Sashe 47
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba a ciwon mummuni sau biyu a wuri daya don haka ba zan kara barin wani ya cutar da ke a gidan aurenki ba." Cikin shashekar kuka na ce mata.
" Mama to ya zan yi?
Matar nan shaidaniya ce, na rasa yadda zan yi da ita!" " Ki hada da azumi zan miki sadaka anan, in sha Allah zata barki miji ai naki ne, idan Turaki ya tashi aure ko kina so ko bakya so mune nashi kuma zamu tsaya mishi, amma yanzu lokacinki ne da Yaranki ku samu soyayyarshi da kaunarshi, shine babban abinda nake nufi da fata, sannan kin san ni bana bin boka ko Malam Allah nake bi tare da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, don haka ki cigaba da addu'a mu nime tsarin Allah akan duk wani mai sharri!" Sai naji kamar nafi kowa dace a duniya da na samu Mama a matsayin Uwata, ta tsaya min ta kuma sa na daina kuka.
Wani abun da ya kara bani mamaki yadda ya iya zuwa Bauchi bai gaya min ba, sannan kuma bai kamata karana ba, asalima abin da yake gabanshi yayi sai na ji tausayinsa............
[1/12, 1:52
PM] Maman Walid: 39
Bai kai karata ba, sannan bai nuna min ya damu da abinda nake yi ba, asalin adalci Yayi min domin ni dai ba san yadda zan yi da abin kunya ba, haka yasa nayi shiru ina sauraren Mama.
Har ta gama min bayani sannan muka yi sallama, bayan isha da ya dawo ina kwance a dakina ya leko zai fita da gaggawar.
"Zaka tafi wurin Adaa?" Cak ya tsaya yana kallona.
"Allah ya tsare ya dawo da kai lafiya." Shigowa Yayi min a zauna zai dauki yar nayi maza na kwace Y'ata.
"Me yasa kike min haka?
Ni ma fa y'ata ce, sai ki hana ni daukarta idan na zauna bakya kula ni gaya min me nayi miki da zafi?" Hawaye ne ya zubo min na ce mishi.
"Ka damu ne da mu?
Ai dmuwarka yana kan Adaa." "Ki tsaya mu yi maganar gaskiya." "Wani irin maganar gaskiya bayan na samu jan bakinta a cikin kayanka, na biyu na ga sakonta yadda ka mata a daren da kuke tare na ga layin jan bakinta a jikin rigarka, sannan ta zo gidan nan ita da Matar Kaduna tsohuwar Step mother dinka me ya rage da ban gaya maka ba?
Akwai ko babu?
Duk abinda na gani shima ba hujja ba ne?
Zaka iya amfani da ita amma ka sani ni da kai Y'a mace muka haifa ka rufa min asiri kada a lalata min y'a wallahi ban tab'a zina......
" Ya dauke ni da mari wanda ya janyo nayi shiru tare da rike fuskana.
"Marina ka yi?" Na tambaye shi, ina kallonshi hawaye na zuba min daga idanuna.
"Na cancanci kyautar mari daga gare ka?"
Kura min idanun yayi idanunsa sun yi jajjur, tashi yayi ya bar gidan baki
aya na sha kuka, kamar ya bana son na kira Ya Ado domin zan d'aga mishi hankali a daren na sayi ticket na Jos, kamar ya san abinda nake shiryawa, da safe sai gashi tare da Kakanshi, suka shigo na gaishe su.
Na koma dakin na dauko musu yar da na gama shiryata na mikawa Kakar ita, sannan na koma dakin na cigaba da hada kayana na fito da su waje, na ajiye.
" Y'ata ina zagi da wannan kayan?" "Baffa gidanmu zan tafi" shiru yayi kafin ya ce min.
"Gaya min me suka miki shi da su?" Ai kuwa na fara kuka, na rasa yadda zan mishi bayanin wulakancin da yake, ganin har lokacin kukan ya ki karewa Ya ce mishi.
"Allah sai ya bi mata hakkinta, domin ka zalunce ta sosai." Yadda yake mishi fada ba nan yake fita ba, har da cewa.
"Ban da ita wacece zata zauna da kai tsakaninta da Allah ba tare da ta tuna cewa kai wani ne, tayi maka alfarmar zama da kai har da haifa maka zinariya me yasa zaka wulakantata?" "Datti rashin kunya take min wallahi ban mare ta don bana sonta ba, ranar ta kira ni manemin mata jiya kuma tana
arin kirana da maxinaci kawai don ta samu wani abu da tabbatar mata muna tare Adaa!" "Ban rabaka da yarinyar nan ba?" "Amma Datti!" "And so what?
Abubuwan da kake yi yasa take zarginka, ai nima ba yau na ce ka rabu da ita ba nayi karya?
Bari ka ji idan ka sake ta bar nan ta je har gidan dan uwanta ko iyayenta wallahi ba zan je biko ba.
Kuma ba zan tab'a shiga lamarinka ba, ba ruwana da kai, wallahi xan gayawa Kakarka.
" "Datti don Allah kayi hakuri!" " Ita zaka bawa hakuri domin ita ka cutar matarka ta rufin asiri babu wanda ta kaiwa kukan kayi mata laifi bs kasan ana jiran a ga ta kuma kuka akanka ba ne a ce damar ba sonta kake ba." Sai naji bawan Allah nan ya biya ni, cikin shashekar kuka na kara kai min kukan na ce mishi." Baffa Mommy Zeenatu ta ce matu
ar tana raye sai ta aura mishi Adaa ni ba auren ne bana so ba, a zo a raba da Y'ata, ni na yafe mishi duk abinda yayi min Daada mutumin kirki ne, kawai ya je yaji auren shi ni ban damu ba kuma ban yi bakin ciki ba, abubuwan da yake yi kada wata rana a cutar min da ita tunda har gidanta yana zuwa da sunan soyayya duk anan suka gaya min.
Kayi hakuri Alhaji amma lokaci yayi da dole na hakura da zama da shi." " Ita Zeenatu ta ce miki zai auri yarinyar ko?
" "Eh tace akwai baiko da Mahaifiyarshi ta tabbatar za a yi aurenshi.
Allah ya basu zaman lafiya gara na tafi wurin Iyayena sun fi kaunata ba xan zauna bakin ciki ya kashe ni ba tunda ta gaya min cewa budurwanshi ce tun fil azal tun Haihuwar Nana take gaya min bani da mazauni a cikin KUMO FAMILY, tunda na.fara da y'a mace, ni ina son abuna ganin haka yasa take tunanin gara ta haura mishi adaa saboda na haifi y'ace Mace Allah sarki ina son abina koda shi baya so kuma naga lamarin maganarta gaskiya ce domin ya sake min kula da yarinyar duk ya koma nawa wanda a baya tare muke kome Innalillahi wainnalihir rajoun ina jin zuciyata kamar zata buga." Kafin wani lokaci na tashi karamar bom ai daga shi har kakanshi hankalinsu ya tashi haka ya, kai kakan gida ya dawo yayi ta rarrashina da gaya min cewa babu wata mace after ni, daga karshe dai wannan abinda ya janyo rikicin aka janye ya min al
awarin ya fita sabgar yarinyar,
A can Family house
insu kuwa Alhaji ELYakub Kumo ya tara su yana tambayar su meye matsalarsu da Auren Turaki, domin ya fahimci ba turaki ne basu so ba, shine kawai suke yiwa kafar angulu.
A gaya musu rayuwarsa suke bukata ko me?
Ya kara cewa.
" Nayi
arin na muku adalci, amma Zeenatu kin saka kafa kin shure kun zata tsoronki nake ji da na kyale ki?
Ba tsoronki nake ji ba, Yara mata biyu kika haifa mana bai saka mun miki gori ba ina ruwanki da rayuwar Matar Turaki da ita yanzu ta fara haihuwar?
Ki jira idan ta kara yin mata macen sai ki ce ta gaje ki, da mace da namiji duk muna so, Mudansir ka gayawa matarka idan haihuwar maza banza ne me yasa ke baki yi ba?
Ke ni da Dadda mun mijinki ya kara aure?
Ina ga kin zo lokacin da dole ki fahimci kowani mutum da wanda Allah ya ke sakawa ya tsayawa Mudansir ka tafi Kumo akwai jikar Kawunka Alhaji Umaru ka aurota na musu magana yarinya ce shekarunta ashirin da daya, tana jami'a idan ta shigo Allah ya bata Yara maza sai mu ga yadda zaki yi."
" In sha Allah Baffa an gama zan je na dubata?" Wani irin dukar kirjinta tayi tana fa
in." Sai kayi Auren Baban Mimih?" " Ai ba yau na gaya miki, ki fita harkan iyalin Turaki, ban san me yasa kike son tashin hankali da rashin son zaman lafiya, tunda ni s matsayina na Mijinki baki ji maganata ba.
Ina ga idan mahaifina saka ni ai dole nayi tunda bani da kamarshi, kuma ban isa ya gaya min na ki ji ba, don haka ki je ki yi yadda kike so, Baffa in sha Allah zan je ka ganta."
Shima dama kamar ta ishe shi, hanyar hukuntata yake nuna, ai kuwa yan uwansa suka goya mishi baya, hauka tuburan tayi tana fa
in.
Wallahi babu wnada ya isa ya mata kishiya.
Ba wanda ya bi ta kanta kuwa.
Alhamdulillahi da muka shimfida zaman lafiya s gidanmu, baki
aya ya tattara kome ya ajiye a gefe.
Ya saka ni da yarshi a gaba yana bani wani irin kulawa, da ga na gaya mishi period
ina ya dawo ya ce shi ba ruwansa idan na kara samun ciki yana so ko Yara dubu ne.
Jin haka yasa na fara kaucewa tsarin domin kuwa ina lissafin kwanaki da Ovulation dina, a lokacin kwanakin ina kiyayyewa.
Kuma Alhamdulillahi sai gamu har kusan wata shida lafiya lau.
Sai a lokacin ya shirya mana zuwa gida, gashi yarinyar tabarkallah, ta Gombe muka isa, murna kamar Sarah da mamarsu dauke mu,.
Kwananmu biyar anan naji labarin Auren Jasminah da Kawunsu.
Nayi murna ai kuwa ka kirata ina ta tsokanarta.
Tayi dariya anan Kano suka hadu da mijin.
Yana da mata biyu ita ce ta uku, wani ikon Allah bai ta
a haihuwa ba sai tarin albarka da Allah yayiwa rayuwarsa sannan yana rike da Yaran riko a gidansa kamar nashi.
Kawunsu kuwa ina komawa Bauchi na samu labarin a bakin Daada ya gaya min ai sai na kwantar da hankalina, gidanmu can dutsen tanshi muka sauka.
Yarinyar da muna isa aka dauke ta, basu dawo da ita ba sai La'asar likis, na sha kulawa wurin Mama da Yadiko, da nake bata labarin abinda ya faru mamaki take tayi tana jinjina al'amarin.