Sashe 22
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Y'ata yar dangi ce soyayyar da suke yiwa juna Allah ka
ai ya sani, idan har wani zai yi kuka tow kuwa dukkansu zasu yi, baki
aya suka goya min mata baya don tayi farin ciki, Yarana basa bayan abinda kake da shi, damuwarsu Kanwarsu tayi farin ciki, nasan suna son kanwarsu zasu iya tsayawa sun yake ka akan Kanwarsu don Allah ga amana mun baka." Ya turo kekenshi, nima ba matsa kusa da shi, ya dauki hannuna ya mikawa Mr Turaki, ya rike ya d'ago kai yana fa
in." Allah ya saka da alkhairi, in sha Allah ba zaka tab'a samuna da laifin akanta ba, in sha Allah ba zaka kama ni da laifi a kanta ba, idan ka ga wani abu ya faru tow a cikin kaddaranmu ce, Abba ni yar da ka bani kawai ka min gata, idan ka ga na dawo na butulce maka, ka girmama dalilin haka, Abba ni ba iya y'a ka bani, rayuwa ka kara min domin na kara akan nawa.
Abba iya wannan alfarman fa ka min na bani abinda kuka fi so, yafi kome min dad'i nasan da Iyayena suna raye sai sun fi kowa farin ciki.
Amma nasan Kakanina kowanni bangare suna cikin farin ciki.
Na gode na gode!" Ya fada yana kara damke hannuna, hawaye ne ya shiga zuba min tun daga fara maganarshi, wani irin so yake min haka?
Kamar yasan tambayar da nayiwa kaina ya cewa Abba.."Abba ni ba so ya kawo ni gare ta, gaba da kaunarta ya kawo ni gare ta!
Abba ina kaunar Yarka ina kaunarta sama da kaunar da nake mata, ita din wata bangaren rayuwata ce." Addu'a Alhaji Sa'idu ya rufa da shi, haka Aunty Hindatu ta fitar da ni, mutumin nan yayi confessing yadda yake kaunata, ya fa
a abinda yake ranshi abinda na jima ina jira, da muka fito aka fara hoto, ban tab'a gani ko ji a rayuwata akwai irin kaunar da yake min ba, hatta a wurin hoton kowa ya shaida shin kaunar kauna yake min, haka yake kare ni, tare da kallona lokaci zuwa lokaci.
Yana murmushi.
Idan ya ga kamar xan yi kuka, rike hannuna yake yayi ta murzawa, murmushi yake min ko ya saka bakin shi a kunne.
"Kada ki yi kuka!" D'ago kai nayi ina kallonshi, shima murmushi.
Wani irin kuka ne yake zuwa min, amma haka nake shanyewa yaddA muke hoto da dangi, kafin nayi da yayuna mata, ina tsakiyarsu Aunty Munah tayi missing na Bauchi koda yake a lagos akwai dinner.
Kuma ta ce zata ta can, haka ba koma aka yi min da Yayuna maza musamman Ya Ado da na kwantar da kaina arm dinsa ina kuka, sannan aka yi min da shi da Ya Ado, sun saka ni a tsakiyarsu.
Kaina yana kafadar Ya Ado, shi kuma yana rike da hannuna.
Murmushi yake.
Sannan aka gama ya rike hannuna yana fa
in.
"Sai yaushe zan kuma ganinki?" Ya fada yana murmushi, "Malam dalla sake ta bayan rungume ta da ka gama a gaban Jama'a." Inji Ubaid, haka ya kyale ni.
Wurin karfe daya aka gama shirya ni cikin wata laffaya, danginsa da suka zo aka basu ni tare da tsaraba, Yadiko da take cikin tafiyar ta shiga parlourn Abba ta fito da ni,
Mama kin fitowa tayi don itama zuciyarta yayi rauni, a hankali na kwace na wuce dakin Mama da take uwar daki ta zauna tayi shiru, rungume ta nayi ina kuka.
"Mama ki zo muje!" Murmushi tayi tana shafa bayana.
"Kada ki damu zan zo na ga gidanki, idan turaki ya miki laifi ko gaya min zan
auki mataki akan shi."
"Ke bana son sakarci, Mama kyale ta mu tafi!
" Inji Ya Umar, da hannu tayi mishi alama da ya tafi, ta cigaba da buga bayana, can Aunty Hindatu ta shigo ta mata alama ta tafi.
Sai wurin karfe biyu saura sannan ta ce min.
"Muje ki tafi gidanki in sha Allah!" "Mama!" Hannu ta saka min a baki tayi, tare da riko hannunta muka fito ta mikawa Yadiko ni, "Ubangiji ya baki zaman lafiya da zuriar dayyiba, ya albarkaci rayuwarku, Rahama da Ni'imar Allah ya lullube rayuwar gidanki, Allah ya shirya zuriar da zasu zo bayanki." Haka tayi ta min addu'ar har wurin motar da zan shiga, kafin a tashi motar na rike hannunta, murmushi ta sake, sannan ta cire hannunta tayi musu alama su tafi ina ji ina gani aka raba ni da gidan, ko aurena na farko ban ga wannan gatar ba, domin Ya Tahir mota guda ya dauka wa dangi bayan wanda gidan ango suka kawo, aikuwa dayawa sun bi motar domin kuwa sun zata a can zan zauna.
Duk da akwai gida a can, amma ni da Gombe maybe sai ko sallah ko wani abu, ba
aramin kuka nayi ba, tafiyar awa biyu tare da rakiyar sojoji da yan sanda muka isa garin Gombe, an karbe mu da hannu bibbiyu, abinci aka kawo mana, muka yi sallah da ya wuce muna, sannan aka hada min ruwan wanka na shiga nayi aka kawo wani lace wanda aka yi mishi dinkin doguwar riga yayi kyau gashi fari tas, sannan mai kwalliya ta zo ta min kwalliya wurin karfe hudu da rabi aka fito dani zuwa kofar fadar Gombe, aka yi kilisa, domin an bashi dan malikin Gombe.
Yadda aka tsara hawan yaji kyau ga shi ashe tun jiya aka bashi sarautar aka yi bikin, sai karfe shida muka dawo gidan.
Anan Gombe sun yi yar karamar liyyafa, yayi kyau ba na wasa ba.
Da na dawo dakin dakyar nayi barci domin bai ta
a min irin wannan abin ba, sai wannan karon magana yake fa
a min masu nauyi da saka jin kunya, don haka naki biye shi, karshe yaja can yana baro min magana har nayi barci, tun da muka yi sallah asuba, na kwanta na gaji sosai.
Wurin karfe takwas muka tashi nayi wanka na saka wata Holland, sannan na shirya bayan na saka Aunty Innah ta daura min laffaya muka fito zuwa parlourn aka shiga dani cikin gidan na gaida manyan gidan suka saka min albarka, sannan muka dawo muna karyawa wa
anda suka rako ni suka fara shirin komawa Bauchi muka fita nayi musu sallama sai Godiya suke, bayan sun tafi Aunty Raliyah take cewa.
"Gaskiya Mijinki nan yayiwa bikin nan shiri na musamman, kowani mutum daya ta samu kyautar dubu hamsin da jaka na kayan biki." Murmushi kawai nayi ba tare da nace kome ba, har zuwa lokacin da na gama karyawa, ya shigo sanye da wata yadin material na kasar Sweden sai daukar idanu take, yana shigowa ya gaishe su sannan ya ce min..
"ko zaki sauya kaya mu shiga kunyi hoto da yan gidan." Yadda ya tsare ni da idanun taya zan ce mishi a'a, haka na koma cikin dakin na saka wata shadda na fito, da babban mayafi sai takalmi da pose muka shiga cikin gidan aka yi ta hoto da manyan gidan har da kannen kakanshi, sannan ya riko hannuna muka nufi wani gida wnada ko bai gaya min na san nan ne wurin zaman mu, ashe akwai mutane a gidan mai kwalliya da mai taya ni sauya kaya, haka muka yi ya hoto har ya kira su Aunty Hindatu suka zo aka yi da su, sannan aka fita.
Ina zaune a gefenshi har kafad'arshi yana gogan nawa, waya yake hannunshi yana cikin nawa.
Yana gama wayar, zuba min idanu.
"Wa na kama?" Ya fada yana sumbatar goshina.
A hankali wasu abubuwan da zuciya ta jima da binne su, yau ita Mr Turaki yake tono min, tare da jefa min kwadayi da son na kasance da shi, tabbas kowani namiji da yadda yake daurawa mace karatunsa.
A wannan ranar Mr Turaki ya daura min wani karatu me nauyin dauka.
Domin sai yanzu na fahimci yadda mace take ji idan ta hadu da shu'umin namiji, musamman wanda ya san yadda zai zautar da zuciyar mace, dakyar na iya kame kaina tare da fara
arin kwace kaina, ina hakki tare da niman mayafina hawaye na zuba min.
Da sauri na dauki mayafina zan fita ya fisgo ni.
"Ba jikinki nake bukata ba, amma na gaya miki kada ki zo gare ni da turarenki nan domin Allah ya gani duk lokacin da zan ji kamshin ki tow ina jin mafi kololuwar bu
atar kasancewa da ke, kada ki yi kuka kin ji domin akwai ranar da zaki roki na kyale naki........
[12/16/2025, 8:08
PM] Maman Walid: 18
Da sauri na bar parlour ina gyara zaman mayafina, ina zan iya irin wannan rashin kunyar, shi bai da kunya baki
aya da aka zo rabon ina ga nashi bawa wasu aka yi, " hi Mrs Turaki jira ni na kai ki ai baki isa ki tafi ki bar ni ba, salon wani dodo ya kama min yar Chika ta!" "Chika?" Na kara maimaitawa a raina nace. *Allah yasa ba wata kalmar batsa ba ce!* Domin shi duk abinda ya fito a bakinsa fada yake, sarkafe hannunmu yayi ya d'ago tare da sumbatar hannuna ya ce min.
"Muje ko?
Chika na!" A hankali nake binsa yana kallona yayi murmushi.
"Sai naji kamar mu yi ta tafiya haka, babu kowa a tsakaninmu.
Babu wnada zai dame ne mu, babu tashin hankali." Riko ni yayi na dawo gabanshi, ya hade goshinmu wuri guda.
"Ina ji a raina ni nafi kowa sa'a a wannan rayuwar duniya, ina kuma rokon Allah yasa kada nayi danasanin akanki har karshen rayuwata." Hannunsa naji akan kuguna na bude idanuna.
"Ke hakkina ne fa, da zaran na ta
a ki sai ki razana kamar wacce aka
ana mata wuta, ki sani Mijinki jarumi ne ahto ba zan yarda ina ta
a ki, kina zabura kamar wacce aka saka mata lantarki ba." Wayarshi ce tayi kara ya
auka yana fa
in.
"Ok kuna airport kenan?"
Take na ga fuskarshi ta sauya, a hankali na kai hannuna kirjinsa ina
an tab'awa, a hankali kamar rarrashi.