Sashe 20
Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Batasan sanda ta fada jikinsa ba ta rungumeshi shima matseta yayi tsam tsam ajikinsa yana busa mata iskar bakinshi sannu ahankali ya dago fuskarta yana goge mata hawayen dake silalowa ganin yadda yake mata yasa ta kara sakin kukan ya sake manneta da kirjinsa yana rararshinta ahankali take yin kukanta yasa hannushi yana shafa gashin kanta yana mammatsa mata jiki bata kula ba har sanda taji ya fara zame rigar jikinta sannan ta janye jikinta ta mike ya kamo hannuta yace please kiyi hakuri ki taimakawa min Abdullah bashida inda zai je yasamu ya fadi haka da kyar muryasa a sarke gabadaya yanayinsa ya sauya ..
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 71-72
Watannisu biyu kennan a Denmark har a lokacin Abdullah yana cikin tsantsar farinciki dan kullum sunayi waya dady kuma yana nuna masa mami tana samun sauki sosai akan da .
To har kusan awa daya suna maganar ta a halin yanzu mami ba sallah ba har azumi tana yi koda yaushe.
dady yace Abdullah ka kara addu'a komai yazo karshe inshallahu koma ya Kare za'ace .. .
Abdullah dake kwance kasa kan kafet inda Aisha ke zaune turus da ciki tana tacin soyayyiyar plantain.
yayi murmushi a filli ya kalleta yace Aisha shi fa dady duk ya damu da zance haihuwar nan cewa yayi shi dabadan zan jima anan ba da can zan baroki .
Aisha kuwa murmushi tayi dan duk abinda zai sako dady ko mami ciki sai dai tayi murmushi ta sunkuyar da kanta .
hakan yasa itama ta tuna da innarta .
Lokacin da sukaje musu sallama haka tace Abdullah ya kallonta kunyar dadinsa take ji sai da ya kalli cikin gabanta sannan ya ahankali ya mike zaune yace kai madam ina ga lallai idan baki haifa min Yar bby mai kiba ba to zaki haifa min super man a gidan nan .
ta kalli plate din tayi dariya tasan abinda ta cinye yakewa shima ya dinga yi mata dariya saboda ta birgeshi.
yana matukar son ya dinga ganin dariyarta domin wushiryarta da dasashinta mai duhu suna karamata kyau .
suna dariya yace dakata naji motsen bby na "ya dan yaye rigar jikinta ya kara kunnenshi a jikin cikinta ya dan yi Jim .. sannan ya dago yana kallonta "yace ke
Aisha cikin ma ya kara girma tayi murmushi tana Ture hannushi ta rufe cikinta cikin yana shan budewa" a gurinsa yace da gaske fa ' yayi girma kuma nan gaba sauran kusan wata biyu ki haihu" ko daman haka cikin yake .
Batace komai ba ya dan hade fuska yace dole ne fa muje asibiti gobe ko zuwa Monday har scanning za'a yi miki.
Aisha kin ki zuwa asibiti tunda muka zo rabonki da asibiti tun na Dr sagir yana kallonta itama shi take kallo can ya tuna da abinda ta taba ce masa yasa dariya sosai .
yace koda yake kince baki kara zuwa asibiti kada a kara miki wani rufa ido "itama dariya ta dinga tana harararsa ya dinga dariya shima daya tuna yadda sukayi mata wayo" yace wlh shiyasa nake son Dr sagir yana matukar kaunanata sosai .
ya sake daga rigarta ya sumbaci cikin sannan ya mike bari nayi wanka Amman inshallahu gobe muna asibiti dan naga wannan cikin yanzu in ki ka zauna sai a kirga dari kafin ki Mike tsaye.
yacigaba dayi mata dariya har ya bar wajen tana kallon inda ya bari tace Allah yasa ta haifi Yar bby da zata yo dimple din Abdullah yana kara masa kyau sosai idan yana dariya.
Bai fi minti biyar da shiga wanka ba tana nan zaune inda ya barta cikin wayoyinsa dake zube kan kujera daya ta hau kida a hankali ta shafa saman kan kujera ta dauko me yin karar.
takara a kunne tace hello daga dayan bangaren mami tace hello wacce ?
jin murya mami yasa gabanta yayi wani irin mugun faduwa.
kwata kwata bata san ita bace da bata daga wayar ba.
Aisha tayi shr mami tace maman Abdullah ke magana wacce ke ina Abdullah din?
idan har ta kashe wayar zai zama kmr tayi raini wayo ne ga mahaifiyar Abdullah "a ganinta .
dan haka ta dage iya karfinta tace ni.....ni..ce. .tace kece wa inji mami ?
numfashi Aisha kmr zai dauke har wani sama sama numfashinta yake saboda tsabar tsoro da take ji a yadda taji tana tambayar ta tace ai...sha...
daga can bangaren mami ta maimaita sunan tace daman dake ya tafi . abinda Aisha taji alokacin hatta abinda ke cikinta sai da ya motsa dif taji an kashe wayar hade jan tsaki mai tsawo.
taji jikinta ya dau zafi da maganar karshe da mami tayi "ahankali ta ajiye wayar har yanzu kirjinta yana bugawa da sauri "cikinta na juyi tamkar ana yamutsa bbyn ciki.
Ahankali ta mike da kyar ta shiga dayan dakin dake nan falo ta kwanta tana jan numfashi sama sama abinka game tsohon ciki .
koda Abdullah ya fito wanka yana goge kansa da karamin towel bai ganta ba ahankali ya tsaya yana kalle kalle daga can ya kwala mata kira ya nufi inda ya jiyo ta dan amsa masa da kyar.
yana tura kofar ya ganta kwance tayi lamo akan gado .
ya sauke numfashi ya karasa ya zauna kusa daita sannan ya lalubo tafin hannuta yace ya kika zo nan kika kwanta da kyar tace nan yafi min kusa.
kuma bacci nake ji ya kwaikayi yadda tayi magana yana shafota.
ta rufe idanunta batace komai ba yace ko nazo muyi baccin tare.
ta girgiza kai so nake na dan huta yayi murmushi yace ba kya son nazo na dameki na gane ai ya sake yin murmushi ya mike idan kin tashi ina falo ya sumbaci lip's dinta yayi waje .
Fitarsa tayi tamkar wacce aka kara mata wani abu akan yadda take ji' har kusan awa guda tana nan kwance ciwo take ji a kasan mararta sosai kmr zata mutu "can ta mike da sauri ta shige toilet din dake manne a cikin "dakin tana shiga ta duba ba sai taga jini ke biyo kafarta ba.
gabanta ya sake wani irin faduwa akan na da yaushe rabon da taga hakan tun suna American sau biyu Abdullah yana shigowa tana ban daki data ji ciwon ya fara damunta kawai sai tasa kuka" tana nan ciki bathroom taki fitowa har Abdullah ya hau buga kofar da karfi sannan ta rarrafa ta bude yana ganinta haka ya shiga tambayar ta a rikice ta nuna masa kafarta ya kalla ganin jini da yayi ya kara tayar masa da hankali .
a gigice ya kamota yana kara dubawa yace kinga ni ko Aisha kinga ni ko shiyasa nace muje asibiti duk yabi ya agigice gashi nan kina shirin jamin asara saboda bakya sona Amman ba komai " da sauri ya gyara mata jiki shima jikinsa na rawa ya sa kaya ya fita daita .