Sashe 5
Bakar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin na tashi hankalina, yasa Baba Usman cewa in har da gaske bana son shi, kuma bani na turo shi ba, to na fito da wanda na ke so kafin su gama bincike akan shi. Su kuma zasu fasa bashi ni, dan sun gaji Da yadda nake musu wasa da hankali akan fito da miji, gashi har Ummi da Aminatu sun kusa taddo ni ban fito da miji ba.
Hankalina ya tashi, saboda ban da wani tsayayyen saurayi, ba kuma dan banda samarin bane.
Ina da masu sona sosai, amma ban bawa Kowa damar zuwa gidan mu ba, saboda nasan in har aka bawa mutum izinin zuwa zance wajen mace, to fa in aka yi bincike aka tabbatar dana kirki ne, ƙa'idar gidanmu ba bu ke babu tsayawa da wani muddin shi wannan ya shirya auren ki.
Ina ji ina gani aka ce an gama bincike akan Al'amen, an kuma tabbatar mutumin kirki ne zai riƙe ni amana.
Cikin binciken harda wasu kyawawan halayen daban waÉ—anda Aunty Fati bata faÉ—a min su ba.
Ni dai ina jin yadda ƴan gidanmu ke koɗa mutumcin Al'amen ɗin, harda masu cewa zai riƙe ni amana, tunda bai taɓa aure ba dama da dai sauran su.
Ina ji ina gani, aka tsaida ranar auren mu sati biyu, kamar yadda ya buƙata.
Har mamaki na dinga yi sai kace wanda ya asirce iyayena da dangina, dan kowa ya bon shi ya ke babu wanda na ji yace ya min tsufa ko duba lamarina, akan cewar da nayi bana son shi.
Bisa dole na rungumi hakan a matsayin biyayya ga iyayena, tunda banda hanyar bijirewa auren tunda har sun amshi sadaki, dan dangin sa dake Lagos su suka zo neman aurena.
Ina jin yadda ake yaba karamcin su da mutumcin su.
Haka aka shiga shirye-shiryen aurena, sai da auren ya rage sati É—aya Sannan Al'amen ya bari muka haÉ—u.
Na shirya in na ganshi sai na ci masa mutumci.
Sai dai abin mamaki muna haÉ—a ido na nemi kowacce kalma a bakina na rasa, Wallahi ban iya masa ko tari ba da sunan rashin kunya.
Sai dai ina jin wani zafi a ƙasan raina, ina jin kamar tsaiwar da nayi wajen shi ma tilasta ni aka yi.
Haka ya ƙaraci maganganun sa yana wani kashe min ido, wanda ya cika shi da wani uban kwalli kamar irin tsohon ɗan duniyar nan.
Cikin jin haushi na koma cikin gida, bayan shiga ta sai ga shi an aiko manyan ledoji cike da kayan maƙulashe, da su turaruka da kayan kwalliya wai yace a bani.
Ni dai ina zaune, ƙannene suka dinga ɗaga kayan suna santin kyansu, kayan ƙwalamar suna ta watandar su ina zaune ko kallo basu ishe ni ba.
A haka har ranar auren ta zo aka É—aura auren mu. Wannan shine ainahin abinda ya faru.
***
*_DAWOWA LABARI._*
Bamu shiga garin Lagos ba, sai wajen ƙarfe biyu da rabi na dare.
Kai tsaye muka wuce ainahin family hause É—in su Al'amen kamar yadda aka tsara, an ce anan zamu zauna na kwana biyu. Daga baya zamu koma ainahin gidan shi Al'amen É—in dake can wata unguwa daban.
Tunda motar mu ta tsaya a farfajiyar gidan, wajen gaba É—aya ya cika da hayaniyar mutane ta ko'ina, babu mai cewa dare ya yi sakamakon hasken da ya cika harabar gidan.
Maganganun jama'a ke tashi na Barka da zuwa, wasu da Hausa wasu da Yaren yarabanci kowa na faÉ—in Barka da zuwa amaryar mu.
Da ƙyar suka bari aka fito dani daga mota, saboda yadda wajen ya cika kowa na faɗin yana so yaga amaryar Jagaba.
Muna fitowa naji wajen ya cika da hayaniya da tashin guÉ—a, naji an fara min feshin turare ta ko'ina.
Ba tare da nasan waye mai fesa min ɗin ba, hannun Aunty Zulai na ƙara damƙewa, na kwantar da kaina a jikin Umma Safiya tare da rufe fuskata gudun kar su fesa min turaren a ido.
A haka har muka shiga wani ƙaton farlo, wanda daga shigar mu sanyin AC ya mamaye jikina har wani sanyi sanyi nake ji.
Ba zan iya tantance mutanen dake farlon ba, sakamakon fuskata dake rufe, amma tabbas farlon a cike ya ke da jama'a masu yawa har bakin ƙofa.
Zaunar dani suka yi gaban wasu mutane, waÉ—anda ban tantance su waye ba, sai da naji an dafa kaina ana min addu'a cikin Yaren Yarabanci.
Mace ce me addu'ar, sauran na amsawa da Amen.
ÆŠaya bayan É—aya suka dinga min addu'a, wasu su rungume Ni, wasu su dafa kaina duk da sunan sa albarka.
Gaba ɗaya ji na nayi cikin wata sabuwar duniya ta daban, dan duk wannan abin ba al'adar mu bace ban taɓa ganin. Irin hakan ba.
Daga nan bayan sun gama min duk wasu addu'o'in su, haka aka dinga bi dani sashi zuwa sashi, wai ashe wajen kishiyoyin maman sane.
Ta farkon ita ce mamar sa da Æ´an uwan ta.
Ta ƙarshen da aka kaini wajen ta ce, naji hankalina yafi kwanciya da ita, dan Hausa naji ta mana kuma cikin nutsuwa ta tarbe mu.
Da wasu dake farlon nata da suma na ji suna Hausar.
Daga nan sai farlon mahaifin sa, in da shima albarka yasa da addu'a.
Da muka fito aka wuce dani sashin da aka ce nan zan zauna kafin mu koma namu gidan.
Babban sashi ne, me É—auke da É—akuna biyu, da toilet É—aya a farlo kowanne É—aki da nashi, kuma duk wasu kaya na amfani akwai a ciki kama daga gado da sauran kayan amfani.
Haka aka cika mu da kayan ciye-ciye kala-kala.
Ni dai ina kallon yadda su Binta da Ummi ƙawata, da su Aunty Fati suka dinga cin abincin su.
Ban iya ko kallon abincin ba, haka bayan sun gama suka dinga rige-rigen shiga wanka.
Kowa na son huta gajiya kafin asuba.
Ina naÉ—e akan gadon, zuciyata cike da tunani kala-kala, ina ganin komai kamar a mafarki.
Sai na ji wayata na ƙara.
A hankali na duba sunan mai kiran (Al'amen) na gani kamar yadda nayi sv É—in number.
Kamar ba zan ɗauka ba ganin ƙarfe uku harda minti ashirin na dare,sai kuma na ɗauka tare da yin shiru ina sauraren sa.
Daga can naji Muryar shi "Rahamah ki fito ina bakin ƙofar farlo mu wuce sashina mu kwanta."
Shine kawai abinda kunnuwana suka jiye min.
*_🥰MAMAN ÆŠAN ALBARKA CE 🥰âœï¸âœï¸_*
[1/18, 07:15] Ummu Sultan Ceh3: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/EJJOOxsRu8dKh9gocmSFuG
*BAƘAR ZUCIYA!.*
*_🥰MAMAN ÆŠAN ALBARKA CE 🥰âœï¸âœï¸_*
*_LITTAFIN KOWA YAƘI JI YA KAMMALA COMPLET, GA DUK ME BUƘATA TA MIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 09014644247_*
*_PAGE3ï¸âƒ£_*
Shiru nayi na rasa abin cewa tsabar mamakin rashin hankali irin na wannan mutumin, wai na fito me je mu kwanta sai kace a garin mahaukata, daga kawo ni yau ga Æ´an uwana ga kowa, dan ni ce Sarkin daÉ—i miji, sai na tashi na bishi kawai mu kwana a sashin sa.
Magana ya ke ta yi, nayi shiru kamar bana ji, ƙarshe na katse kiran ina jan dogon tsaki.
Aunty Jamila da ta fito wanka ta zauna gefen gadon, ta juyo ta kalle tace "Ke kuma wa ki ke wa tsaki?."
Maida kaina nayi na kwantar jikin fillon nace "Ba kowa wani abu na tuna."
Taɓe baki tayi tace "Kyaji da shi dai, ayi mutum ya yi ta ɗacin rai sai kace bake ki ka fito da mijin kika ce kina so ba."
Ni dai bance mata komai ba.
Daidai nan Aunty Zulai ta fito daga toilet, wajen jakunkunan kayan su taje, sai taga bata ga jakar kayan ta ba.
Tambayar Aunty Jamila ta yi, sai tace akwai wasu kaya a É—aya É—akin da su Binta suke, ta je ta duba ko suna can.
Tsaki taja ta nufi hanyar fita a É—akin, tana mitar me yasa aka kai mata jakar ta wajen Æ´ammatan can.
Dan dama ita ta kora su can, wai ba zamu kwana É—aki É—aya dasu ba. Umma Safiya ce tace ita zata je ta kwana dasu, dan kar a barsu suga an ware su.
Aunty Fati kam dama muna sauka, da taga an dangana ni da ɗakina ta ware nata gidan, tunda maƙota ne ta dai ce da safe zata dawo.
Koda Aunty Zulai taje É—akin, duk sun yi barci babu wanda ya yi wanka bare ayi batun canja kaya.
Tsaki taja tace "Ƙazaman banza da wofi." Ta kalli yadda Binta tayi ɗai-ɗai a gadon tana sakin munshari, haushi ya kamata ta juya ta fita hannun ta riƙe da jakar.
Tana ƙoƙarin tura ƙofar ɗakin da muke taji ana ƙwank'wasa ƙofar farlon, dawowa ta yi ta tsaya a bakin ƙofar tace "Waye?." duk da zuciyar ta na rawar tsoro, ganin dare ya yi amma tuna biki ake yasa ta dake.
Daga can taji kamar Muryar Al'amen, ta ƙara kasa kunne sai ta ji yace "Ni ne Aunty Zulai."
Cikin mamakin me ya kawo shi a daren nan?, ta buɗe ƙofar tana bin shi da kallo, ganin shi cikin shigar jallabiya fara kanshi babu hula, sai jallabiyar ta ƙara bayyana girman tumbin sa. Hannun shi riƙe da manyan ledoji.
Sunkuyar da kai ya yi irin na girmamawa.
Aunty Zulai dake bin shi da kallo tace "Lafiya ko? Ko wani abun ka ke so a baka?."
Yana É—an shafa kai a zuwa kunya É—in nan yace "A'a dama wai Rahamah na zo in tafi da ita, naga tun É—azu bata zo ba ga dare ya yi, kar gari ya waye ba tare da mun farga ba."
Ikon Allah Aunty Zulai tace a ranta, shi kuma haka aka ce masa ana yi. Daga kawo amarya ko tafiya Æ´an kawo ta ba su yi ba sai ta kwana da ango.
Ganin yana tsaye ya tsare ta da ido, yasa wata dubara faÉ—o mata ta kalle shi tace "Ayya ai Rahamah tuni ta yi barci, kanta ke ciwo tunda muka sauka."
Ba sai ga mutumin ku ya ruɗe ba, ya yo bakin ƙofar kamar zai ture Aunty Zulai Yana faɗin "Subhanallahi Aunty, shine baku kira ni ba tun ɗazu."
Ƙin matsawa ta yi tace "Ai da sauƙi ma, ka je ka kwanta sai da safe in Allah ya tashe mu lafiya."