Sashe 3
Bakar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sum-sum suka fara fita, a raina banji daÉ—in yadda ta musu É—in ba, amma banda yadda zan da Aunty Zulai na rasa wacce irin mutum ce ita, akwai zafi kamar mahaifin ta Baba Usman haka take.
Aunty Khairat ce ta shigo, hannun ta riƙe da tukunyar kazar amaryar da aka dafa min.
Wadda ta ji kayan magunguna, tun jiya ake bin kaina akan na zauna naci naƙi zama.
Saboda bana son ko ganin ta nayi, dan wani irin duhu da naman ya yi daga ido ma nasan ba daÉ—i zai yi ba.
Sai gashi an binciko shi an kawo min, Ni kam na ga ta kaina.
Haka suka sani gaba, ina kuka ina komai sai da na ci kazar nan, kamar zan yi amai saboda baurin ta, amma zare idon da Aunty Zulai take bisa dole nake haÉ—iyewa.
Wajen shan romon ne da nace ina, banzan iya ba suna ƙoƙarin tilasta ni, Aunty Jamila da Aunty Fati da Umma Safiya suka shigo, kowacce a shirye take tsaf cikin lullu'bin ta.
Haka suka kama hannuna suka ce mu kaÉ—ai ake jira, dan tuni angwaye sun daÉ—e a mota.
Ai ba sai kukana ya dawo sabo ba, babu wanda ya saurare ni, duk irin yadda nake rusga kukan.
Ganin zasu fita dani baki É—aya yasa nace "Zan yi fitsari." Wai ko zasu É—an sake ni, nawa gidan namu kallon bankwana.
Amma babu wanda ya kula Ni, muka yi waje baki É—aya.
Kowa na bin mu da fatan alkhairi, tare da addu'o'i kala-kala.
Aunty Zulai da Umma Safiya sune suka sani a tsakiya, sai ƙawata Binta data zauna a gaban mota kusa da direba.
Sauran kuma suka shiga sauran motocin.
Nan muka ɗauki hanyar barin lungun gidanmu, ina kuka irin na bankwana, da rabuwa da dangi da abokan arziƙi.
*_🥰MAMAN DA ÆŠAN ALBARKA CE 🥰âœï¸âœï¸_*
[1/18, 07:15] Ummu Sultan Ceh3: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/EJJOOxsRu8dKh9gocmSFuG
*BAƘAR ZYCIYA!.*
*_🥰MAMAN ÆŠAN ALBARKA CE 🥰âœï¸âœï¸_*
*_LITTAFIN KOWA YAƘI JI, YA KAMMALA COMPLET. GA DUK ME BUƘATA TA MIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 09014644247_*
*PAGE2ï¸âƒ£*
Tunda motar mu ta ɗauki hanya, bamu tsaya ba sai a garin Mina sakamakon lokacin sallah da ya yi. Bayan munyi sallah muka ci abinci a wani haɗaɗɗen Hotel, duk yadda naso noƙewa bisa dole na sake naci abincin, dan bana mantawa rabona da abinci tun daren jiya bayan dawowar mu daga walima.
Yanzu na ji nayi kamar zan faÉ—i, da ya ke su ma sun zo da mata Æ´an daukar amarya su biyu.
ÆŠayar wadda tafi kama da Al'amen ce ta lura dani, ta matso kujerar da muke kai tawa Aunty Zulai maganar a sa naci wani abu,
Shi yasa har na iya ci É—in.
Ban san Al'amen a ido na ba tun bayan É—aurin auren, sai da muka zo komawa mota zamu cigaba da tafiya.
Daidai lokacin da Aunty Zulai ta kama hannuna ta buÉ—e motar, É—agowar da nayi idanuna ya faÉ—a nashi.
Sanye ya ke ciki shadda sky blue, sai hular da ya sa wadda tayi daidai da kalar kayan.
Muna haÉ—a ido ya washe min baki, tare da É—age min gira harda wani kashe min ido.
Da sauri na kauda kaina, zuciyata cikin wani irin Yanayi, madadin ya burgeni sai naji kamar raina na son ɓaci.
Bayan mun zauna Aunty Zulai ta rufe motar, sai na runtse idanuna a hankali, ina tariyo yadda Al'amen ya ke min a duk lokacin da muka haÉ—a ido.
Shi yana yi ne dan ya burge ni, Ni kuma bai fahimci hakan ɓata min rai ya ke ba. Shi tashi salon soyayyar kenan?na tambayi kaina.
A zuciyata na bawa kaina da kaina amsa, Eh haka ya iya, tunda tun haɗuwar mu ban taɓa ganin sabon abu daga gare shi ba, bayan ina son ki Rahamah, zan aure ki zaki zauna dani Rahamah? Sai kuma in mun haɗa ido ya kashe min ido, ko ya washe min baki, ko kuma ya ɗage min gira irin ta ƴan duniyar nan.
Badan ya samu kyakkyawar shaida daga bakunan mutane ba, sannan bai taɓa furta min wata kalma mara kyau ba tun haɗuwar mu, tabbas da na sashi a wani bigire na daban.
Daga wani ɓangare na zuciyata yace _Ki masa uzuri, in kika duba shi ba yaro bane, wataƙil yawan shekarun sa zai sa ya yi tunanin haka shike burge ku ƴammatan zamani._
Ji nayi nayi na'am da wannan batu na zuciyata, a hankali na maida kaina na jingina da jikin kujerar motar, na faÉ—a duniyar tunani.
Sai na fara wassafa
kamannin Al'amen.
Al'amen Muhammad kenan, kuma mijina.
A ƙalla zai iya kaiwa shekaru arba'in da takwas zuwa da tara, Kakkaura ne yana da tsayi da jiki, dan harda wani uban tumbi a gaban sa, wanda har yau nake yawan tambayar kaina dama zan iya auren miji mai tumbi? Banda amsar tambayar, tunda gashi har na aure shi za'a kaini gidan sa.
Sai dai a sanina tun tasowa ta, bana shiri da mutum mai tumbi kwata kwata namiji mai tumbi ko mai ƙiba baya taɓa burgeni, sai gashi cikin hukuncin Ubangiji yau Ni Rahamah na auri namiji mai ƙiba har ma da tumbi.
Lamarin Allah kenan, babu yadda baya juya lamarin sa.
Al'amen Muhammad ba wani Kyakykyawa bane, babu laifi yana da ɗan kyansa dai-dai yadda ba za'a sashi a layin munana ba, fuskar shi nada faɗi da tsayi, yana da hancin shi tubarkallah Masha Allah ɗan madaidaici, kasan hancin ɗauke ya ke da bakin mai faɗi da kaurin la'bɓa, yana da saje da gemun sa wanda bai cika yawa ba, sai furfura kaɗan kaɗan data fara fitowa.
Yana da ɗan hasken fata, ba za'a sashi a layin farare ba, haka ba za'a sa shi a layin baƙaƙen ba.
Duka da haÉ—uwa ta dashi da auren mu, bai fi sati Uku ba. A sati na huÉ—un ne aka É—aura auren mu dashi.
Bana manta farkon haÉ—uwar mu dashi, na kai ziyara wajen Aunty Fati Yayata daga Kaduna, zuwa wajen ta Lagos.
Ranar ta aike ni kasuwa na amso mata saƙo wajen Abban Mubarak, mijin ta kenan.
Bayan na dawo ne, dai-dai lokacin da mashin ya sauke ni a bakin get, ina ƙoƙarin ƙwank'wasa ƙofar dan a buɗe min.
Shi kuma Al'amen ya sawo kan motar shi, da niyar shiga nasu gidan.
Ganina yasa ya dakata, ya buÉ—e motar ya fito ya nufo inda nake.
Dai-dai lokacin har an buɗe min ƙofar ina shirin shiga, jin anmin magana ana faɗin "Ƴammata. Hakan yasa na juyo, nayi tozali dashi cikin shigar farar shadda irin ɗin kin babbar rigar nan, daga kallon farko naji sam bai min ba, in ba ƙarya idanuna suka min ba, zai iya haifar kamata, saboda duka na banfi shekara ashirin ba.
Cikin raina nake faɗin _Shi kuma wannan bai duba shekarun sa ba, ya ke wani kirana da ƴammatan._ ina mai Allah wadai da hali irin na wasu mazan, nayi shigewata na ƙyale shi.
Ina jin yana magana da Sani me gadin su Aunty Fati, bansan ya suka ƙare ba na shiga farlon Aunty Fati ina mita.
Aunty Fati dake gyaran farce, ta É—ago ta kalle ni tace "Ke kuma dawa kike faÉ—a haka?."
Tsaki naja na shiga ƙoƙarin aje ledar hannuna, ina faɗin "Wani tsoho ne ya biyo ni, kai duk farin gashi amma tsabar son zuciya, shine harda wani ce min ƴammata, bayan nasan a haife ya haifi kamata."
Dariya Aunty Fati tayi tace "Kar kiga laifin sa, yaga ƴar duma-duma ne shi yasa, ki ka sani ko shine mijin, tunda anyi anyi dake ki fito da miji kin ƙi."
Haushi naji, cikin ɗan ɓata rai nace "Allah ya kiyaye ke kin ganshi, har da wani uban tumbin fa."
Cigaba tayi da jana da wasa, har sai da nayi fushi taga raina ya ɓaci, ina shirin sakar mata kuka sannan ta ƙyale ni.
Kamar da wasa da dare, sai ga Sani me gadi ya zo ƙofar farlon Aunty Fati, wai ana sallama da Rahamah.
Cikin mamakin wake sallama na kalli Aunty Fati, sai naga tayi murmushi ta kalli malam Sani tace "Wake kiran ta?."
Washe baki ya yi yana wani irin sosa kai yace "Hajiya ai ba wani ke kiran ta ba, sai Jagaba."
Da sauri naga Aunty Fati ta zabura, ta kalle shi da sauri tace "Ka je kace gata nan zuwa."
Ganin ya juya ya tafi, na kalle ta ina ɓata rai nace "Me yasa kika ce ina zuwa?."
"Dallah tashi ki je, ke kinsan waye Jagaba kuwa?."
Ba tare da damuwar komai ba nace "Ban sani ba, waye shi kuma a ina ya ke?."
"Dallah ta shi ki je, in kin dawo zan miki bayani, fatana Allah ya tabbatar mana da alkhairin sa."
Duk yadda naso na kaucewa zuwan, bisa dole Aunty Fati ta tilasta min fitar, haka nasa Hijabina cikin k'uncin na fita.
Koda na fita bakin get na tarda mota, ganin banga kowa ba yasa na juya dan komawa ciki.
Gani nayi an buɗe ƙofar motar an fito, cikin mamaki nake kallon mutumin. Wannan dai na ɗazun nan ne daya tsaida ni.
Ji nayi raina ya ɓaci, na daure na amsa sallamar shi, ganin har ya ƙaraso wajena.
Cewa ya yi na shiga motar muyi magana, nace masa bana shiga motar mutane, ya faÉ—i komai zai faÉ—a anan.
Haka ya shiga min bayanin kansa, shi ɗane ga maƙocin su Aunty, ya ganni ya ga na masa a matsayin matar aure da sauran duk bayanai dai.
Jin shi kawai nake, sai dai abinda ya girgiza ni jin cewa da ya yi bai taɓa aure ba, cikin mamaki nake kallon shi, sam na kasa yarda ace mutum kamar wannan wai bai taɓa aure ba.
Shima dariya ya yi ganin ina kallon shi, ya gyara tsayuwar shi yace "Zan faÉ—a miki dalili amma sai nan gaba, nasan kin shiga kokonto yanzu ko?."
Danne mamaki na nayi nace "A'a" dan Allah-Allah nake na tafi, yoh Ni ina ma zan bari mu ƙara haɗuwa, da har zai wani ce zai min bayani.
Haka ya ƙaraci surutun shi, da nagaji nace zan shiga gida. Yace Sai na faɗa masa ya min ko kuwa? Dan Allah in faɗa.
Ganin yana shirin ɓata min lokaci, gashi tsaiwar duk ta gundure ni, sai kawai nace masa "Eh" dan ya ƙyale ni.