Sashe 27
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Waye bai san labarinki ba?
Sai dai shi wanda aka yiwa asirin da yake ta rawan kai akanki!" Juyowa nayi ka kalle ta nayi
arin danne fushina da b'acin rai na ce mata.
"Sai me don kin san labarina?
Tayu ki bada labarin da kika sani, amma ko gidan giya akwai babba." Na juya zan wuce ta ce min..
"Mahaukaciya wacce tayi jinyar hauka." Ji nayi raina yana b'aci, "kun ga ni ba ai na gaya muku tayi jinyar hauka yanzu ma Mentioned din sunan haukar yasa ta tsaya, yar kwaya kawai."
Juyowa nayi a fusace amma kuma sai nayi
arin gayyatar murmushi akan fuskana, na ce mata.
"Na gode sosai, shima Arziki ne." Na barsu nan suka yi ta zagina da fadar wasu abubuwan da ni dai nasan iya shi ya sani wannan abin ya b'ata min rai, kofa ya dawo bai zo da mota kofar gidan ba, da kafa ya dawo jin hayaniyarsu yasa shi ya tsaya sai da ya ji me suke cewa ya shiga tare da zuba musu idanu.
"Wai bana ce kada na ga kowacce mara kunya a gidana bane?" Ta tambaye su, bayan ya rufe gidan ya saka key a aljuhunsa ya nufi daki hango table din kaca-kaca, ya shigo ya same ni kwance, kuka nake son yi amma na danne.
Zama yayi yana fa
in." Me ya kawo su gidan nan?" "Su da gidan dan uwansu, anan da kwanaki ita Badr ai amaryanka ce!" " Na sani amma me ya kawo su gidana?" Nan ne bani da amsar bashi nayi shiru.
Tashi yayi ya nufi dakinsa ya shiga ya sauya kaya yadda ake buga kofar gidan nayi mamaki ashe tunda ya shigo suka ga ya shigo dakina ya zauna.
Suka shiga kiran Iyayensu, ni dai ban ce kome iyayen suka yi ta buga gidan, amma ya fusata da ya fito da bulala a hannunsu ya tambaye su waye ya basu izinin zuwa gidansa?
Suka nuna Badr, ya tambaye su waye ya basu izinin cin abincin da aka girka mishi, suka nuna ta.
Murmushi yayi ya ce musu.
"Gobe idan ta janyo ku, kada ku mata musu ku zo ni kuma zan tabbatar muku da cewa nayi rayuwa da kowani dan bariki!" Ya tara su wuri guda yayi ya zane su.
Gajiya da ihun nayi na zo na fisge bulalar nayi na ce mishi.
"Wannan ba zai hana su fasa abinda suka yi niyya ba, sannan ni ban ga wani fa'idar zane su ba domin ni kake janyowa kiyayya, don Allah ka bar kome ya wuce babu amfanin tashin hankali don Allah!" Na fada ina rike bulalar, sake min yayi ya nufi kofar ya bude yana fa
in.
"Ni ban haifa ba balle ku ce nawa ne, ku rike Yaranku idan suka cigaba da shiga rayuwata zan gyara musu zama."
Haka yaran suka fita suna kuka, shi ko a jikinsa.
Haka ya riko Badr yasa ta tattara abincin da suka bata ya juye mata a jakarta, me shegen tsada.
Aikuwa bayan ya gama da su, ya biyo ni kitchen, sauran abincin da ban ci ba na bari a kitchen na saka mana cokali muka shiga ci muna hira, wayarshi ce tayi haske ya dauka ok naji ya ce, sai da muka gama sannan ya riko hannuna muka shirya muka fita tare.
Gidan kakanshi muka nufa.
Gabana ne ya fadi nasan tunda suka yi haka sai a hankali.
Sai da aka fara magana na ga ya d'ago zai magana na rike hannunsa, ina kallonshi.
Murmushi nayi ina fa
in.
"Sanyi!" Ba karamin al'amari ya faru amma haka suka nuna nice da laifi ai kiransa nayi, ce min yayi.
"Tashi Jasminah ta raka ki!" Kallon nayi ya ce min.
"Jeki ba kome!" Haka muka nufi gidan muka barshi, tass ya wanke su tare da cewa ya dake su ko za a rama musu ne,ya daka gobe ma ya ga wata ta zo mishi ai shi kan ma ya gama zaman gidan.
Sun zata wasa ne, sai dasuka ga ya bar parlourn, duk yadda dattijan nan suka so ya zauna yayi tsalle ya ce ba zai zauna ba, a ranar ya saka na hada wasu abubuwan muka bar gidan dama sanadi yake nima, sai kuma haka ya zo akan gabba, domin ba shi ya bar gidan da ra'ayinsa, mutanen gidan suka yi amfani da zuciyarshi domin ya bar gidan.
Tabbas mun koma gidan mu a daren inda muka kwana a daki daya cike da damuwa shi fushi sosai yana fa
in me yasa naki gaya masa abinda ya faru, sai ya dauki fushi.
Ni dai ban san yadda zanyi bayanin amarcin da na yi ba.
Washi gari bayan ya fita, wurin karfe daya, aka ce ina da bako Adamu Jama'are.
Cikin farin ciki, na ce a bashi ya shigo Yayana ne.
Tunda na ji haka na wuce kitchen na hado mishi abin motsa baki, sai dai ji nayi kamar nasan muryan wanda ya shigo domin kuwa.
Bai kama da na Ya Ado ba.
A hankali na fito daga kitchen din, idanuna ne ya
auka akan na Hafiz.
Ji nayi gabana ya buga kamar wanda zai fito waje.
Idanuna suka cika da kwallah..
"Me kake nima a gidana!?"
Takowa yayi na sake tiren hannuna, wukar da yake kan fruit na dauka ina nuna mishi.
"Fita min a gidana!" Takowa yayi yana fa
in.
"Ba zaki iya kome ba, ai na gaya miki ke tawa ce ba xaki tab'a tsare min ba." Ya rike wukar kamar wanda aka jefo shi haka ya shigo parlourn, wani irin daukar Hafiz yayi ta baya ya buga shi fa kasa, kishi ya rufe mishi idanu.
Dukanshi yake kamar zai kashe shi, na rike shi ina fa
in.
"Don Allah kada ka kashe shi!" Ture ni yayi na fadi akan hannun kujera.
Shi kuwa Hafiz ganin yadda ya Turaki ya fita hayacinsa ya ce mishi.
"Ai na gaya maka, indai ina raye ba zaka tab'a kasance da ita ba, bari ka ji sai da na ta
a kuma ita ta kira ni, shine na biyo ta.
Kai baka isa k
a ce zaka raba ni da ita ba, ko ka kashe ni nan Hafiz Ni ne mijinta wanda ya fara bude mata idanu!" Naushi ya kai mishi.
"Don Allah ka kyale shi wallahi karya ne!" "Wallahi ba karya nake maka ba, ka duba wayarta da whatsp dinta da Email dinta, ni dai take bi."
Wani irin kuka ne ya kwace min nayi ta kallonshi.
"Allah ya isa Hafiz!
Me yasa kake son lalata min rayuwata!" Kai mishi duka Turaki yayi a gabanshi sai da ya suma ya kalle ni.
Kafin ya ja shi ya fitar da shi a gidan yayi wayawa yan sanda aka zo aka dauke shi.
Ni kuwa madadin ya min magana sai ya saka kai ya bar gidan.
Haka na kwana na wuni, babu shi babu alamar shi, haka na kwanta washi gari.
Mutumin nan baya nan, sai karfe biyu na yamma Ubaid da Matarshi suka kawo min ziyara, a bakinsa nake jin labarin business Trip din da yayi, haka na bawa kaina hakuri na shanye na cigaba da hakuri.
Sai da ya shafe sati uku cib ranar na shiga gidan Uncle Auta.
Na samu wani labarin wai ashe an d'ago da maganar aurenshi da badr, akan idanuna suke fadar zata shigo ta kwace mijinta.
Haka na fita na tafi gida, na kira Hindatu ina kuka, na gaya mata duk abinda yake faruwa.
Nace mata.
" Ni zan koma gidan Ya Ado ba ni da sa'a da aure!" Fada tayi min sosai sannan Aunty Hindatu ta shiga bude min sirrin zama yar bariki a gidan miji, sai nayi ta jin kunyar kuma maganar Allah gaskiya ta gaya min, haka muka yi sallama da ita, da safe Uncle Auta ya kawo min cefane, na yi girki don daga ganin haka nasan yana hanya, haka na shiga nayi aiki wurin sha biyu ya shigo gidan, kallo daya nayi mishi, na wuce na rufe kofar gidan na dauke key na saka a kitchen, sannan na gama abin da nake na shiga ban daki nayi wanka, wurin karfe daya da rabi na fito na daure da towel.
Shigowa yayi na kalle shi fuskarshi a ha
e ga alamu yayi ya ce min.
"Key nake bukata!" "Babu inda zaka sai ka gaya min me kake nufi da ni?"
"Bani da lokacin magana bani key?" Ya nuna min hannu, gyara zaman towel din nayi na dauko baby oil dina na cigaba da shafawa a hankali cikin wani salon jan hankali.
Yaki kallona, ne saboda baya son ya dauko amma kamar an ce ya d'ago kai idanunsa suka yi farin gani......
[12/19/2025, 9:58
AM] Maman Walid: 22
Da wani irin sauri ya dauke kai yana..
"Kin ga saura minti uku a shiga sallah ba ni!" Yana kallon yadda na mike, "Ya Ilahi." Ya furta a hankali, ya rasa me yake mishi dad'i.
Turare na dauka nayi ta shafawa har aka shiga sallah, sannan na wuce na daki doguwar riga da abin sallah na shimfida mana na ce.
"Zo ka jamu sallah, tunda na masallaci ya kwace maka!" Yadda nayi maganar a sanyayye tare da wata Ja'iran murya yasa shi, shiga gaban sallah.
Haka ya jamu, amma zuciyarshi kamar ta fito don azabar karfin turaren nan dakyar yayi addu'a ya fita a dakin murmushi nayi ina bin shi da idanun.
Oh dai.
Bayan na idar da addu'a, na nufi kofar dakinsa na buga, shiru yayi ya ki amsa min.
Na kara buga kofar ina kiranshi.
"Malammmmmmm!" Haka nayi ta bugawa har ya gaji ya bu
e, murmushi nayi mishi.
"Food is ready!" Kallona yayi yana mamakin.
"Ba zan ci ba!" Riko hannunshi nayi nace mishi.
"Wallahi nan ne kan nace na zai yiwu ba, oya muje!" Na ja hannunsa, ina fa
in.
"Oya muje ka ci abinci, ba zai yiwu a bani amanarka azo a ga wani abu ya same ka, na shiga uku ba." Na ja mishi kujera ya zauna sannan na shiga zuba mishi abinci kome daidai cikinsa.
Sannan na ajiye mishi na saka cokali.
"Ke yanzu baki ji kunyar kayan jikinki ba?" Kallon kaina nayi dress ne irin na yan makaranta, skirt da riga, ko gwiwa basu kai ba nace mishi.