Sashe 33
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina zai fara zuwa, kakaninsa sun juya mishi baya, domin kuwa sun samu labarin irin zaman da nayi a baya, sannan kuma shi da bakinsa ya gaya musu abin da ya gaya min , kuma na bar shi ba tare da wani alama ba.
Wannan abin ya tsaya mishi a rai.
Kusan ana niman sati uku kenan, babu wanda yayi tunanin zuwa Bauchi ko Gombe as ko na tafi can!
Yau Laraba, yadiko da Mama sun gama abin sadaka kenan, Yadiko ta kalli Mama yadda tayi shiru wanda ya bata damar cewa.
"Ina ga Lubnah tana kusa tunda bata wurin Yan uwanta, ina ji a jikina tana matukar kusa damu, wallahi naji haka a jikina.
Tayi haka ne domin wani dalili mai karfi.
Kai bari na je gidanta na G.r.a."
Ta shiga daki ko minti biyar bata yi ba, ta fito Mama ta ce mata.
"Bana jin tana nan kusa." Girgiza kai yadiko tayi ta ce mata.
"Bari dai na dawo!" Ta fita.
Sai da tayi tafiya sosai kafin ta samu keke napap, ta fada mishi inda zai kaita.
Ya fada mata kudin ta ce su je.
Bakinta dauke da Addu'a zuciyarta na bugawa saboda tsoron kada ta samu, bana nan har zuwa unguwar da yake tazo lokacin da ake kawo kaya, kofar gidan ba kowa da alamu me kula da gidan ya shiga cikin gidan, don haka ta shiga gidan kai tsaye tana sallama.
Muna tsaye da shi ina mishi lissafin abinda zai sayo min, kawai na ga Yadiko akanmu, jikina ne ya dauki wani irin rawa, abinka wacce bata saba laifi ba, kallonshi nayi taya ya bar gidan A bu
e?
"Hajiya lafiya?
" Ya cewa Yadiko, " Uwaki Lubnah!
" Ta min dakuwa da hannu bibbiyu, " Nace kin ci gidanku!
Haka muka miki tarbiyya?"
Idanuna ne ya cika da kwalla shima mai gadin ya ce min.
"Kiyi hakuri Hajiya mantawa nayi da gidan a bu
e!" "Maza dauko Hijab dinki mu je gida mara mutunci!" Kiran wayar Mama ya shigo wayarta.
Sai da ta sauke ajiyar zuciya kafin ta ce mata.
"Tana nan bata je ko ina ba gamu nan zuwa da ita." Daga can Mama ta ce mata.
"Ki tawo min da ita!" "Tow shi kenan." Haka yadiko ta saka ni a gaba muka nufi gidanmu, kunya duk ya kama ni.
A lokacin da muka iso gidan, wani matsiyacin kallo Mama ta min tana fa
in.
"Allah ya ganar dake!" Sai bayan isha suka min fada sosai, kafin Yadiko ta gayawa Ya Ado shi kuma ya kira Uncle Auta ya gaya mishi, a ranar labarin ya tafi kunnen Turaki..
Har dare Yadiko fada take min, sai da lokacin kwanciya yayi ta ce na je dakin Mama, haka na wuce dakin na je na kwanta, duk da haka bata tambaye ni ba, nima ban gaya musu kome ba, sai washi gari ina karyawa ta ce min."idan bakya son auren ina ga ku rabu mana?" Kallonta nayi kafin na ce mata.
"Ai ni dashi bamu yi fada ba!" "Amma ya gaya min dalilin barin gidan ko?" "Wannan ai ra'ayinsa ya fada ni dai Bauchi nake son zama yayi aikinsa a can ni na zauna nan, sannan ki roka min shi yayi aure don Allah............
[12/23/2025, 7:46
PM] Maman Walid: 26
"Kin san illar haka kuwa yayi aure fa?" Kallonta nayi, kafin ka dauke kai ina tura kosai bakina.
" Ko dai yana miki wani abu ne?" " Ba kome!" Na fada mata, na cigaba da cin kosai na har na gama bata kara magana ba, " yanzu ya kike so nayi?" Juyawa nayi kamar zan yi kuka na ce mata.
" Ki ce mishi yayi aure na amince!" Murmusa min tayi irin na manya, ta ce min.
"Shi kenan!" Na ci gaba da karyawa bata kara magana ba, ina jin suna magana da Yadiko na zata maganar auren ne amma bata mata ba, wurin karfe daya ina barcin rana, gidan ya kaure da hayaniyar da ya tilasta min farkawa.
Na sauko daga saman gadon Mama na fito parlourn kaina babu dan kwali.
Shine zaune a parlourn yana waya kamar ba zai yi magana ba, kallo daya nayi mishi, duk ya fada kamar mara lafiya.
Kurawa juna idanu muka yi.
Daga yadda ya motsa lips
insa na fahimci abinda ya ce min.. wato "kin kyauta min!" A hankali na juya zan bar parlourn.
"Ok!
Sannu!" Ya fada har zan shiga cikin dakin ya ce min.
"Haka ake amsar bako?" Juyawa nayi ina kallonshi, komawa ciki nayi na saka hula na fito na samu Yadiko ta shigo suna gaisawa, Mama da su Uncle Auta suna parlourn Abba.
Fita nayi na kawo mishi ruwa da sauran abin karyawa, ya sauko daga kujeran ya fara ci yana fa
in.
"Ayi hakuri!" Tashi tayi ta fita, ta barmu a parlourn shiru ya wanzu a parlourn.
D'ago kai yayi yana kallon yadda nake danna wayata hankali kwance.
"Nasan nayi kuskure amma me yasa ba zaki fahimtar da ni ba?
Kowa ya daura min laifi eh nayi kuskure amma barina a wannan lokacin kin san illar da kika min?" "Saboda ba ni ba ce na gaya maka maganar da ya fito bakinka ba, Yes nasan haka kake baka iya boye abinda yake ranka, shi zaman da zaa yi shi babu yarda meye amfaninsa?
Ni da ce min kai yi je ki na sake ki zai fi min sauki, amma ka gaya min don waninka ya aure ni kake gaya min magana ba zaka iya kasancewa da ni ba, tow me kake so na maka yanzu?
Na rantse da Allah kai da kanka na gaya maka haka sai ka ji kamar babu amfani na cigaba da rayuwa da kai!"
Daga haka na mike zan tafi dakin ya ce min.
"Idan ke ce kika tsohuwar matata take kiranki tare da tura miki hotuna da bidiyo dinmu da wanda muka yi tarayya ya zaki ji?" Juyawa nayi na kalle shi murmushi nayi na ce mishi.
" Shi yasa nace mu rabu kowa ya kama gabanshi, ai babu amfanin zama da zargi, har na gama zama a KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY, wani ya tab'a yunkurin keta min haddi ne bayan cousin dinka?
Ba laifi bane idan ka ce ba zaka zauna da ni ba, zuwa yanzu na fahimci waye kai!
A da can ina kallonka a matsayin wanda ko a gidan karuwai ka dauko ni zaka iya aurena a haka ka zauna da ni, tow tsaya idan bai cusa maka bakin ciki ba, taya zai fahimci nayi mishi nisa, ku dai maza kullum abinda ya muku kawo kuke
auka akanku wanda bai kai a dauka ba, ba zaku dauka ba." Na wuce na barshi, waya na ji yana yi sannan ta fita, can Mama ta zo ta kira ni na isa parlourn.
Ya fadi abinda yayi min ya ce shi yasan abinda ya kawo na bar gidan kenan, Kallona Abba yayi na ce mishi.
"Ni bai min kome ba!" "Karya ne wallahi nayi miki, don Allah ki fada kome wannan shirun naki gara azaba da shi, Abba nasan nayi laifi amma naso na dauke kai amma Hafiz ya dame ni, Hafiz ya takura min zuwa yanzu hatta email din Lubnah yana da iko da shi.
Hafiz hatta wurin aikina ya tura sako marasa dad'i, Hafiz ba yaro bane na saka hannu a jikinsa amma kamar bai san inda yake miishi ciwo ba, nayi
arin gano me yake bukata, sai na gano kawai Lubnah ce da take tsakaninmu, har ga Allah nayi kuskure da nake jin haushinsa ina kauracewa Lubnah, wallahi.
" Tashi nayi na bar parlourn, domin da gaske bature ne bai da kunya yanko magana yake kawai, sai da Uncle Auta ya dakatar da shi, daga Abba har Mama sai aka rasa me magana domin ya fada musu shi fa rayuwar aurenshi lafiya lau kawai Hafiz yake mishi kutse har hukuma ya shigar Hafiz ya ki dainawa, yana gudun abinda zai taba mutumcinsa da kimarshi ce.
"Har yau Hafiz bai rabu da Lubna ba dama?
Ka dauki Matarka ku je gobe da bayan sallah isha ku dawo da ita.
" Inji Abba, haka Mama ta fita daga parlourn ta saka na hada kayana, tunda na ga haka haushi ya kama ni hijab dinta na saka ko kaya ban
auka ba, muka wuce Uncle Auta sai hakuri yake bani, ya kuma hada ni da Alhaji ELYakub.
Ya bani hakuri sosai sannan ya kara min nasiha, har muka isa gidan na wuce kitchen na gyara na fara
arin daura abinci, ya shigo.
"Ki bari nayi takeaway.
Don jibi zamu wuce lagos." Wani irin kallo na mishi, "me zan ya a can?
Ka daina ma tunanin xan kara binka, ka je ka auri Virgin ka ajiyeta a Lagos." Shiru yayi yana tuna Kalaman Abba da ya ce mishi.
"Kana da Chance da zaka gyara alakarku, ka tafi da ita kishi kuwa kowa yana da ita, Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya auri Khadijah yana da shekaru ashirin da biyar ita kuma arba'in sannan ya zaune da ita har ta haifa mishi Yara, kana kuma ita bazawara ce da ta girme shi.
Don haka idan kana da ra'ayi kafin gobe ka goge kuskurenka da laifinka, idan kuka dawo bata iya goge laifinka, Hafiz yayi nasarar juya maka lissafi domin ya fi ka sanin wacece ita, ya kuma san zaka dauki kishi da zafi ita kuma zata ga babu amfanin aurenka."
Fisgo ni yayi ya saka hannunsa bibiyu a kafadata.
"Look at me?
Me kike so?" " Zaman Bauchi!" Na fada mishi haka kai tsaye, "ok!
" Ya fada bayan ya rungume ni, shiru nayi a hankali na ji kwalla yana zubo min, sake rungume ni yayi ya ci-gaba da bani hakuri.
A hankali na fara kuka mara sauti, yana bubuga bayana, daga nan ya dauke ni cak, zuwa dakina.
Sauke ni yayi ya daura ni a kan kujerar dakin ya gyara dakin.