya ke ankare da ita ya na kallonta ta wutsiyar ido har hawayen da ta ke gogewa akai-akai.Ganin yayi banza da ita yasa ta miƙa sukuku za ta fita "ke!"ya faɗa kamar wanda aka yi ma doli tsayawa tayi cak amman ba ta waigo ba "zo ki zuba min abincin"ya faɗa ya na mai nufar valise ɗin kayan shi wando ya ɗauko 3quater da riga mai gajerun hannu.
Dawowa tayi ta fara zuba mashi rice É—in a plate hawayenta suka É—iga cikin abincin ya waro ido yace "ruwan minene ke maki zuwa a fuska suna shigar min abinci"baya tayi ta faÉ—a bisa salon tare da fashewa da kuka,da sauri ya Æ™araso gunta ya zauna tare da jawota jikin shi ya fara rarrashi tare da rera mata waÆ™a mai daÉ—in sauraro ```Ojrd8 je suis fatigué et je te regardé dormir et si ma voix peut t'apaiser je chanterai pr toi tte la n8🥺tt va glisser sur ta peau ce comme si je te passais de l'huile et s'ils ne sont pas nous c'est tent pis pr eux s'ils sont jaloux c'est tant pis pr eux,fais le moi savoir quand ce doulereux je s8 là s'il en faut encaisser ce pr ns deux👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨et je le sais que je te fais confiance quand tu me souris😊 tu peux pas semblant☺ï¸J'ai pas besoin d'attendre plus longtemps je sais qu'il est le temps de partager mn sang🩸et t'elever au rang de reine👸ðŸ»au rang de reine👸ðŸ»Je sais que l'amour c'est compliqué💔mais avec toi ce plus facileâ¤ï¸ continuer de rester toi même je ne regret pas de t'avoir choisir👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ¥° je le promis à ton papa👨ðŸ»â€ðŸ¦°je vais prendre soin de sa fille🦸ðŸ»â€â™€ï¸tu peux partir de ma famille👨â€ðŸ‘©â€ðŸ‘§â€ðŸ‘§et Dieu sait que combien j'aime ma famille😠s'ils te demandent ce qui est envieux et s'ils te demandent ce qui curieux, ferme la porte a ceux qui font de leur mieux pr ns empêcher d'être deux👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ quant en sera vieux😪ASSEZ PARLER AU BOUT D'UN MOMENT YA PLUS LE MOTS🥵 ÇA Y'EST JE DELAISSER MN CÅ’UR DANS TA PAUME💖JE TE LAISSERAI PAS T'EN ALLER CE MORT🥴JE MIS DU TEMPS A TE TROUVER MI AMOR🥰 CL8 QUI DISAIT QU'ON SE TROMPER A TORT JE LE BATTRA MÊME CONTRE LES COUPS DU SORT```cak hawayen Leemat suka tsaya cak yayinda zuciyarta da numfashinta suke barazanar barin gangar jikinta,saurin tallabo fuskarta ya fara bata wani irin masifafen kiss dan shi kaÉ—ai ya san irin kewarta da yayi tun ranar da suka raba gun kwana.
Riƙe shi tayi gam ta na fitar da numfashi ta ƙasa rigarta ya zura hannunshi ya fara wasa da twins ɗinta,baya ya ɗan yi ya aza kan shi bisa hannun kujera hakan ya baiwa Leemat damar kwantawa bisa fafaɗen ƙirjin shi.Wani irin ƙanƙameta yayi kamar za'a ƙwace mashi ita yayinda bakinsu ke manne waje guda har yanzu, knowking aka fara Leemat tayi ƙoƙarin sauka amman ina Dawood bai bata dama ba sai ma cigaba da hidimar shi ya ke dan a yadda ya ke jin shi ɗinan ko duniya za ta taru ba zai sakinta ba🙄.
Jin an turo ƙofa an shigo yasa Leemat fashewa da kuka hawayenta na sauka kan fuskar Dawood,saurin buɗe ido yayi jin ɗumin hawayenta suna jiƙa shi ɗan yunƙurawa yayi ya tashi da su zaune styl ya ƙi sakin Leemat sai kace tare aka haifo su.
Waigowa yayi ya na kallon William wanda yayi tsaye sororo ya na kallon ikon mai sama,wata uwar harara Dawood ya banka mashi da jajayen idon shi uwanda suka sauya launi Leemat dai ɓuya tayi cikin ƙirjin shi ba ta ma san waye ya shigo ba sai taji da na magana cikin dashashiyar muryar shi"miye ka zo ka yiwa mutane tsaye a ka?".
Cikin danne dariyar da ta zo mashi yace "Daddy ne yace ka fito lokaci na ta tafiya kuma tuni oga Darma ya zo"a hasale yace "lokacin mi?mi zan yi ma shi Ogan duk baku tashi nemana ba sai yanz..."bai ida maganar ba William yace "auren ka fah ake shirin É—aurawa ko ba ka da labari?"a tare duk zuciyoyinsu suka buga
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story
``` _MRS SADAUKI_ 💫
*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀ï¸
____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇ðŸ½
*500MB* 200
*1GB* 300
*2GB* 600
*3GB* 900
*6GB* 1800
(CHECKING BALANCE * 461*4# )
VALIDITY : 1 MONTH
For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*
*END*
Bai ce komi ba sai zame Leemat da yayi daga jikin shi,ƙara kimtsa kan shi yayi ya saka wani farin yadi wanda yayi masifar karɓar shi.Turare ya fesa sannan ya ɗauki kofi ya tsiyaya ruwa masu sanyi ya sha,gyaran murya yayi hakan ya sa ta ɗago ta na kallon shi murmurshi ya sakar mata ya tara mata hannu "ta so mu tafi"maƙe kafaɗa tayi ta na mai yin kwancinta akan kujera ya taɓe baki yace "wai kunya 😂"ba ta dai tanka shi ba ta rufe ido ta na tunanin rayuwa.
A falo ya tarar da su,ya na zuwa ya samu waje ya zauna ya na kallon William wanda ke karɓar kalmar shahada Imam ɗin masallaci wanda suka kirawo ya na gaya mashi shi kuma ya na maimaitawa har sau uku daga nan aka canza mashi suna Waleed,Maman ma bayan ta karɓi shahada ta zaɓi sunan Zainab su kuwa su Daddy Imam yace su cigaba da Istigfari duk da haka dai sai da suka ƙara maimaita kalmar shahada saboda sihiri shirka ce ga Ubangiji tun a nan Dawood ya fara na shi.
Maman sai kuka ta ke jin ta take wata irin sabuwa haka ma William sai da ya zubda ƙwalla,rungume shi Dawood yayi ya na yi mashi Barka da shigowa Addinin Musulunci.