Sashe 29
Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Affan ya biyoshi ya dauke shi yayi gaba dashi "Aisha ta zubawa bayansa ido har sanda ta daina ganinsa sannan ta sauke idanunta taji hawaye na zubo mata. tana jin motse shigowa nan da nan ta hau goge hawayen. .
mami takaraso falo .
Yadda mami ta ganta ta kara shan jinin jikinta tasan akwai abinda yake faruwa a tsakaninsu.
daman tunda ta ganta sannan taga Abdullah din yazo yanzu tasan akwai wani abu .
batace mata komai ba sai da ta bari har zuwa dare sanda yazo tafiya dasu sannan take tambayar sa
Tasa aka kirawo Aisha samanta, tana zaune kanta a sukunye.
Ahankali muryasa a sanyaye yace wai kin ganta nan mami saboda tana da ciki shine duk tabi ta tashi hankalinta tasa damuwa a ranta .
Mami ta kalleta da kyau tana fara'a sosai.
tayi Yar dariya farinciki tace to menene na damuwa ?.
ta sake yin dariya tace na san dai matsalar ba zai wuce khalifa ba .
"ni idan an dada kwana biyu a kawo min shi "tunda yana tafiyarsa yana cin abincinsa " ita ko Aisha gabadaya nauyi da kunya mami sun hanata dagowa..
mami ta kira sunanta ta kasa dagowa tace ki saki ranki kinji .
Aisha ta girgiza kai gabanta na faduwa.
tace shi kije abunki.
ta Mike tamkar kazar kwai ya fashewa a ciki ,.
Tana fita mami ta sake yin murmushi tana kallonsa tace kai ai masu karamin ciki lallabasu akeyi wani cikin haka yake idan yana karami sai yatasa mace bacin rai, komai aka dan mata sai tasa kuka .
Abdullah yayi murmushi kawai ina ganin yau ku kwana anan part dinka gobe ma idan zaka fita kabarsu dan naga tana sakewa a cikinsu teema .
ya amsa kawai ya tashi ya fita mami ta bishi da ido tana murmushi uhmmmm wai Abdullanta ne ke shirin haihu ta hudu ,ta girgiza kai kawai yaran yanzu kennan.
Gidansu ya koma ya kwaso abubuwansu masu mahimmanci ya dawo nan part dinsa har karfe goma bata zo ba yayi waya teema tace masa ta kwanta yace ta taso ta .
Tashigo rungume da khalifa da teema ta rakota dashi .
kallo daya yayi mata ya gane ta fara bacci .
ya sake bata rai sosai wato ma ta manta dashi taje ta kwanta abunta .
byn tasan shi ba zai iya bacci ba sai daita ..
yazo ya zauna kawai akan gadon da take zaune " ya tsareta da idanunshi tsawo lokacin yana kallonta kafin daga baya ya kira sunanta kai tsaye Aisha ....ba ummu affan ba " me zan miki ki soni ne? Ta dago tsumammu idannuta tana kallonsa dasu shima ita yake kallo duba kigani ummu affan wai cikina kike son zubarwa ? Ta sake kalloshi ,ahankali tace ni bada wata manufa na fada hakan ba.
ya kamo hannuta har bed room dinsa ya fiddo makullin wata karamar loka ta karfe .
ya bude sannan ya fito da wasu takardu da file file daga ciki ya dinga zubawa a gabanta "yace duba ki Gani na mallaki abinda koni kaina basan adadinsu ba.
a dalilin yaran nan su affan dady ya mallaka mana abubuwa masu tarin yawan gaske .
Ko share dinsa na company da muka bude a Denmark gabadaya ya barwa khalifa .
a yanzu kuma muna shiriye shiriyen bude wani company a England wanda kuma ana saran ni zan zama manager company.
Muryasa raunane yace to Aisha idan ban tara ya'ya ba a yanzu me zanyi da duka wannan dukiyar ?wani abin ma ba zai lissafu ba .
Amman duka ya'yanmu uku dake har kin fara gajiya dani "anyway nasan dama tun can nine bakya so shine ya kawo haka ".
Amman babu komai ta sake kalleshi idanunta cike da kwalla ta rasa ya zatawa Abdullah ,.
yasan sarai tana mutuwar son shi"yanzu Amman motsi kadan yace bata sonsa "kawai ta kallesa tace dan Allah kayi hakuri ni ba abinda nake nufi ba kennan".
ni tausayin khalifa nake ji bai yi wani girma ba shiyasa na fadi haka
Kawai yaji tausayinta ya mamaye zuciyarsa sosai ita Sam bata iya fada ba ya kawar da fuskarsa .
ta sake cewa kayi hakuri dan Allah ban san hakan zai bata maka rai ba , .
da ban fada ba Amman kayi hakuri .
Kawai ta Mike taza koma wajen khalifa.
da sauri ya rikota jin ya ta bata yasa takarasa rushewa" tashiga kuka Sosai.
ita yaya za tayi da rayuwata ga khalifa bai yi wani wayo sosai ba,.
ga ciki ga Abdullah shi kansa" .
gashi tun jiya da yau Abdullah yana fushi daita sai fada yake mata daga Yar magana .
ya juyo daita suna facing juna sannan ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yadda take kukan ya dinga shiga jikinsa ,.
ahankali yace kiyi hakuri banason Kukan .
da kyar ya rararsheta tayi shr" .
sannan ya sausauta mata rungumar yana kallonta yace kiyi hakuri nasan kema tun dazu ranki a bace yake" .
kuma nasan daman saboda khalifa yasa kika fadi haka".
to Amman ya zanyi maganar taki ce ba dadi a rai ".
kuma na miki haka ne saboda wata rana kada kije ki zubar min da ciki bansani ba .
Aisha ta hadiye wani abu da taji a tsaya mata a wuyanta tun safe ya sake rungumota sosai ajinsa .
yana hura mata iskar bakinshi kiyi hakuri ,kin hakura tayi shr taki magana yayi murmushi ya sake matso daita jikinsa sosai.
har suna jiyo bugun zuciyoyinsu ya hada goshinsa da nata yace kika sani ma ko Yar bby zaki haifa mana me kama dake .
ta dan yi murmushi shima murmushi yayi Allah kinga sai ki haifa mana mai sunan mami dan naga mami murna take da cikin nan sosai. sai ki ta koya mata yanga irin naki .
kawai tasa dariya shima dariyar ya dinga yi yace yauwa ko ke fa da kin wani bata fuska zaki tada hankalin kasa .
Ta tureshi tana dariya tayi gaba ya bita ya dauke cak suka tafi dakinta ya direta kan bed yana mata cukulkuli tana dariya kabari ... Kabari dan Allah . Ab.dul..lah..yana cigaba. daga nan wasa ya canza salo yasoma cire mata kaya yana wurgi dasu sannan ya cire nasa yasoma aika mata da sakwanni masu birkita mata kwanya .
itama yanzu gwanace sosai ta kware a wannan part din . Tasa hannu ta kamo joystick dinsa tana lailayawa sannu sannu .
Dayan hannuta na kan nipply dinsa sosai take mammatsa kan joystick dinsa sai numfashi manager Abdullah ke furzarwa yana murza kan nipply dinta gabadaya sun fita haiyacinsu , ko kadan bata da rowa duk fadan da zasuyi bata taba hanashi jikinta. shiyasa zuciyarsa ke kara mutuwa akanta.
a washegari ma sai daya makara zuwa office .
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 83-84
Yadda mami ta lura da yanayin Aisha .
kawai tacewa Abdullah su kara kwana biyu idan ta kara warwarewa sa koma gidansu dan kmr kar maganar cikin ya bulo" sai tasoma laulayi gadan gadan .
dan haka part dinsa suka dawo duk yadda take jin jikinta ba kwari Amman Abdullah baya daga mata kafa .
duk nacin laulayin da manager Abdullah yasoma aikawa da sakwannisa" yake kama gabansa sai kura ta lafa yake dawowa .
a dan wannan zaman da suka yi ne "mami ta kara fahimtar halin Aisha da kyau .
ahankali taji kaunar yarinyar nashigarta kaunar Abdullah ita ta gogawa ya'yansa su affan .
to gashi itama tana neman ta jone dasu mami .
ahalin yanzu tana jin kunya hada idanu da innarsu Aisha kwarai da gaske har batasan yaya zatayi ta hada idanu da maimuna ba .
arziki daga Allah ne kuma arzikin haihuwa shine arziki gashi yarinyar tazo da arziki a jikinta.
dan ga wani ma tana tare dashi ya'yanta masu kyau da lafiya.
yarinyar har tana neman tafita da arzikin ya'ya mami take fada a ranta gashi ga dukkan alamun bata da wata fitina a tare daita ta lumshe idanunta tana yi musu addu'a a ranta .
Ita kanta Aisha ta gane wannan cikin dan gatan mami ne.
dan tana ji dashi sosai .
a kanta sai a shirya abinci yafi kala bakwai a yinin rana guda sai wanda take so zata ci motsi kadan mami ta tambaye ta koda wani abu .
hakan kuwa yana yiwa Abdullah dadi Sosai har yasa ya dinga yi musu addu'a Allah yabasu mai sunan mami sai tayi ta masa dariya.
Aisha ta fara kullewa aranta macce zata haifa .
Sai da teema ta gama service dinta sannan aka soma shirya shiryen bikinsu .
sun dace da juna matuka ita da Mansir dinta .
ga dukkan alamun kuma shima yana ji daita .
Cikin ummu affan na da wata biyar .
aka sha bikin teema tun lokacin bikin teema ke rokon zata tafi dasu affan madina .
saboda shi kansa Mansir din ya amince dan farkon ganinsa daita tare su ya gansu ta rigada ta shaku da yaran .
mami ce tace ta taimaketa ta barmata yaran dan minal kadai ta rage itama wata rana dole ta tafi dakinta sai su Adnan din kawai.
dole ta hakura da hakan a can madina suka zauna inda iyayen mansir suke ,shi kuma yana koyarwa a university dake kasar .
Aisha ta kalli inna tace innarmu dubi har sister ta gama karatunta Amman ni dadinsu affan nayi nayi yaki wai me zanyi da karatu?
a kalla dai inna mutun yasan matakin illiminsa Amman kememe yaki ko zance baya so yaji anyi .
ga maseefar kulle tsiya a gurin dadin affan. innarmu ni har rasa yadda zanyi dashi nake baya bari akai mu unguwa .
sai yace lallai sai dai shi da kansa .
To kuwa idan ina san zani wani guri to dole na fada tun kafin wata ya kama" idan Allah ya taimakeni idan ya kama kafin ya kai karshe in dai ina rokonsa zai kai ni. wai baya samun lokaci ne .
Inna tayi murmushi sosai tace to menene ai haka shine miji?
Kuma haka wani namijin yake.
bayason yawan fita Amman idan kika yi hakuri sai kiga wata rana ya wuce karatu ma tunda baya so ki hakura .