Sashe 12
Bakar Daula Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban tabbatar mun yi tafiya mai nisa ba sai da na ɗauki hanya don nufi cikin garinmu, sai dai tsawon tafiyar da galabaitar da na yi ne ya sa na yanke shawarar hutawa ga jaririn hannuna sai mutsu-mutsu yake wanda nake zargin yunwa yake ji. A bakin wata ƙorama na tsugunna na saka hannuna na rinƙa ɗebo ruwan ina bashi, bai sha da yawa ba hasali ma bacci na ga ya ci gaba da yi kamar ba shi yake mutsu-mutsu ba. Bakin wata bishiyar tsamiya wacce take maƙotaka da bishiyar kuka na koma na zauna don na huta, na rungume jaririn tare da kan baƙin macijin da nauyinsa yake wahaltar da gangar jiki da ruhina. Jingina kaina ke da wuya sama-sama na fara jin takun tafiya da haniniyar dawakai, ajiyar zuciya na sauke cike da fargaba don ina tsoron kada mummunan yanayin da nake fuskata ya raunatar da ruhina har na kasa kare rayuwar jaririn da na yi alƙawarin tsayawa kai da fata don kula da shi. A ɓangare guda ga mahaɗin maganin da zai ceto yankina wato macijin da ke tare da ni wanda rasa shi tamkar rushe yankinmu da bautar da mu a baƙar daular da zalincinta ya kewaye duniya. Ido na ƙurawa jaririn da ke bacci na sake matsa shi gam a jikina kamar wani zai ƙwace shi har sai da na ji yana motsi alamar matsewar da na yi masa ya takura. Harshen wutar itacen ce zame min fitila don haka na ɗago shi da hannuna ina haska wurin da nake tsammanin daga nan wurin motsin yake, ƙura ce ta garwaye wurin lokaci ɗaya dakarun suka zagaye ni kamar yadda suka saba a duk lokacin da suka ziyarce ni, ziyarar da take sabbaba mini karayar gangar jiki da ruhi har na kasa bambamce a wace duniyar na ke. A hankali ya fara takowa haye a kan dokinsa fuskarsa kamar kullin ɗauke da murmushi yana sake kusanto ni, sauka ya yi daga kan dokin ya ƙaraso wurina ya tsugunna. Idonsa ya kai kan jaririn hannuna take hantar cikina ta kaɗa duk da na san ba ni da ragonta a ɓangaren jarumta, amma ba zan yaudari kaina ba tun da na san sarkin yawa ya fi sarkin ƙarfi. Kafin ya yi wani yunƙuri na furta masa, "Wane ne kai? Kuma me ya sa kake ziyartata a lokacin da nake cike da ƙwarin gwiwa da cin alwashi? Me ya sa duk faɗin yankinmu ni kaɗai haka take faruwa da ni?" Sai da ya saki yalwataccan murmushi sannan ya furta, "Saboda ke ba irinsu ba ce. Ke zara ce a cikin taurari, kina rayuwa da jinin yanki biyu mafi alheri ga daula guda. Ki ba wa jaririn nan kulawar da ta da ce domin shi jininki ne, zuri'arki ne kuma danginki ne..." Tun bai ƙarasa ba na katse shi da furta, "Na kasance ɗaya daga cikin jinin maharba, mahaifiyarsa da bakinta ta ce min ita ba ta daga cikin ahalinmu ta yaya zai kasance dangina, ahalina kuma zuri'ata. A cikin dokar daji na haɗu da mahaifiyarsa yanzu haka ina fargabar yadda zan sanar da dangina wane ne shi da yadda na same shi ba tare da wata shaida ba, ka dubi girma da tsafin abar bauta kada ka sake hargitsa lissafin rayuwata ko ka nemi cutar da ni kamar yadda ka saba a..." Miƙewarsa ce ta katse ragowar maganata, sai da ya yi taku uku sannan ya juyo ya furta, "Na fi mahaifiyarsa sanin ainihin abin da ya faru a ɗaruruwan shekarun da suka gabata, ki yarda da ni ni mai ƙaunarki ne ba zan cutar da ke ba. Abu ɗaya na sani akwai wani mummunan lamari da zai faɗo rayuwarku nan ba da jimawa ba, dalilin haka zai sababba rikicewar al'amura da dama. Amma ina mai shawartarki a duk in da za ki tsinci kan ki; ki kasance mai juriya da jajircewa, da sannu za ki fahimci saƙona gare ki." Yana zuwa nan a zancensa kamar ɗauke war walƙiya haka suka ɓace min sama ko ƙasa. Maganganunsa ne suka ci gaba da yi mini yawo a kwanyata, a hankali na yunƙura na fara jan kan macijin da ke gefena na rungume jaririna na ci gaba da tafiya. Sai da na yi tafiya mai nisa daga nesa na fara hango bukkokin garinmu, a wahalce na sauke ajiyar zuciya saboda sanyin farincikin da na ji. A lokacin da na ƙarasa wasu daga cikin dangina sun fara dawowa saboda tuni asuba ta yi haske ya fara ratsowa, mahaifiyata ce ta fara hango ni cike da murna ta tarbe ni nan take aka shiga iface-iface da samun nasarar da na yi. Lura da jaririn hannuna ya sa suka fara bi na da kallon zargi da tuhuma, a daidai lokacin mahaifina da zugarsa suka dawo sai dai a yadda na lura mun myi rashin maza da yawa. Ganin haka ya sa matan da suka ga babu mazajensu suka fara koke-koke da alhinin rashinsu. Mahaifina da sauran tawagar ne suka ɗauki kan macijin zuwa tsibirin abar bauta, ya yin da mahaifiyata ta ja hannuna har zuwa ɗaki ta fara jero mini jerin gwanon tambayoyi. Iya abin da na sani shi na sanar da ita, jiki a sanyaye ta yi wa jaririn wanka ta tatso nonon akuya ta bashi nan take ya hau sha. Tana gama shayar da shi muka tunkari tsibirin abar bauta sakamakon kiran gaggawar da ta aiko ana yi min, ta cikin mutane na riƙa kutsawa har na isa gare ta; ya yin da idanun mutane suka dawo kaina.
Kamar yadda badakaren ya rarraba su ɓangare daban-daban haka shi ma ya saɗaɗa ta wani lungu don yunƙurinsu na yi wa yankin ƙawanya, sai da suka zagayen yankin da sihirtaccan yashin baƙar daula mai karya kowanne irin tsafi da sihiri sannan suka bi ta hanyoyi daban-daban, kusan lokaci guda suka bayyana a lungu da saƙon garin kowannensu ɗauke da miyagun makamai wasunsu ɗauke manyan bulalai, ya yin fa wasunsu suke riƙe da manyan itatuwan da ake ɗaure bayi a jiki, dubannin jama'ar da suka hango a kan tsibirin ne ya tabbatar musu da sun dira a yankin da bawan nan yake yi musu leƙen asiri. Don haka suka yi kukan kura suka nufi wurin da niyyar su afka musu farad ɗaya, jin ihunsu ya fargar da su Kyauta nan take hankulansu ya tashi don kowannensu ya ajiye makamansa balle su yinƙurin kare kansu. Sai dai duk yadda suka kaiga yin amfani da layar ɓata ko shashatau haƙansu ya gagara cimma ruwa, don haka suka zage aka fara musayar ƙwanji.
Daular Sarki Damina.
Ajiyar zuciya Usaina ta sauke cike da damuwa da Æ™uncin ta furta, "Tabbas akwai gagarumar matsala domin a kowanne lokacin kwaÉ“ata na iya yin ruwa tsululu, zan fara binciken hasken da ke cikin Daular nan bayan Yarima idan har na gano shi tabbas sai na hallaka shi a ruwan sanyi, ba na ta Yarima dama tuni na rufe babin rayuwarsa tun da; da shi da matacce duk É—aya suke a wurina. Sai wancan hasken da ya É“ulla cikin zuri'ar maharba shi ma dole na daÆ™ile shi ya koma duhu, ka yi sani ya kai boka mai zamani koda zan rasa raina na yi rantsuwa da albarkar Sha kundum jinin Damina ba zai Æ™ara hawa kan karagar mulkin nan ba." Boka mai zamani ya janyota jikinsa yana Æ™oÆ™arin biyan buÆ™atarsa sannan ya furta, "Mutum irinki na matuÆ™ar burge ni, Æ™warin gwiwarki da dakiyar zuciyarki abin a yaba miki ne. Sai dai ki sani ko shi Damina bai taÉ“a sanin yana da wani É—an bayan Yarima ba, shi wannan hasken ya fito daga jikin wata baiwarsa ne hatta ita kanta baiwar ba ta san É—an da ta haifa jinin Damina ba ne. Lamarin akwai É—aure kai amma zan taimaka miki domin cimma burinki tamkar cika nawa ne, yanzu dai mu bar wannan maganar ki zo ki ramawa kura aniyarta." Usaina bata musa masa ba don haka ta ci gaba da karye-karye cikin salo mai jan hankali, duk da kasancewarsa tsoho tukuf mai yawan shekaru bai sa ya gagara nuna mata jarumtarsa ta nagartattun Æ´an maza ba, ba su suka gama aikata masha'arsu ba sai gabannin asuba. Gudun kada gari ya waye asirinta ya tonu ya sa ta yunÆ™ura za ta tafi, har ta je bakin Æ™ofa ta koma wurin Boka mai zamani tana faÉ—in, "Na manta da tukwicin ziyarata, ka ba ni wani abin mana don na faranta ran maigidana." Æata fuska Boka ya yi a daÆ™ile ya furta, "Kada ki tunzura ni kishi ya hana ni baki sirrin mallaka, don na tabbata ko Damina bai kai ni kishinki ba." Fari ta yi masa da ido ba tare da ta furta komai ba, ya zura hannu cikin Æ™oramar sihiri ya É—auko jaririn kunkuru, sai da ya sakata ta kwanta ya É—ora kunkurun a cikin gabanta na Æ´an sakanni. Sannan ya saka a cikin tashi al'aurar kamar yadda ya yi mata, ya samu dutsen wuta na sihiri aya ajiye jaririn kunkurun ya buga masa nan take ya dagargaje, hannu ya saka ya É—auke shi ya zuba a cikin wata sihirtacciyar Æ™warya sannan ya tsiyaye mata ruwan a Æ™anÆ™anuwar Æ™warya ya miÆ™a mata yana faÉ—in, "Ki tabbatar da kin ba wa Damina ya sha, kuma ki tabbata kin yi tsarki da shi kafin ki yi mu'amala da shi, da idonki za ki gani ba sai na baki labari ba." Cike da farinciki Usaina ta karÉ“a ta fice daga cikin kogon dutsen a sirrance ta wuce É“angarenta ba tare da kowa ya ganta ba.