Sashe 12
Zurfin Ciki Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta iso Ummar
tasu Abba ka hakura mana da wannan tafiyar.
Ta
ce Naji sauki Umma.
Tsohuwa ta ce, Mai sunan
Malam ka shiga don Allah mu tafi. cikin sauri ya
fada mota suka wuce.
Yana yi wa Umman nuni
da Hannu wai yana zuwa.
Tsohuwa ta
ce,Kinibibin banza ne da wannan matar taka mai
sunan Malam kana bukata kara aure,me a ke da
kazamar mace?
Abba ya ce, Tsohuwa sha
kuruminki zan sake aure,ke ce ma za ki bani, Ta
ce, Ni a wa zan shiga maka ga .
Bishira ta fita
tana fadin Ai Ummi yanzun ita ce uwar Fati, don
bata jin mgnr kowa sai ta Ummi,tunda ta dawo
mkrnt.
Sun samu Tsohuwa ma hr ta shiga
mota,shi kuma Abba yana jingine a jikin Motar
yana sanye da shadda (Sky blue) Rigar 'yar 3
Quarter kanshi da hula.
Bishira ta ce,Babn Walid
hr ka tashi? ya dube ta,sannan ya kai idanunshi
kan fati Shiga muje.
Bishira taja baya Ina ba in
da za ni.
Ya kalleta ke Kuma ke da wa?
Wa ya
fada miki da ke nake? yaja tsaki.

ce, Ni a wa zan shiga maka gaba a baka ku taru
kai da matarka ku halakata?Duk da Abba yana
jin jikinshi gim, sai da ya dar dara,sannan ya ce,
Sai ka ce ma su yankan kai?
Tsohuwa kuma da
za ki ce na cika zcy yanzun ba ga mata nan ina
da ita ba tana kawo miki karan ina dukanta ne?
Tsohuwa ta ce Tabdi,ni yaushe ma wannan
guzumar matar taka zata zo guna da sunan kawo
min kara?
Ban da ma haka ni bani shi da mara
kunya.
Ya ce, sai Ummi ko? koda yake ita ai
takwararki ce shi yasa lkcn da tayi tata rashin
kunya ta zama 'yar lelanki.
Tsohuwa ta ce ai
wannan ba kuciya ba ce?
Yanzun ko kai ba ka fi
ta hankali ba.Abba da fati suka sa dry. suna isa
dakin suka samu Umma suna waya da Alhj,Ummi
kowa hr lkcn bacci take yi.
Abba ya jingina da
bango yayin da Tsohuwa da Fati suka je suka
tsaya a gabn gadon.
Sunyi Sallama da Alhj shi
ma ya kira ne ya ji ko Ummi ta farka.
Ta ce
masa ba ta farka ba,kuma Likitan ya ce an fi son
tayi baccin.
Nan suka gaisa tare da tambayar mai
jiki,Abba kallon Ummi yake,yau daya duk ta fyade
kmr ta yi sati,sonta da tsananin kaunarta ne
suka sake mamaye ko'ina na jikinshi.
Ya kalli
Umma wadda ke tambayar nashi jikin, ya ce da
sauki.
Sannan ya kalli Ummi tare da cewa Umma
wai dame Ummi ta fara?
Umma ta ce kamar ya
ya?
Ya ce mmkn ciwon Ummi nake,wai hawan
jini?Dama can bata da lfy ne?
Tsohuwa ta amshe
da cewa, ko kai ai kasa mata hawan jini,irin
tsanar da ka mata Mai sunan Malam ai ta isa.
Abba ya ce Don Allah Tsohuwa ki daina mgnr
nan.
Ya dubi Umma yana me kara maimaita
tambayarshi.
Ta ce ko kusa ai kasan Ummi bata
cika laulayi ba ma,lalura ce dai yanzun bata ga
babba ba ta ga yaro,amma mafari daga yi mata
zancen aure shi kenan take ta kuka.
Abba ya ce
to don Allah Umma ku barta da zancen nan,ina
krtn take so tayi kayanta,don gudun hawan jinin
nan kada yakw tashi akai-akai.
Tsohuwa ta ce
Don kawai kada jinita ya hau sai a zura mata ido
kada tayi aure?ai ko lallai sai dai kada jininta ya
sauka. in ya hau,aure ya haifeta dole tayi shi,in a
kasarmu ce ta Zamfara wane ita. .
Abba ya ce
Muje in kai ki gidan Tsohuwa.
Ta ce ban tafiya,
sai naga dama Umma da fati suna ta musu dry.
Nan dai Abba ya fita yaje wurin likitan ya amshi
takardn maganin,dn da farko bai rubuta ba
magaungunan ba.
Kwanan Ummi 3 a asibiti a ka
sallem ta.
Abba ya kwashe su zuwa gida.
Saurayinta Sahabi zuwanshi 2, kuma sun je da
mahaifiyarshi. sai lkcn ne ma ta mishi kallon
tsaff,sam ita ba sonshi take yi ba,sai dai gara shi
da Bashir.
Kuma ta lura Bashir din da gaske yake
yi.
Domin kullum zai zo safe da yamma,haka nan
yakan dan tsaya hr yafi Abba wanda ke zuwa sau
daya hr tana cewa ina ma yadda Bashir ke nuna
tausayinshi a gare ta Abba ne.
An shuri sati 2 da
sallamo ta kuma ta warke sarai,sai dai fa hr
yanzun Alhj yana nan kan bakanshi,ganin Bashir
na son takura mata sai ta daina fita.
Abba ya
kira Basshir shagonshi wani yammaci,ya sake
fada masa ya rabu da Ummi sai dai yau da
lallashi yazo masa,.
Ya ce Bashir ka ga
mahaifiyarmu bata sonka da ummi,dn haka ka
hkr ka nemi wata,na maka alwashin kashe ko
nawa ne dn yin hakan zai faranta ran Umma.
Bashir ya yi 'yar dry,sannan ya mike tsaye Ya
Abba kenan! kana tsammanin ni wawa ne?nasan
ba don Umma ka ke fafutukar in bar Ummi ba
kana yi ne don kana sonta.
Gaban Abba ya
fadi,cikin saurin baki Abba ya ce,In ji wa ya fada
maka?
Allah ya kiyaye. kai ka san Ummi kanwa
na dauke ta.
Bashir ya kakki cikin idon
Abba,sannan ya ce,"Haba Malam,fadan da ka ke
da kalaman da ka ke furtawa suna nuna kishinka
ne karara.
Dubi cikin idanunka,kishinUmmi ka ke
yi. don haka sai ka hkr ka bar min ita,domin ka
san ba wanda zai fi girgiza Umma tsakanina da
kai irin ka.
Ya nuna Abba da yatsa, Za tafi bakin
ciki ka zama mijin Ummi fiye da ni.
Abba ya daga
hannu ya falla mishi mari Bashir ya dafe wurin
sannan ya kalli sau 'yan shagon wadanda marin
ya janyo hankalinsu.
Don farko ba su san abn da
a ke tattaunawa ba.Bashir ya ce, ka mare ni?
Abba ya ce, Zan kara maka,ko za ka rama ne?
Bashir ya ce, Ba zan rama ba,amma zan fada ma
su Alhj yau dinnan ina son Ummi. ya fita fuu.
Abba ya zauna ya rike kai yana huci. shi kam
Bashir ya kudurci niyyar fada wa iyayensu yau
dinnan.
Abba ya kira wayar Umma ta daga suka
gaisa lkcn karfe 6 na yamma ya ce, Ummi fa? ta
ce Gata can kwance.
Ya ce Ba dai jikin ba? ta ce
A" aikin karance-karancenta take.
Ya ce, Ba ni ita
Umma.
Umma ta kwala ma Ummi kira,ta mika
mata wayar tare da cewa "Yanyanki ne ke son
magana da ke.
Yau ce rana ta farko da suka yi
waya a matsayin shi na Abba,ita kuma Ummi, in
an debe lkcn da suka yi waya a matsayin shi na
Abba ita kuma Suhailat.
Tayi sallama cikin sanyi
murya can kasan makoshinta ya amsa tare da
runtse ido sakamakon tsigar jikinshi da ta tashi.
Ya ce "Ummi ta ce Na'am yaya.
Ya ce "Kina son
Bashir? ta raunana murya.
Yaya am sorry to say
bana son shin gsky.
Ya ce To yau kam zai sanar
da su Alhj cewa yana sonki,in kina san kida
wanda ki ke so to ki gabatar da shi kafin shi ya
rigaki.
Takaici ya kama ta, kamar ta ce, Ni kai na
ke so.......ya ce kina jina? ta ce,To Ya ce, kin san
in su Alhj suka ji ba ki da mafita,Ummi ta ce To
ni fa bani da wanda nake so shi ne ban san
yadda zan yi ba.
Ya ce, shi kenan matsalarki ce.,
ya kashe wayar.
Ummi tayi shiru tana tunanin
mafita,ko dai ta hkr ne ta aure Bashir din? kai a'a
to kuma gashi wanda take so ya ce matsalarta
ce.
Can dai ta yanke yadda zata yi,don haka ta
kosa Alhj ya dawo.
Tun kafin suje wurin cin abnci
ta same su a dakinshi su da Umma,ya yii wanka
yana kokarin fita sallar magriba.
Ta ce Alhj dama
wanda ya ke zuwa gurina ne ya ce in fada muku
iyayenshi za su zo.
Dadi ya kashe Alhj ya ce To
to dan nan unguwar ne? ta ce Eh ya ce To
madallah dama wannan yaron na sabon titi din
nan Suwaiba wanda kwanaki nake fada miki
nasan ubansa a kasuwarmu ya ke?
Ta ce Naji
wanda ya soma zuwa wurin Ummi? ya ce Shifa,
Uban danai masa zancen naga dansa wurin 'yata
sai cewa ya yi auran gida za su yi masa,ko ni na
so hadin nan sai dai Allah bai so ba.
Ya kalli
Ummi Yaushe za su zo? ta ce Ya dai ce in
tambaya ne.
Alhj ya ce To Allah ya kawo su.
Da
dare Sahabi yazo ta ce Sahabi an ce in maka
mgn ka turo ya ce Alhamdulillah, dama ina son in
miki mgn sai ina tsoron kada ki ce ya yi wuri don
haka gabe zan turo.
Bashir yazo ya zauna gabn
Alhj suna cin abnci ya gaishe su.
Suka amsa ya
yi shiru yana tunanin ta ina zai fara?
Alhj Babba
ya ce ya ya Bashir akwai wata matsala ne?Ya ce
Am dama ina son in ce ni dai ina son Ummi ne.
Ummi kuma?Alhj karami?Ya ce Eh Alhj Babba ya
ce Ta amma ya aka yi kayi nauyin baki hr a ka
ba wani dama?
Bashir ya ce Alhj Wanene?
Alhj
karami ya ce Sai ka san shi? koda ba a tambaya
ba, ba zan ba da goyon baya a baka Ummii ba,
tashi ka bamu wuri.
Abba ya ce, Bashir je ka ci
gaba da addu'a Allah yasa Ummi ta zam
rabinka,zan so haka dn na jima ina son zumuncin
nan.
Iyayen Sahabi sun zo kuma an basu hr ma
an tsaida ranar daya fa ta Fati.
Tun daga ranar
Ummi kullum cikin kuka take wanda iyayenta
suka kasa gane nufinta.