Sashe 8
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga yau kada na
ara ganin wani ya zo da maganar Bilal da Lubnah idan har ya faru dan barranta kaina da shi, idan ba zaku taya shi niman soyayyarta ba, ku kyale shi yayi yakinsa shi
aya.
Ban haka kowa yayi yadda yake so ba amma shiga rayuwar Bilal kamar cewa ne za ayi ya
i da ni.
Bana son wani ya kara shiga rayuwarsa, Turaki kai kuma ka rage zafin rai ko fushi don Allah.
Nasan ya maka ba daidai ba amma yana da kyau ka iya sarrafa fushinka kada ka zama abin dogara mutane suna amfani da fushinka wurin cutar da abinda kake so!"
Haka suka yi shiru Hajiya Zeenatu ta ce mishi.
" Amma idan da adalci ga mata a cikin gidan, har sai Bilal ya fita ya hango wata can kuma wacce suka fuskanci karayar arziki?" Ganin parlourn babu wanda ya amsa mata, ta cigaba da cewa.
" Waye ya sani ko don abin duniyarsa take bi, tunda a wannan age na shi bai zama dole ya samu haihuwa ba, tunda an gama watsar da yaran a kwaroro da lungu da sako." "Amma baki da kunya, amma Sam baki da mutumci a kan idanuna kike fadar haka?
Kin manta Uwar Turaki daga titi ta wanko ki, zuwa kamfaninta bayan ta mutu kika auri mijinta, wai matar da take da boyayyen manufa ita ce yau take fadar abinda bata da sani akai." Inji Uncle Auta da ya shigo yana kallon Hajiya Zeenatu, shiru tayi tana kallon shi, zama yayi yana fadar abinda Khamis yake sannan ya ajiye takardan koran da Turaki ya mishi.
"Koranshi kuka yi kenan?
Haba Mujitafa, amma dai daga Bilal har Khamis Yaranka ne me yasa kake nuna fifiko akan su, idan da Bilal ne yayi haka, shima haka zaka kyale shi ne haka?
Ai nasan ba zaka tab'a kin goyan bayanshi ba, ka duba lamarin idan Khamis ya bar aikin a ina zai ci-gaba da aiki?" Shiru parlourn yayi Alhaji Abbas yana rokonsa amma bai ce kome mikewa Bilal yayi ya bar su a parlourn, idan aka ce bai ji zafin abinda aka yi ba, yayi karya kawai ya san idan ba sa'a ba ya rasata kenan.
Baki
aya yaji tsoron Allah da tsoron rasata.
Haka ya shiga motar ya wuce gida.
Tare da kiran Taj ya gaya mishi ya saka idanun akan kamfanin zai dauki kwanaki bai zo ba.
Tunda ya shiga gidan ya kwanta baki
aya yaji kome ya tsaya mishi, sallah ya samu yayi ya sha tea kawai ya kwanta.
Yana nazarin yadda zai da matsala, a yanzu duk yadda zai fito da bukatarsa na aurenta abu daya ne saboda case
in ne zai musu rufa-rufa, duk yadda zai yi bai san yadda zai shawo kan danginta ba........
[12/9/2025, 8:05
PM] Maman Walid: 7
Washi gari
Da wuri na shirya na nufi office, ban yarda abinda ya faru ya hana ni sakat ba, na saka a raina zan tafi aikin ko don kada a ce don tazo kaina ne, ina isowa abinda na fara aikina.
Takardun na fara aikinsu sannan na turawa Lauyar kamfanin da ya saka hannu, wayata ce tayi
ara na
auka number Tarik Mustapha Takai, murmushi nayi na dauka ina fa
in.
"Ina ka shiga kwana biyu bana ganinka?" "Sorry Baby girl na ji abinda ya faru, na turo 50% please na san Uncle zai bada sauran." Murmushi nayi na ce mishi.
"Kul ka turo min kome, wato don ni ce taku shi yasa zaku kare ni?
Me yasa baku tab'a yin haka akan kowa ba?" "Baby ina zuwa in sha Allah gobe zan tawo!" "A'a ka zauna ka ji ni bani da matsalar kome zan ji da kome in sha Allah." Duk yadda ya so ya tausaya min naki, bana son wani ya tausaya min bana son na ga tausayi na a idanun mutane, haka na cigaba da aikin baya.
Na gama na ha
e takardun na turawa Mr Turaki, kafin kan na fashe da kuka, tare da kifa hannu a fuskana, ban san lokacin da ka dauka ina kuka ba, ina d'ago kai muka yi ido hudu da shi, share hawayena nayi tare da cewa.
"Good Morning sir, na tura maka sakon zaka duba sai kayi sign zan turawa bankin UBA an jima!" Na fada ina fitowa daga table din zan wuce ya ce min.
"Am sorry!" Juyawa nayi na sake murmushi na ce mishi.
"Har yaushe zaka cigaba da bani hakuri?
Is not your fault, haka
addara take sai ta ha
mu boat daya kuma mu fuskanci kaddara daya!" Na wuce wurin da goran ruwa yake na dibi ruwan na wuce ban dakin da yake cikin office din ya na wanke fuskana, sannan na fito na ce mishi.
"Sir ka tafi babu lokaci." Kamar wanda na tura shi ya fita, goge fuskana nayi na cigaba da laptop wanda sunan Abba da kome akan file din, ina ji kamar mafarki ne, wayata ce tayi
ara ma duba Ya Ado ne.
"Lubnah!" "Na'am!" "Don Allah ko zaki duba wani sako na tura miki ko zaki iya printing
insa ki zo min da shi." "Ok Ya Ado!" Haka na shiga aikin na fara, a hankali nayi ta duba takardun har zuwa wanda na gama printing sai na ga kamar na tab'a ganin takardan da jimawa, haka nayi ta kallon takardan.
Kiran wayar Ya Ado nayi na ce mishi.
"Ya Ado a ina ka samu takardun nan?" "Yanzu na saka Ibrahim da yazo daga kaduna ya turo min!" Hawaye ya zubo min.
Na ce mishi.
"A dakin Abba aka samu kenan?" "Eh a nan aka samu!" "Kin san shi kika ce?" "Bari xan kira ka an jima!" Ka kashe wayar na fashe da kukan da ya fi farko, nayi ta dukar table din gabana, wannan wacce irin masifa ce, nayi ruined family na baki
aya.
Me yasa na kasance azzaluman, suka nayi a kan kujerar nayi ta buga kaina da bango domin ta haka ne zan ji sanyi a raina.
Ina kuka ina ji kamar gara na mutu ko zan wuta, rike ni yayi tare da cewa.
"Ya isa haka!" Janye jikina nayi na fashe da kuka bayan kifa kaina da gwuiwata na ce mishi.
"Nayi ruined rayuwar family, na saka kowa cikin tashin hankali, Ni ce na aikata kome ni ce nayi kome.
Don Allah ka saka a rufe ni saboda useless halina, gashi nan family suna suffering a kaina.
Abba yana can cikin wani hali, Mama da Yadiko sun rasa inda zasu zauna, gaya min me nayi haka?
Ni saboda ni kowa yana bakin ciki.
Saboda ni, ina ji kamar na mutu ma kowa ya huta idan bana raye kowa zai yi farin ciki." Yadda nake zaune a kasa haka yake durkushe a gabana, "ki yi hakuri!" Ya fada a hankali, "Ba laifinki ba ne,
addara ce idan kika ce zaki kalubalenci
addararki kamar baki yarda da Allah ba ne, put Allah a gabanki kome zai zo da sauki." Dafe kaina nayi na cigaba da kuka ina jin shi, a hankali na mike tare da hada kome na tattara sannan na ce mishi.
" Excuse me!
" Na bar shi a durkushe, ganin yadda na fita da sauri ina kuka zaka
auka mutuwa aka yi min saboda kukan da nake sosai, ina ta son bin elevator amma na ga zai bata min lokaci stair na bi, shi kuma yana fitowa ya biyo elevator kusan a tare muka iso yadda na fito da sauri, "ki dakata hakan" cak na tsaya ina jiranshi, "muje na ce!" Ya fada a kausashe, haka na bi shi har wurin motar ya bude min na shiga.
"Daga yau na dakatar dake zuwa aiki sai na nime ki!" "Sir don Allah kada ka hana ni zuwa Bauchi!" " Na yanke hukunci!" Kuka na saka mishi ya da ki gaban motar, wani irin tsoro ya kama ni na ce mishi."am sorry Sir!" Kunna motar yayi ya bar kamfanin yana tuki har asibitin.
" Kin san Allah, idan kika yi wani abu da zai nuna kin san dalilin faruwar lamarin a will deal with you, don haka just keep follow me and my order, kin ji ko?" Wallahi yadda ya bude min idanun sai na ji baki
aya ya cika min idanu, kasa nayi da kai tare da gyad'a mishi, murmushi yayi mai sauti ya ce min." Good gurl koma yayi tsanani maganinsa Allah." Haka ya fito y bude min muka shiga Asibitin, yana gaba ina bayanshi ban san an sauya musu daki ba, sai da ya jagorance ni, har inda aka mai da su.
Hancina na fara ja ya tsaya cak nayi karo da bayansa.
" Ka yi hakuri Sir!
" Juyowa yayi ya ce min.
" Bana ce kada ki yi kuka ba?"gyada mishi kai nayi.
Ya sake cewa.
"Ki yi hakuri kin ji zan yi handle kome in sha Allah." Gyad'a kai nayi, sannan ya
an matsa ka
an ya bani wuri muka cigaba da tafiya, har muka isa, yana zuwa ya mikawa Ya Ado hannu suka gaisa, tun daga nan suka fita, zama nayi na saka Mama a gaba ina ta kuka har, Mama ta gaji ta rufe ni da fada, can sai gasu nan sun dawo Ya ado ya ce min."Zo muje!" Tashi nayi na bishi, shi kuma ya zauna yana kallona, tunda na bi bayanshi wurin motarshi na isa shida su Ya Tahir, tambaya suka fara min akan takardan, na shiga bashi amsa, har zuwa yadda aka nasan takardan.
Cikin wani irin damuwa na kalle shi,
"Lokacin muna tare da shi." Shiru nayi daga bayana ya ce min.
"Calm down, babu abinda za ayi miki." Ya fada bayan ya karaso ya tsaya a gefena.