Sashe 29
Ɗan Daba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Laila kuwa ta na gamawa ta share ɗaki ta gyara shi tsaf ta kunna turare sannan ta share tsakar gida shi ma,wuta ta hura ta ɗumama abincin karin kumallo sannan ta je tayi wanka.Muntari bai baro masallaci ba sai da ƙarfe bakwai ta gota,wani sanyi ya ji tun daga bakin ƙofa ƙamshin jikinta da na turaruka ya bugi hancin shi.Bokiti ya ɗauka ya zuba ruwa ya kai banɗaki,jin ƙarar ruwa yasa Laila ɗaukar kwandon sabulu ta aza mashi bisa katanga tare da jallabiyar shi wacce ya ke shiga wanka da ita.
Har ya gama shiryawa kan Laila a sunne ta kasa É—agowa har ga Allah ba haka ta tsara rayuwar aurenta ba,a tsarinta komi tare da mijinta za tayi shi wanka,shafa mai da shiyarwa duk sai ta taimaka mashi amman kasancewar Muntari ba yaro ba ne sai ta ke jin nauyin shi.
Kamar ya san abinda ta ke tunani yace "Tom na shirya da kaina sai azo a saka min turare"cike da kunya ta miƙe ta na mai cewa "ina kwana?"ya rungumota cikin muryar Shagwaɓa yace "baby ai kin fi kowa sanin irin kwanan da nayi mai cike da kewa"kai ta ɗan girgiza tace "ai kai ɗin ne babu sassauci ko ɗan ƙetare rana guda ba ka yi min in samu in huta "ya ƙara mannata a ƙirji yace "baby ai sai ki bar ni ko da ɗumin jikin ki naji amman kika mayar da ni falo cikin kujeru"ta furzar da numfashi tare ɗora hannuwanta kan ƙirjin shi saboda yadda ya matseta tace "ai daga jin ɗumin za ka zarcewa ni kuma tsor..."ganin ya ranƙwafo ya matso da fuskar shi kusa da tata yasa ta yin shiru,tayi saurin lumshe ido jin ya lasar lips ɗin ta a hankali ya tura halshen shi cikin bakinta ya na yawo dashi kafin daga bisani ya haɗe bakin nasu ya sumba tare da ɗura mata yawun shi ta na haɗiyewa,sosai suke jin daɗin yanayin a hankali ta ɗan ɗaga idonta ta sauke su bisa fuskar Muntari wanda ya lumshe ido gashin idon shi dogaye sun wani dishidishi tsabar jaraba, dogon hancin shi har baka haka girar shi tamkar wacce ya ke shafawa kwalli tsaf da ita a takaice ta gano mijinta kyakywa ne.
Numfashi ya fuzgar tare da sakinta ta ɗan sheɗa,a buƙace ya ke amman doli ya haƙura ya haɗe maitar shi duk jikin shi ya mutu wata irin kasala ta saukar mashi.
Kan bed ya zube ya kwanta rairan numfashin shi na fita da sauri-sauri,blue wandon na shadda tuni ya ɓace saurin kawar da idonta tayi daga kallon shi ta na ƙoƙarin fita taji murya shi can ƙasan maƙoshi "Lailerrr"wani yam tsikar jikinta tayi a take kuma tsoro ya luluɓeta,cike da shakkar shi ta ɗan matsa tace "na'am"da hannu yayi mata alama da ta zo,ta matsa gaf da gadon ta na kallon fuskar shi wacce ke tsiyayar da hawaye cikin murya buƙatuwa yace "please sau ɗaya tak ki taimaka min kar na mutu Allah ina jin zafi sosai"ambatar mutuwa yasa duk ta ida daburcewa babu yadda ta iya doli ta bashi haƙin shi.
A wahalce dukansu suka yi wani sabon wanka,Laila yau dai ba taji zafi sosai ba dan ya bita a hankali sannan sai da ya daɗe wajen aika ɗan aike ma'ana wasanni😉
Suna gama yin breakfast Muntari ya fice ita kuma ɓingire barci,sai wuraren sha biyun rana ta farka.
Miƙa tayi ta diro daga gado,turus tayi ganin Inna a falo ta na jera abinci cike da kunya ta ƙaraso ta na gaishe da sarakuwarta ta fuska a sake Inna ta amsa.
"Ina yaushe kika zo?"cewar Laila bayan ta fita ta wanke fuskarta da baki,Inna tayi murmushi tace "tun É—azu mana na zo na tarar ki na barci shine na É—ora maku tuwon shinkafa,ga miyar can bisa wuta"sunne kai Laila tayi ta na wasa da zoben hannunta tace "na gode"abun ma dariya ya baiwa Inna dan ta san kunyarta ne ta ke ji.
"Tom ni zan koma gida ki tabbatar dai ki na tsarki da ruwan bagaruwa dan babu wani sirri da ya fi ta karƙo wajen gyara, sannan ki kasance cikin ƙamshi a ko da yaushe ta hakan ne za ki ciri tuta gun miji dan a duk inda ya ke yaji irin turaren sai ya tuna da ke "kai Laila ta jinjina tare da yiwa Inna godiya.
Wanka Laila ta shiga ta na mai ɗaukar ƴar butarta ta ruwan bagaruwa wacce ya ci ace duk macce ta tanade ta domin kula da kanta ba wai shaye-shayen maganin mata ba uwanda a ƙarshe za su kai su baro.
Ta na wanka Muntari ya shigo dan tunda aka yi auren nan ya fidda ranakun da zai rinƙa zuwa kasuwa da wanda zai rinƙa jigila-jigila,ƙamshin miyar da yaji kawai ya tabbatar mashi da Inna ta zo.
A kunyace ta shigo daga ita sai ɗaurin ƙirji sam ba ta tsammaci dawowar shi ba,da sauri ta shige ƙurya ɗaki ganin kallon da ya ke yi mata shi abun ma dariya ya bashi.
A ɓangaren Asabe kuwa ganin aikin boka ya ƙi ci yasa mahaifiyarta ta fara shiryata da haɗaɗun kayan mata na sha da na tsugunnu,wasu ma ba ta san amfanin su kawai dai bata take dan ƴarta tayi zarra yaji ya tsani Laila dan maganin mata ne mai sirki da sihiri.
Asabe ce luluɓe cikin zanen gado ta buɗe ƙafafu da baki yayinda sai ambaton sunan Muntari ta ke,ta na gamawa Ayya ta bata buta mai cike da wasu hakukuwa kafin kuma ta fito ta dama mata wata gumba cike da jin daɗi Asabe ta shanyeta tas.
Bayan sallah la'asar sai ga Muntari ka na ganin shi ka san bai cikin nutsuwa,gaishe da Ayya yayi ta amsa fuska a sake ƙasan zuciya kuwa cewa take "ɗan batta uba ai gashi ka zo ba ka shirya ba". Muntari ya sosa ƙeya yace "Ayya ina ita Asaben?"da murmurshi tace "ta na cikin ɗaki ka wuce mana"cike da kunya ya wuce a kwance ya tarar da ita ta na latsa wayarta sha kiɗinka baƙauye😹.
Sallama yayi mata a karo na biyu ta sheƙe shi, murmurshi yayi a zuci yace "Asabe ba dai jan aji ba nan fannin kawai kika ƙware"mayafinta ya ja ya na leƙen fuskarta ta fizge kayanta tare da hararar shi,bai damu ba sai ma kwantowa da yayi ta na shirin magana ya haɗe bakin su na tsawon second 5 ya zare.
"Bala'i"Asabe ta furta ƙasan ranta saboda jin duk illahirin jikinta ya amsa wanda bai rasa nasaba da kayan matan da Ayya ke ɗura mata.
Cikin fuzgar da numfashi yace "babyta please ki koma É—akin ki wannan horon ya isa haka duk kin sa na susuce,ungo ta wannan kuÉ—in cefane ne ki je gida dan Allah"bai jira cewarta ba ya aje kuÉ—i masu yawa tare da fita ya yiwa Ayya sallama.
Da murmurshi ta ke ƙirga kuɗin Ayya ta shigo ta zauna ta na kallonta,sai da ta gama ƙirgawa Ayya ta amshe kuɗin ta na cewa "yanzu ai sai aje abiya Hajiya Tuwa tunda aiki yayi daga nan sai ta baki wasu kayan uwanda za ki cigaba da amfani da su in kin koma"Asabe ta ɓata rai tace "Ayya kuɗin cefane ne fah" "eh na sani ai yanzu abinda za'a yi ki ɗauki zakara guda cikin keji a yanka sai ki yi maku romo ku ci da burodi ko ya kika gani"fuska Asabe ta ɗan saki tace "to Ayya amman ki ɗan bani wani abu daga ciki"Ayya ta ƙulle kuɗi ga haɓar zane tace "matsalata da ke Asabe son kuɗi ana son yi maki gata amman ba ki gani,doli sai an kashe kuɗi in ana so kuɗi su fito na san tabbas sai ya baki kyauta dan kayan Hajiya Tuwa masu kyau ne"babu yadda Asabe ta iya haka ta miƙe ta nufi kejin kaji ta kamo wani ƙaton zakara tare da baiwa almajirin gidan wani maƙwabcin su ya kai mata shi mafiga aka gyara mata shi cikin ƙanƙanan lokaci.
Gidan Inna ta wuce ko sallama babu ta shige É—akinta,murhu da itace ta fiddo ta É—ora girkinta.
Jin motsi ne yasa Inna fitowa da ta na cewa "ikon Allah wa ke yi min daka cikin gid..."turus tayi ganin Asabe na dadaka atarugu da tafarnuwa.
Babu kunya Asabe tace "ina wuni Inna?"cikin sakin fuska Innar ta amsa ta na mai komawa É—akinta.
Da sallama Ayya ta shigo gidan Inna ta amsa nan suka shiga gaisawa kafin daga bisani ta ɗora da cewa "to ga dai Asabe nan ta dawo ɗakinta ɗazu ni ke yi masu faɗa ita da Muntarin,zaman aure ai sai haƙuri" "uhumm"kawai Inna ta ce kafin Ayya ta miƙe ta wuce ɗakin Asabe wacce ta fito daga wanka ta na shafa mai,da fara'a ta tarbi mahaifiyarta ta.
Ayya ta kwanto wani garin magani cikin ƙasa da murya tace "wannan cikin abinci za ki saka mashi ki tabbatar ya ci,wannan kuma da zuma za ki kwaɓa shi ki matsa in zaki kwantawa sai kuma ki mitsitsike shi cikin tafin hannu kice na lashe Muntari😹"karɓa Asabe tayi ta na godiya.