← Book details Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 34

Sashe 26

Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tawon kwanakin uku suna zuwa gidansu ,su affan sun sake sosai da iyayenta dan su umar ko san fita basayi saboda yaran ballanantana usman dayake jin tamkar ya bisu.
tayi musu alkhairi ,wanda su kansu sun san sun haifa alokaci .
usman ya gama makaranta yace akwai business din da zasuyi shi da wani abokinsa haka ta fitar da dollar's Tace gashi ta bashi kyauta yaje yasoma .
Wani abun Allah ko kadan su affan basu yiwa inna kiwar da suka yiwa mami ba.a bin yarinka bata mamaki
,har bacci sukayi ajikin inna .
Inna ta rinka jin dama subar mata yaran .
Aisha ta samu kebewa da babanta akan ita dai tana bukatar a Gina mata masallaci da kudinta na account dinta .
kawai saboda bayin Allah dan zuwa lokacin bazata iya kayade abinda Abdullah ya tara mata a ciki ba.
,mlm abu yayi tasa mata albarka kwana nan su hudu suna zuwa a na biyar fur manager Abdullah yaki .
dole ta hakura .

sunje gidan aunty Maryam itama sun mata yini ta dinga kallon yaran Tace ke Aisha yanzu yaran da muka bari a kwalba ne haka .
Aisha tayi murmushi Tace haka ake cewa Amman sunyi cuta fa kmr baza suyi ba.
aunty Maryam ta jinjina kai Tace ana banzayen kwarori. ba a so ba a so gashi nan anyi kyakkyawan haihuwa da kwarori.
an sake haifo wasu kwarorin Aisha tasa dariya tana tuna farkon ganinta da Abdullah haka Tace mata (irin banzayen kwarorin nan ne masu yaudarar mutane ).
tace kai aunty ba kya mantuwa wlh Tace kai aunty ko gaskiya.
ni kuwa ya labarin MMN Abdullah ne " Aisha ta sauke numfashi Amman dai yanzu ta saduda ko? Inji aunty Aisha Tace to wa zai sani gashi nan dai ban gama gane kan abunnata ba har yanzu.
ai ni ko meye ma zatayi ni dai taayi hakuri ta barmin Abdullah .
Dan ni Allah bazan iya ,zama da wani ba sai shi .

Aunty Tace iye ! lallai dadi yayi dadi zama da Kwara akwai dadi kennan har da wani marairaicewa ake yi tasa dariya har taji kunyar aunty Maryam.
anan suka yini a ranar. aunty ta dage sai sun kwana Aisha Tace kiyi hakuri aunty idan baso kike ya hanamu zuwa ka'oje ba .

Abdullah da kansa ya kai su ka'oje shi kansa Abdullah yaji dadin zuwansu ya musu kyauta mai yawa ta ban mamaki " sannan suka kama hanyar gida.
Abdullah yace . Basu kara zuwa koina da kyar ta lallabashi ya kaita gidansu sister .
sakina tamkar zata mutu dan murna ta dinga rawar jiki da yaran da uwarsu "mamanta kuwa sarautar Allah ta zubawa idanu ko magana ta kasa yi .
Har sai da alhaji aminu yashigo shima da murnarsa dama yana tare da Abdullah a falon bakinsa, ya dauki affan yana kinga wata irin baiwa , ya kalli Aisha yace ai kamata yayi ki dinga bambanta musu kaya dan ki dinga saurin ganesu "tayi murmushi kawai sannan ne maman sakina tayi magana , Abdullah na jiransu dan haka basu wani dade ba trolley guda Aisha ta kawowa sakina sai gwalagwalai cikin wanda tasamo a Cairo .
wanda ta kawowa sakina akalla zasu kai kudin kujerar hajji .
mamanta da aunty amarya kuwa duk kudi ta basu kmr yadda Abdullah ya aiko musu daga waje

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 79-80

Misalin karfe takwas na dare" byn Aisha ta fito daga wanka .
zaune take gaban dresses mirrow sanye cikin wasu hadadun kayan baccin masu maseefar kyau da daukar hankali duk wanda ya kalla , wanda basu wuce iya cinyoyinta ba , ahankali take mulke kowani part na jikinta da bodylotion , sannan ta dauko turaruka kala kala masu dadin kamshi ta shafe jikinta dashi ahankal ta Mike tana kallon kanta ta cikin mirrow ta lumshe tsumammu idanunta ta dan saki murmushi saboda ganin yadda rigar tabayyana komai rigar tayi transparent sosai .
sannu ahankali take takunta hade da rausaya ta nufi falo inda Abdullah yake .
kwance yake yana kallon CNN Amman tun jiyo kamshinta ya tattara hankalinsa gabadaya da ganinsa zuwa ga hanyar fitowarta.
ganinta haka yasa ya lumshe idanunshi yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa .
ya zuba mata fitinannu idanunshi yana hango komai na jikinta very clear .
kmr yadda yake so gani bbu komai ajikinta sai Yar yololuwur rigar bacci wanda hatta kan nipply dinta yana hangowa azahirance .
ahankali yake sakin numfashi ya dan laso lip's dinshi da harshen da sauri ya Mike ya tarota suka zube kan kujera suna sauke numfashi tare.
yace Aisha kina son haukatani da salon naki Tace Allah ko ta gyara kyanciyarta ajikinsa hade shafo joystick dinsa da cinyarta" wanda orready ya yagama Mike sambal har ya kunnu kansa ta gefen boxe dinsa.
da sauri Abdullah ya saki wani irin hadiye zuciya ya rukunkume Aisha ajikinsa yana shinshin wuyanta.
itama ta narje ta shige jikinsa "ahankali tace Abdullah bacci ya sausauta rungume da yayi mata yace bacci kike ji dear ta girgiza masa kai , ya Kai bakinsa ya tsotse lip's dinta sannan ya dan dagota yana Kare mata kallo gabadayanta yanzu ta canza , Sam bazaka kace itace ba "ta damu shi sosai akan da " kallon da yake mata" idanunshi ke sauka kan dukiyar fulaninta yana ganin nipply dinta suna sake tsokanoshi ai bai san sanda yaKai musu cafka ba yasoma romancing dinta cikin zafi zafi .
itama no West time , ta soma mayar masa ,Sosai suka fita haiyacinsu akan kujera suke murza juna bakinta cikin kunnenshi Tace Abdullah muje daki da kyar ya iya cewa uhmmmm yana kokarin zare rigar bacci ai anan suka susuce suna jiyar da kansu dadi Sosai yake lugwugwuta mata dukiyar fulaninta yana sakin ajiye zuciya shi kansa yarasa meyasa bata isarsa yasa hannu yayi kasa boxe " da kafafunsa yakarasa zamewa sannan ya dau hanyar dayafi sabo daita yadda yake sarrafa tarinka jin tamkar kar ya dai na dan gaskiya na kan kujerar na shigar da kyau sai narke idanu take tana lumshe su .

Yau kmr kullum Abdullah ya dawo office ,
ya shigo falon "Yar saman cort dinsa a hannunsa' salis yashigo da abubuwan wasan yara ya ajiye a falon ya koma ya kwaso wasu da kayan ciye ciye "yana dan waige waige bai ji motsen yaran ba " Aisha na fitowa daga ciki ya gaisheta da sauri ya juya ya fice" ganin yadda oga yayi da fuska , Abdullah ya dan waiga fuska a daure , yaga ya fita da sauri ya matso kusa daita ya jawota jikinsa sosai " cikin kasa kasa da murya yace ke tun ina office kike ta fizgoni, baki ga yau da wuri na dawo ba .

Tayi dan murmushin Tace gashi ni Kuma bbu hali ba "ya daura bakinsa akan nata yasoma tsatsar lip's dinta" da kyar ya saki ,yace sai na cinye bakin dayake fadar haka ,". .
Ta dinga harararsa tana dariya ya tsaya tsai kmr mai tunanin wani abu sannan yace ke ina mutanen gidan ne ?
Ta kalli yadda yayi magana yabata dariya matuka " Tace wata kawata tazo Tace tana son su shine ni Kuma nabata su .

Yayi kicin kicin da rai yace ke natsu sosai kisanardani" suna ina dan banason irin wannan wasan fa.
ina kika kai min su" gida basu affan ba Adnan ai ba gida bane .
tacigaba da yi masa dariya sai da yace serious ina kika kai mana yara ?
Sannan Tace mami ta aiko tun safe an tafi dasu sai lokacin ya sauke ajiyar zuciya ,sannan ya kuma jawota jikinsa sosai ya hada goshinta da nasa yana busa mata iskar bakinshi a fuskarta,.
ahankali yace ina ganin mami za'a barwa su .
,mu tafi ummara sai ma kiyayesu tunda naga bawani shan nono suke sosai ba, kinga sai ni na canje su ko me kika ce , yana karshe mata idanunsa daya,
ta Ture shi tayi gaba ya bita da saurinsa zuwa ciki har yana yarda rigar hannunsa suna shiga dakin ya fizgota jikinsa suka zube kan gado" yace bangane nufinki ba fa tayi shr yacigaba da tambayar kawai taji bazata iya gaya masa abinda ke ranta ba.
dan haka ta hade bakinsu waje daya tasoma romancing tana cire masa kayan jikinsa shima take ya manta da wani labarin mami suka shiga farantawa junansu .
Chapter 26 · 0% Book details