Sashe 1
Zurfin Ciki Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rk ****ZURFIN CIKI :-2**** ta dafa kafadata tana cewa kayi haquri mubarak na sani kana son nabeelah sannan itama tana sonka,sai dai kuma kayi kuskuren rashin bayyana soyayyarka gareta a sanda ta bukaci hakan,nayi kokarin dai- daita tsakaninku amma naji tsoron kada mutane suyi tunanin na aurar da nabeelah ga d'ana ba bisa son ranta ba sai dai bisa dole kasancewar ta girma a hannuna.......haka kuma yanzu bazan saka kaina cikin wannan matsalar taku ba amma zan goya muku baya bisa dukkan shawarar da kuka yanke,idan kuna nemana ku sameni a fallow*** na kalli nabeelah idona cike da hawaye na fara magana kamar haka'nabeelah ina sonki,kuma ina kaunarki, sai dai na kasance cikin irin mutane da sukan boye sirrin zuciyarsu,kiyi haquri ki gafarceni,nasan nayi miki laifi...nagode ki tashi ki tafi allah ya bada zaman lafia sannan allah yasa shine mafi alkhairi gareki........na miqe zan fita daga motar,ta kamo hannuna ta zaunar dani tana magana hade da wani kuka mai tsuma zuciya gami da sa tausayi kamar haka'yamubarak da farko na yarda kana sona amma yanzu na gane cewar soyayyar batayi tasiri a zuciyarka ba tunda har ka yarda zaka haqura dani kan wani ya aura,lallai na yarda baka kishina baka tausayina irin zaman da zanyi tare da wani namiji wanda ba kaiba,ka sani cewar zuciya ba zata aminci rabuwa da kaiba,jikina na haramtashi ga dukkan wani d'a namiji idan ba kaiba dan haka na qudiri niyyar mallakarka ka ta wane hali,yamubarak kayi kokari ka soni kamar yanda nake sonka,yamubarak kada ka bani kunya'*** na share hawayen dake zuba kan kuncinta,na kama hannayenta na kwantar da ita bisa kirjina,nabeela h ki amince da soyayyata gareki kada ki zargeni da komi sai alkhairi,nabeelah ina sonki kuma nine mijinki da yardar allah,da sauri ta tashi daga kan kirjina ta dafa kafaduna tana kallon fuskata,ta sumbaci goshina sannan ta rungumeni kan kirjinta tana cewa hakika farincikina ya karu,burina ya cika sannan alheri ya tabbata gareni.....amma *menene mafita? *da wane zance zamu tunkari abba? *sannan kuma lokaci yana da karanci garemu....
Na kalli nabeelah dake kan kirjina nace zaifi sauki muje wurin kawu aminu mu shaida masa halinda muke ciki...ni nasan me zan fada masa kuma zai yarda. *kai tsaye na tuka motar zuwa gidan kawu na tarar ya gama cin abinci yana gindin bishiya yana hutawa..bayan mun gaisa ya cigaba da magana kamar haka'lallai daga ganinku akwai matsala dan naga alamun damuwa gareku, shin ko baki son auren ne?
Ya tambaya' na fara da cewa gaskiya kawu ita nabeelah ba wanda take son za'a bata ba,kawu yace wannan zancen banza ne dama shi yasa suke boye min to wallahi wannan maganar babu ita,ku tashi mu tafi gidan....
Na tuka mota har kofar gidan muka shiga shi kuwa kawu tun daga kofar gida yake ta fada..yana shiga su mama suka fito suna gaisuwa amma ko amsawa bayyiba ya cigaba da cewar'maganar auren nabeelah babu na soketa yanzu zata fada mana wanda take so kuma goben zan daura mata aure dashi...nabeelah ta kada baki tace'ya mubarak nake so' kawu yayi dariya yace au to ai shikenan ta kwana gidan sauki kuda dan iskanci abin na gidane ma kuke bata lokaci,to ai ni yanxu xan daura auren idan yaso kuje chan kuyi ta bikinku,sannan baba ya shigo yaji meke faruwa amma ba yanda zaiyi da kawu dan yasan halins doe qura ya zama waliyina shi kuma waliyin yamubarak aka daura auren*** take yamubarak ya daukeni muka tafi gidan kunshi daga nan ya kaini nayi kitso muka wuce gidan aunty nafeesat nayi wanka na saka rigar atamfa kaina ba dankwali na fito gareshi,wow nabeelah amma kinyi kyau,ya kamo hannu daga inda yake zaune gefen gadon,ya sumbaceni har saida numfashina ya dauke,ya kwantar dani kan gadon ya fara cire kayan dake.......hakika ban taba sanin haka yamubarak ya iya soyayyaba sai yau,lallai da tuni nayi asar miji,haka muka kasance cikin nuna kaunar juna har zuwaN CIKI book 2 part 1
ZURFIN CIKI book 2 part 1
Posted by Bashir Sani Fesan on 14 Dec 2016 - 22:05
Abba kwance kan gado,dare yayi nisa amma shi
ya kasa bacci sam.saboda matsalar da yake ciki
yanzun. domin kuwa matar shi in yaga bazai iya
ba sai ya sawwake mata,amma maganar auran
ummi koda Alhaji bai goya mishi ba bazai iya guje
mata ba.
"yanzun menene mafita?"ya tambayi
kansa,wata zuciyar ta ce, "kayi shiru tamkar baka
ga wannan takarda ba,tunda ba wanda yasan ka
gani." a fili ya ce,"haka ne." ya ci gaba da
tunanin kila ma yanxun ya janye kudirinshi,tunda
yaga ummin bata da kan gado. don yaga rubutun
yayi shi ne tun ranar da aka haifi ummi,ko kuma
ranar sunanta. tunda gashi har da sunan ummi a
jiki.mafita kenan yayi shiru.wata zuciyar ta ce,"in
ko kayi haka kayiwa Alhaji da ummanka adalci?
koda yar su ba yar adam ba ce bai kamata ka
gujeta ba.ko don albarkacin son da suka nuna
maka. shin da ummi ta kasance mai jin magana
da nutsuwa,kuma mai tsananin kyau zaka
gujeta?
Kada kayi zaton Alhaji yayi kudurin aura
maka yarsa ne don yasan zata zama mara ji,kayi
nazari. haka Abba yayi ta tunani har asubah
tayi,amma hukuncin da ya yanke shine yayi shiru.
sai dai ya janye batun rabuwa da matar shi,don
yasan yana sakinta zai zama mijin ummi,kai
batun nan hadiye ma cikinshi shine mafi dacewa.
dunkuna masu kyau yayi wa matarshi saboda cin
suna.haka yayi wa dan siyayya daidai karfinshi,ya
kawo ma umma.
Taji dadi sosai nan ahj ya iske
su, shima ya shiga dakin umman ya xauna ya ce
a dauko masa abinci nan xai ci yau.ya dubi abba,
babana nayi sautun raguna xuwa qauye nace xa
a siyo nmanya.abba ya ce biyu?umma tace
hakan yayi.abba ai tuwan girma miyarsa nama,
aja rago daya xiqal a shiga wannan gida da shi?
abba yace,me xai hana tunda ban musu qaryar
arxiki ba sun san mu talakawa ne.ahj yace
xancanka dutse bacna,amma maganar ummanka
ita xa a bi, sannan xa a sai buhun shinkafa da
cefane a kai musu.ana gobe suna abba da
abokansa suka dira gidan da ragunan da kayan
mai jego da na yaro sannan ga kayan abinci. sun
samu anty a gidan,ta musu tarbar mutunci.da
yake abba xana waya da ita,ya fada mata komai
ta sani.hjy zainu da taji kukan raguna ta fito,anty
tace dan Allah momy kada ki musu magana,kin
ga shi da abokansa ne.da qar ta samu ta turata
sashin ahj,shi kuma murna yayi yace aje a daure
su.zainu tace ahj menene na numa farin ciki sai
kace ba ma cin nama?can ba xa a ka kada ba
dan kawai shagalin sunan, sannan tace harda
shinkafa suka kawo sai kace muna yunwa? nana
take ya hade rai tare da cewa,zainu kada dai ki ce
min kin sa an dawo da yarinyar nan gidan ne dan
ki kashe mata aure?tace haba dai. ya ce to hir
dinki dan bansan in kuma jin irin xantukan nan
yayi ma matarsa daidai arxikinsa. mu kuma mu
ma yarmu da jikanmu gwargwadan arxikinmu,in
ya fito daga gun mai jegon ki turo min shi,sbd mu
ji in da xa a yi sa sunan.tace ina xa ayi in ba nan
ba?ya dube ta an taba haka?ki dai turo minshi.ta
taba baki sannan ta wuce.lkcn da ta leqa dakin
abba da abokansa suna xaune,abba yana ta fama
da danne dannen waya,domin tun da suka shiga
ya qi ko kallan inda bishira take bare danta.tace
bishira ki eada musu in sun fito ahj na san
magana da su.ta wuce ba tare da jiran jin amsa
ba,ko amsa gaisuwan da abokan abba suke mata
bata yiba.bishira ta kalli abba wanda tana
hankalce da shariyan da yayi mata,tace kaji abin
da momy tace?sai lkcn ya dubeta me tace? yayi
maganar ne cikin tsare gida.dadynmu yana san
ganin ku. bai amsa ba,sai kurun ya tura mata
jakar kayanta,ki duba,ta xaxxage dinkuna ne na
gani na fada masu kyau,duk da xannuwan ba
masu tsada ba ne kala uku atamfa daya shaea
daya sai kuma leshi.sai ko kayan yaron.ta dube
shh an riga an sai mana kayan fitar
sunanmu.ahmad ya dube ta wannan din baki so?
tace ni bance ba.abba yace ku tashi muje.tace
ina san magana da kai.ya ce kiyi
maganarki.muktar yace kuxo mu fita ta dauki
yaran tare da miqa mashi ta ce ina lura da kai
rabon da ka dauke shi tun randa aka
haifeshi,alhalin mu kuma yana nan yana hana mu
baccin dare.kai kana can kana baccin ka.ta fadi
haka ne cikin sanyin murya.ya amshi dan tare da
cewa ai gara ya hanaku bacci tunda kunqi ku
kaishi gurin babanshi.ya tsura ma yaran ido,wata
qaunan dan ce take shigarsa.ta matso
jikinshi.abba ya kalli furkarta,ita ma kallansa
take,ta ce yanxu ko dan murmushin ka bana
gani.yace,in da kina san gani da baki dawo ghda
ba.yaci gaba da cewa na sha mamakinki
bishira,da har xa ki yarda ki dawo gidanku ba da
ixinina ba. kuma tun kafin ki haihu sai da na fada
miki ba za ki zo gida ba.Ta ce To Abba mony ce
ta ce sai an zo.
Ya ce shi kenan ku zauna. ya
mike mata yaron ta amshe shi ta kwantar ta
kama mishi hannu.
Abba wane suna ka sa masa?
ya ce Sunan Alhj babba.
Da sauri ta saki
Hannushi .
Sunan 'yan da? ya kalle ta Na zaci
zaki ce suna mara ma'ana,tund da ne da sauki.
ya fice.
Haushin hali irin na Bishira ya ke ji.dn
son shi yasan tana matukar sonshi,amma bata
son yin biyayya ga abn d yake so.
Ya samu su
Mktr sannan suka shiga gurin Alhj ya tambaye su
in d za a sa sunan,Abba ya ce a masallaci kusa d
gidn babnshi ne za a yi addu a.
Amma tuni an sa
wa yaro suna Sulaiman.sunan babana.
Alhj ya ce
Madalla Allah ya raya mana shi, ba sai mun zo
ba dn yanayin sanyi ne.
Nan dai Abba d
abokansa suka tafi suna yabn Alhjn.
An ci sunan
shima Abba shi d abokansa sun yi walima da
Azahar. matar abokinshi Bala ita ce suka bai wa
girkin ta yi masu.
Mai jego taci gaba d wnk.