Sashe 2
Zuciyar Masoyi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko magana bata iyayi dama can yaya .
kafin dare kuwa sai zazzabi har da frigita.
haka suka kwana a kanta cike da tashin hankali .
mlm abu yana mata tofi a ruwa ana bata .
da safe ma cutar karuwa tayi sosai har da su ciwon ciki wanda shi yafi matsa mata ma alokaci .
Bbu wanda yasan da zuwanta sai isu isun su. sai ko da yamnar da inna ta turawa aunty Maryam cewar tazo Aisha na gida ba lafiya ,to a ranar ma ahaka suka kwana dan ciwo cikin har yafi daga masu hankali sosai duk dauriyarta in tana ciwo.
Amman sai da inna tasan cikin ya damunta sosai.
inna ta jika mata kanwa ta bata har ungurnu duk zafinta sai da tasha.
Amman still ciwo sai gaba yake kafin asuba har suma ta dinga yi ya umar ma sai da zubda mata kwalla.
kafin safiya ta farfado Amman duk tafita haiyacinta kallo daya zaka mata tabaka tausayi.
kuma har a lokacin cikin bai daina ciwo ba.
da safe mlm abu yake cewa inna kawai ina ganin zuwa gobe su tafi daita can ka'oje gara tayi zamanta can kyauye.
gurinsu mlm .
yana ganin ciwon nata akwai alhinin wannan mutuwar aure ciki .
can mlm dahiru ya dinga mata rubutu dangana tana Sha.
Inna tace haka za'a yi .
ma tsira ma daga surutun mutane.
Aunty Maryam ce ta katse su da sallama tashigo suna gaisawa da mlm abu tana tambayar me jikin .
yaya yusif ya shigo shima da kunun gyada mai zafi a kwano ya siyowa AISHA .
Dan yaji inna tace Sam taki cin komai.
da kansa yashiga ya zauna a gefenta ya tsiyaya a Kofi yace ta tashi tasha .
daga rufar inna take jiyo mlm abu yana yiwa aunty Maryam bayanin abinda ya faru .
A rikice aunty Maryam din tashigo rumfar inna tana zabga salati ganin yadda Aisha takoma cikin kwana biyu .
Ganin kashirban yasa aunty Maryam kuka.
inna ke kara mata bayanin rashin lafiya.
aunty tace ai inna ina ga asibiti kawai zamu tafi yanzu .
duk wannan jike jiken ba zai yi ba .
daman can zan tafi na biyo naga jikinta nata.
idan yakamata mutafi asibiti sai mutafi ..
Usman tasa ya nemo masu taxi da kyar AISHA ta iya daga kai ta kalli aunty Maryam tace ki barni kawai aunty zan warke a gida .
tace dan Allah tafi can kina cikin daki ne zaki warke.
baki fita an nemo miki magani ba .
A irin kayan data bayar arabawa mutane lokacin aurenta akwai ragowa guda biyu .
su aunty ta karba gun inna tasa mata.
suka fita har da yaya yusif .
da kyar ta iya kai kanta baki titi .
Yayinda cikin nata ke dameta .
Yana sake murdawa .
ta rike cikin sosai tana cicije lip's dinta .
Suna isa kai tsaye aunty Maryam tasa aka wuce daita gurin likita..
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 43-44
Suna isa kai tsaye aunty Maryam tasa aka wuce daita gurin likita .
Doctor salim shine akan duty da haka da saurinta tace doctor taimaka kanwata ce bbu lfy mun rasa gane kan ciwon nata .wani irin ciwon ciki ne yake damunta .
Ita kuwa Aisha a lokacin ji tarinkayi tamkar mutuwa ce tazo mata saboda balain ciwo dake ji ajikinta sai zufa take hade da tsinkewar zuciya .
Tayi sharkaf a gado dr salim ya karaso kanta ya zuba mata idanunshi sosai tayi kmr batasan yana kallonta ba nan da nan yace a sauya mata daki .
Yaba ta taimakon gaggawa , ya jima yana checking dinta sannan ya daura mata drip din magani .
Allurar bacci aka mata sannan ya fito yana sake tambayar aunty Maryam game da ciwon tana masa bayani a karshe tace bari taje tayi reporting a bangaren su ta dawo.
Dr salim ya dawo dakin ya zuba mata idanunshi sosai bacci take Amman daga Gani tana jin jiki ya dinga kallonta kmr wata halitta ce da bai taba ganin irinta ba . tamkar diyar wasu manya ko kusoshin gwanati a cikin Nigeria .
Ya jima yana dube dubensa da aune aunensa Amman gabadaya kacokan hankalinsa ya daura akanta .
Ragowar marasa lfy ma wani likitan ne ya karba .
Hatta scanning shi yayi mata sannan ya dibi jininta ya auna..
Aunty Maryam ta dawo har kusan uku yana nan gurin Aisha sai da zai tafi sallah ne ya fito ransa a dan bace yana nannade hannu riga zai yi alwala yake cewa aunty Maryam .
Kikace sister din kice yarinyar nan tace kanwata ce mana doctor me faru daita cikin fargaba ta amsa masa ya sake dubanta yace tana da aure ne ?.
Aunty Maryam tace tana da mana amarya ce ma yace ina mijinta ?
Aunty tayi Jim na wani lokaci sannan tace bayanan yayi tafiya me yafaru ne doctor ta fada jikinta na rawa .
Ya kara bata fuska sannan ya kauda kai yace ciki ne daita bai kai wata daya ba ..
Yacigaba akan samu wasu mata idan sun samu ciki sai suyi ta ciwon ciki .
To itama ina ganin tana cikin wannan jarin Amman duk da haka ya nuna ta Sha wani abu ne wanda bai kamata ta Sha ba shine ya sake janyo abun yayi worse har cikin yake kokarin zubewa .
Amman Allah yasa bai fita ba .
Dr salim ya numfasa yace sai a kiyaye .
Ya tsugunna zai fara alwala aunty tayi gaba da sauri zuwa dakin da aka kwantar da Aisha tana zubda hawayen tausayin..
Dr salim yayi shiru yakasa alwala yayi matukar bakin ciki jin matar aure ce duk tunaninsa bata da aure koda ya fara aunata ya gane tana da shigar ciki .
Sai dai ya rantse ko cikin shegene daita yana sonta haka..
Bai taba ganin yarinyar da ta tayar masa da hankali lokacin guda ba sai ita .
Komai nata irin wanda yake so ne , tunda ya zauna kusa daita kamshin jikinta yake shiga hancinsa da gangar jikinsa shi yasa har bai so fitowa ba .
Yaso yakasance tare daita yayi ajiyar zuciya ya dafe kansa yace kai..Kai Kai har sau uku sannan yace Amman dole na bincika idan bbu yadda zanyi dole sai hakuri kowaye wannan mijin nata yamasa shigar sauri ya ja tsaki .
Aunty Maryam ma har jikin gadon takarasa tana baccinta ta zauna a gafe ta ruko hannuta ,tana kallonta da irin balain kyan data kara ga ciki . Amman Abdullah ya saketa meyasa ? komai ba jikinta ya canza hatta gashin kanta yafi da tsawo ,fatarta tai balain gogewa daga Gani Abdullah ya jiyar daita dadi Sosai .
Ta sake kallon fuskarta tace yanzu cikin Abdullah ne ajikin Aisha ?tana maganar tamkar wanda Aisha ke jinta sai kuma tasa tana goge hawayen dake xubo mata ...
MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AISHA A BAGUDO
Page 49-50
Aunty Maryam ta turawa inna cewar likita ya kwantar dasu, saboda har zuwa la'asar Aisha bata farka ba.
ga tunanin yaranta a gida .
dan haka bbu wani jimawa sai ga inna da usman sun iso zuwansu yabawa aunty Maryam damar tafiya gida .
Dr salim yatashi aiki Amma Sam ya kasa tafiya gida ya barta Kuma yana can office dinsa zaune .
yayinda tunaninta ke fizgarsa zuwa gareta
"dan haka cikin sanyi jiki ya Mike zuwa dakin da take .
Kwance take har yanzu bacci take kusan awanni biyar zuwa shida kennan da kwantar daita .
A sannan ne ya gaisa da su inna cikin girmamawa.
yaji ajikinsa cewar duk yadda akayi jininta ce dan ga tsabar kamanin nan a bayyane hatta namji da suka gaisa yake fada a ransa .
Ahankali yakara yiwa inna bayanin ciwon.
inna jinjina kai ko kadan batayi kama da masu ciki ba shiyasa tayi ta banka mata abubuwa tana Sha .
Dr salim yace Amma ina ganin tana farkawa komai zai zama daidai. inna tace Allah yasa .
Yakasa sakewa dasu inna a gurin ,dan haka ya karasa kanta yana dudduba komai ,ruwan magani ma ya dade da karewa ya zubawa fuskarta ido gabansa ya dinga faduwa anya kuwa ba zai mutu ba idan yarinyar nan ta tafi batare da ta zama tasa ba ,.
hannuta kawai ya taba wajen zare drip Amman wani abu yaji har tsakiyar kansa.
da sauri yayiwa su inna sallama ya fita har ya bar harabar gurin yana shinshina hannushi daya taba nata .
Ko minti goma bai yi da barin wajen ba tafara motsi usman yakaraso wajenta da sauri inna ma ta matso kanta.
ahankali take bude idanunta har ta bude su duka.
har tana kokarin tashi inna tayi saurin kama hannuta ta Mike zaune , wannan tashin hankali data dinga ji acikinta ya ragu sosai.
komai ya daina sai sauran kawai dan burbudin mikin ciwo .
da take ji ta dafe kanta tana dan kallon su inna ,
Inna tace kai ko .
ahankali tace innarmu jiri nake ji ,tace ba dole ba yaushe rabon da ciki yaga abinci.
likita yace kina tashi kici tace ni inna bana son abinci gara ruwan zafi ko kunu.
usman ya tashi ya Miko aka zuba mata tasha sosai suna nan tare har mlm abu ya iso da umar suna tambayar jikin nata.
Tayi sallar azahar da la'asar tana zaune tana jiran magriba ta karasa yi.
jinta take tamkar yanzu idanunta ya bude a tun lokacin rabuwarsu da Abdullah taji ziciyarta na wani irin harbawa da sauri da sauri .
ta runtse ido kawai dan ita kadai tasan halin da zuciyarta da gangar jikinta suke ciki a game da rabuwarta dashi