Sashe 11
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Yadda na fada ina me durkusawa a wurin ina kuka, shima durkusawa yayi yana fa
in.
"Gaya min me aka miki?" Haka nayi ta kuka can ya ce min.
"Me kike so nayi to?" "Na gaji ne, wari nake wancan azzalumin shi da matar sun ta zalintatta bayan bani da laifi idan ma ina da laifi na cancanci ya ta
a ni ne ko ta dake ni?
Me nayi da zafi haka?
Me yasa sai ni?" "Shiga mota a kai ki gida!" A hankali na mike Taj ya bude min kofar na shiga, sannan muka bar police station din, bayan wasu minti waya yayi kamar minti goma zuwa ashirin commissioner of police ya tawo, mika mishi hannu yayi yana fa
in.
"Don Allah kayi hakuri, wallahi ban san me ya faru ba.
Sannan basu san cewa matarka ba ce, kasan akwai b'ata gari a cikin hukumarmu" kafin wani lokaci karamin al'amari ya zama babba, domin kuwa sanadin abinda suka yi ya janyo aka kore su a aiki bayan an kama masu da laifin cin zarafin mace tare da yunkurin keta alfarmarta, sannan sun karbi cin hanci da rashawa.
Inda aka rufe Hafiz ya nufa ya tsaya yana kallonshi irin kallon wulakancin nan, ya ce mishi.
" Ka zauna anan zai fi maka alkhari idan ka sake ka fito wallahi sai na sauya maka halitta." "Sai me?
Matukar ina raye bata isa aurenka ba, sai na bi duk wata hanya na cusa mata damuwa da tashin hankali yadda zata ji auren ya fita mata a kai, a yanzu ma kawai na kyale ta ne kuma yanzu kuka fara ganin masifa kai da ita."
Murmushi yayi ya ce mishi.
"Ba zan kira ka mahaukaci ba, amma nasan tabbas kafi kama da mahaukaci.
Idan kana ganin zaka iya Allah ya baka saa, Lunah ta haramta mata har abada." Dariya ya saka tare da cewa.
"Ba a san maci tuwo ba, sai miya ta kare, muna nan da kai zaka zo kana niman yadda zaka yi ai na gaya mata kai ma kana yi ne domin ta baka damar rabbarta shi yasa na ce dan sandan ya farmaki abin da kake hari, waye ya sani ko ba iya ta
a yayi na ya yi abinda ya wuce sanin ka?
Ni idan ban same ta ba, zan iya hakuri amma kai fa?
Ka rasa ta har sau biyu." Bakin ciki kamar ya balle kofar ya shiga yayi ta dukarshi har sai ya daina motsi, sai kuma yayi murmushi."tabbas ka saka ayi mata haka amma kuma daga yau ba zasu kara yiwa wata haka ba, ko a mafarki suka ga sun yi haka zasu farka." Daga haka ya bar cikin ya fito waje ya jira Taj, ai kuwa sai gashi ya dawo da wata motar.
Shiga yayi yana min wani zafi a ranshi, wacce irin rayuwa ne Allah ke hada mutanen kirki da na banza ne?
Ace yarinya kamar lubnah ta hadu da dan kwalla irin wannan, da bai damu da mutuncinta ba?
Bai damu da kowa ya keta alfarmarta ba?
Cikin wani irin yanayi yake jin kanshi nasara mishi har suka isa masauki, yana shiga kayan jikinsa ya cire ya fada wanka.
Ya jima yana cude jikinshi tow idan shi y shiga wannan yanayin ita kuma fa?
Tunda na shiga ban daki na sakarwa kaina ruwan dumi, ban iya cire kayan ba sai zama da nayi a kasa dirshan na fashe da kuka.
Ruwa na zuba a kaina, na tsani kaina na tsani duk wani abun da zai shafe ni, anya ni yar halak ce?
Taya zan saka dangina cikin masifa.
Ban san iya adadin lokacin da na dauka ina kuka ba, amma na san Allah ba zai bar ni ba, buga kofar ban daki aka fara yi ina zaune a wurin ban motsa ba.
Suka yi ta kiran sunana amma ban motsa ba, ba sai kana da kuzari zaka motsa ba, ina zaune a wurin sai ji nayi sun balle kofar, baki
aya suka shigo da sauri Ya Umar dauko towel ya lullube ni da shi, ina tsammanin na samu farin ciki, ashe bakin ciki yana gaba.
A hankali sanyin da ya tsara ni, na ji numfashina yana fita da sauri.
"Hindatu ku saka mata kaya mu wuce asibiti!" Ya fita da sauri, lumshe idanuna nayi suka fita ta saka na cire kayana.
Ta kawo min wasu na saka sannan na zauna tare da takura kaina a gefe, tea ta kawo min na sha a hankali.
Can na fara yunkurin amai ai kuwa sai da nayi amansa.
Nasan ana kuskure amma yau ina ga dole na kawo karshen rikicin nan na gaji, na gaji baki
aya na gaji da abinda ya ke faruwa.
"Sannu!" "Kun tsane ni ko?" Girgixa kai tayi tana fa
in.
"Bamu tsane ki ba, dama tun can haka Allah ya
addara." Gyada kai nayi, rike ni tayi muka tafi asibiti, a motar ma sau yawan sanyi nake ina ji kamar zuciyata zata fito waje, na san mun dauki roundabout na winti daga nan ban kuma sanin abinda ya faru ba.
Baki
aya hankalinsa ya tashi, waya yake tayi har ya gaji ya koma motar ya zauna ya rasa meke mishi dadi, yanzu yana wani motsi ka
an za ace saboda alfarma da yayi mata ne, amma ya saka a ransa zai bar kasar baki
aya.
"Taj muje!" Haka suka koma Gombe a ranar, domin idan ya cigaba da tafiya da yanayin a haka zasu samu matsala zai cigaba da bibiyar lamarinta wanda shi ka
ai yake fuskantar zafi da ciwo.
Shiru yayi yana kallon titin, "sir akwai matsala ne?
Gombe zamu wuce kenan?" "Eh!"
Haka suka dauki hanya, ba tare da tunawa dare yayi ba.
Suka bar asibitin zuwa hotel din suka dauki kayansu, cikin ikon Allah karfe sha biyu suka isa dare, sun sami Uncle Auta a family house
insu.
Zai tambaye shi amma ganin halin da yake ciki sai bai mishi magana ba, haka ya bar shi.
Amma a daren babban al'amari ne ya faru a familyn, da safe ya ga har su Daddah sun zo, yayi mamaki wurin motsa jiki ya tafi yayi abinda zai yi sannan ya wuce wurin karyawa ya zauna yana shan tea.
"An yi baikonka da Badr kamar yadda mahaifiyarta ta bada kuri'arta." Inji Uncle Auta"Ni na bukaci kurianta ne?
Ni ban bukata ba, ni bana bukatar kurianta, sannan ni ba zan aure ta ba, ku warware wannan kullin da kuka kulla.!" Ya mike zai fita Uncle Auta ya ce mishi.
"Dawo Bilal tana sonka, kai kuma kana son wacce bata san tana sonka ba." Murmushi yayi ya ce mishi.
"Ko yankar namar jikina take ina aminta da ita."
Wani irin rigima ne ya kaure tun a Gombe har zuwa Lagos, ganin cewa idan ya bar kasar zasu kara dagula al'amurra yasa shi hakura yayi facing matsalarshi, amma fir suka ki amincewa ya gaya musu iya kar gaskiya shi bayan sonta, amma suka kafe sai dai idan zai dauki asara biyu ya hakura da shugabanci CEO ko kuma ya auri Badriyyah, domin haka ne kawai zai bashi damar zama a wuri guda.
A wannan takin duk me son zaman lafiyarshi kai tsaye ya bashi za
i, shi kuwa da yake ya wuce tunanin su a lissafi a take ya ce musu, a raba kamfanin su dauki nasu kason ai idan sun san wata basu san wata ba, ganin yadda ya tsaya akan maganar sai dai a raba kamfanin.
Da ya gama hada musu wuta tunda yasan shine karfin kamfanin, sannan su kuma suna nuna miishi, sun fi shi sanin kan Kakarsu sai ya tattara ya bar kamfanin ya kyale su tare da tura musu sakon ya ajiye musu CEO
insu, . musamman tuhumar da Alhaji ELYakub Kumo ya mishi na baya son zaman lafiya da kuma rashin kunya wa yaj uwan Babanshi.
Shi kuwa ya tattara kome ya bar musu, bai yi gaggawar cire abubuwan da ya san nashi ne ba, ya kyale su da fari suma sun ji dadi akan ya bar musu kamfanin amma daga baya sai suka gane cewa ai ba barin kamfanin bane matsala koda yau ya bar kamfanin zasu yi farin ciki, amma masu hannun jari a kamfanin ne suka fara bibiyar lamarin sai gashi sun mara mishi baya da cewa tunda baya kamfanin gara zare hannun jarinsu, bashi suka samu ba, Uncle Auta ne, amma hankalinsu yayi mugun tashi, gashi ya kashe wayarshi ba halin ayi reaching dinsa, duk ta yadda aza a same shi babu hanyar.
Alhaji ELYakub Kumo yayi shiru yana sauraren Ubaidullah, ya cigaba da cewa.
"Idan har kuka ce sai yayi abinda ake so ba zaku taba samun kwanciyar hankali ba,sannan Bilal shine karfin kamfanin nan, baya nan amma kuma ya tsayawa kamfanin, yana nan kamfanin ta habbaka.
Ku kyale shi da abinda yake so, ku bar shi ya so abinda yake so, yana son yarinyar kuma zai iya rabuwa da kowa akanta, idan kuka ce lallai sai mun bukaci ya auri wata xai aure ta amma da alamar zata rayu cikin bakin ciki don Allah ku janye ni kuma xan tabbatar da ya samu yarinyar, ta kauna ce shi." Kasa da kai Alhaji ELYakub Kumo yayi uaja jin wani irin yanayi.
"Me zaka yi?" "Zan shiga maganar ne domin na samar mishi kaunarta ne." "Na baka nan da wata uku idan baka samar da alaka mai karfi da kuma shaida ba.
Wata uku na cika zan daura mishi aure da Badriyyah ya dade bai bar kasar ba."
Sun tattauna sosai akan Turaki domin kuwa, izuwa yanzu kowa ganin bakin turaki yake Uncle Auta ma ya sha zuciya don fushi yake da shi, shima kuma fushi yake da kowa, ganin da gaske kowani bangaren fushi suke.
Lubnah
Wannan tashin hankalin na shiga bayan san sallame ni a cikin sati Ya Ado ya ce a dawo da ni, dama bai yi niyyar na bar Lagos, lokacin da muka iso kuwa kamar ya goya ni, duk na zube kamar ba ni ba asalin rama nayi wanda ya kara fitar da yanayin yan gidanmu.
Dama tsawo ne damu ba jiki ba, sai gashi nan na rame sai yanci na koma kamar yar Somalia, bana magana sosai.