Sashe 22
Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr salim ya girgiza masa kai yace haba Allah ya kiyaye.
Ibb zuciya bata da kashi kullum idan ina ganin mutumin nan 'Kuma nasan shi yake aurenta komai ma zai iya faruwa a yadda nake jin zuciyata akan yarinyar nan.
gara kawai na bar garin gabadaya bazan sake dawowa garin kebbi ba sai dai ko wani abu ya kawo ni dole .
ya sake runtse idanunshi nasan na rigada na rasa yarinyar nan" rashi kuma na har abada .
ya dafe kanshi da duka hannuwansa biyu yana tunanin duk wannan Yar iskar Maryam din ce ta kwafsa masa.
shi da tuni yasan yadda za'a yi koda cikin ne ya aureta " da yanzu an wuce wajen .
Dady ya kalli Abdullah yana girgiza kai yace bari Abdullah shekaran nan ta zo min da abubuwa marasa dadi .
Wanda suka girgiza min zuciyarta .
a shekaran aminaina da muke tare dasu sosai sune ka kama da alhakin haintata dumu dumu .
tsawon shekaru a haka Mike dasu sai a shekaran nan na gane wanda dalilin haka ya janyo rabuwarmu ta har abada Abdullah ya daga kai yana kallon yanayin dady dan abun yayi matukar taba shi .
Abdullah yace na san da haka dady hakuri zakayi.
dady ya kara girgiza kai Abdullah ya runtse idanunshi dady yace Abdullah duka acikin shekarar nan wai ni ishaq a kai iyalina gurin boka ya siye immaninsu .
dan kawai saboda abun duniya akaso tarwatsamin gida gabadaya dady ya rike kai idonsa yayi jawur .
Abdullah ya dinga kallon dady cikin mamaki dady ya dago shima Eh Abdullah abin nan da kake jin labarinsa acan wasu duniyar shine ya faru a gidan nan hafsar sokoto ita da kanta ta kai mamika" gurin boka shine komai yadinga dagulewa "Abdullah ya zubawa dady ido sosai mamaki karara a fuskarsa.
da kyar ya iya cewa dady ita mama hafsa ce tace haka dady yayi murmushi takaici ya'yanta ne suka fada ciki har da wacce da ake son ka aura .
Amman ita sai daga baya ta amince ta fida duka abinda kunne ma ba zai iya ji ba saboda kazanta .
Duk zance batansu da kake ji .
suna hannun yansanda ni nasa a tsare min su sai zuwa lokacin da naji na amince da natsuwar komai .
saboda abin nata yazama har da rainin wayo a ciki "Abdullah ya sake runtse ido.
yace oh shit yana girgiza kai dady ya dan sake murmushi yace maminka daga wata kasa na daukota har zuwa nan inda muke zaune .
bata da wani anan sai ku bbu wani nata da , zatace zata kyautatawa ya ji dadi .
domin zuri'arsu" ba irin masu neman taimako bane sai dai kawai kayi musu dan farantawa Amman tunda na wayi gari naga ta amincewa wannan hafsar a matsayin yaruwata.
nima naji na amince kuma ina musu iyakacin karfina "ko bada sanin maminka ba .
Amman idan kaga cikin dajin da hafsa ta kai mamika sai kaji tsoro sau biyu ana zuwa daita da police "Amman bata gane wajen .
ance akwai aikin sihiri ciki "shiyasa takasa ganewa addu'a kawai za'a cigaba dayi .
Dady ya kalli Abdullah da yayi tagumi kmr an masa mutuwa yace Abdullah kayi wa "maminka addu'a kaji .
Abdullah ya daga kai dady yace daman nayi mamakin randa ka min bayanin sakin da tasa kayiwa yarinyar nan .
duk da nasa bata son yarinyar Amman nasan tana shakkar abinda,zai sa naji ba dadi.
byn tafiyar ku Germany fa mun zauna daita sosai akan haka a karshe ta nuna min ta hakura da komai "har na matsa mata tasa muku albarka kuma nasanta nasan halinta idan tace tayi hakuri akan abu to da gaske take "shiyasa da'aka tashin yin abun aka biyo ta hannuta daman kuma ita tun filazal akwai rashin son abun a ranta shine komai ya dada kwabewa Allah dai ya shirya mana .
Cikin sanyi jiki Abdullah yace Ameen dady yace sai maganar tafiyarka Denmark komai ya kammala Abdullah ya dago suka hada Ido da dady ,.
dady yace aiki zaiyi yawa sosai byn tafiyar ka musamman game da zance da na gamaka yanzu "hankalina gabadaya ya tafi ne kan neman natsuwar maminka .
saboda akalla itace mai rike da gida Abdullah yace haka ne " dady yace bbu komai inshallahu komai zai warware.
Cikin sanyi jiki Abdullah yace Allah yasa.
dady yace Ameen shiyasa maganar wancan result din yarinyar nan Aisha da Dr sagir ya baka na Adana su har zuwa lokacin da zata dawo daidai.
sai maganar interview da za'a sabbabin ma'aikata" ina son ka fara da alhj aminu waliyin Aisha ranar Monday dan nafi son kayi masa da kanka "inyaso sauran koda baka samu damar yi musu ba" har tashinka yazo shikenan .
Daga part din dady na mami ya wuce ya dade a gurinta yana kallon yanayin rayuwar maminsa" shi da kansa ya zabarwa kansa tafiyar nan Amman gashi tazo masa a lokacin da bai so .
Baya son ya tafi yabar maminsa cikin wannan halin ya fison ya tsaya kusa da dady ayi komai a idonsa.
sai dare sannan ya iya barin part dinta .
Koda dawo gida yayi duk abinda ya zama na al'adarsa ya zauna shr "Ita kanta Aisha ta fuskanci akwai matsala a tattare dashi dan har suka zo kwanciya.
duk sai taji ta damu ta kasa hakuri dan haka ta dame shi da tambaya ahankali ya juyo ya zuba mata rikitattun idanunshi masu kashe mata jiki tarinka jin wani irin ajikinta" still bai dauke idanunshi daga gareta ba yacigaba da kallonta. gabadaya ba abinda ya shafi bangarenta bane dan haka ba yadda za'a yi ya sanar mata" kawai ya janyota ya hadata da kirjinsa yana shafa kasan cikinta zuwa mararta yana jiyo tudunsa a jikinsa.
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 73-74
Abdullah ya dauki ya'yansa ya gane dukansu"maza ne "ya musu addu'a sosai doctor yace saboda yanayin jikinsu dole a sasu a kwalba musamman saboda halin da mahaifiyarsu take ciki a halin yanzu" Amman banda haka da dumin jikinta kadai zai kara musu kwari.
Har kusan la'asar Aisha bata farfado ba har ta Wuce kaidar yadda ake tsammanin alokaci.
koda babanta ya sauka ya isketa tamkar matacciya.
sai dai addu'a kawai ya dinga mata .
A can ma dady murna ba gida kadai ya tsaya ba har ma'aikata anji manager Abdullah ya samu karuwar tagwaye. musamman dady yasa aka dinga sauke alqur'ani mai girma a gidan ,akan Allah ya farko da mahaifiyar yaran .
Dady shi ke kara karfafawa Abdullah zuciya ta waya ba kowa Allah yake bawa baiwa irin wacce yayi masa ba.
shi dai yayi ta addu'a" haka Abdullah ya rinka yi ga murna ya'ya yasamu ga tashin hankali rashin farkowar uwarsu" har zuwa washegari ranar 'wanda shi kansa ruwan dake aiki a jikinsa ya kusan kafewa, saboda tarin zullumi da fargaba.
mlm abu ma shi ke dan tausarsa wani lokaci .
Gashi duka bbys din nasa suna kwalba bare ya rungume abunsa yaragewa kansa tension koyasamu wani abin yacigaba da aiki ajikinsa.
ga Aisha duk na,urori sun kewayeta itama bbu halin yaje kusa daita ya dan ji duminta jikinta. komai ya tsaya cak a tare dashi sai dai ko numfashi.
can ma innarta duk abinda take Aisha na ranta .
Gabadaya hankalinta a tashe yake kuma ya tattara ne akan halin da diyarta take ciki.
dan su ko zance haihuwar basu ji ba har zuwa wannan lokacin.
usman kuwa kasa zama gidan yayi ya shiga dakinsa ya kwashi sabbabin takalmansa da siyo kwanan nan ya kai ya siyar" kudin ya sai kosai da waina yayi sadaka dasu" akan Allah yasa ya Kuma ganin ya'yarsa a rayuwarsa .
"zuwan da,akayi aka tafi da baba abu shi yafi komai tada musu hankali dan inna cewa tayi mlm abu kawai ya tafi kawai bazata iya zuwa ba .
sai a ranar laraba" kwana uku kennan da haihuwar ,da sanyi asuba Abdullah yashigo asibitin tunda ba'a kwana musamman da yake bangaren haihuwa ne duk da yake dakin ita kadai ce" yana shigowa jiki a sanyaye ya zauna kan kujerar dake kusa da gadonta ya zuba mata idanunshi shi kadai yasan yadda yake jinsa a halin yanzu" tsawo lokacin yana zaune yana kallonta ya runtse idanunshi tsantsar kaunarta ce da tausayinta suka hade masa alokaci daya .yasa hannu ya zaro hanky daga bayan aljihun wandonsa ya goge hawayen daya zubo masa ,ahankali
ya zaro hannuta dake hade da injin din jikin na'ura ya hada da nasa ya kifa kansa a jikin gadon yana murza hannun sannu sannu " Allah kadai yasan daidai Amman likitoci cewa suke zata farfado, yake fada a ransa.
Sai ya dan ji kmr ta motsa hannu daya rike dashi ,yayi shr yana son ya sake ji" can yaji kmr atishawa agigice ya dago kai da sauri a sanda take sake yi wani" a agigice Abdullah ya saki hannu da sauri.
har yayi kanta sai kuma wani tunani yazo masa. ya hau daddanna abin kiran doctor da duka hannuwansa biyu .
yana karawa da bakinsa sanda mlm abu shima yashigo tana cigaba da yin atishawa mlm abu ya rinka alhamdulilllahi alhamdulilllahi .
likitoci uku ne suka zo a lokacin guda suka shiga aikinsu akanta ,sanyi AC aka rage sannan suka cigaba da dubata tsawon lokacin .
sannan suka fito suna yi musu murnar .
Abdullah ya karaso kanta da sauri idanunta a rufe suke har zuwa lokacin.
ya dan juyo yana tambayar likitan daya saura yana hada kayayyakin aikinsu . Cikin sanyi murya still
Abdullah yace doctor bata bude idanunta ba fa ?
Doctor yace masa ai yanzu barci take" da can ba bacci takeyi ba .
Abdullah ya juyo yana kallonta yana godewa sake godewa Allah .