Sashe 35
Alaƙar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka tafi makera!" Daga haka na cigaba da shan gumbar bayan na gama na mike na nufi daki nayi wanka tare da saka humra, na zauna ina mai kunna wayata yau, tunda na bar Lagos na ga sakon mutane.
Nashi na gani kusan sakon ban hakuri ne da ya tuba, girgiza kai nayi ina kallon wayar, fisge wayar yayi yana sanye da kayan barci.
"Wayyo Allah na, kin gama ganin furfura na!" Saka hannu nayi na tallafi fuskarshi ina jin kamar kada mu rabu a hankali na ce mishi.
"Har kayi wanka mijin Lubnah!!" Jan hancina yayi yana mai daura kanshi a hannuna.
" Gani nan, na zata zaki zo ki taya ni ne?" Girgiza kai nayi ina fa
in.
" Ba ka gaya min zaka yi wanka ba ai da nazo!" Matsowa yayi yana kallon cikin idanuna, rungume abina nayi.
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ina shafa bayanshi har barci ya dauke shi a hankali.
Da asuba kuwa kafin a kira sallah shiga ya tada rigima, sai da na biye mishi a lokacin aka zauna lafiya, bayan mun gama a tare muka yi wanka ya tafi masallaci, ni kuma na cigaba da azkar din safe.
Karfe bakwai saura ya shigo muka kara kwanciya.
Bamu tashi ba sai sha biyu rana abin karyawa nayi mana, sannan na shiga wanka ni da shi duk muka shiga cikin manya kaya, ni riga da zani shi kuma jampa da wando, muka karya sannan mika dawo parlourn mukai ta hira.
Har karfe biyu muka yi sallah azhar na ja shi zuwa kitchen na mana abinci mai sauki sai gasa nama da yayi da kanshi, yana yi yana fa
in.
"Yarinyar kika ci abincina sai kin ce ashe haka na iya girki!" "Hmm inji me tsoron wanka!"
Haka muka gama parlourn, ana kiran la'asar ya tafi masallaci don nashi bai gama ba, ni kuma na tafi dakina bayan na idar na watsa ruwa na fito.
Satinmu hudu, na gaji da zaman Bauchi duk da kusan kullum shi yana gidanmu.
Amma ni ya hana ni fita, sai ana jibi zamu cika sati hudun ya kai ni na wuni a bak
in su Mama nake jin labarin ai ana gina mishi wani branch na kamfaninsa a Bauchi ne tinda bana son lagos, kawai sai naji abin bai min dad'i, koda muka dawo gida.
Ni da kaina na ha
a kayan mu.
Da ya shigo ya samu ina hada kayan shi, daukata yayi sama yana fa
in." Matar Turaki lafiya ina zamu zaki biya mana ku
in jirgi zuwa honeymoon." Ture shi nayi na ce mishi." Lagos zan koma!" Rike baki yayi yana fa
in." Ikon Allah yau kuma?" Ina gama hada kayan na ce mishi.
"Yaushe zaka saka mana tafiyar?"
Janyo ni yayi tare da rungume ni yana fa
in "ki saka duk lokacin da yayi miki!"
"Gobe!" "Yayi kusa fa domin ina son na!" Kallon cikin idanunsa nayi mutumin nan bai gajiya da aikin lada.
"Ni dai!" "Dama kin cewa Mama na kara aure ko?" Ya fada yana kaiwa hancina hakori da sauri nayi baya ina dariya.
"Ji min mugunta don ka ga nawa yafi naka!" Na fara
arin kwace kaina ya rike ni da kyau, aikin ladan nan dai ina ga sai na fara gudunsa, amma zan iya kiranshi da manniru.
Haka ya d'aga mana tafiya har zuwa wata sati.
Ranar Monday na satin muka bar Bauchi da kaya niki-niki, amma Gombe muka je kwanan mu biyu a gidanmu na can har muka hadu da Mamansu Sarah wai Airah ta zo, kallo daya nayi mata na watsar da ita yadda take wani rawan jiki a gaban Turaki ko ya kula itama Uwarta sai da ta gwatsaleta a gabana tana fa
in.
"Amma hauka kike da kike ta wannan rawan jikin, ki tsaya a matsayinki kada ki ce zaki kai kanki inda Allah bai kai ki ba, idan da Turaki yana da niyyar tara mata da ita kanta Lubnah a mata biyu ko ta uku ta zo, so behave yourself." Sannan ta juyo gare ni tana fa
in.
"Ki yi hakuri, zaki ga abubuwa dayawa akan Mijinki ban sani ba ko kin sani amma akwai mata irin Airah da suke harin Mijinki, ki fahimci mijinki me yake so me yake bukata, zaki iya fuskantar mutane ta kowani fuska amma Mijinki yana da muhimmanci domin mata dayawa suna niman irin damar da kike ciki amma sun rasa yana da kyau ki rike Mijinki da muhimmanci ki bashi muhimmanci sama da kome, koda gaba zaa yake ki.
Ba za a iya rusa ki kai tsaye ba sai dai idan wata hanya, Mijinki yana sonki sama da kanshi, amma ki sani shi dan adam ajizi ne kuma zai iya miki ajizanci a kowani lokaci.
Allah ya baku zaman lafiya da zuria dayyiba ku yi hakuri ban zo bikinku ba." Matar ta burge ni for first time haduwarmu, sai na rasa a ina Airah ya gado mugun hali, ranar da zamu tafi har da ita Airah taci uban kwalliya da gashin doki ga wani shegen riga da wando da ta saka tare da wata Shaidaniyar rigar abaya, dauke kai nayi kamar ban ganta ba, shima Gogana ya fahimci haka.
Tunda na fahimci waye shi sai na ji a raina ko bana tare da shi nasan babu Macen da zata burge shi sai dai idan ta shiga cikin littafin
addaransa.
VIP
Nan muka wuce ita kuwa ta shiga regular, irinta kowa da kowa.
Tunda muka bar Gombe a garin Abuja muka sauka ya kwashi wasu fasinjojin yayi gaba ni da Mijina muka yada zango a garin Abuja.
Unguwar Maitama nan muka wuce Taj yazo ya dauke mu, ba laifi gidan yayi kyau.
Tunda muka gaisa bai kara ce min kala ba, haka muka shiga cikin gidan.
Abinda na fahimta kasuwanci ya zo yi a garin Abuja, sai da muka samu kwanaki biyar kafin muka bar garin zuwa Russia, bai gaya min ba sai da muka je Airport ya mika min passport dina, kallonshi na tsaya yi kafin muka shiga cikin aka gama kome muka bar kasar.
Mutanen nan sun nuna min kara, sun nuna min gata.
Yadda suka nuna nice nasu sai ka fahimci dabi'ar dan adam ce kyautatawa da adalci, son da suke yiwa nasu suka bani, lokacin da Aunty Herlim take gaya min ai kudin da aka biya bashin bankin Abbana ba dukiyar kowa ba ne na Granny ce, tun bata ganni ba take kaunata, da ta ji labarin ta ce zata biya.
Sai na rasa kuka zan yi ko dariya, wato Hafiz ya ce min babu wanda zai kara shiga duniyata domin shi yafi dacewa da ya zauna a duniyata.
Amma yau Allah ya bani mutane masu yawan gaske da suke tare da ni hagu da dama.
Sannan ta kara min da cewa.
"Kada ki damu a cikin abinda ta baki ba kome ba ne, ita me bukata take nima ma ta bashi, kin san mu nan har gajiya wasu suke da tara dukiya don ma muna tare ne.
Kuma Mijinki ya ce bai yarda mu nisanta kanmu da ita ba, shi yasa da kare ko maguna da suke tare da ita a cikin gidan nan zata barwa kome nata." Ikon Allah wai nace ikon Allah ko nace masu yi domin Allah, ina wata miyar sai a makota.
Haka muka yi yawo wani bin su kai ni har shagunan Granny da wasu gidajen Mamarshi, wai ana haya ne.
Shi dayansa dole yayi ta rayuwa tare da magauta.
Kawai abin bani mamaki yake yana da kome da zai yi rayuwa irinta alfarma amma yafi gane yayi rayuwa tsaka tsakiya...
[12/24/2025, 10:15
PM] Maman Walid: 28
Ban san wani irin mutum ne shi da bai dauki duniya da zafi ba, dafa kafadata Aunty Herlim tayi tana fa
in." Yana sonki yana matu
ar kaunarki mutanen nan suna sona da dukkan zuciyarsu, sun dauke soyayyar da suke mishi sun daura min, baki
aya, suna min kawaici da yakana akan dansu.
Haka Auntynshi zata dauke ni ta kai ni wuraren kakar da na Mamarshi har nayi ta mamaki.
Idan har zan bude baki zan iya cewa Alhamdulillahi domin Allah ya bani Mijin nunawa sa'a, yau maganar Hafiz da yake cewa idan bashi ba, babu namijin da zai iya kula da ni, yau ina karyan babu wanda zai so ni.
Ina zaune a bakin gado ya shigo ya zauna tare da cewa." Sanyi nake ji ko zan samu coffee!
" Tura baki nayi ina fa
in.
" Kai yanzu kana shan coffee zaka hanani barci karshe haka zamu kwana kana abu daya gaskiya sai dai ka sha tea!" Rike baki yayi yana fa
in.
"Eyee wato ga mara gata zai sha tea?
Ni coffee zan sha ki rike kayanki tunda ba zaki bani ba nima aiki zan yi!" "Atow tunda aiki ne ba kome!" Na wuce na hada mishi na kawo, sannan na wuce ban daki nayi wanka nazo na sauya kaya na kwanta.
Ni a lissafina ai aiki zai yi sai da na kwanta har na fara barci shima ya watsa ruwa ya zo ya kwanta, ikon Allah ba sai labarin ya sauya ba, haushi kamar na ture shi haka nayi ta mishi mita, bayan kome ya wuce na sake wanka na fito ina hararansa ya koma bakin aikinsa, zungure keyarshi nayi ina fa
in, "Cheating is bad!" " Hakkina na amsa ba Cheating da nayi!
" Tura baki nayi na cigaba da barci, a hankali kwanaki suka yi ta tafiya ashe wani aiki yake anan din sai da muka shafe wata uku sannan muka juyo Nigeria, kasar mu ta gado.
Uncle Auta da Ubaid suka zo daukar mu, sai tsiya suke mishi har da ni, wani k'amk'ame hannuna yayi yana wani cin magani shi nan kada su min magana.
Kallonshi nayi bayan na raba kaina a kafad'arshi, sumbatar hannuna yayi har muka isa gidan Nihla da Yaran Uncle Auta suka yi t rige-rigen hawa jikinshi, haka ya dauke su.
Yana sauke su ko wancan satin na hango bu
atar Yara a tare da shi amma yana kokarin dannewa watanmu tara mun kusan na goma da aure amma mutumin nan yana iya samun kanshi a yanayin son Yara yayi ta dannewa.