Sashe 10
Zurfin Ciki Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya mika ma Umma ita,yana
ci gaba da fadin Maman Walid kina bani
mmki,kina zaton zan ki raba 'ya'yanku d Ummi?
Ya girgiza kai"Sun hadu hr abada ,domin in kin
tsaga jikin 'ya'yanki dole za ki ga jinin Ummi. to
ya ya ma ki ke tsammanin zan so wanda ba ya
son Ummi?
Ta ce, "Oho!
Ni ba ka sona kenan?To
in da na gode ma Allah dk dyniya ta san cewa
Ummi bata kaunarka.dk da kana wanta.Ba ita ba
ce silar kariyarka?ko an kashe ka ma bata da
asara.
Umma ta ce,'Abba jeka ban son in kuma
jin bakinka in na isa. / ZURFIN CIKI book 2 part 7
ZURFIN CIKI book 2 part 7
Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 00:16
Ta samu an saka ranar auren fati da saurayinta
Fahat,nan fa Alhj ya ce dama ke ni ke jira uwata
ki dawo.
A masu sonki ki fito da daya a hada
auranku da 'yar uwarki Fati.
Hankalin Ummi ya yi
matukar tashi,ranar kasacin abnci tayi.
Da suka
zauna da Umma a daran ta ce Umma baki fada
ma Alhj bani da tsayayyen saurayi ba?Umma ta
kalleta,ba shi yasa na ce Kitsada ba,amma ba kya
son fita.
Duk kin bi kin kori masu sonki Abba na
daure miki gindi,kin san dai Alhj ba yarda zai yi ki
wani ci gaba ba,gara ma kin yi kokarin fidda miji
kafin lkcn da ya dibar miki,in ki ba haka ba ya
daki da mai rabo.
Ummi tasa kuka ranar,kwana
tayi tunani hr ta yanke shawarar zata fada ma
Alhj Ya Abba take so.
Da safen taje hr dakin Alhjn
ta gaishe shi,ya ce uwata naga kamar bakinki da
magana ko?Ta dube shi "Eh,a'a ba komai.Ta
mike,dakin Tsohuwa ta shiga ta haye gado ta
soma kuka.
Tsohuwa ta dubeta a rude,Takwara
ke da waye,?
Nasan ba zai wuce me sunan
Malam ba,dn shi ne kadai ke hana ki sukuni.
A
ran Ummi ta ce,shi ne kam,amma ba irin wanda
ki ka sani ba.
Amma a fili sai ta ce,Tsohuwa Alhj
ne wai in fito da miji,kuma abn da ke damuna ni
ba wanda na ke so.
Tsohuwa ta ce, "Au, shi ne
abn kuka?To bari kiji bana ba zan goyi bayabki
ba,dn da ubanki ya ji ta tawa da yanzyn kina da
diya 2 in da rabo.
Amma mai sunan Malam ya ce
za ki ci gaba da krt,yamzun ko tun da Allah ya
kawu mu angama wannan kaddararriyar mkrnt ba
sai aure ba?
Ga Bunta nan hr an yi baiko, to rana
guda za a yi shi in muna cikin masu rai.
FUU
Ummi ta fice,ta shiga dakin Umma tana tunanin
wa zata fada ma matsalarta?kamar an tsikareta
ta dauki mayafi zata fice.
Umma ta ce, "Zo nan,
ina za ki? ta ce "Wurin Fati.
Tana shiga Bashir
zai fito .
Ya ce Yauwa Ummi ina son magana da
ke.
Ta dawo baya ya fita kofar gida ita ma ta
fito,suka tsaya ya ce "Ummi gaskiya dama ba
wani abu ba ne, ni dai na tsinci kaina da sonki.
Ummi ta dafe kirji da sauri."Sona?" ya ce kwarai
kuwa, dn haka za ya ki ka gani?ta dube shi,sam
babu wata alama da ke nuna cewa dan uwan Ya
Abba ne.
Ta girgiza kai "kayi hakuri kawai Ya
Bashir,wlhy zuciyata ta jima da kamuwa da son
waninka." ya ce, Me ki ke nufi?Kin fi son bare da
ni jininku?
Ummi ta ce,"Ni dai na fada maka." Ya
ce, "To kin fada min,ni kuma zan fada wa su
Alhj." Gabanta ya fadi.
Shi kuma ya yi tafiyarsa, .
Sabon tashin hankali kenan.
Sai damuwa ta
lunku,bata ta6a marmarin zamn mkrntr kwana ba
sai ranar.
Ta rasa me zata yi taji dadi,gida ta
koma cike da nadamar fitowa,ta zauna a falon
Umma ta soma kuka.
Umman tana dakin mijinta
ya yi karin kummali.
Sai da ya fita sannan Umma
ta maido hankalnta ga lamuran gidan, kan kujera
ta samu Ummi ta nata rera kuka.
Umma ta ce
"Ke Ummi lafiyanki?
Abun ya soma zama iya
shege,daga cewa ki fito da miji sai ki tsira kuka?
To ina ganin kwadantaki zamu yi muci.
Ummi ta
ce, "Ni fa ba kukan da nike yi ba kenan,ni fa Ya
Bashir ne fa.
Umma ta ce Bashir me,? kiranki aka
yi?
Gara daya da ke ki. ta ce ba fa dukana ya yi
ba wai cewa yai wai fa yana sona.
Tab,Allah ya
tsare ni.
Umma dn Allah bana sonshi,gaban
Umma jikinta a mace ta ce "Tabdi,ai ko in Alhj ya
ji wannan zancan ta zauna.
Ummi ta sake
firgicewa, cikin kuka ta ce Da na shiga 3 Umma,
ya ya zan yi ne don Allah?Umma ta ce,"Mafita
daya ce ki fidda wani kafin zancan yaje wurin
Alhj.
Yinin ranar Ummi ta rasa mafita Addu'arta
daya,Allah ya turo mata ko ma waye a daran yau
ta ce ya turo iyayenshi.
Wayar Umma tana
hannunta,ta rubuta text ta goge yafi sau 20 da
niyyar ta tura ma Ya Abba cewa tana
sonshi,amma da ta tuno da irin dukan da zai zo
gidan ya yi mata in ya karanta sai ta share.
Ita
dai ta san shi kadai take so.
Tayi Sallar Istihara
kusan sau 3,amma hr yau zcyrta na nan makale
da son Ya Abba.
Don bayan Isha'i kuwa a ka aiki
kiranta, ai tare da dan aike suka fita.
Wani
saurayi ne wai shi Sahabi,dan unguwar ne Kuma
sana'ar aca6a yake yi.
Na dai manta.
Suka gaisa
ya gabatar da kanshi sannan ya fada mata dalilin
zuwanshi ba tare da wani nazari ba,ta ce ta
amnice. suka yi sallama ta dawo gida,umma ta
tambaye ta wanene?Ta fada mata,sai dai Umma
bata gane shi ba.
Can jimawa Bashir ya aiko
Kamal kaninsa wai Ummi tazo,ta ce kaje ka ce
masa ba zan zo ba,ya sake aiko shi cewa in bata
zo ba shi zai shigo.
Umma ta ce mata tashi kije.
Ummi hr d kuka ta fita,dn a rayuwarta ta tsani
Bashir,sbd yanda ya raina Umma.
Kuma ba ya
ganin kowa da gashi sannan tana ganin in hr ta
auri Bashir zai mata tsakani da auren Abba.
Tana
zuwa ta same shi zaune a dakalin kaofar gida,ta
isa gurishin.
Ya Bashir kiran me ka ke min?
Ya
ce,kin sani kema.
Ta ce Ya Bashir dn girmn Allah
ka bar ni ba,Usaina gidan kurma ce buduwarka
ba?
Ya ce Da ba, ya ci gaba da cewa,Ummi ina
sonki so na hakika nayi mamakin yadda lkc daya
zcyta ta kamu da sonki,to wai dn Allah ni me
yasa ba ki sona? ta ce Ya Bashir ina da wanda
nake so tun farko..........kamar daga sama suka ji
muryar Abba yana cewa,Kai Bashir me ka ke
fada? ya ce sonta nake.
Abba sai da wayarshi da
ke hannunshi ta kwace ta fadi don figici,bai bi
takan wayar ba ya isa gabn Bashir ya ce, In ka
kuma furta kalmar so ga Ummi sai na maka
matsiyacin duka,ke kuma hr da fitowa kin zo tadi
ko? kafin tayi magana ya ce,Bace min daga nan.
Bashir ya ce,Amma ai ba laifi ba ne don nace ina
sonta?
Abba ya bige mishi baki tare da cewa In ji
wa ya ce maka ba laifi ba ne?Bashir ya ce,An
haramta aure tsakaninmu ne?
Abba ya cakumo
wuyan rigarsa Ni ne nan na haramta haka,kuma
kar in kara jin wannan mgnr.
Bashir ya fige ya
nufi gida yana fadin cewa Yau zan samu Alhj da
mgnr.
Ina ruwanaka da zaka ce ka haramta min
sonta? .
Abba jikinshi hr 6ari yake dn tashin
hankali, yasan in mgnr taje teburin Alhj to ta kullu
yanda yake mishi mgnr hada auran Ummi da Fat.
Har ya saka kafa a zauran gidan su Umma,sai
kuma ya fasa ya dawo ya nufi gidan su Bashir
din,yana saka kafa a zauren gidn Alhj Krm na
fitowa.
Don haka sai yaja baya,Alhj ya fito ya
ce,A'a Abba ne?
Abba ya ce "Eh ni ne.
Ya gaida
Mahaifin nasa,sannan Alhj ya tambaye shi cewa
Babn naka yana gida?
Gaban Abba ya yi
mummunan faduwa,ko dai Bashir ya fada wa
mahaifinsu ne?
Alhjn ya ce ko ba ka ji ba?Abba
ya ce "Eh a'a ban riga na shiga gidan ba.
Alhjn
ya ce To bari in ganshi.
Nan jikin Abba ya jike da
zufa.
Da azama ya shiga gidan.
Mahaifiyarsu tana
alwala ya ce Umma ina Bashir? ta dube shi
Lafiya ba ko sallama? ya ce Nayi ba ki ji ba ne?
ta amsa sannan ta ce lfy ka ke nemanshi? ya ce
lfy lau. ta ce Yana daki,shima na ganshi ya shigo
a fusace.
Abba ya nufi dakin.
Bashir na zaune kan
katifar idonshi na kasa yana girgiza kafarshi ta
dama,Abba ya shiga ya ce,Bashir nazo ne in sake
gargadinka a kan Ummi,sai dai naga hr kayi
kuskuren fada ma Alhj krm ko,?
Bashir ya mike
ya daga sauti Ban fada mishi ba,amma ina da
niyya.
Ina sonta babu wanda kuma ya isa ya
hana ni sonta.
Abba ya kashe masa fuska da
mari.
Sai suka ji muryar Mahaifiyar tana cewa,
Kara mishi Abba,ka cika dana.
Ta shigo dakin hr
gabn Bashir ta ce, Ni za ka tozarta? kayi kuskure.
Ai da in ga ranar aurenka da Ummi gara naga
gawarka kwance yafi min sauki.
Abba da Bashir
suka dubeta a rude.
Ta ci gaba da cewa Bashir
kai ma kasan ba zai ta6a sa6uwa ba ne in hada
jini da Suwaiba,kafi kowa sanin kin da nike
mata,zan iya daukar ranta ba don tsoron hukuma
ba.
Kuma hr dny ta nade ba zan ta6a kaunarta
ba,kai ko fatan alheri ba zan ta6a mata ba.
Ta
kalli Abba, Baka ta6a faranta min rai ba irin
yau,dama nasan cewa dole wata rana ka bayyana
dana in dai kai jinina ne,na gode Allah da yasa ka
zama mai kishina Kuma ka wanke dukkan
laifukan da ka min a baya da ka nusar da ni
Bashir na shirin jefa rayuwata a cikin garari,da ba
ka mishi mgn ba yaushe zan san yana shirin jefa
ni cikin bala'i. .
Abn da Umma bata sani ba shi
ne,tuni Abba ya yi mutuwar tsaye,hnklshi ya
ninka na Bashir tashi,dn haka Bashir ya riga shi
fita daga dakin.