Sashe 27
Ɗan Daba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata takarda Darma ya fito da ita yace "wannan shine kogon da kambun sarautar ya ke ya zama doli mu nemo shi kafin Danee ya kawo mana hari dan na san doli ya farauce mu,sannan abu na gaba shine jinin Danee mu ke da buƙata ko yaya ne dan dawo da Michel mutum wannan ne makarin "shiru dukan su suka yi suna nazari Dawood ya gyara zama yace "Ni zan nemo shi nayi alƙawari,dan ƙaramin aiki ne gare ni"cike da gamsu Darma ya tare Daddy da hankalin shi ya tashi yace "kar ka damu na san ko wanene Dawood dan tuni ya tashi daga David ɗin da kai ka sani ni na hora kuma ƙarfin ikon jikin shi ma ba zai bari a cutar da shi ba"cikin nutsuwa Daddy yace "shi kambun ni zan ɗauko shi Siya ta bani duk pouvoir ɗin da ke jikinta yanzu babu tsafi ko ɗaya a jikinta".
William yace "zan rakaka wajen ɗauko shi Daddy dan kai ma ka na buƙatar garkuwa"cike da jin daɗi Oga Darma yace "to hakan yayi kyau ni kuma zan ji da duk wani motsi naku ta allon sihiri na duk wanda ya tai shiga matsala zan zama garkuwar shi"haka dai suka cigaba da tattaunawa har lokacin cin abincin rana yayi.
Tamkar kar ta fito saboda gamo da tayi da ƴar uwar ta kuma abun farin ciki ta warke daga makantar ta,tun da ta fito Dawood ya kafeta da ido ko ƙyaftawa bai yi.Ba ta ko kalli inda ya ke ba amman taji idanun shi kanta,turo baki tayi ta wuce Kitchen a zuci yace "eh lalle waccan yarinya ta raina ni ma yanzu ko gaishe ni ba za ta yi ba?"kasancewar shi ɗaya ne falon William na part ɗin shi wajen yin wanka,Daddy da Darma kuwa a can masjid ya baro su hakan ya sa ya tashi ya nufi kitchen ɗin.
Shi ɗin mai rauni ne idan ya na tare da ita hakan yasa shi kasa yin komi kawai sai ya tsaya ya na ƙare mata kallo,yadda ta ke motsa miyar da ta ke réchauffer matsowa yayi ya tara mata alamun ta bashi shi ma ya ɗanɗana.
Rufe tukunyar tayi ta juya mashi baya wai ita fushi ta ke da shi,juyo da ita yayi tare da laÆ™ace mata hanci ta buge hannun shi tayi "Ni ka Æ™yale ni shine ko nema na ba kayi ba alhalin tunda da safe kake nan"ta faÉ—a a shagwaÉ“e dariya ta bashi ita ala doli wai nan fushi ne ta ke kuma in yace ta na son shi tace a'a."Ka koma falo please kar wani ya gan mu"cewar Leemat ta na É—an leÆ™a falo da taji kamar motsin mutum "to mu ma ba sai mu gan shi ba🤷ðŸ»â€â™€ï¸"dukan shi ta shiga yi a Æ™irji ta na É—an kukan ShagwaÉ“a ya riÆ™e duka hannuwanta tare da ware su zuwa can ya sake su ya na mai É—ora É—aya a Æ™ugunta ya matsota zuwa jikin shi saurin rumtse ido tayi jin ya na hura mata iska a fuska.
"Leemat tun ɗazu ke ni ke jira ki ida bani labarin nash..."sauran maganar ta maƙale Siya ta waro ido tare da saurin yin baya ta na dariya ƙasa-ƙasa William da ya ke saukowa daga step yace "hy"ta ɗaga ta kalle shi murmushi ya sakar mata tare da yi mata alama ta zo.
Ba tare da ta kawo komi ba ta tafi gun shi,hannunta ya ja suka koma part ɗin shi kan gado ya tureta ta faɗa ta na dariya rigarta ya ɗaga ya na shafa cikin ta ya ɗan ɗaga gira yace "kamar fah nayi ajiya fah a nan na ga kin ƙara kyawu"kafin tace wani abu ya kusanta fuskar shi ga ta ta, lumshe ido tayi ta na jin yadda ya ke kissing nata cikin ƙwarewa.
Daidai bakin wasu fararen ruwa Abbas yayi parking mota,zagayowa yayi ya buÉ—e mata ta fito hannunta cikin nashi.
Ta lumshe ido ta na shaƙar dadaɗar iskar da ke kaɗawa,ba ka jin komi sai kukan tsuntsaye da sauran ƙwari.
Baya ta juya mashi ta na kallon ruwan da hasken wata ya haske su fyau ka na ga iya ganin yadda suke gudana,ba ta san da zuwan shi sai ji tayi yayi hugingta ta baya ya na mai ɗora haɓar shi bisa kafaɗarta ya na mai lumshe ido.
Cikin cool voice yace "Ma raison de vivre ina son ki ke ma ki soni "cikin tattaro jarumta tace "akwai wanda zuciyata ta ke so tun tuni"......
Comment and share Please🥺
Jikar Rabo ce 😎
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story
``` _MRS SADAUKI_ 💫
*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀ï¸
____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇ðŸ½
*500MB* 200
*1GB* 300
*2GB* 600
*3GB* 900
*6GB* 1800
(CHECKING BALANCE * 461*4# )
VALIDITY : 1 MONTH
For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*
*ƊAN DABA FANS* ```BABU ABINDA ZAN CE SAI ALLAH BAR ƘAUNA INA GANIN RUWAN COMMENTS WASU MA BAN REPLY, ALHERIN ALLAH YA KAI MA DUK MABIYAN WANNAN BOOK```🥰
*PAGE 45-46*
Tamkar ta zuba mashi ruwan zafi haka yaji zafin maganar ta amman cike da mamakin kan shi maimakon ya rufeta da masifa sai samun kan shi yayi da cewa "please baby ki yarda da ni wlh ke ce my first love tunda ni ke ban taɓa son wata ƴa mace ba"ya faɗa ya na mai juyota suna facing juna "ta yaya zan so ɗan shaye-shaye *ƊAN DABA* wanda bai ɗauki mace a bakin komi ba sai abar kawar da sha'awa,ta yaya ne ma wai mutum wanda ke rayuwa kamar irin ta dabbobi zai ce ya na Sona alhalin ni na kasance mai ƙaurace duk wani saɓon Allah?"Deeya ke faɗa a zuci yayinda idonta ke cikin na Abbas wanda ko ƙyaftawa bai yi.
Ganin ta kasa cewa komi yace "stp bb.."sunne kai tayi zuciyarta na dokawa tace "to ka mayar da ni da school ka na ga dare na yi"ta ida maganai ta na mai É—agowa kallon da yayi mata na ba kida hankali ne yasa ta ce "eh gobe ba sai ka zo mu tattauna ba"huci ya sauke mai zafi kafin yace "naji"ya na mai kai bakin shi bisa lips É—in ta ya sumbaceta.
Mota ya buɗe mata ta shiga sannan yayi mata key,a hanya ya tsaya ya saya mata gasasun kaji masu zafi tare da exotic.Shigowar motar shi a harabar school ɗin yasa ƴan ganin ƙwam leƙowa,zagayawa yayi ya buɗe mata ta fito hannun shi riƙe da leda sai da ya raka ta har room ɗin su sannan ya dawo.
Nadiya tayi saurin nufota da gudu ta na tambayarta "bai mi ki komi ba?"murmurshi ta sakar mata tace "ke ki nutsu babu abinda ya yi min É—auko mana plate mu ci"Nadiya ta É—auko plat ta dubi Deeya da luhuluhun idanun ta da ta sha kuka tace "amman wannan ya cika *ÆŠAN DABA* na gaske kin kuwa yadda duk ya firgita mutanen school?yanzu haka fa wasu su na can ana basu magani saboda tasowar cutar huka humm nima ba laifi an firgita ni"Deeya tayi É—an murmushi ta shaidawa Nadiya yadda suka yi da shi.
"Kin ga fah kamar ya san mu na jin yunwa ya sayo mana kaza yanzu sai mu ci mu kwanta"cewar Deeya,Nadiya ta sheƙe da dariya tace "Ni fah tunda Faruq ya shaida mana halin shi na manta da wani abu wai shi abinci,tom bari mu ci kayan masoyi"Deeya ta kai mata duka tace "daga wace ya zama masoyina?ɗan ta'addar?"Nadiya ta cizgi kaza tace "amman fah Guy ɗin ya haɗu ga shi da kyau kamar shi ya halicci kan shi,abun burgewa kuma sajen fuskar shi"Deeya ta taɓe baki tace "duk da haka dai bai kai ga Boss ɗina ba wanda tsabar kyawu shi dabancin ma kyau yayi mashi"Nadiya dai tayi shiru ta na kallon Deeya tare da cigaba da cin kazar ta.
Cike da jarumta Daddy ya nufi kogon hatsabibai domin ɗauko kambun sarauta,duk inda ya ratsa gawarwaki ne birjit na bil Adama wanda ko tantama babu sun yi yunƙurin zuwa gun ne ba tare da sun shirya da kyau ba.Tafiyar shekaru da dama sai ga Daddy yayi a kwana biyu ita ma ɗin ƙarfin tsafin jikin shi ne ya sa haka,motsi yaji bayan shi da sauri ya waiga sai ya ashe William ne ke biye da shi duk da ya hana shi murmushi ya sakarwa Daddy nan ya fara wani siddabaru sai gasu gaban wata ƙofa mai haske wacce tsabar haskenta sai da su Daddy suka rufe ido da tafin hannu.Tsawon ƴan daƙiƙu hasken ya ɗauke nan ƙofar ta buɗe da kanta,shiga suka yi da ƙafar hagun ko tako uku ba su yi ba wani narkeken aljani ya bayyana gare su hannun shi riƙe da wannan kambun sarautar da suka zo nema.
Fuskar nan a murtuÆ™e ya ke kallon su kafin ya kai ga tambayar su William ya buÉ—e baki da niyyar magana kawa sai hasken hauren da Oga Danee ya sa aka saka mashi ya mamaye É—akin ta yadda idon aljanin suka rufe har Daddy ya samu nasarar Æ™wace wannan kambu daga hannun shi,a guje suka fito suna tsaka da gudu suka ji ihun wannan aljanin wanda ya baiwa manyan-manyan burwaiðŸ’damar fitowa nan suka yo kan su.
William na cikin karanta formules É—in da za su É“ace wani biri ya halbo mashi wata wuÆ™a ta caki Æ™irjin shi nan ya faÉ—i Æ™asa jini na zuba,cikin fitar hayyaci yace "Daddy ka gudu kawai kar ka tsay..."cike da azama Daddy ya duÆ™a ya cire huÆ™ar burwan ne suka yi cikin su tare da zagaye su,babu zato ba tsammani wani doki mai fukafuki ya bayyanaðŸ´sauran Æ™arfin da ya rage mashi ya miÆ™e ya hau dokin haka ma Daddy nan ya tashi sama da su suka.
Dawood da Oga Darma da ke kallon su ta allon sihiri suka sauke ajiyar zuciya,nan oga Darma ya cigaba da yin karatun da zai taimakawa dokin wajen kawo su lafiya dan dama shi ya aika shi.