Sashe 3
Ɗan Daba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Janye hannun shi tayi ya sake maidawa ya na mai lanƙwaso shi can ta ƙasan cikinta,cikin Hausar shi da za ka gane ta koyo ce ba iyata yayi ba ko yaren shi yace "ki nutsu ki kwanta gobe za mu wuce"Siya tace "ina za mu wuce kuma?"a take ya bata amsa da "Moumbay"cikin tsoro tace "wajen mi?ni ban san kowa ba can please ka maida ni gidan mu wajen ƴar uwata"juyota yayi suna facing juna yace "calme toi baby can ma gidan ku ne har ya fi gidan ku haɗuwa kuma a can za ki fi samun kulawa ok?"fararen idonta masu boule baƙi ta juya kamar ta na ganin shi tace "wanene kai please kamar na taɓa jin irin wannan muryai?am dan Allah ka bar ni ƙasar mu ban son zuwa garin ƴan iska kuma ka ga..."bai bata damar ida maganar ba ya cabke lips ɗinta,hannu ta sa ta tsamike cikin shi wai dan ya sake ta amman ina William rumfa yayi mata ya na mai cigaba da embrassé ta.Shiru tayi tana jin abun da ya zamana sabo a rayuwarta,can ya cire bakin shi ya furzar da numfashi cikin halshen French yace "ki bar tambayata akan abinda ke ce za ki ga amsar su soon" "mi zan gani?"ta tambaya cikin muryata irin ta yara muaaah ya sumbaceta yace "bn8 kwanta kar ki sa mu makkara"ta faɗa ya na mai ɗora rabin jikinta bisa fafaɗen ƙirjin shi yayinda ya mata matangali da ƙaton damtsen shi.
Shiru tayi tana sauraron yadda zuciyar shi ke bugawa duk cikin daƙiƙa ɗaya,tunanin halin da Leemat ta ke ciki ya tsaya mata a rai ko yaya ta isa gida lafiya?da wannan tunanin barci ɓarawo ya ɗauketa.
Jin saukar numfashinta ya sa William ya lumshe idon shi ko zai samu barci amman tsabar farin ciki ya hana shi rumtsawa.
Tun da safe Mishel ya zo bakin ƙofa ya na habshi wanda hakan ya tada William daga barcin da ya ɗan samu, pilow ya jawo ya maida mata kanta bisa firgigit ta farka tare da karanto addu'ar tashi daga barci.
Hannunta ya ja zuwa toilet bai wani tsaya tambayar ra'ayinta ba ya cika baignoire da ruwa ya tuɓeta ya sakata ciki.
Duk da ta saba ayi a gida Leemat ke yi mata wanka amman wannan karo sai taji abun banbarakwai tare da kunya,shi kuwa William ko a jikin shi sai da ya wanketa tas sannan ya fiddata tare da ɗaura mata towel ya kaita kusan ɗan ƙaramin pampon yace "kiyi alwala"ba ta ce komi ba ta fara shi kuma ya na kallonta har ta gama sannan ya ja hannunta zuwa falo.Hijab ɗin ta ya saka mata wanda ya ke dogo sannan ya shimfiɗa mata wata rigar shi,sai da ta fara sallah sannan ya koma toilet yayi wanka.
A zaune ya tarar da ita ta na zikiri,mai ya shafa tare da turare ya shiyar cikin riga da wando farare sannan ita ma ya shiryata cikin wata abaya baƙa ɗan kwalinta ya yafa mata a kai sai ta fito tamkar wata Balaraba.
"Mu tafi"William ya faÉ—a ya na mai kamo hannunta "amman ai ba ka yi sallah ba" Siya ta faÉ—a tana kallon shi "je suis pas un musulman"ya bata amsa "ba musulmi ba ne kai?to wane addini kake?"
"Stop Siya ce n'est pas le moment ki bari in mun isa can duk kin samu amsar tambayoyin ki".
Haka kawai taji ƙyanƙyamin shi dan ita ana ta tunani duk wanda ba Muslim ba to babu amfani alaƙa da shi,ganin za ta ɓata mashi lokaci ya ɗagata cak tare da buɗe ƙofa Mishel ya rugo da gudu ya na zagayen ƙafafun shi tare da yin habshi.
Cikin ƙirjin shi ta ɓoye fuskarta tare da sakalo hannun ta guda bayan wuyan shi ta na sauke numfashin tsoro.
MotonðŸï¸ shi ya kalla tare da yin wasu formule na tsafi nan moton ya shiga É“alle kan shi da kan shi ya cure waje guda,sauke Siya yayi ya koma É—aki ya É—auko Æ™aton kwali ya saka tarkacen moton ciki.Hannunta ya riÆ™e tare da gyara zaman sac É—in da ya rataya a hannu, Mishel yayi wata girgiza sai kuwa suka É“ace É“at😱ba su tsinci kan su ko ina ba sai filin jirgi na Maradi.Ba'a wani É—au lokaci ba aka fara kira abun mamaki wai har da tiket É—in Siya da duk wasu shaidu da za su bada damar yin balaguro a jirgi har da hoton carte d'identité É—in ta, William na gefenta yayinda Mishel ke kwance kusan Æ™afafun shi daga Æ™asa har jirgin ya É—aga zuwa Niamey.
Cike da tsoro ta ƙanƙame shi cikin rashin sa'a kuma taji bindin Mishel na motsawa kusan ƙafarta ta buɗe baki za ta ƙurma ihu yayi saurin kai nashi ciki.
Tsit tayi tare da ɗage ƙafafunta sama,shi kuma William da ya ke ba ta ido gare shi ba ya cigaba da kissing nata, mutanen da suka gan shi ba su yi wani mamaki ba dan dama sun san halin turawa ne haka dan kusan ma tabiar su ce yin kiss.
Da suka sauka Niamey wani jirgin suka ƙara shiga suna tsatsayawa har da suka sauka Moumbay,"hu-hu-hu" Mishel ya shiga habshi lokacin da suka fita daga jirgi suka shaƙi iskan garin su.
Taxi suka shiga suka wuce gida,da gudu Mishel ya shiga ya na habshi wuf Mike tayi ta zo tarban shi habshin su ya firgita Siya ta wartse hannunta ta nufi cikin gidan a guje karo ta ci da Maman wacce kuka Mishel ya tabbatar mata da zuwan su.
Rungume Siya tayi tana shafa dogon gashin ta wanda faÉ—uwar kalabinta ya sa shi fitowa,jinta a jikin mutum yasa ta saurin yin baya tana kiran sunan William.
Dariya yayi mata jin yadda ta ke kiran nashi kamar mai koyon magana,"calme toi bb Maman ce fah"taji muryar shi bayanta.
Haɗa su yayi duka biyun ya rungume sannan ya sake su ya sumbaci Maman a goshi yace "tu ma manqué"tayi murmurshi tace"miss You too,ku shiga"hannun Siya ya kama suka shige.
Babu ko kunya abun ka da turawa bisa cinyar shi ya ɗora Siya ya shiga bata ruwa masu sanyi kafin ya ɗauke ta zuwa can saman étage inda ɗakin shi ya ke.
Duk da ta na makauniya amman ƙamshin ɗakin kawai ya tabbatar mata da haɗaɗe ne, déshabiller su yayi lokacin da suka shiga toilet ya jefa kayan cikin injin wanki kafin ya jawota zuwa cikin ƙaton baignoire wanda aka yi mashi ado da jajayen faranni sai ƙamshi ruwan ke yi.
Gashin kanta ya tuje baya sannan ya fara bin dogon wuyanta da sumba har ya kawo kusan fuskarta ya haÉ—e bakin su,yadda ya ke kissing ta tamkar wani mafaraucin zaki ashe can wasa ce yayi ba kiss ba sai yanzu ne ta gane banbancin saboda yadda ya ke shan bakinta har wani sauti ya ke fiddawa.
Shan yawu kamar shan alawa haka ya ke mata gefe É—aya kuma Æ´an mitsitsin breast É—in ta ya ke massaging.
Wannan salon shine ake kira na yarda dan doli dan kuwa Siya ba ta san lokacin da ta ke maida mashi har wani tallabo kan shi ta ke, kasancewar ta Makauniya shi ya hanata ganin halin da William ya ke ciki ita dai taji ya buɗe ƙafafunta tare da shi tsakiyar su,babu zato balle tsammani taji abun da ya gagari tunaninta.
Ihu ta ke son yi sai dai babu damar yi domin bakin shi na cikin nata,kuma can sai ƙoƙarin fasa tantanin budurcinta ya ke.Lokacin da ya samu nasarar shiga ne ta ƙwace bakinta ta ƙwala wani uban ihu tare da damƙe manyan damatsan shi.....
Share Please
Jikar Rabo ce 😎
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story
``` _MRS SADAUKI_ 💫
*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀ï¸
____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
*Na gode sosai da comments ɗin ku🥰in kuka dage da yin haka Ni kuma zan cigaba da suburbuɗo maki labari sai dai dan Allah ku aje hankalin ku da kyau ta yadda za ku fahimta*
Page 7-8