Sashe 6
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa aikin na tsaya nayi shiru ina wasa da yatsuna akan laptop.
Sakon da ya shigo na duba shi ya turo sakon, yau kuma azumin magana yake min, ban
auki wayar ba na kalle shi, lumshe idanunshi yayi ya bude a karo na biyu, murmushi yayi sannan ya juya yana barin kofar na dauki wayar har hannuna yana rawa na duba me ya turo min. *Idan ba zaki iya aikin ba, zo na nuna miki wani abu* murmushi ne ya subuce min, nayi ta juya wayar.
"Ina jiranki" haka ya kara turo min, mikewa nayi na fito.
Na same shi a bakin elevator, yadda yake kallona sai na kasa takawa, domin kafafuna sai suka fara rawa kamar wacce ta dauko wani abu, murmushi yayi ya juya min baya a hankali na tawo har zuwa elevator, na shiga cikin na tsaya a can tare da sunkuyar da kai.
Wayarshi ya dauko ya fara latse-latse har muka iso kasa kafin ya mika min wayar amsa nayi na ga Mamana, sakawa nayi a kunnena.
"Mama" na gaishe ta, sannan muka fito ina wayar da ita, ina bin bayanshi har muka fito.
Har muka isa wurin motarshi ashe bude motar yayi na shiga, ya rufe sannan ya koma ya bude bangarenshi muka bar kamfanin tare da barin yan gulma, suna ta leke.
Sai hira nake da Mama ina bata labari, duk na shirme ne itama biye min tayi murmushi da yake dauke akan fuskarshi.
Haka muka yi ta tafiya ni kaina bana ce ga inda muke ta yawo ba, mun fi awa daya da Mama a waya kafin muka yi sallama, na ajiye mishi wayar a hankali, ina mai cewa.
"Kayi hakuri!
Na cinye maka kati!" Bai ce min kome ba, sai ma juyowa da yayi zuwa kamfanin, amma sai da ya tsaya a wani eatry ya saya min abinci, sannan muka wuce kamfanin, lokacin da muka shiga kamfanin, Taj ne bude mishi kofar motar ya fito nima ya bude min tare da kwashe kayan abincin, muka shiga cikin kamfanin.
"Ke!" D'ago kai nayi kawai matar nan ta watso min ruwa a kofi.
Ji nayi ya fisgo ni, ruwan ya zuba a kasa.
Kallonshi na tsaya yi baki sake.
"Ki kula ba ko da yaushe ake tafiya zuciya sake ba, ki kasance kamar kunama me shiri a koda yaushe, gyada mishi nayi ina jin kamar na zura da gudu, a hankali ya sake hannuna sannan ya kalli Badr da take zare idanu, murmushi yayi ya cewa Taj.
"Wuce da ita!" Muna barin wurin sai jin karar mari nayi tass.
"Bana ce ba ruwanki da ita ba?" "Hamma ko kashe ni zaka yi wallahi ina sonka ba zan daina sonka ba, kuma idan baka daina fita da ita ba, gaba ruwan battery zan zuba mata." Murmushi yayi ya fisgo hannunta har waje ya ce mata."i don't like you." Fashewa da kuka tayi tana kallonshi.
"Hamma don Allah ka rufa min asiri ina sonka!" Murmushi yayi ya cigaba da tafiyarshi yayi ya barta a wurin, yadda kowa yake kallona sai ta muzanta, abinka da wacce saba da kallon idan abu ya same ta ba, ta wuce bangaren office din Babanta da gudu, har tana faduwa, koda ta isa ta zube a kan gwiwarshi tana wani irin shashekar kuka da fitar da numfashi, dakyar da kyar.
Haka yasa hankalinsa ya bala'in tashi, haka ya rungume ta, haka yayi ta kiran masinjarshi akan ya dauki mota su tafi asibiti da ita, shi kan gogan ko a cikinsa, haka kuwa ya shiga sabgar shi har zuwa lokacin da aka tashi amma bai san me yake faruwa ba.
Sai da aka tashi yayi juyin duniyar nan ya kawo ni gida, na ce a'a su je kawai, na shiga motar haya zuwa gida, ni bana son a takura min, sai dai wannan kin shiga motar yasa na fara ganin maganar Uncle Auta, domin kuwa yau da ace wani abu ne ya same ni ban san iya adadin abinda zai aikata ba, tunda na isa gida na ga Ya Tahir, cike da mamaki nake kallonshi, "Lafiya dai Ya T?" Murmushi yayi ya ce min.
"Na zo na mai dake gidan Hafiz ne?" Murmushi nayi na wuce cikin gidan ina dariya.
"Haba dai." Na fada ina nufar cikin gidan, da ya gama abinda yake ya shigo ya samu ina cire safana.
"Abba na kawo yana
angaren baki!" Da sauri na wuce wurin na same shi yana cin abinci ga Yadiko a gefenshi, a shagwabe na je na zube a jikinta.
"Yadiko shine baki gaya min zaki zo ba?" "Auta Abbanku ne ba lafiya amma tun dazun muka zo sai gobe zai ga likitan!" "Abba ya jikinka?" "Da sauki" ya fada yana kallon yadda nake ta narkewa a jikin Yadiko.
"Da fatan mun barku lafiya?" "Alhamdulillahi!" Nan muka shiga dan hira sannan na fita sallah Magariba, da gaske akwai wani abu da yake faruwa, wanda ban san yadda aka yi ba, sai dai su biyu nan ina ganin suna kus-kus haka Aunty Zakiyah da Yadiko.
A hankali na fahimci akwai wani babban al'amari da yake faruwa a family amma kamar boye min ake, haka nayi ta zuwa aiki anan ma na ga kamar Mr Turaki yana gudun na ga wasu takardun, karshe cewa yayi.
"Ki je na baki hutu!" " Akan me?" "Ki je kawai!" Ya fada da dan fada yadda zan ji ba tafi, haka na dawo gida na samu labarin su Aunty Hindatu zasu zo, hatta Mama zata zo itama za a kawo ta.
Kwana biyu da nayi a ciwon Abba ya tashi aka mai da shi asibiti.
Akwai wani abinda idan zumunci ya shiga tsakani dole ayi hakuri.
Dole ayi hakuri, zuwa dare Aunty Munah ta iso cike da tashin hankali tana kuka anan ja fahimci wani abu ya faru a Bauchi domin daga cikin kalamanta take cewa.
"Duk wnada ya aikata haka Allah ya tarwatsa rayuwarsa." "Wai me ke faruwa ne?" "Ba kome damfarar Abba aka yi;" aunty Zakiyah ta fada min tana me jan hannuna zuwa cikin kitchen haka na cigaba da aikin, sannan na kasa nutsuwa.
A cikin kwanaki uku Yayuna duk sun taru a gidan Ya Ado, sakawa ake ana warwarewa kafin dai aka cimma matsaya dole za a nime yadda za'a yi yanzu haka ranar Laraba Ya Ado da sauran zasu zo Bauchi.
Ni dai bana ce ga abinda ya faru ba.
Haka na kwashe sati a gida ina son na koma aiki amma ba hali haka yasa na cigaba da kula da abinda yake gabana.
Lokacin da Mama tazo itama bata gaya min me yake faruwa ba, nima ganin basu son na sani yasa na share su.
Amma zan koma wurin aikina na gaji da zaman gidan nan haka.
Ranar juma'a, na isa kamfanin na riga shi zuwa, kusan dai da ji alamar zuwansa.
Buga min kofar aka yi na d'ago kai na zata shi ne ashe Khamis ne, gabana na ne ya fadi dama tun zuwana na lura da yadda ake kallona bai wani dame ni ba, indai gulma ce ai kamfanin nan shi za a bawa award na wannan shekarar.
Murmushi yayi min nima na mai da shi.
Ya ja kujera ya zauna yana murmushi.
"Lubnah tambyarki zan yi ki bani amsa." Zuba mishi idanun nayi ina kallonshi.
"Ina jinka!" "Yawwa ina son confidence dinki nan!" Ya fada yana dariya kafin ya kalle ni ya ce min.
"Misali me wankar gawa ne wata rana aka kawo gawan Ubansa ya zai ji." Kura mishi idanun nayi kafin na ce mishi.
" Ya zai ji kuwa kamr yadda kowa yake ji haka zai ji amma idan ya yi hakuri ba wani abu bane tunda wata rana shi zaa wanke.
" Na fada murmushi yayi yana shafa kanshi ya ce min." Na ga kamar baki fahimci inda na dosa ba, kowa yayi dariyar motar gawa ubansa zai dauka.
"
A hankali na kalli takardun da suke gabana, ina jin kamar zuciyata zata buga.
ago kai nayi na kalli MD cikin wani irin tashin hankali, murmushi yayi irin wanda ya saba kullum ya ce min.
"Na ga kamar family name dinki ko?
Kotu tayi gwanjon kadarorrin shine na." Bai rufe baki ba aka turo kofar d'ago kai nayi ina kallonshi na kasa bude baki nayi magana shima ya kasa cewa kome kallona yake irin kallon ki yarda da ni nan.
"Yawwa Turaki gaya mata abinda bata sani ba." "Khamis wannan ba lokacin wasa ba ne, kasan yadda lamarin yake a gare ta." A zafaffe ya juya yana kallonshi.
" Kana nufin za a cigaba da boye mata kenan?
Ok labarin da nake ji gaskiya kenan kuna soyayya a boye.!"
A hankali na mike na ce mishi.
"Me kake bukata?" "Yes haka nake so naga, yadda kike saka hannu a kan duk wani takardu sannan ki tura office dinsa, haka nake son ki tura mishi." Tass ya
auke shi da mari sai da nayi baya.
"Ni ka mara akan wata karuwa?
Ni ka..." Cin kwalar shi yayi ya janyo shi waje da shi kamar mahaukaci, yaya watsar da shi stair bai tsaya ba haka yayi ta janyo shi har zuwa wajen kamfanin ya ce mishi.." from to day na kore ka a kamfanin ka je ka yi duk abinda zaka yi?" Wani irin shiru nayi na ji kamar kaina zai fashe saboda ciwon da ya fara min, sai na rasa waye zan ji haushi a cikinsu, Iyayena da suka boye min ko shi Turaki da ya boye min, ruwa ya dauko ya ajiye min, a hankali na d'ago kai ina kallonshi.
Kamar yadda nake kallonshi haka shima yake kallona, kallon nashi na yanzu kamar niman hanyar da zai bani hakuri yake ko nace yadda zai rarrashe ni, daurewa nake amma tabbas kuka nake son nayi.
"Idan zaki yi kuka ki yi yana rage damuwa, ki yi kukanki." D'aga kaina nayi sama sannan na shiga hada kayana, juyawa yayi ya rufe kofar tare da jingina a jikin kofar.
Koda na iso yana tsaye ya harde hannunsa a kirjinsa.
"Ki zauna zuwa an jima sai ki tafi gidan!" "Please ka bari na je gida?
I don't want to lose my family!