Sashe 37
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya share min da hannunsa ya kara kallon likitan ya ce mishi
" Me ya sa ake yin HSG? (Dalilai)"
"Likita kan bukaci wannan gwajin ne saboda manyan dalilai kamar haka"
* Binciken Rashin Haihuwa:
"Wannan ne babban dalilin.
Ana son a gani ko magudanar kwai (fallopian tubes) a toshe suke.
Idan bututun ya toshe, kwayar halittar namiji ba za ta iya haduwa da kwan mace ba."
* Duba Siffar Mahaifa:
"Don ganin ko mahaifar tana da wata matsala tun daga halitta, ko kuma akwai wasu abubuwa kamar fibroids ko polyps da ke hana juna biyu zama."
* Bayan Tiyatar Mahaifa:
" Idan an yi wa mace tiyata a mahaifa ko an toshe mata magudanar kwai don tazarar haihuwa, ana yin HSG don tabbatar da cewa tiyatar ta yi nasara."
* Binciken Bari (Miscarriage):
" Idan mace tana yawan yin bari, ana yin HSG don ganin ko mahaifar tana da rauni ko kuma tana da siffar da ba za ta iya daukar juna biyu ba." Ajiyar zuciya muka sauke lokaci guda, tare da rike hannun juna gam Turaki ya kara tambayarshi.
"Yaushe ake yin sa?"
"Yawanci ana yin wannan gwajin ne kwanaki kadan bayan mace ta gama al'ada (tsakanin rana ta 7 zuwa ta 10 bayan fara jinin al'ada), amma kafin lokacin da take yin kwan haihuwa (ovulation).
Wannan don a tabbatar ba ta da juna biyu a lokacin gwajin."
Shin yana da zafi?
Mafi yawan mata suna jin dan ciwo kamar na ciwon mara (cramps) lokacin da ake tura ruwan maganin, amma ciwon baya dadewa."
Rike hannun mijina nayi tare da cewa.
"A'a na hakura wallahi na hakura ba zan iya wannan azabar ba." Gyada kai yayi yana fa
in.
" Bata so ina ga a hakura da shi." " Tow shi kenan amma ku yi nazari dai!" Haka muka fito daga dakin muka bar asibitin.
A hanya ya ce min.
"Sorry na saka ki kuka!" Murmushi nayi na daura kaina a kafad'arshi.
Haaka muka isa masaukinmu, bai kara min magana ba har ya fita abinsa.
Kwanakin da muka na tsawon sati guda, ranar ya fita ina ga akwai wani abu me muhimmanci da ya fitar da shi ina kallo da laptop dinsa, na ga wani sako kamar ba zan bude ba, na bu
*Fisabiilillahi sai ka biye mata ta fasa ganin likitan?
Idan ita bata son haihuwa kai zaka zauna ne naka biye mata tunda bata bukatar haihuwar shi kenan amma ka sani na gaji da dakatar da Daddah akan ita tana son ganin Yaranka*
......
Mujitafa Kumo
Wani irin abu na ji ya tsaya min a rai, dama haka suka damu da rashin haihuwata, binciken laptop din nayi naga yadda Uncle Auta yake tambayarshi yana bashi amsar a sanyayye, hawaye ne ya zubo min.
Da yawan ku
in da ya kashe.
Don na ga likitan, dafe kaina nayi cikin wani irin nadama, wani irin mutum ne da yake bin muradina?
Duk abinda nake so kawai zai ko da blind eye, kuka ne ya kwace min domin na rasa wani irin so yake min da yake biye min haka, hada takardun nayi na wuce asibitin nayi sa'a kuwa likitan yana nan, ina ganinsa na fashe da kuka..
"Doctor bayan HSG babu wani hanya ne?
Ka taimaka min mijina yana sona, yana kome domin ni, amma bana son ta fuskanci damuwa saboda ni. nasan yana jin ba dadi ina son na ga nashi babyn ne a tare da ni." Murmushi yayi ya ce min.
"Dole sai mun san yanayin ciwon da maganin hana daukar ciki ya haifar miki, shi yasa nace ayi gwajin HSG," "Na amince!" Na fada bakina yana rawa, "Yaushe ne zaki fara Al'adarki?" "Nan da kwanaki uku!" Na bashi amsa.
"Kuma kina Evolution?" Shiru nayi kafin nace wani lokaci ina yi wani lokaci bana yi!" Na fada ina kallon kasa.
" Shi kenan, zan baki magani ya taimaka miki da evolution din sannan idan kin yi sai ki kawo mu san yadda za ayi."
Murmushi nayi na ce mishi.
"Sai me kuma?" "Ba wani abu ai Mijinki ya biya kome tun farko don har ana maganar za a tuntube shi don mai da mishi ku
insa." "Na dawo ayi aikin."
Gyada kai yayi sannan ya bani takardar magani da wata takarda alamar daga wurinsa ne, ina zuwa aka bani.
Koda na koma masaukinmu, na same shi ya zubawa kofar idanu.
A hankali na nufe shi bude min hannu yayi ka shiga cikin hannun na durkusa a gabanshi, tare da daura kaina a kirjin shi.
" Waye yake bada haihuwa?" Ya tambaye ni." Allah!
" Na bashi amsa, "ina fatan idan aka yi aikin ba zaki yi fushi ba idan har aka samu fail?" Nodding kaina nayi alamar eh, shafa kaina yayi yana fa
in." Good gurl;" share min hawaye yayi s hankali ya shiga shafa bayana, har barci ya dauke ni, a daren na sha maganin har tsawon kwanaki uku.
Kafin na fara period, wani nayi kwanaki biyar kafin ya dauke sannan muka shirya ranar Monday muka je ganin likitan anan ma aka kara bani wani maganin na kwana kwanaki biyar.
Kamar da wasa na sha na kwanaki biyar sannan muka koma a kwanakin na fara evolution, haka aka yi min aikin da na sha matu
ar azaba, koda aka fito da ni kamar bani da lafiya, haka ya tsaya a gefena har tsawon wuni guda.
Lokacin da na farka na ganshi zaune ya kura min idanu.
Sai ya bani tausayi na mika mishi hannu ya d'aga ni.
Kuka na saka mishi.
"Am sorry My Man, am really sorry!" Na fada ina kara rungume shi, shima rungume ni yayi yana shafa bayana, tare da sumbatar kaina ya ce min.
"In sha Allah ko baki haihu ba, zan zauna da ke a haka ba kuskure ba ne, sai mu yi adopted din Yara biyu mace da namiji ko?"
Na sha kukana ni daya amma shima ya sha aikin rarrashi, kafin ya taimaka min nayi alwala da sallah, kafin ya kawo min abinci.
"Ya aka yi nayi barci?" Kallona yayi kafin ya ce min.
"Kina ta kukan maranki yana ciwo tunda aka yi aikin shi ne ya miki alluran barci." "Sorry!" Na ce mishi.
Lakace min hanci yayi, na sake murmushi.
Ya hade goshinmu wuri guda, "ina sonki!" Hannuna na kai bayanshi na lumshe idanuna.
"Me too!" Bayan na nutsu ya kira Abba muka yi waya da su.
Sannan ya kira Ubaid suka yi magana.
Wunin ranar ina makale da shi, har washi gari sannan aka sallame mu.
Sakamakon ya fito magani aka hada min, wanda ba san yadda zan yi da su ba, sati daya muka kara na warware sannan muka dawo Nigeria.
Cikin so da kaunar juna, wani irin yanayi nake ji na tausayinsa domin kuwa kwana biyu nan a gajiye yake dawowa daga nan zai fita, ni na zata ko don akan maganar rashin haihuwar ce, ashe wata kullaliya aka kulla min.
Wanda ya tsaya kai da fata yake fa
a a kai.
Watan azumi ne a gabanmu don haka kowani musulmi shirin azumin yake.
Ana saura sati azumi aka kawo sabbin kaya, aka kwashe tsofaffin aka fitar dasu.
Matar Uncle Auta ce ta shigo muka gaisa ta min fatan alkhairi.
Har zata fita ta ce min.
"Lubnah kin san me ke faruwa kuwa?" Girgiza kai nayi ina kallonta.
Shiru tayi kafin ta ce min.
"Mijinki za ayi wa auren dole fa da kanwar Matar Ubaid.
Wannan ba gyaran tarban azumi ba ne Alhaji ELYakub ya ce a kawo miki kayan fadar kishiya a fara da wannan." Murmushi nayi na ce mata.
"Wallahi ban sani ba, Allah ya bada sa'a yasa a dace." "Amin Ya Allah!
Don Allah kada ki d'aga hankalinki anyi haka ne don a bata miki amma kada ki damu;" murmushi nayi nace mata.
"Wai ai na jima da sanin haka zai faru amma ban kawo ta bangarenta ba ne hankalinta ya kwanta Falilah kenan ina ga da Mijinta nake aure sai ta kashe ni, abokin Mijinta nake aure take kishi da ni wai 'Allah ya kyauta." "Amin Ya Allah!" Daga haka ban kara ba, ai kuwa ban san me aka yi ba itama Matar Uncle Auta ta juya maganar ne sai maganar sai ga case ina zaune sai ga Mahaifiyar Badriyyah tazo inda take shiga ba nan take fita ba, abin har da gorin haihuwa.
Sai ranar na fahimci girman illar da Hafiz yayi min domin kamar xan mutu, haka suka tafi har da matar Ubaid din, bayan tafiyarsu Matar Uncle Auta ta shigo, yadda suka bar ni kaina yana
asa, haka ta gama surutunta ban d'ago kai na ce ci kanki ba,.
Ta fita itama jikinta a mace.
Har ya dawo ban nuna mishi abinda ya faru ba, domin shima bai da nutsuwa.
Shafa kanshi nayi ina murmushi na ce mishi." Me yasa kake damuwa ne baka cin abinci sosai fa!" Jan kimatuna yayi muka saka dariya, yadda muke rayuwarmu haka muka yi kome sannan muka kwanta.
Rike hannunsa nayi na ce mishi.
"Me yasa ba zaka amshi tayinsu ba?
Yanzu ana niman shekara daya kenan da aurenmu, ban ga laifin Daddah ba." "Wasu sun zo nan ne?" Buga kofar parlourn da ake yi ne.
Na kalle shi.
"Hamma Turaki?" Na ji muryan Falilah a tare muka fito da shi ina sanye da Hijab har kasa, yana budewa ta shigo ita da yarinyar da akace zai aura ta fashe da kuka.
"Hamma Turaki, meye laifina don akan aurenka da Zakiya?
Ashe Baban Nihla ya je yana niman auren kanwar Maman Husnah Yarinyar nan walidah kawar Zakiyah.
Fisabiilillahi."
"Kin san bakya son zama da kishi kika tafi har gaban Daddah kika hada min munafunci, ai ni na bada sadakin karma is bitch shine zai kashe ki, aure babu fashi." "Baby ka bani kudin hada kayan leffe please bana son wannan damar ya wuce ni, zan hada muku kai da ita in sha Allah."
"Idan har rashin haihuwa ne kema me yasa baki kara wani haihuwar ba, Yan mata zan ki kudin kayan lefe!" Wani irin mutuwa jikinta tayi ta ja kafa ta fita, kallonshi nayi cike da Mamaki.