Sashe 41
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mun zo bikon Mijinki ne, tuntuni muka so zuwa amma gudun kada ya bar kasar yasa muka jinkirta har sai da baya gari muka zo, shiru dattijon yayi kafin ya ce min." Mun kasance masu matukar son kanmu da zuciyarmu, amma tunda ya iya hakura da mu na san ba karamin girma kike da shi a cikin rayuwarshi ba, mun zo nan domin bashi hakuri idan da hali ki gaya mishi yayi hakuri mun yi kuskure." Kallonshi nayi rayuwa tana zuwa a yadda bamu zata ba, haka zalika imanin mu yana iya rauni ko akasin haka, abin da na fahimta Bilal shine madubin Kumo Family, idan suna son su yi kwalliya ko ado suna bu
atarshi.
Kasa nayi da kaina, kafin na ce musu.
" Zan mishi magana zamu zo in sha Allah." "A'a ba sai kin wahalar da kanki ba, iya shi ma ya isa idan ma ya amince ko bai zo ba wallahi haka ma ya ishe mu." Kasa magana nayi ina ta kallon kasa, "mun yi mishi laifi ne, kuma da yayi fushi bamu ga laifinsa ba." Tabbas ba zan mata ranar ba amma yaki gaya min, tsohon ya ce min.
"Bai gaya miki ba ko?" Murmushi nayi na ce mishi.
"Zaman da ba na karewa ba, babu amfanin zurfaffa bincike akan abinda ruwanka a cikinsa, ya koya min sanin matsayina, ya koya min jiran ya bani labari, amma abinda ya shafe ku da shi ya koya min zama kurma kuma bebiya, sannan ya gaya min ni makauniya ce a duniyarshi, abinda ya dace na sani shi ka
ai, labarin shi ka
ai ya bukaci na ajiye mishi, bai goga muku bakar fainti ba, a kodayaushe ya ajiye kome naku a cikin zuciyarsa.
Don Allah kada ku gaya min kome a bar kome kamar bai faru ba, nima ba zan ta
a gaya mishi na san kome ba, zan yi
arin na shiga lamarin amma ba zan ce na san kome ba, zan kara girman alakarku a zuciyarshi iya wannan shine abinda nasan zan yi.
"
" Allah ya miki albarka!
Ya sauke ki lafiya idan har kina son haihuwa a wata
asa ki yi magana a kai ki can ko haihu har da katin dan kasan yaro sai a yi mishi, sannan an jima za a kawo miki masu kula da ke da abinda zaki haifa." Inji Alhaji Mudansir Kumo, akwai abinda suka mishi da ya musu tawaye, murmushi nayi na ce mishi." Na gode Abba nan ma yayi aiki kuwa zan iya ba kome, murmushi yayi yana fa
in.
"A'a dai mu idan bai miki ba ma za a nima miki professional Nanny!" A raina na ce ko ba Nanny ba, anya ba wani abu ya faru ba, yadda suka yi ta cika ni da addu'a da alkhairi sai naji kaina har yana motsi.
Murmushi nayi kawai har suka bar gidan ina musu godiya, bayan tafiyarsu na dawo parlourn muka zauna ni da Umma, "dangin Mijinki basu miishi wani abu ba kuwa?" "Nima ina tsammanin haka, Allah ya kyauta!" Muka kama namu sabgar.
Wunin ranar mun yi waya da shi, da yamma da suka isa gidanmu, ha
a mishi kayan haihuwa har da cewa na jira shi kada na haihu baya kusa, dariya nayi da dare ni da Umma muka kwana, karfe bakwai na safe aka kawo min abinci daga can gidansu, Umma ta karba amma bata bani ba ita ka
ai taci ta ce min.
" Ba zaki ci ba, bamu san me ya ha
a su ba, wannan lokacin rayuwarki da na dan cikinki yana da muhimmanci.
Don haka ko zasu Shekara dari suna turo miki da abinci ba zaki ci ba." Haka umma ta hana ni barcin, ina gani ta ci ta ba masu aikin gidan ni ta hana ni, karfe biyar muka yi tuwon alkama miyar ayoyo da stew, karfe shida suka iso gidan, nayi murna da ya dawo haka nayi ta hidima da shi, bayan isha yana parlourn yake aiki hankalina yana kan Whatsp muna magana da Aunty Hindatu, na juya ba kalle shi, kamar zan mishi magana sai nayi shiru, lokacin kwanciyarmu kuwa muka yi wanka a tare muka fito, duk hankalinsa yana kan cikina, daura kanshi yayi akai, ni kuma ina zaune na jingina bayana da allon gadon.
Ina shafa kanshi na ce mishi.
"Kasan duk wnada aka bawa hakuri an zalince shi ne?" Kallona yayi da kyau, a hankali nayi ta tausarshi har ya kalle ni, irin kallon tuhumar nan nace mishi "kai dai da hukuma ne za a sha azaba a hannunka.
Kayi hakuri sun gane kuskurensu ka yi hakuri ka ji, Baban Baby." Zuba min idanun irin mamakin da na bashi.
Tashi yayi zai fita na ce mishi.
"Idan ka fita ni da Baby zamu shiga damuwa ka yi hakuri ko don albarkancin Baby ka yafe mana!" A hankali na fara kuka, nan ne kuma ko me yake ji bai da hakurin ganin kukana, shafa kaina yayi ya ce min.
"Sun min laifi amma ya wuce!" Ya fada a shake nasan bai wuce ba wallahi na san shi ciki da waje, yana da zuciya.
Amma kuma yadda ya ce ya wuce sai na bari a haka, ba sai fushin ya dawo nawa ba.
Yayi ta fushi da ni ya daina kula ni, a daren yaji ma ya min sai na share shi.
Gari na wayewa ya bar gidan ko karyawa bai yi ba, ni kuwa da nasan kan iskanci sai da na bari ya isa ina ga ko shiga bai yi ba na sheka mishi kira ina nishi haihuwa yazo....
[12/31/2025, 8:11
PM] Maman Walid: 33
Wani irin tambaya yake min kamar ya dirko ta wayar, I swear this man go see shege promax, wata
atuwar nishi na sake tare da cewa.
" Wayyo Allah na, wayyo cikina wayyo bayana!" Na katse kiran hankali kwance, na cigaba da abinda nake sanin zai dawo yasa na shiga kitchen na markada fruit na zuba madara da
ara da zuma na dawo parlour na zauna tare da kunna sunnah tv, ina shan fruit dina a hankali, ina kallon yadda yake kirana kamar zai shigo ta wayar.
Murmushi nayi na shafa cikina da daya hannun nace.
"Dan albarka gashi nan ta sanadinka Daada zai dawo gida." Ai kuwa ban rufe baki ba zai ga karar motarshi ina ga ko parking me kyau bai yi ba ya shiga kwala min kira, har ya shigo parlourn.
Kallonshi nayi na ce mishi.
"Lafiya?" Musamman yadda ya ga na cika spoon zan Mai baki.
Mamaki da al'ajabi ya saka shi tsayawa kamar gumki.
Murmushi nayi na ce mishi.
"Hala mantuwa ka yi!" Daidai fitowar Umma,tawowa yayi ya zauna yana kallon Umma ya ce mata.
"Umma Lubnah tana da hankali kuwa?" Itama cikin mamaki take kallona, ganin yadda na tura baki ta ce mishi.
"Hala wani shirmen tayi maka?" "Kirana tayi wai bata da lafiya na zo!" Sake baki tayi tana kallona na ce mata.
"Umma kawai daga gyara kayanka sai ya zama sauke mu raba, kawai gaba yake da ni, shine na rama shima ya ji haushi kuma wallahi idan bai daina gaba da ni ba, idan ban daina cin abinci ba!" Na fashe da kuka, ganin yadda nake kuka ya ce mata.
"Ni ba gaba nake da ke ba, amma." Juyawa Umma tayi ya bar mana wajen, hannuna ya rike yana fa
in.
"Bana son kina shiga damuwa, yanzu kin san yadda na dawo nan kuwa?" Yadda yayi maganar idanunsa sun kad'a jajjur.
"I love you so much, ko yaya kika yi kasada da rayuwraki ni ne xan wahala Please kada ki kara abinda kika yi kin ji, ba fushi nayi ba, kuma ba gaba nake da ke ba, ba don kina da wannan laluran ba wallahi idan wani ne zan dauki mataki akan shi amma ke sai na ga babu hanyar da zan yi fushi da ke!
" Ua zungure min goshi.
Nima na saka hannu na zungure cikin ina fa
in.
"Daada ya ja maka!" Rike ha
a ya rike yana fa
in.
" Lubnah!" Kallonshi nayi Umma da ta shigo ta ce mishi." Ka hadu da sharrin Autanci." "Ni dai zan koma idan wani abu ta taso a kira ni!" Murmushi nayi ina shafa cikina.
" Ubangiji ya dawo da kai lafiya ya baka sa'a da abinda aka fita nima!" Jan kumatuna yayi yana fa
in.
"Allahummah Amin!" Ya fada yana sumbatar goshina, ya mana sallama ya fita.
Hafiz
Yau aka yi addu'ar ukun Baba Malam, Hafiz kana ganinsa kasan daurewa yake amma bashi da lafiya, a gefe guda kuwa Goggo talatuwa ce da Goggo Uwani suka saka Baban Bauchi a gaba da bashi hakuri, Goggo talatuwa ta ce mishi.
"Yayan Bauchi, don Allah ka saka baki yaron nan ya sake Jalilah tunda aka ce baya haihuwa ai ka ga babu amfanin zama da mijin da ba zaka karu da shi ba, kowa yasan Hafiz ke da matsalar rashin haihuwa." Shiru yayi har ta kai aya kafin ya ce mata.
"Ina Uwani?" Ta ce mishi.
"Gani nan Yayan Bauchi!" Gyara murya sannan ya ce mata.
" Ina ga kamar auren nan kune kuka kulla abinku?" Shiru tayi, Baban Bauchi ya cigaba da cewa.
"A lokacin har rashin kunya kuka min ko?" Duk suka sunkuyar da kai kasa.
" A lokacin da na bi dokin zuciya da na rasa Yarana da Mata anyi ko ba a yi ba?" Suka yi shiru, shima shiru yayi irin wnada kana gani kasan yadda yake jin zafi da ciwo, murmushi yayi kafin ya ce musu.
"Ina Hafiz din?" fita aka yi aka kira shi.
Ya shigo ya zauna aka kira Jalilah itama ta zo ta zauna, "Hafiz kafin na gabatar maka da abinda yake faruwa zanso na tuna maka wasu abubuwan da muka aikata da kai ko!" Kanshi na kasa yayi zuru-zuru.
"Hafiz tunda muka zauna da kai na tab'a zalintarka?" Girgiza kai yayi Abba ya sake murmushi ya ce mishi.
"Yarana fa?" Girgiza kai yayi, "Alhamdulillahi, Hafiz me kayiwa Lubabatu da har yanzu hakkinta yake bibiyarka?" Kasa yayi da kai yana kallon kasa, hawaye na zuba mishi.