← Book details Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 34

Sashe 21

Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah sarki ciwo kmr jira yake akai inda magani yake "cikin lokacin kadan Aisha ta fara fita haiyacinta..
gashi babban abinda ya hana ma a rufu sosai akanta "saboda basu da kati ma kwata kwata wanda ta taba zuwa ma a Nigeria duk har shi ya hadawa dady da takardun .
cikin ikon Allah har wayewar garin asuba Aisha bbu wani sauki sai na ubangiji .
Allah ya taimaka saboda matsayin aikin daya kawo Abdullah din aka basu card din ganin likita Aisha na kwance da kyar take magana Abdullah dake kusa daita hannushi makale da nata ya sake matsowa daf daita "ahankali take sake magana "da kyar ya gane abinda take fada' Amman yaki kulata.
Dan tun safiyar ranar ta dame shi da maganar ita dai a maidaita gida taga iyayenta" kada ta mutu ko Kuma ya kawo mata su ta gansu" kar ta tafi bata gansu ba" maganar tana neman takarasa kasheshi .
dan sau biyu da suka yi waya da dady yagaya masa halin da ake ciki da abinda take cewa sai gashi dady ya sake bugowa .
yace gara yasa akawo mata iyayenta dan idan bata gansu ba wani abu ya faru daita daga baya sai yaji ba dadi .
To har dare lahadi magana ma sai ta gagari Aisha" sai idanuwa datake wulwullawa.
Abdullah ma ya kasa tsaye ya kasa zaune ballanantana magana .
sai dai kallon kallo ciwon a duka jikinsu su biyu yake "abinda doctor ya gaya masa da suka isa office cewar Aisha ta Sami wata razana ce ko wani abin tsoro da ya frigitata.
ko ta dauki wani abu mai nauyi wanda hakan yasa shi kansa abinda ke cikin ya juye zaune..
shi ke tokare mata numfashi Amman suna kokarin ganin ya koma yadda yake .
Da yammacin ranar abun ya bawa Abdullah tsoro sosai jikinsa ya dinga rawa ganin Aisha numfashi ma sai da aka sa mata oxygen saboda kan yaron ya sake yowa saman kirjinta" yana yiwa dady waya Amman shima kirjinsa ya rike gam.
dole ya amince dady ya sakowa Aisha iyayenta a jirgi ta gansu "yayi addu'a har bai san irin wacce yake kamawa ba Allah shi ya bashi Aisha kuma yana tare dashi .
idan ya dauketa ba yadda zaiyi wanda a lokacin ko shi kansa Aisha bata ganewa .
doctor yace dole a cire abinda ke cikin tunda ta riga ta galabaita.
ko "dan " ya koma yadda yake ma bazata iya haihuwa da kanta ba .
Tunda Abdullah yaji iya nan bai kuma gane abinda doctor yake cewa ba, ya dai zubawa bakinsa ido yaga yana ta motsi har sanda yata bashi yace be a patient .. please.
Abdullah ya dan girgiza masa kai sannan da kyar yace to doctor ai cikin bai isa haihuwa ba.
doctor yace eh dama koda ya rayu sai dai yazo a bakwaini da kyar dasa bakin babban ogansu Abdullah sannan yasa hannu akan za'a yi aikin.
dan gabadaya yagama fita haiyacinsa sai zare idanu yake Amman bakinsa bai bar ambaton sunan Allah ba .
Yana kallo aka shiga daita dakin yin operation ko a samu ko a rasa .
One hour batayi ba aka fitar mata da identical twince din ta masu matukar kama da juna .
komai nasu iri daya hatta mahaifa guda daya ce shiyasa ba fahimci biyu ne a cikin ba .
Sun sha wahala kmr mamansu dan daya ya zaune kan daya sai a sannan Abdullah ya dan samu kwarin jiki yana tambayar uwar dan shi ta matarsa yake yasan ko ya rasa bby "muddin suna tare zata sake haifo masa wasu.
idan kuma ya rasata wa zai kama.
doctor yace ana sa ran farfadowarta itama ..
dan har lokacin batasan inda rayuwarta take ba ..

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
*ZUCIYAR* *MASOYI*
💖💖💖
💗💗💗💗💗

*AISHA* *A* *BAGUDO*

Page. 70

A take tashin hankalin wancan lokacin shi ya dawo mata a yanzu.
ya juyo daita suna kallon juna yadda ta ganshi taji bazata iya tafiya ta barshi, jikinsa a matse yake sosai, idanunshi gabadaya sun canza kala sun gama kankancewa da kyar yake iya budesu.
ta rufe idanunta ahankali ta koma ta zauna .
Abdullah ya janyota gabadaya ta fado jikinsa cikin zafi zafi yasoma romancing din da jikinta bakinsa yake kokarin kaiwa cikin kunenta ta kamewa tasoma mutsu mutsun kwace kunneta dan tasan abinda yake shirin yi..
matseta yayi sosai ya zura harshensa ciki kunneta yana tsotsa cikin iyawa da kwarewa take taji tsigar jikinta gabadaya sun mike yrrrrrrrrrrrrr .
jikinta ya dauki rawa ahankali yake mata rada acikin kunneta.
kin amince min Aisha wlh a matse nake dake please karkice A'a ..
ya kai harshensa yana lasar wuyanta zuwa saman kirjinta kmr tsohon maye.
kasa yayo da bakinsa ya daura kan Brest dinta yasoma tsatsa nipply dinta sosai yana lasar kan nipply ta gigice tasoma uhmmmm..uhmm...uhm yayi saurin hade bakinsu waje daya yamai da hannushi ya kife nan nipply dinta yana murzawa ahankali yayi kasa da hannushi ,yana marata zuwa kasanta yana shafo pant Aisha tarinka sauke ajiyar zuciya ta sakarwa Abdullah jiki shi kuma sai juyata yake son ransa gefe yayi da pant dinta ya zura finger dinshi cikin kasanta yasoma fingering ta yana kiran sunanta ahankali Ai..sha uhmm.. Ai..sha uhmm are you enjoyed uhmmmm kawai kake ji sai da yayi fingering dinta sosai sannan ya zare hannunshi.
Dukka hannuta tasa ta janyo sa dan bata kaunar abinda zai shiga tsakaninsu kallonta yayi gabadaya itama ta gama sauka kan network ahankali ya dauki hanyarsa yasoma aiki .
to ba kuma jin duriyar manager Abdullah ba . har byn karfe uku na yammacin ranar .ko
sallah ma sai hadawa akayi a lokacin guda.
Aisha kuwa iya galabaita tayi karshe ta dinga amai sai canza daki sukayi "Abdullah da kansa ya gyara inda ya baci da aman .
sai data shirya suka ci abinci sannan Aisha ta koma ta kwanta Abdullah ya gyara mata abin rufa sannan ya fito falo.

daga shi sai gajeren wando "ya kwashe wayoyinsa a inda ya barsu tun dazu.
kusan 40 missed call ya Gani ya zauna ya dafe kai yana dubawa ciki har da kiran dady" ya mike da sauri yana duba agogon dake manne da bangon falon ya manta sam yau su dady ,zasu dawo daga abuja.
ya shige cikin sauri ya duba Aisha a kwance take idanunta a rufe yafi son ya barta ta huta" shiyasa bai ta sheta ba ya hawo har kan gadon kusa daita ya shafa gashinta ya zuba mata ido.
abubuwa biyu datayi masa a dan wannan lokacin ,yasa yaji shikam duk ma abinda za'a yi sai dai ayi Amman ba zai kuma iya rabuwa daita ba.
kaunarta ta cika kirjinsa har makogaronsa yake ji ya sake dafe kai gashi yana son zuwa gurinsu dady "ahankali ya zame abin rufarta yasa hannu yaye rigarta ya sumbaci cikinta sannan ya kara rufeta da sauri ya ziro kafafunsa "ya sa kaya ya fita tana jinsa duk abinda yayi mata" yana fita tayi murmushi tadinga jin wani abu a zuciyarta sosai a game da shi ta tashi zaune Abdullah yana kaunarta sosai takara amincewa da haka.
Abdullah ya damu da abinda ke cikinta fiyye daita kanta nufin Abdullah yana son danta dazata haifa masa .
haka take rayawa a ranta .

Dr salim yana zaune a office dinsa shi kadai sai faman kwafa yake yana zuba tsaki hade da girgiza kai.
idanunshi sun rikide sunyi jawur dasu .
wani abokin aikinsa ibb ne "ya turo kofar ya shigo shima ya nemi kujera kusa dashi ya zauna.
ya dafa kafadarsa yace na Sami sister Maryam din da gaske doctor sai dai hakuri .
yarinyar nan ta koma gidan mijinta na baya Dr salim ya dan runtse ido yana jin dacin maganar tamkar wanda baya son ji .
kwalla ta cika masa ido abinda har ya dan razana ibb saboda abinda bai taba tunanin zai Gani a idonsa bane". gashi yau ya Gani .
ya dan dake yace sai hakuri kana ji ma ashe matar manya ce yarinyar matar manager company I M sidi magaji ce.
Kuma ance company din na ubansa ne .
kuma cousin ne shida yarinyar .

Sai alokaci Dr salim ya dan dago ya kalleshi ibb yacigaba company dai da ka taba gaya min kataba shiga har kace da zasu baka aiki da takardunka "zakabar aikin gwanati .
Dr ya katse shi ya janyo wata jarida zuwa gabansa" ibb ya dauka yana Gani yasa wata muguwar dariya yace ai nima ina da irin wannan. ko ba wacce akayi hira dashi manager akan yadda ya kama aminan ubansa" har mutun biyar dumu dumu da haintar mahaifiyarsa.
ai ni yayi maseefar birgeni wlh kaga gaba za'a kikayaye" ko dan saboda shi.
yacigaba da bude shafukan jaridar yace naga anyi hira dashi a TV kasan wani abu ?
Amman uban nasa yayi belin aminan nasa Amman kuma ya amince da korar da manager yayi musu daga company.

Dr salim cikin zafin rai yace haba ibb wannan ai wulakancin ne .
mutumin daya kwace min macce "kake ta kwanzantawa haka wallahi azim yarinyar nan dani tafi dacew .
dan da nine na aureta da farko bazan taba sakinta ba har duniya tanade kuma komai zata min.

ibb yayi murmushi yace banda dai komai yanzu idan iyayenka take zagi kullum fa zaka zauna daita .
Dr salim ya rufe ido yace yarinyar ba irin wannan jerin bace .
daga ganin face dinta zaka ganeta .
ni daman nasan akwai wani abu a tare da yarinyar jikinta bai nuna a wannan gidan nasu kadai tayi rayuwa ba anyway ibb dole na nemi transfer na bar garin nan bazan iya zama a cikinsa ba.
ibb yace saboda kawai karasa yarinyar nan ai in nine kai lallabawa zanyi company na nemi aiki ai yanzu ne zaka samu musamman ma idan manager da kansa yaji ka taba duba mishi madam .
daga nan sai ya nemi gurin me dan tsoka ya jefaka kaga kai ma ka dan dago .
kuma nasan za'a dinga daukar da mahimmanci kasan su irin wayannan Hulda dasu ma kawai hutu ne .
Chapter 21 · 0% Book details