Sashe 40
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan nace ban yi kewar My Man nayi karya, Umma tana tsaye a kaina da addu'a da kome, da yake har Islamiyya take da shi, wani ikon Allah sai gashi tun Babyn yana cikin take bani addu'a da duk abinda xan ci ko xan fada, sauraron karatun Malamai na addini, ta hanani Gulma ko maganar mutanen da muke da matsala da su, ta hana ni saka kome a raina, idan nishadi nake ji ta kan ce min.
Ki duba Islamic cartoon.
Haka nake budewa nayi ta kallo har na gaji, ranar da na gaya mata zai zo ta ce min ita xata koma gidan Ya Ado na saka mata kuka na ce mata.
"Wurina kika zo ba wurinsu ba, don Allah kada ki tafi!" Ganin yadda nake rigima yasa ta hakura, amma kusan tare muka yi mishi abinci, tunda muka gama na dawo parlour na zauna ta kawo ruwan zafi ta ajiye min a cikin bawo karami na saka kafana.
Muna hira har zuwa wani lokaci ta dauke ta koma daki ta kara hado min wasu sinadarin kamshi ta kawo tare da cewa muje ta ha
a min ruwan nayi wanka, bayan wanda nayi haka kuwa muka je ya ha
a min ruwan nayi wanka sai kamshi mai dadi ruwan yake.
Sannan ta turara min kaina, bayan ya gama ta cire min wani riga da wando, ta ce min.
"Saka zaki sake shima zai ji dadin ganinki cikin kayan nan, zai samu nutsuwa ko bai yi kome ba, wani lokaci ganin mace fess yana hana namiji hango muninta, ta bani karamin mayFi na yane kaina.
Sannan na fito a hankali zuwa parlour ta kara gyara gidan ta saka turare, ita kuma ta shiga dakin da ta sauka.
Karfe bakwai ya shigo bayan mun Isha.
Kallonshi nayi a hankali na taso ya sake jakar, ya tawo da sauri ya rungume ni.
" I miss You!
" Na fada ina shakar kamshin turarensa.
" Baby haka kuka kara girma?
Ina Ummana?" "Sannu kai dai ka ji dadinka da fashi da makami, itama Umman ba zaka bar min ita ba!" " Tana dakinta ko?" Na gyada mishi kai, murmushi yayi ya riko hannuna muka wuce dakin tana kan abin sallah da Radio tana sauraren labarin karfe bakwai da rabi na BBC Hausa, rage karar tayi muka shiga ya zauna daga bakin kofar yace.
"Umma na same ku lafiya?" Ba sai suka juya fulatanci ba, suka shiga zagina (lolz haka Baban Walid yayi min lokacin Babanmu yana raye
sai su juya harshe su ta fulatanci, Allah ya mishi rahama yasa ya huta.)
Ai kuwa na tura baki zan fita ta ce min.
"Zo nan Hajiya ba dake ake ba!" Ruwan addu'a na ta mika min na koma na zauna na sha, da dabino da zuma, ta ce mishi.
"Anan baku sayar da rake ne?" "Akwai bari na gama sai mu fita daku baki
aya ku sha iska!" Haka muka fito na raka shi yayi duk wani abinda ya dace sannan na barshi yayi shagalinsa son ranshi, sannan muka fito zuwa parlourn ya ci abinci.
Bayan ya gama sannan muka nufi shan iska har da Umma har gidan Ya Ado muka je ashe ta shirya zama a can sai da ta fito na ga karamin jakanta, ban san lokacin da na kama kuka ba, ja na gefe tayi ya ce min.
"Mijinki ya dawo yana bukatar kulawarki, idan aka kwana biyu zuwa ranar lahadi zan dawo yanzu yana bukatar nutsuwa ne, kin ji zan dawo da in sha Allah."
Haka muka sha hira sannan muka dawo ya sayo min rake dayawa ya saka a firji, wani abu idan Babba ya hango mu yara bamu isa mi hango ba, Umma tasan ya dawo amma kada tana gidan ta hana shi sake, haka yasa ta bar gidan, ai kuwa daren ranar zuwa wayewar gari sai da muka nufi asibiti muna can aka kira shi A family house
insu, ya ce zai zo.
Sai da ya kawo ni gida har na kwanta ashe wai cikin zai shiga wata tara shine ya juya tunda watanin haihuwarshi zai shiga.
Sai bayan tafiyarshi da na farka na daura mana light abinci, sannan ka fitar da rakena nayi ta shan a hankali.
Yana zaune kusan family din sun zagaye shi, Kakan yayi gyaran murya ya ce mishi." Na ji labarin Matarka tana da ciki da fatan dai ba dashe kuka yi ba?
Kai taya haka ya faru bayan ance baya haihuwa?" Kallonshi yayi sannan ya sake murmushi ya ce mishi.
"Ita ce bata haihuwa amma ai basu gaya maka ni bani da lafiyar da zan mata ciki ba!" "Kul Bilal!" Kakan ya daka mishi tsawa.
"Ba zan ji ba, meye matsalarka da labarin da suka baka, ba kai ba duk wnada ya nime sheganta min Yarona sai na gaya mishi magana, ni ba danka ba ne baka haife ni ba, ku kyale ni nayi rayuwata bai zama dole na zauna da kowa na."
"Ina bayanki Turaki ai na gaya mata tun ranar nace ciki tun kwanciyarki ni na ga haka amma nayi shiru kuma da ya gaya min watannin cikin nayi lissafi ciki ai ko baki fada ba naki ne don haka ki kyale kowa ki rike iyalinki tafi miki kowa anan da suke niman bayanki!" Inji Daddah, dama yasan za'ayi haka ya mika musu takardan sauka a matsayinsa tare da cire hannun jarinsa, ya ce musu.
"Ba yau na gama shirina ba, na zare hannun jarina nima zan gina kamfanina na kaina don Allah bana son tashin hankali da fitina, sunan Mahaifina zai saka na ambace ku a matsayin nawa bayan nan Matata da Yarona sun ishe ni, daga haka ya mike...........
(Na gode sosai Allah ya karo zumunci, ga shi nan daya kuka samu don Allah kada ka rena)
[12/30/2025, 10:24
PM] Maman Walid: 32
*KUYI HAKURI NI NA FIKU SON NA GAMA WALLAHI DOMIN NS GAJI SOSAI*
Sun matu
ar razana basu dauka zai iya rabuwa da su ba, don haka ba.
Haka ya bar gidan, zuciyarshi babu nadama ko danasani domin haka da yayi yana ganin ita ce adalci da zaiwa kanshi ya nisanta kanshi da su, ba tare da yaji zafi ko haushinsu ba, lokacin da ya iso gida ina kwance a dogon kujera kallonshi nayi ya karaso dab da ni ya zauna yana kallona.
"Sannu kin ji!" Gyada mishi kai nayi ina fa
in.
"Kai ma haka bari na kawo maka abinci." "A'a barshi kawai!" Ya fada yana shafa kaina.
"Ina sonki!" Murmushi nayi na ce mishi.
"Na sani!"
"Thank you da sanin haka!" Murmushi nayi ina jin wani irin kaunarshi yana kara fuskana.
D'ago kai nayi na kalle shi a hankali, kafin na ce mishi.
"Me ya faru!" Kallona yayi yana murmushi ya ce min.
"Ba kome!" "Wani ya ba'ta maka rai, na san halinka, na san kanka da kanka yadda kai baka isa sanin kanka ba, ranka ya b'aci ba haka ne ba." Murmushi nayi na ce mishi.
"Ban san me ya b'ata maka rai ba, amma ina me baka hakuri kayi hakuri ka yi hakuri, ka yi hakuri.
Idan kana cikin fushi Babynmu ma haka!" Na fada ina janyo hannunsa akan cikin.
Murmushi yayi ya daura dukkan hannunsa biyu.
"Ba kome!" Na san ba haka ba ne, amma kuma ganin yadda ya sake sai nayi murmushi, kwana muka yi ni dai nayi barci farkon dare zuwa can dare na farka na ga yana zaune ya jingina da allon gadon.
"Baka yi barci ba ne?" Murmushi yayi ya ce min.
" Ina kallon yadda kuke barci ne ke da my love!" Murmushi nayi na gyara zaman da nayi ka sauka a gadon, na wuce ban daki nayi fitsari, ashe dama ciki idan ya tsufa haka ake fama da fitsari.
Ko atishawa nayi sai ya zubo min haka yasa bana iya rike fitsari ko ka
an ne.
Satinsa daya cib da dawowa Umma ta dawo gidan, muka cigaba da zama.
Ranar Laraba muka tashi da labarin rasuwar Baba Malam, mutuwar ta ka
a ni domin ni dai rabona da na saka shi a idanuna tun lokacin rabuwarmu da Hafiz, addu'a muka mishi.
Umma ma tayi waya da Mama bayan nan bata kuma magana a kai ba.
Muna zaune Umma take cewa.
"Ai abinda kakanku yayi zaman kuruciyarshi sai dai ace Allah ya kyauta.
" Kallonta nayi na ce mata." Da fatan ba wani abin asha yyi ba?
" " Kodaya yadda ya azabtar da matan kawai abin a tausaya musu ne.
Allah ya musu rahama." "Amin Ya Allah!" Daga haka bata kara cewa uffan ba, abinda na fahimta shine bata son tayi magana akan mamaci ne, wanda a wannan zaman abinda ya zama ruwan dare kenan, mamaci na mutuwa imma a kafa dandalin tattaunawa akansa, ko kuma ayi ta wasu abubuwan da basu dace ba.
Ban san ya aka yi ba, washi gari ya ce zai wuce Bauchi da Ya Ado, ban yi magana ba sai bayan tafiyarsu ina kitchen Umma tana parlour, muka ji dirin mota a kofar gidan, gabana ne ya fadi, jin muryan mutane dayawa yasa na fito a hankali na wuce daki na dauko katon hijab dina, daidai ana buga gidan, Umma ta bu
e musu cikin girmamawa, suka shigo parlourn fuskata a sake na tarbe su, murmushi suka yi min jikinsu a sanyayye.
Na dawo parlourn na zauna ina mai gaishe su a hankali Umma ma ta gaishe su sannan ta wuce kitchen ganin xan mike ta ce min.
" Zauna abinki!" Na koma ka zauna, ina kallon Alhaji ELYakub Kumo, ya ce min.
"Lubabatu!" Nutsuwa na tattaro baki
aya na mai da shi kansa cikin girmamawa.