Sashe 24
Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta dinga rayuwa wani lokacin har gara su affan din ma akan babansu" dan su da zaran sun Sami bacci shikenan .
shi kuwa idan tana rokonsac ya kyaleta sai yace dan bata son shi ne shiyasa bata damu da hakan ba "shiyasa kawai taga gara ita ta hakura masa yayi duk yadda yake so daita , ta tuna zamansu a boarding ta taba jin wasu kawayeta suna labarin wai daman shi balaraben mutun akwai shi da son yawan jima'i ,duk da shi Abdullah ruwa biyu ne Amman bai bar komai daya danganci hakan.
kuma ta amince da haka sai da su affan suka samu cikakken wata biyar da haihuwa sannan Adnan ya fara samun sauki shi kuwa dama affan ta Adnan ce ta shafeshi tuni ya warwaare.
Sannan taji an fara , zance komawarsu gida nan da wata uku nan gaba.
ta kagu taje taga su innarta sosai har yanzu inna bata san su affan ba take fada a ranta watansu biyar suka zama tamkar basu ba dan har an fara zaunar dasu a kekuna sai gashi Adnan ma ya riga affan iya zama wai har yana kamo abu yace zai mike.
ita kanta Aisha a wannan lokacin ta dan samu sauki abubuwa saboda Abdullah idan ya shiririce a tare dasu affan sai su kwashe lokacin mai yawa suna tare "wani lokacin sai dai tazo ta tarar affan ya kwanta a kan hannusa Adnan kuma a saman cikinsa "duk sunyi bacci sai dai ta dan gyarasu itama ta samu inda zata kwanta anan kusa dasu. Ahankali take gane tsansar kamannin su da ubansu hatta dimple din kumatunsu musamman affan da idan ana masa wasa yana dariya sak Abdullah " na Adnan ne bai fito ba Sosai.
mai yiwuwa dan shi bai cika yin dariya sosai bane .
Watanni su bakwai lokacin kuma su Abdullah watan su tara kennan a Denmark aka fara musu shirin komawa gida' Aisha tana cikin murna da doki dan bata taba dadewa haka a rayuwarta batare da taga danginta ba.
kawai Abdullah yazo yace ma Ankara sati uku akan tafiyarsu gida saboda za'a kayatar da bikin company daya zo dominsa, kuma shi ake son zai yanka igiya sai party da za'a shiryawa su affan.
saboda shine dama tun farko yaki ganin basu da isheshin lafiya.
Aisha tayi kmr ta basa masa ihu dan takaici ta kasa magana .
to yadda ta raina abun har tana korafi .
sai dai abun yabata mamaki matuka dan an shirya abin sosai ya kuma kayatar har ya birgeta .
anyi bikin bude company, Abdullah ya yanke igiyar shiga byn ya karbi kyaututtuka akalla masu mahimmanci dan nuna kwazon aiki" adviser da sauransu har da tsaftar kayan hada aiki" shi kansa abin yazo masa a bazata" inda a jawabinsu har suna neman ya dawo garin da zama ya rike company.
Aisha najin haka sai hankalinta ya tashi addu'a kawai take kar Allah yasa ya amince da haka ta fada a ranta .
Kwana biyu tsakani aka shirya parting su affan.
alokaci Sun shiga watanni su na takwas kennan Adnan yana tafiya har da dan gudunsa affan kuwa bai iya ba sosai sai idan yaga dan'uwan yana tafiya shima sai ya rinka kokarin Mikewa yana farawa daya biyu zai fadi yana kuka shi kuma Adnan yana ganin haka duk abinda yake zai bari shima ya taho ya kama shi yana kuka .
a haka suke birge mutane da shiga rai ranar da'aka shirya musu party su na haihuwa kusan kowa yayi hotuna dasu, yaran sunyi kyau sosai da sosai kowa yana Sonya dauke su idan ka kalli Aisha kmr karbosu tayi "dan ba alamun ko daya da nuna ko ta taba haihuwa bare ace ita ta haife dukansu.
har hoton family sunyi ita da yaran da babansu an bawa yaran kyaututtuka har Aisha ta dinga tsorata da abun ,sutura gasu can a gida Amman wanda suka samu a gurin har yafi na gida.
dan akwai kayan da zasu kai akalla shekaru sha biyu kafin su soma sawa.
kuma komai iri daya wasu kuma kudi a envelop dollars da sunayen yaran ajiki..
a ranar da kuka suka baro wajen da yaran dan duk sun gaji da yawan daukarsu da'ake tayi .
Dan Adnan har jan rigarsa yake wai shi sai ya cire" alamun yana son wanka kennan .
ta abuja suka sauka a gidansu wanda kayansu orready kai tsaye gida sukayo .
Washegari suka dauki hanyar kebbi "koda suka sauka agidansu na aure ma'aikata suka tarar kmr ana rayuwa a gidan ko awa basu yi ba.
ya fita tare da salis bai jima da tafiya ba sai ga ma'aikata guda biyu daga cikin na mami ya turo mata saboda kula da yaran .
Washegari kuwa yace ta shirya zasu tafi gidan akaiwa mami su affan ta gansu" dady ma tun jiya yake maganar yaran duk jikinta yayi tsanyi ,a sanyaye ta gama hada komai da zasuyi amfani dashi ita ba abun tace bazata ba "yace wai dan bata son shi ne "yaran nata tsalle tsanllensu komai sunki yarda ayi musu "sai ita da kanta ko Abdullah hatta wanka da shiryasu "shiyasa duk suka bata lokacin sai kusan karfe daya na rana suka shiga gidan Abdullah har ya bude mota yaga bata da alamun fitowa ya dan kalleta ya lura tunda ya gaya mata zance zuwansu wajen mami jikinta yayi tsanyi bai ji wata kunyar ma'aikata da suka yo kansu ba ,ya jawota jikinsa yace kiyi hakuri fa ta kalleshi Tayi kalar tausayi ya daga mata kai kiyi hakuri da komai nasan ,duk ni ja komai dana makale lallai sai ke " ina sonki tamkar Raina "yadda bazan iya rabuwa dake ba hakka bazan taba canza uwa ba, sannan ya saketa yayi gaba da yaran dan har sun fara kuka ganin za'a tabasu .
Koda suka shiga bbu kowa dan duk su teema basanan, sai mami ce kawai a falon "sai mai aikinta tana gyare gyare suka shigo .
Aisha kuwa gabadaya jikinta rawa yake dan har wata zufar wahala take tsatsafo mata , Abdullah duk ya gane yanayin da tashiga Amman share yayi kmr bai Gani ba" har gaban mami ya karasa affan yana kafadar hannunsa Adnan kuma yana rike da hannusa yana dariya ya sauke affan ya fara gaisheta Aisha dake labe a bayan Abdullah itama ta dan matso jiki a tsanyaye tana gaishe ta....
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Wow masoyan arziki , yan biyu masu tsananin shiga rai ,hakika kun shiga Ran bagudo ba karya .kuna ina 🗣🗣🗣🗣🗣 blessing twince ,hasana danlarabawa & huseena danlarabawa ku matso kusa wannan shafin naku ne ku kadai, kuyi duk yadda kuke so dashi, ina matukar sonku har cikin nan ❤ , ina kyawun yi daku irin sosai din nan, ana kyawun tare 🤝🤝🤝🤝nima ina addu'a r Allah yabani blessing twince guda bibbiyu sau goma... 😃😃😃
Page 77-78
Aisha dake labe a bayan Abdullah itama ta dan matso jiki a sanyaye tana gaishe ta...
mami ta amsa tana kallonsu a bazatan da suka yi mata ,da turanci Abdullah yake gayawa su affan su gaishe da mami Amma kememe suka ki matsa daga jikin Abdullah"ko jikinsa basu bari ba suka sake mannewa babansu .
mami ta zubawa sarautar Allah ido ga Abdullah lokacin yana yaro har guda biyu a gabanta abin ma tsoro yashiga bata .
Abdullah ya fahimci yanayin da maminsa tashiga dan haka ya sunkuyar da kansa kasa yayinda yaran suka sake mannewa jikinsa.
tsawon lokacin mami tana zaune takasa magana ,ahankali murya cike santsar ladabi da biyayya Abdullah ya dago yace kiyi hakuri mami ' jiya dare yayi bamu ba Muzo dasu ba yau kuma tun safe ake shirinsu ".
Mami ta girgiza kai kawai tayi shr "Abdullah yashiga waige waige yace su teema sunje school ne" aHankali mami ta amsa" ya dube su affan cikin harshen turanci yace kuje gurin mami kusha tea " Amman kememe suka ki sakinta sai da kyar yasamu ya bambaresu ya fita ai kuwa suna ganin haka suka koma byn mamansu .
Aisha kuwa ko motse bata iyayi sosai ,saboda barinta da Abdullah yayi da mami .
shima kuma tun fitarsa yake tunanin yanayin dazata shiga, Amman ba yadda zaiyi gara komai yazo karshe .
Mami takasa dauke idanunta akan yaran ,ta kasa magana wani abun kunya duk goce gocen cikin Aisha da take.
sai gashi ta haifo irin abinda ta haifa sak ita har guda biyu ma" data tashi haifar nata , gashi su kansu yaran basu santa ba, gudunta ma suke, taji bazata iya zaman falon ba ga Aisha a gurin" ta Mike cikin sanyi ta shige ciki ,tamkar ta zubda hawaye take ji,.
Aisha na nan takure a zaune "gashi su affan sunki yarda da kowa" ita a zatonta ko mami wani fushin tayi , shine duk ta kara tsorata ,tana nan zaune su minal suka shigo da ihu suka karaso kanta itama sai a lokacin dan taji dadi "da wayo da calculate suka samu suka dauki yaran , dukkansu kamar su cinye yaran suke ji . Aisha ta kallesu byn sun hau da ita samansu "Tace teema kunbar mami ita kadai teema Tace ina jin bacci take yi" Amman bari na koma na Gani "ta dauki Adnan da karfin tsiya suka sauka .