Sashe 2
Zurfin Ciki Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba
kan leka su lkc zuwa lkc,kusan dk lkcn d yaje ba
su cika rabuwa d dadi ba sbd mgnr d hjy zainu kn
datsa mishi.
Umma shi ma bata yi fushi ba tana
leka su dk d rashin sakar mata fuska d mai jegon
tare d mahaifiyar keyi.
Ummi tana tafe tana 'yan
tsince-tsincenta,kmr yadda ta saba,sai ko taga
sim,take ta yarda dk wani abu d t samu t dauki
Sim din.
Gefen zaninta t samu ta kulle,sannan ta
tafi,cikin jakr mkrntrta t saka.wata rana ta dauki
wayar umma ta shige daki,ta bude wayar ta cire
sim din ta saka wanda ta tsinto a cikin zani ta
soke wayar ta fito soro.Jikin dakin yaya Abba a
bakin kofar ta dauki lamar Abba da ya rbt sbd
masu zuwa nemanshi tana kira taji wayr tana
ringing.
Ta kashe tana ta dry,hk tayi ta yi wa
Abba Flashing dg nan tayi gidn du Amina
kawarta,tana ba wa Amina lbrn abn d ta ke wa
Abba.
Ta ce Amina nsn yanzun hk yana cn yana
jin haushi,shi yasa ki ka ga ina murna.Ta ce in ya
gane fa?Ummi ta ce Ai tsintar sim din nayi,Umma
kuwa ba za ta san na dauki wayarta ba,domin
yaya Abba da Alhjnmu kawai suke kiranta.
Amina
ta ce Yadda za a yi ki kira shi ne in ya dauka sai
ki make murya ki canza suna.
Ummi ta ce Tab,dn
in ci duka.
Amina ta ce Dalla cn gane ki zai yi?
suka kira ya daga ummi ta sirantr d muryarta
tana fadin "Hello!
Abba ya ce Ke wace ce ki ke
kiran layina?
Ta ce Sunana '"Suhaila. ya ce
Menene ki ke kirana?Ina ma ki ka samu lambata?
Ta ce Gani nayi ni ma a cikin wayr.
Tsaki yaja
Sannan ya kashe.Suka dinga tsuntsira dry.
Amina
ta ce Sake kiranshi ki ce ma ke a kaduna ki ke.
Ummi ta ce Kai yin waya akwai dadi ni ina son
buga waya.
Ta sake kira cikin Zafin rai ya ce Ke
lfy??kin dame ni fa!Ummi ta ce To tsaya mana
kaji ina son mu gaisa ne ni ina kaduna ne.
Ya ce
To na gode.
Sai ma ya kashe wayar gaba daya
suka yi ta kira a kashe.
Tun daga ranar Ummi ta
samu in umma tana aiki ko tana bacci sai ta sace
wayar ta cire sim tasa nata ta kira Abba.
Tun
yana kyararta hr ya daina ya koma rokon ta
daina kiranshi,dk a banza.
Daga baya sai Abba ya
soma sauraronta, ranar kuma ta kira shi ne
misalin dayan dare,ranar taki zuwa dakin
Tsohuwa ta kwanta a dakin umma. umma kuma
dama dakin Alhj take kwana.
A dai-dai lkcn ya
kwanta kadaici ya dame shi,ga garin yanayin
sanyi. wayar ta katse tunaninshi d yake yi na
matarshi zuwa yanzu ya haddace lambar Suhaila.
Ya daga ya ce "Hello ya ce Ke wai me ya hana ki
bacci?Ta ce Ni ba sunana ke ba,Ni sunana
Suhaila,kai fada min sunanka.
Ya ce Abba Ta
danne dryr d taso kwace mata ta ce Abba ba
suna bane,Fada mn sunanka n gsky.
Ya ce "Idris
Yadda ya fadi sunan sai da ta dage kwarai
sannan ta maida dryrta.
Ya katseta d cewa Ina
ku ke a kaduna?tayi dim,dn dai bata san ko ina
ba a garin kaduna ba,ba ta ma ta6a zuwa ba.
Take ta tuno Amina sun ta6a zuwa unguwar
Sarki,dn hk ta ce "Unguwar Sarki.
Ya ce, wai
shekaranki nawa?
Ta ce Sha takwas.
Ta sheka
masa karya.Ya ce Amma shi ne a ka ba kiwaya?
ta ce ta ka san wanene Babana?
Ya ce A"a ta ce,
To shi ne mai bawa Gwamna shawara a jihar
kaduna.
Abba ya ce Lallai, ki ce in nazo kawo
miki ziyara ba zan samun ganinki ba?
Ta ce za
ka ganni mana.
Ya ce To zan zo.
Ta ce To, Ya
ce,Amma fa ina d mata ta haihu ne ta tafi
wankan gida. .
Ummi ta ce Lallai to sai da safe.
Ya ce, Wa ke zuba miki kudi ne cikin waya?Ta ce
Babana mana. ita sai lkcn ne ma ta tuna cewa
ana saka kudi tunda ta ke kira bai taba kin zuwa
ba,aranta ta ce kila wannan ba a sa kudi.
Sunyi
Sallama babu dadewa,wayar ta sake daukar
tsuwwa.
Ga zaton Ummi Abba ne sai da ta daga
sannan taji muryar wani.
Ya ce Da wa nake
waya? ta ce wa ka ke nema?Ya ce Me wayr. ta
ce Ummata ce kuma tayi bacci.
Ya ce Yallabai
nake nema.
Ta ce Ban san wani yallabai ba,kada
ka dame ni Ta kashe wayar tare da jan tsaki.
Sannan ta cire layin ta maida na umma Wasa-
wasa cikin kwanakin Abba ya soma damuwa da
lamarin Suhaila kaduna, lokuta da dama ya kan
kira layinta amma sai ya ji shi a kashe.
Sam ba
ya samunta sai lkcn d ta kira shi,ko da ya yi
mata korafin hk,sai ta ce "Eh ita ce ke kashe
layin sbd ana damunta.
Sun yi jarabawar (J.
S.
C.E.)sakamako suke jira. dn hk yanzu tana gida
ko yaushe tsokana kuwa bata fasa ba.
Kullum ita
d Amina cikin shirya yadda za su yi wa Abba
waya suke, kudin cikin layin ya kare,Abba shi ke
tura kati yanzun.
Duk lkcn d Abba yazo gidansu d
ya ga ummi ya hade rannan yana muzurai,ita km
sai ta yi ta sheka dry,dmn tana tuno yadda yake
kwantat d murya a waya.
Wata rana hr duka ya yi
mata sbd dryr d ta dinga yi daga sallamrshi a
gdn.
Tsohuwa kam ranar yini tayi fada,wai ita za
ta bar gidan.Cin kashin d ake yi wa ummi ya yi
yawa.
A ce rashin 'yancin yakai ko dry ba a son
tayi.
Da kyar umma ta sha kanta t hkr.
Wannan
ta kaicin dukn yasa ummi tace ita kam sa tasa
shi wahala. dn hk ranar gdn su Amina taje. suka
shirya yadda in ta kira shi zata ce yaxo Kd ta
ganshi, ummi ta ce mugu dama in yaje ya 6ace in
huta.
Hakn kuwa ta fada mishi, a ranar d suna
waya.
Ta ce '"Idris.dn Allah yaushe za ka zo ne?
Ya ce Tun yaushe Suhaila nake cewa zan zo
amma kin ki,to yanzun yaushe zanzo? ta ce kazo
Juma'a ya ce A"a zan dai zo Asabar,Juma'a
rabin rana ce.
Ta ce,To sai kazo.Nan d kwana 4
kenan?ya ce Insha Allah,sannan ina son ki toro
min da adireshin dn gdnk,sannan ranar d zan zo
ki bar wayarki a kunne.
Ta ce To." Ranar Asabar
misalin goma na safe Abba ya shigo cikin sabbin
kaya,ya yi matukar kyau tamkar sabon Ango.
Umma ta ce za ka je gurin su Maigida ne?Ya ce
A"a umma koda yake zan bi ta can.Kd zan je.
Umma ta rike baki "Kd,?
Me a ke yi?ya ce sai na
dawo za ki ji.Ummi d ke wanke-wanke ta kwashe
da dry.
Umma ta dirma mata dundu tare d
cewa,Ke wai ciwon dry ne y kama ki?Abba ya
dubeta cike da tsana.
Ummi ba za ki shiga
hnklnki da ni ba?ta sunkuyar da kai tare d maida
dryrta ciki.
Sannan ta ce Yaya Abba dn Allah ka
siyo min biredi,wlh biredin Kd dadi ne da shi.
Lkcn d Amina suka dawo ta sammin.
Ya galla
mata harara,tare d fadin an ce miki nima bakauye
ne irinki?In ma ki ka sake min mgn sai na gabje
ki. .
Ya kalli Umma Kada ki ce ma Alhj nayi tafiya
amma in na dawo zan fada masa. ta ce ,To" Allah
ya tsare.
Abba ya fita.
Ummi tana gama wanke-
wanke ta shige daki dn yin gyaran gado.
Umma
na shiga kicin itama ta fito falo ta ciri wayr a caji
taje ta saka sim.
Take kuwa kiranshi ya shigo, ta
daga ta matse murya kamar yadda ta saba, ka
taso ne? ya ce Ina mota mun kusa tasowa.
Ki
turo mn adireshin.
Ta ce Ba fa wahala,d kun
sauka tasha sai ka ce a kawo ka unguwar sarki
gidn mai ba Gwamna shawara.
Ya ce Suhaila ma
su ba Gwamna shawara d yawa Ta ce Um to ai a
nan unguwar Sarki shi daya ne.
Ya ce Ya sunan
layin?ta ra sa me zata ce,gabnta y shiga
faduwa.Ta samu kanta da cewa, Abuja Ya ce
Abuja kuma Suhaila?ko dai Abuja road?
Ta ce Eh
gida mai lamba 6. ya ce To zan ci gaba da kiran
layin. ummi ta ce To," Ta zauna tana sauke
numfashi.
Tab da ya dogata d ta bani,Sannan ta
saka dry murna take yau yaya Abba zai sha
wahala.
Jefi-jefi ya kan kira ya ce sun zo gari,dk
lkcn d ya kira in ta ji ringing sai tayi bayi da
gudu, har Tsohuwa da suke zaune tare ta ce, ke
takwara gudawa ki ke ko atini ne?
Ta yamutsa
fuska, sannan ta ce Bacin ciki ne.
Tsohuwa ta ce,
To taso uwarki ta baki magani.
Ummi ta ce ya yi
min sauki ma.
Can kuma masu kiran layin suka
kara kira.
Ummi tayi kofar gida ta daga wayar a
ka ce ke ina ki ka samu wannan wayar?
Ta ce
Oho 'yan rainin wayau kada ku sake kirana.
Ta
kashe wayar ta koma gida.
Lokacin da Abba ya
ce sun shiga KD har ma sun kusa sauka, sai ta
cire layin ta ci gaba da harkokin gabanta ta
manta ma da labarin wani yaya Abba.
KADUNA
Abba suna sauka a tashar kawo, ya sauka ya
shiga raba ido yana kallon garin kaduna.
Yau ce
rana ta 2 d ya ta6a zuwa KD, daman sun zo
daurin auran wani abokin su bara waccan.
Ya
kalli wani dan aca6a sannan ya yafito shi da
hannu.
Ya iso yana cewa Ina za ka? ya ce
Unguwar Sarki.
Dan aca6a ya ce Wane layi?
Abba
ya ce Abuja Road.
Ya dubi Abba Rigasa kenan,
unguwar Sarki babu layi mai wannan sunan.
Abba ya ce, Ina zuwa, bari dai in kirata.
Koda ya
kira layin Ummi sai ya ji shi a kashe, yana ta kira
a kashe.
Ya dubi dan aca6a ya ce, Kasan gidn
Mai ba Gwamna shawara?
Dan aca6a ya ce, Hau
dai muje sai mu tambaya.