← Book details Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 34

Sashe 27

Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

To Byn dawowarsu daga ummara ma Abdullah yace mata shi dai da amincewarta zai barwa mami su affan su cigaba da zama gurinta ,ya barmata su gabadaya .
ta zuba masa tsumammu ido kawai tana kallonsa sai data kalleshi sosai" sannan ta koma ta rufe idanunta ya matso kusa daita sosai kmr zai shige jikinta.
Ta sake runtse idanunta tarinka jin wani iri ajikinta yace Aisha duk yadda kika san mami da ,yanzu ba haka bane "mami na son su Adnan sosai har ban san ya zan iya kwatanta miki ba .
ta damu da yaran sosai a zuciyarta kuma Tace matar da tayi sanadin shigarsu wani hali" wanda kadan yarage su bakunci lahira shine zaice tana son su .
, yace har dady yana cewa Allah ne yakawo mata ishara akan haka yanzu ranar danaje wai kan nayi wa Adnan tsawa saboda an bashi abu ya jefar ,baki ga yadda ta bata rai ba ina lura daita.
sannan kuma kinga yaran suma sun shaku daita sosai. .
Ta mishi banza, ya sake manneta ajikinsa hade da lalubo tafin hannuta cikin nasa yana murzawa ahankali ahankali yace please Aisha kice min wani abu mana .
kinbarni ni kadai ina ta magana.
Still har yanzu shr batayi magana ba" ya dora kansa saman a kirjinta yace ke kuma abinda yasa mami taki sakewa dake wallahi nauyin abinda yafaru takeyi .
ni na gane hakan ya dago habarta yana kallon kwayar idanunta yace haba Aisha kitayani ganin nayiwa mamina abinda zata huce dani gabadaya.
nasan yadda take son yaran nan taji an barmata su gabadaya zataji dadi Sosai.
ya kamo lip's dinta yana tsatsa yana kallon cikin idanunta ta lumshe ido tana jin sakon sa a kowani part na jikinta.
ya zare bakinsa daga nata yace bazan iya bawa mami yaran nan ba, muddin baki amince da hakan ba .
ya tsareta da idanunshi yana jiran abinda zata ce .
ahankali Tace shikenan Allah ya rayasu ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana sakin numfashi yace haka nake son naji kince ,Allah yaraya mana su Ameen .

Tun dawowarsu ummara ta gane tana da shigar ciki" Amman bata tabbatar da haka ba, sai da taga lokacin yin period dinta yayi bata gansa ba. Tukun ta amince .

Kwance suke akan gado bayanta manne da kirjinsa shi kuma hannuwansa duka kan Brest dinta yana wasa dasu
Aisha ta juyo gabadaya suna facing juna ta kalleshi Tace dadyn affan ciki ne fa dani ,.
Yace ciki ?
Ta amsa da kanta,.
sukayi shr dukkansu nawani lokacin suna tunanin wahalar data ci a haihuwar su affan suka tuno ,ya rungumeta tsam ajikinsa yana shafa sumar kanta yace to kinga bbu komai in Allah yaso wannan zai zo miki da sauki wancan ma ina ganin har da rashin zuwa asibiti akai akai .
tayi shr ta lafe ajikinsa duk da ita ba haka taso ba.
saboda duka dukansu affan basu wuce wata shabiyar ba' jikin girma ne kawai dasu sai a dinga musu kallon kmr sunfi haka . Ganin tashiga damuwa ne . yasa Abdullah ya susuce mata, yasoma sukurkuta mata jiki da nuna mata tsantsar yadda yake matukar kaunata .
itama take ta biye masa suka Lula duniyar sama .

Mutun shida Abdullah yabiyawa maka ta bangarenta babanta innarta mlm dahiru da matarsa inna laure sai ko yusif da umar ita kuma ta biyawa usman dan alokaci Aliya na Kaduna sannan Abdullah ya biyawa Dr sagir da matarsa da mahaifiyarsa dake can sokoto .

Wannan cikin na Aisha sai daya wuce wata tara ma a lokacin Abdullah baina ya tafi wani meeting abuja.
yace sai dai sun tafi tare dan lallai bane yasamu dawowa aranar .
me yiwuwa meeting ya kai su har dare, Amman dady ya hana yace sai dai ya dawo daita nan gida part dinsa su rinka kwana da teema.
saboda su mami da minal dasu affan sun tafi Egypt .

Haihuwa kmr jiran tafiyar Abdullah take
teema tayiwa dady waya ga aunty Aisha ba lafiya nan da nan sai gashi ya fito yasa aka tafi daita asibiti .
wankaron haihuwar tamkar sadaka haka tazo mata akan wancan.
dan shida na safe ta haihu kuma a ranar aka sallameta suka tafi gidansu Abdullah shima sai haihuwar yaji yayi matukar yin farin ciki

Wannan karon anyi taron suna sosai ranar suna yaro ya karbi sunan Muhammad sunan mahaifin su inna. kmr tun farkon da dady ya daukeshi yayi masa addu'a yana kallonsa yace wannan babana ne saboda kallon daya masa yaga kmr yana kamanni da shi din, suka dinga kiransa da khalifa shi kansa Abdullah sai dayawa Aisha wata irin kyauta ta musamman saboda murnar haihuwar khalifa .

Zaune yake a office byn sun gama waya da madam a lokacin sunyi arbain din khalifa da kadan .
Abdullah ya dan jingina bayansa ,ya rufe idanunshi ya rasa iya adadin son dayakewa matarsa ,tana da kyau tana da natsuwa ga hankali bata da son hayaniya" ga saukin kai gashi batason duk wani abu da zai kawo mata hayaniya, ko fada mintina sukayi idan aka duba daga gareshi ne.
uwa uba gata da wani irin sirri na daban, dashi kadai yake jinsa ajikinta wanda yayi imani bakuwace halitar macce Allah yake yiwa baiwar irinta ba .
soyayyarta ta dabance agareshi ,shiyasa lokuta da dama sai yarasa abinda zai mata wanda zai sata taji dadi a ranta.
a ganinsa har yanzu bai mata komai ba.
yana zaune yayi off na dan mintina akan table dinsa yayi zurfi a duniyar tunanin Aisharsa 'ya lumshe idanunshi yana sake tuno kyawun sururrata" da dumin jikinta, yana jin yadda komai ke neman hargitse masa .
yayinda yasoma jin yanayin jikinsa gabadaya ya sauya , .
ahankali ya kamo lip's dinsa na kasa yana tsutsa yana lumshe idanu , hade dasa dukka hannushi ya dafe saman wandonsa, jin yadda jijiyarsa ke kokarin Mikewa .
yana nan zaune har lokacin tashi yayi. mikewa tsaye yayi ya yashige bathroom din dake cikin office din .
sai daya watsawa kansa ruwa sannan yaji jikinsa ya dan yi masa dama dama .
yana zuwa gida kuwa tun daga falo yasoma zare mata kayan jikinta yana hadawa da romancing dinta " ita abun ma tsoro yaso yabata. ganinsa a birkice ahankali tashe .
har suka shiga daki wanda gabadaya sun gama cirewa juna kayan jikinsu .
sosai yake yi mata wasu abubuwan masu narka da zuciyar Aisha .
Wanda ke sa Aisha sakar masa gangar jikinta .
da mance duniyar da take.
Sosai take bashi kulawa a duk lokacin daya zo mata " batakin bashi hakinsa, ko yanzu bawai tashiryawa hakan bane Amman haka ya dulmiyar daita cikin duniya sama .
sosai suke jiyar da kansu dadi mara misaltuwa.
sai da komai ya lafa yasamu yadda yake so daga gareta sannan ya dawo cikin natsuwar sa daman can haka yake idan idanunshi suka rufe .
dariya sosai tasoma masa tana kwakwayon yadda ya rinka sambatu.

ya kalleta sosai yace ke kuma fa yakike yin naki tayi murmushi tace A'a ni bana yin komai yace ok shi kuma sheeeeeeeerr..... uhmmmm uhmmmm din fa ko duk ni nakeyi .
suka sa dariya gabadayansu ya shige bathroom yana sake yin murmushi .

Yana kwance akan kafet yayi matashi da cinyarta khalifa yana saman cikinsa yana bacci ita kuma hannuta na cikin sumar kanshi tana yamutsawa "ya lumshe idanunsa " ahankali yace yau fa ko wani aikin kirki ban samu nayi a office ba .
Tace meyakawo haka ya sauke numfashi zuwanki office din kika dan kawo sabanin rashin yin aikin nawa .
Aisha ta kalleshi Tace wani irin zuwana office yaushe nazo ? Yace Allah kinzo ta kalleshi tana zaro ido cikin tsoro har tabashi dariya ita magana ma tsorata take Tace ni ...ni..ina naje yau Allah ni banje koina ba ya sake yin dariya yace tunanin ki kullum sai ya bini office "duk zaman da mukai a gida bai miki har sai kin bini .
gashi ba halin ki dinga bina dana tafi dake dan ragewa kaina sauki . fuskarsa a dan hade yace wallahi sonki kmr karamin ake kullun .
yaki raguwa duba fa ki Gani yanzu yayanmu uku ...
tayi shr tana kallonsa shima ita yake kallon suka zubawa juna ido.
ta amincewa da hakan sosai .
sai da khalifa ya dan motsa sannan suka dauke idanunsu ya dago khalifa ita kuma tacigaba da shafa kan Abdullah yana jinta a jikinsa bai ce komai ba" har sanda ya Mike da khalifa a hannunsa itama ya kamo hannuta suka shige ciki.

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 81-82
Chapter 27 · 0% Book details