Sashe 39
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"In sha Allah za a ci nasara!" Likitoci kuwa cewa suke miracles ne yasa ya dawo rayuwa domin sun fara tunanin a cire mishi abin numfashin ya tafi ya huta.
Alhamdulillahi ko kafin satin ya farka ya zauna da daram, ranar da na ga haka kuka na saka tare da rungume shi.
Shafa bayana yake yana murmushin farin ciki.
Ban kyale shi ya wartsake ba na daura hannunsa akan cikina.
Na gyada mishi kai.
"Alhamdulillahi!" Ya furta a hankali, hawaye na zuba a idanunsa yau na ga yana zubar da hawaye ya ce.
"Zan zama Baba daga gare ki?
Thank you for choosing me to be a Daada." Rungume shi nayi ina cewa.
"Thank you for made me a mother!" Hade goshinmu yayi yana fa
in.
"Thank you Lunah, thank you for saving me, thank you for protecting me.
Na ganki a mafarkina, kin kare ni kin hana kowa ya cutar da ni, thank you for be in my side.
Lunah!" Rufe mishi baki nayi ina fa
in.
"Ya isa ka huta kayi sallah." "Jikina yana ciwo!" "Bari idan muka koma gida ayi maka hayakin habbatu saudat." Murmushi yayi yana shafa cikina.
Haka na taimaka mishi yayi wanka da alwala, ya zo ta gabatar da sallah.
Bayan ya idar ya ci abinci, sannan na bashi addu'ar da nake shafa mishi.
Ya sha na kara shafa miishi, yans murmushi ya kwanta.
Kwanaki hudu yayi aka sallame shi, muna zuwa gida na hada mishi ruwan addu'a yayi wanka sosai.
Bayan ya fito na mishi hayaki da Habbatu saudat, ba sai gashi yana gurnani ba.
Can ya tashi ya fara wani irin abu.
Yana niman kamani amma yayi baya, na cigaba da zuba garin habbatu saudat, duk da na razana amma kuma aka na fahimci kamar abin da yake tare da shi yafi ni razana, tari yayi ta yi har ya zube a kasa.
"Ki godewa Allah kina da shi a gefenki, Allah yana gefenki, ba wurinsa aka turo mu ba wurinki ne, wurinki aka turo mu amma muka kasa gane hanyar inda kike shine muka shiga jikinshi, shima abinda yasa muka shiga bai yi azkar din yammaci ba ne, ke kuma kina cikin addu'a koda ba kya ibada.
Ni dai ki bar ni na tafi domin an daure ni ne da addu'ar da Iyayenki suke miki!" Kallon wulakanci nayi mishi na ce mishi.
"Sai dai ku tabbata a haka kamar yadda ka bawa mijina wahala haka zaka kare ba zan kyale ka ba!" Ihu da kururuwa yayi ta yi har Auntynshi tazo, na cigaba da addu'a zata yi magana na ce ta je kawai.
Haka na cigaba da addu'a da ruki'a, sai da na wahalar da shi har yana cewa zai mutu na kyale shi, ya fita ta atishawa.
Yana samun damar barci na mishi alwala na gyara mishi kwanciya.
Na kira Mama na gaya mata, ta ce min." Akwai abubuwan da aka hada muku dukkanku har da cikin jikinki ya za ayi?" " Kada ki damu zan turo Tarik."
(Kuyi hakuri na gaya muku gaskiya bani da lafiya wallahi gudun kada na tafi break ku ce ban kyauta muku ba yasa zan muku koda daya ne, ku yi hakuri kun san yadda nake typing amma wannan karon bana jin dadi sosai?!
Arewa gobe xan kara muku update telegram maybe sai Sunday in sha Allah)
[12/29/2025, 7:53
PM] Maman Walid: 31
Na fada mata tare da rike hannunsa, kwantar min da hankali Mama take tana gaya min magana me dad'i, hawaye ne ya zubo min, na ce mata "in sha Allah ina tare da shi, ba zan tab'a ja da baya ba." "Allah ya miki albarka, ya sauke ki lafiya.
Ki kula da addu'a da azkar!" Daga haka muka yi sallama, na tsaya sosai da addu'a bs dare ba rana, a bangarenshi kuwa sauki ake samu, sati daya da muka yi magana da Mama sai ga Tarik, kusan nafi kowa murna, haka muka yi ta amfani da magani na fara mishi amfani da su, Alhamdulillahi sai gashi lafiya ta samu har an koma duty, baki
aya ya koma irin iyaye mazan nan masu matukar damuwa da Yaransu.
Tun da yaji na shiga wata na uku ya tattara kaunar duniya ya daurawa cikin, da yake gani kamar bai da wani sama da shi.
Tun daga nan na fahimci irinshi, da cikin ya shiga wata hudu nan na kara yarda da cewa zuwa yanzu Allah ya min arziki da ya bani shi a matsayin mijina, domin fita goma shiga goma, zai daura kanshi akan cikin yayi ta bashi labari, surutu kala kala.
Ni kuwa motsi ka
an zai tambaye ni me nake so.
Har ga Allah na gaji da zaman garin, don haka cikin da ya fara tasawa na shiga wani irin yanayi na son gida musamman abincin gida, tuwo, fate, dambu da kwadon zogale, ranar da na tashi da son taliyar murji ban samu ba da mai da yaji, karshe indomie na dafa na jikata tayi manya manya naci da mai da yaji, da dare kuwa ina kwance naji ina sha'awar awara da mai da yaji, kuka ne ya zo min ganin yada nake shiga damuwa Kakarshi da Auntysa suka saka shi gaba ya shirya mana dawowa gida, shi a lissafinshi kada mu dawo gida a kara cutar da abin cikin tunda sun ga ba nasara akanmu, murmushi nayi kawai nace ni dai gida.
Haka muka gayawa Mama zamu dawo na gaya mata ranar da zamu dawo.
A bakinsa nake jin ta turo aunty Hindatu da Aunty Innah da Zakiyah aka gyara min gidan suna gari ma su zasu karbe mu, bai yarda ya gayawa kowa zamu dawo ba, sai dai ganinmu aka yi ranar wata Alhamis da safe muka iso.
Uncle Auta da Ubaid sai da suka mishi tsiya, wani ikon Allah ko Yayuna Mama bata gaya musu ina da ciki ba, tace dan duma ne ba aboye shi.
Nayi kiba daga sama da kasa, suka yi ta min tsiya ko ciki ne nace su taya mu da addu'a.
Duk wani abinda muke bikatA an kawo a gidan babu abinda na rasa sai dare suka bar gidan,karfe tara ya shigo shi
aya.
Ina daki na ji shigowarshi.
Fitowa nayi na same shi yana zaune yana shan ruwan zam-zam.
Murmushi nayi na bi kitchen na dauko dabino da ya'yan zaitun ka kwalba, Mama tayi recommended din akan ina ci, bude min jikinshi yayi na shiga cikin na zauna tare da kwantar da kaina a kirjinsa.
"Baby ya My love yake?" "Idan na haifi Baby sai a koma Madam ko?" "Waye ya gaya miki haka?" "Kai mana!" "Kada ki min sharri!" Ni dai ban ce kome ba, na cigaba da cin zaitun din har na gama, muka shiga hira.
Da yake bamu ta kowa ta kanmu muke ihun Falilah matar Ubaid muka ji tana fa
in matukar tana numfashi ni da Mijina da muka saka Mijinta aure zamu gani.
"Ta gani akanta!" Ta kara da cewa.
"Idan na haifu yar halak Lubnah ke da haihuwa sai dai wasu su gani!" Murmushi yayi bayan na kalle shi.
"Allah ya bamu sai dai taji haihuwa!" Haka muka tattara ta muka zuba a gefe, sannan ya min kashedi na fita harkan Matar Uncle Auta itama munafika ce, kawai sai naji na samu nutsuwa hankalina kwance ba ruwana da kowa.
Babu wanda ya san ina da ciki ma, satinmu uku da dawowa aka yi bikin Badriyyah ta auri wani senator a abuja, yadda bai je ba nima ban je ba, gidanmu baya rabuwa da karatun Alqur'ani, haka yasa muke kara samun kariya daga Ubangiji.
Lokacin da cikina ya shiga wata biyar da sati biyu na cigaba da zuwa ANC anan Lagos, tare muke zuwa ya rike min jakata.
Duk ya lalace a jikina, haka nake zuba kafasiti son raina.
Wani ikon Allah cikin bai fito ba duk yadda muke boye shi bai fito din ba, haka matar Uncle Auta ta gama Jarabar shigen min ta kyale ni.
Koda na shiga wata bakwai a lokacin muka fara sayan kayan haihuwa muna shiryawa, a lokacin yayiwa Mama magana a zo a zauna da ni, yana da tafiyar da zai yi.
Abba ya ce babu wanda ya dace da zama da ni kamar Ummanmu kanwar Mama itama ba laifi akwai ibada da addini.
Wannan yasa ya ce ta shirya kwananta biyu a Bauchi ta tawo lagos, muka cigaba da turawa da ita.
**
Ranar wata laraba ina kwance lokacin cikina ya shiga wata takwas cib, sai ga Maman Badriyyah da Yan uwanta, Ummana tana
are min ayaba ina zaune don cikin ya fara fitowa.
Suka shigo kallonsu nayi fuskata da mamaki.
Suma ganin cikin da ya
an fito ne ya basu mamaki, Maman Badriyyah ta ce min.
"Ke yaushe kika yi ciki?" Kallonta nayi na ce mata.
"Wannan kan ai hurumin Allah ne ba nawa ba naki ba!" Shiru tayi kafin ta ce.
"Shine kika haka shi aure?" Dariya nayi na ce mata.
"Shi fa mijin mace hudu ne, akan me xan hana shi aure?
Ai na taso gidanmu mata biyu ne akan me zan ji a raina ni daya ce tal, ai na jima da yarda da haka don ko gidan da na fito mu biyu ne." Na fada ina cin ayaba.
"Amma wannan cikin dashensa aka yi?" "Da sauki tunda na Bilal Turaki ne ba na wani ba!" Daga haka suka bar gidan kowacce magana tana da amsarta, haka suka bar gidan cike da barin kunya.
Ashe gurmi ne sosai a gabanmu domin danginsa sun ce basu yarda ba, a ina na samo ciki da zan makala mishi.
Ai na bar kasar babu cikin sai yanzu da zan dawo da ciki, haka akayi ta gurmi matar Uncle Auta ta zo ina barci Ummana ta hanata shiga, kai ba sai ga yan family ba kowa yana zuwa ya ga da gaske dai ciki ne, kai karewa har Daddah Kakarshi tazo min wuni itama ta ga cikin she was so shocked, matar Ubaid hankalinta ya kasa kwanciya sai ga ta har gida, itama ina jin muryanta na ce a gaya mata nayi barci.
Haka kuwa ta fita rai bai so ba.