Sashe 22
Bakar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Nan fa Aunty Fati ta hau faÉ—a, ta inda take shiga bata nan take fita ba.
Har Ni dake farlo ina jin ta.
Nan tacewa Abban Islam dole na tafi gobe, yace tabbas tafiya ta ita ce mafita, ta bari ya sai min tiket É—in jirgi dan kar na wahala na tafi gobe.
Akan wannan maganar suka tsaya, Ni kam jina nake a yau akace nabi ko mota ce tafiya zan yi.
Dole suka ce na bari da safe na tafi, ba dan naso ba na haƙura.
Kuma nace kar Aunty Fati ta faÉ—awa su Abba dan Allah, har sai na bar garin tukun.
Koda gari ya waye Mijin Aunty Fati yace ba'a samu tiket É—in yau ba, wai na bari sai gobe na tafi.
Haukace musu nayi ina kuka, nace ni a yau nake son tafiya wallahi ba zan ƙara kwana a garin nan ba."
Bisa dole ganin yadda nake kuka, sai ga shi an memo min tiket É—in tafiya.
Haka suka kaini filin jirgi ƙarfe biyu na rana jirgin mu ya ɗaga daga Lagos zuwa garin Kaduna.
_Rahamah sai dai muce Allah ya kiyaye hanya._
Haka su Aunty Fati suka shiga mota suka koma gida, gaba É—aya jikin su a sanyaye ya ke.
Me gadin su ne ya tare su a guje, hakan yasa suka dakata daga niyar shiga cikin farlon suna kallon shi.
Wasu uban kayan abinci ya musu nuni dashi a bakin ƙofar ɗakin sa na gadi, ya zaro envelope a aljihun sa yace "Al'amen ne ya kawo yanzu, yace a bawa Rahamah abincin da zata dinga ci kenan.
Sauran kaɗan Aunty Fati ta danna ashar, ta kalle shi cike da masifa tace "Uban wa yace ka amsa to? To yadda ka amsa maza ka ɗauka yanzu ga kuɗin mashin nan, ai kasan shagon da ya ke zama na kasuwa, in ka je kace masa Bama buƙata Rahamah ma bata garin nan a halin yanzu."
Haƙuri ya shiga basu ganin ransu ya ɓaci, ya amshi kuɗin mashin ɗin ya nufi kasuwar da Al'amen ya ke.
A ranshi yana faɗin _Dama shi aka bawa wannan abincin, wallahi da ba zai maida ba, yo hauka ake da zai maida ai in shine Aunty Fati riƙe wa zai yi._
A haka ya ƙarasa kasuwar, Al'amen dake zaune a cikin shagon da shi da wani abokin cinikin shi, ya hango me gadin Aunty Fati na sakko da kaya daga adaidaita.
Da sauri ya tashi ya tare shi yana faÉ—in "Lafiya ka dawo da shi?."
Kora masa bayani ya yi, ya miƙa masa komai ya juya yana tafiya a hankali, wai ko zai ce ya dawo ya ɗauki kayan ya bashi, sai ya ji yana faman faɗa yana ƙunduma ashar, jin cewa Rahamah bata garin ta tafi Kaduna.
A rikice ya É—auki waya ya kira Mustapha, yana gama faÉ—a masa abinda ya faru.
Sai Mustapha yace, ya kwantar da hankalin sa yanzu zai wa tufkar hanci, ba dai ta tafi ba da ƙafarta zata dawo in Sha Allahu.
Kawai ya koma ya cigaba da harkokin sa, ko taje Kaduna ba zata iya faÉ—ar komai ba, har ita Aunty Fati É—in dake zugata zai yi maganin su yanzu nan.
Da wannan hankalin Al'amen ya kwanta, ya koma yana hidimar sa amma ranshi duk babu daÉ—i.
***
*RAHAMAH.*
Ƙarfe shida na yamma a ƙofar gidan mu ta yi min, ina sauka tun daga ƙofar gida yayuna ke bina da kallon tuhuma.
Da ya ke cikin abokan su suke, sai kawai na gaishe su na wuce ciki.
Haka cikin gidan kowa Ni ya ke kallo, da alama mamakin zuwana suke a wannan lokacin, bayan ban sanar zan zo ba, sannan ga ciki.
Gaisuwata suke amsawa, amma bakin kowa motsi ya ke alamar tambaya ta ake son yi, haka kuma naga an fara hallara kowa ya shigo, jiki a sanyaye na ƙarasa ɗakin Mama Hajara, sai naga Amminmu da Mama Hajara sun biyo ni ciki.
Kamar haÉ—in baki kuma suka ce "Allah dai yasa lafiya?."
*_ALHAMDULILLAHI ANAN NA KAWO ƘARSHEN FREE PAGE, NA LITTAFIN BAK'AR ZUCIYA!._*
*DOMIN SAMUN DAMAR CIGABA DA KARANTA WANNAN LABARIN, 700₦ NE KACAL, SAI DAI AKWAI GARABASA GA MUTUM GOMAN FARKO DA ZASU FARA BIYA, ZASU TURO 400₦ IYA MUTUM GOMA NACE.*
*ZAKU TURO KUÆŠIN KU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER ÆŠIN 9014644247 FATIMA MUHAMMAD OPAY SAI SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER 09014644247*
_KU HANZARTA KARKU BARI AYI BABU KU, RANAR MONDAY IN SHA ALLAHU ZAN FARA SAKIN CIGABAN💃💃💃MU JE ZUWA MASOYA._
*TIRKASHI🤔 YANZU NE FA ZA'A FARA BUGA WASAN, DAN HAR YANZU BAMU TSUNDUMA CIKIN AINAHIN LABARIN ƘADDARAR RAHAMAH BA. YANZU NE ZAMU FARA TAFIYAR, DAN BAMU TAÆO AINAHIN GUNDARIN LABARIN BA, DAN AKWAI TARIN KALUBALEN DA RAHAMAH KE FUSKANTA A RAYUWAR TA, DUK KUMA ZA KU JI SU NE ANAN GABA IN MUN SHIGA AINAHIN LABARIN.*
*KAR FA KU MANTA NACE MUKU, AINAHIN LABARIN YA FARU A GASKE BA ƘIRƘIRARREN LABARI BANE.*
*ME KU KE TUNANI ZAI FARU A GABA?.*
*1) SHIN AL'AMEN DA MUSTAPHA ZA SU YI NASARA AKAN AIKIN SU AKAN SAWA RAHAMAH SON AL'AMEN?.*
*2) SHIN AL'AMEN ZAI SAMU BAZAWARAR DA MALAM YACE YA AURA, KUMA ZAI AURE TA? IN YA AURE TA YA ZAMAN SU ZAI KAYA?.*
*3) SHIN ZAI YI AURE-AUREN DA AKA SASHI? KO KUWA ZAI ƘI YI NE YA BARI DUKIYAR SHI TA ƘARE A BANZA?.*
*4) A CIKIN MAKUSANTAN RAHAMAH WA KUKE TUNANIN ZAI AURA?.*
*5) YA ZAMAN SHUKHRA TSOHUWAR BUDURWAR SHI ZAI KASANCE A GIDAN?.*
*6) ANYA KUNA GANIN AL'AMEN ZAI SAMU NASARAR BAUTAR DA RAHAMAH KUWA?.*
*7) DUK IN YA YI ABUBUWAN DA AKA SA SHI, SHIN DUKIYAR SHI ZATA DAUWAMA KAMAR YADDA AKA CE?.*
*BANGAREN RAHAMAH.*
*1) KUNA GANIN ZATA IYA MAGANA TA TONA ASIRIN AL'AMEN? KO KUWA SUN SAMU NASARAR RUFE MATA BAKI?.*
*2) WANNE IRIN MATAKI IYAYEN TA ZASU ÆŠAUKA?.*
*3) ZATA KAMU DA SON NASHI KO KUWA TA TAFI KENAN?.*
*4) ZATA DAWO DA ƘAFARTA KO YAYA?.*
*NASAN AKWAI TARIN TAMBAYO ARANKU, DUK AMSO SHIN SU ZA SU ZO MUKU ANAN GABA.*
*_KU DAI KU YI HANZARIN TURA KUƊIN KU, DAN KAR KU BARI AYI TAFIYAR NAN BABU KU, TAFIYA CE ME CIKE DA SARƘAƘIYA,TAUSAYI SOYAYYA,KISHI,FADAKARWAR NISHADANTARWA DA SAURAN SU_*
_*RANAR MONDAY IN SHA ALLAHU ZAN CIGABA DA POSTING.*_
*_🥰MAMAN ÆŠAN ALBARKA CE 🥰âœï¸âœï¸_*