Sashe 8
Yakana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In gaya miki gaskiya, ba zan iya sharing kaina ba, saboda ina da kyama, ba kowacce mace zan iya hada jiki da ita ba.
Babu, ban taba ba, bana fata, kada ki tursasa ni, don ba zan iya ba, ba zan iya adalci ba.
An ce kuma in ba za ku iya adalci ba, to ku zauna da daya.
Amma in kin gwammace ranar kiyama in tashi da shanyayyen barin jiki, all the same, sai in auri Surayyah!
Kinga daga nan sai ku kara dankon zumunci........".
Ta ture shi da sauri, duk da jikinta ya yi sanyi da maganganun sa, ta tabbatar iya gaskiyar shi yake fadi, don shi bai fadin abin da ba haka bane a zuciyar shi.
Don kaji dadi, ko don ya faranta maka.
In haka ne kenan Sulaiman da gaske za ka iya auren Dr.
Surayyah?" Sai hawaye suka zubo.
Magana take a zuci, ba ta san cewa a fili ta yi ba.
Ya sauka daga gadon ya zauna dabas a kan kafet a gabanta, ya dauki hannu ya rafka uban tagumi, "Ni Sulaiman na shige su, duk yadda na yi, ban iya ba.
Duk yadda nayi ban fita ba.
To ki fadi yadda kike so, ni kuma mijin ta ce ne!"
Idon ta fal hawaye ta dube shi cikin ido, abin da bata yi sai rana ta kure,
"Ka gaya min gaskiya Sulaiman, Surayyah kake so?"
Ya yi murmushi ya shafi siraran lebbansa,
"Ya ya ba zan so ta ba tunda tana son ki, tana son 'ya'yana?"
"Ni ba wannan son nake nufi ba........".
Ya mike tsaye ya bata baya zai fice, "Koma wanne kike nufi shi ne, yarinyar nan rikicinki ya ishe ni, son ta nake na soyayya, soyet.
Kin gane yanzu ko?
Ki yi kuli-kulin kubura dani, ko ki yi ta kuka, har hawayenki ya kare........!!!
"
Duk da kuka take ba ta san sanda ta yi dariya ba, ganin kuma ya dawo ya cafko ta yana son a sauya hirar da irin wacce ya fi so ayi, mai ma'ana da tsayawa a zuci, hadi da dimbin lada.
Ba ta da zabi (she have no choice) ban da ta rungumi mijinta, mai son ta, mai kaunar ta da gaskiya.
Ta nuna mishi nashi son kawai ya sani, bai san nata ba.
Duk abubuwan da take yi kan ya kara aure hasashe take, dauriya take don kada ta zamo mai son kanta, amma ita ma ta san ba za ta iya raba Sulaiman din ta da kowa ba.
10/15/21, 11:47 AM - Buhainat: Auren su, wani abu ne da ya bar dimbin tarihi a asibitin Malam Aminu Kano, domin mafi akasarin likitocin cardiology department kabilu da Hausawa sun halarta.
Ba a taba ganin daurin auren da ya tara 'yan boko tsantsa, manyan likitoci ziryan a unguwar Karkasara irin na Hadiza ba.
Suka tare a gidan Sulaiman da ke cikin asibiti, cikin wata irin soyayya mai wuyar fassarawa.
Aure ne auren soyayya mai tsabta, wanda babu ha'inci, yaudara ko karya a cikin ta.
Kar-ta-san kar, kowa ya san asalin kowa.
Dr.
Sulaiman ya sha mamakin samun Hadizah a cikakkiyar mace (virgin) wani abu da bai taba zuwa cikin hasashen sa ba, musamman in aka yi la'akari da matakin karatun ta.
Ba gaskiya bane zargin da ake yiwa da yawan 'yammatan (medicine), kawai dan iska dan iskan kansa ne, amma da yawa abin da ya kai su shi ne a gabansu.
Cikin shekaru uku da auren su ta yi mishi tukuicin kauna da Munib da Muniba, wannan ya kara sayowa Hadiza matsiyaciyar kauna a zuciyar Sulaiman.
Daga baya ne da
ya kammala ginin da yake yi a Janbulo suka bar cikin asibiti suka koma, daga nan ne likitocin aka rufe bakin mahaifa ruf, aka fuskanci cigaba.
Hadiza ta kare karatun ta cikin nasara, da taimakon mijinta.
Ita ce (overall) a year din su.
Da gudu aka rike ta a (labour room) wato dakin haihuwa.
Sannan ba ta tsaya a nan ba, ta ci gaba da halartar kwasai-kwasai a kan bangaren ta.
Har kawo matakin da ta ke kai a yau, na cikakkiyar likitar mata.
****
Karfe hudu na yammacin ranar litinin aiki ya tsagaitawa Dr.
Hadiza, babu yawan marasa lafiya, don haka ta soma hada 'yan komatsanta don barin asibitin.
Tun safe yau kanta ke damun ta da ciwo, gida kawai take so ta je ta huta.
Amma dole sai ta fara ganin Sulaiman tukunna, akwai wasu kudi da take son karba a wajen sa za ta biya ta kai ma Fati tayi (registration).
Ta bude motar ta kenan ta zuba shirgin hannun ta, wata Nurse ta karaso da gudu tana haki tana kiran ta,
"Dr.
Hadizah!"
Ta juya tana kallon ta har ta karaso.
"
.Don Allah ki taimaka, wata ce aka kawo yanzun nan da alama ba za ta iya haihuwa da kanta ba, sai bleeding (zubar jini) take".
Ta kama kanta dake sarawa ta ce, "Lokacin tashina ya yi, yanzu Dr.
Surayyah za ta zo.........
Nurse din ta katse ta,
"Ki ceci rai kamar yadda kika saba, sakayyar ki na wajen Allah!
Daga matar har Babyn suna cikin hadari, ga shi babu likita ko daya duk sun shiga meeting.
Sannan Surayyah babu wanda ya san lokacin da za ta karaso".
Hadizah mai sanyin zuciya, matar ta kashe mata gwiwa da tausasan kalamanta.
A take ta manta da ciwon kanta, ta rufe motar ta koma gun mai haihuwa.
Wannan halayyar ta ce da ta sha banbam da ta sauran likitocin labour room da kowa ke kuka dasu.
Zuciyarta mai laushi ce, shi ya sa daga likitocin har Nurses zuwa labourers ke son ta, suke jin dadin aiki da ita.
Hadiza is simple, komi nata a saukake yake.
Da gaske ne matar ba za ta iya haihuwa ba.
Ta kai matuka wajen galabaita, ta soma ba ta dukkan taimakon da ya dace.
Tana cikin aikin Dr.
Surayyah ta iso, suka tsaya tare a kan matar nan.
Cikin dan lokaci sun yi nasarar fitar da jaririn amma ba rai.
To alhamdulillahi an samu uwar.
Tana zare safar hannunta ta ce da Surayyah,
"Ko da ban zo gobe ba, don Allah ki kular min da matar nan, haka kawai nake jin tausayin ta, dube ta yarinya karama, ga dukkan alamu ba ta isa auren ba suka yi mata.
Allah ne ya taimake ta sun zo asibiti da wuri, da babu mamaki VVF ya same ta, wannan stitches da me yayi kama!".
Surayyah ta ce,
"Matsalar mutanen karkararmu kenan, ban san yaushe za su hankalta ba.
A kullum fadakarwa ake a radio da talabijin, amma kamar ana kara zuga su.
Allah ya kyauta.
Balle ma me zai hana ki zuwa idan da rai da lafiya?"
Ta girgiza kai ta yi dan tsaki, ta ce,
"Bana jin dadi ne".
Surayyah ta ce,
"To Allah ya kawo sauki, a shafa min kan Munib":
Da haka suka yi sallama ta fita.
Da yake yau kowa a motar shi ya zo, wato itada Sulaiman, kasancewar lokutan ayyukan nasu sun banbanta.
Akwai tazara sosai daga inda ta yi parking zuwa cardiology.
Tana tukin tana duba agogon
gucci
da ke daure a damtsen hannun ta na hagu.
Yau Dr.
Sulaiman aikin kwana gare shi, kudin Fati sun tsaya mata a rai, ga shi jakarta (is empty).
Sannan is too late ta je banki ta fitar da kudi (lokacin ba ATM).
Ba al'adar ta ba ce tambayar Sulaiman kudi ba, saboda duk wata yana cika mata account ba tare da la'akari da albashin ta ba.
Ita da kudin ta sai dai ta yiwa iyayen ta da 'yan uwanta hidima, amma duk wani nauyin rayuwar ta Sulaiman ya dauke shi.
Sau tari, ta kan ji kawayen ta da ba suyi aure ba irin su Dr.
Surayyah, na tattaunawa a kan abinda ya hana su yin aure, su kan ce da ka yi aure shi ke nan ka shiga matsalar da namiji (wulakanci, rashin tsayawa ga mace daya, rowa da sauran su).
To ita dai yau shekaru biyar cif, ba ta ga ta inda nata da namijin ya kuskuro ta ba;
Matakin iliminsa bai sa shi ya zamo cikin kowanne irin aikin ashsha ba.
Bai sa shi ya zamo mai tauye mata hakki ba, bai sa shi ya zamo mai girman kai a gare ta ba.
Kullum tambayar shi,
"No problem Haddizah (babu matsala Hadiza)?"
Ta kan tambayi kanta, yadda neman mata ya zamo ado ga akasarin mazan wannan zamanin, masu matakin rayuwa irin nashi, mai ya sa ban da Sulaiman?
Duk da kasancewar shi cikin rukunin mazan data ke da tabbacin suna bukatar mace fiye da daya.
Ta yadda duk juriyar ta wani lokacin har ta kan nuna gazawar ta.
Allah ya halicce ta da rauni a fannin auratayya.
Ta taba tambayar shi a wani dare cewar,
"Don me ba zai kara aure ba?"
Sai ya kankame ta.
Ya ce,
"Haddizah you are okey for me, in dai ba za ki yi min rowar ni'imtaccen jikin ki ba........." Ta ce,
"Baban Munib gani nake ina kwarar ka, you seem not o.k........"
A hanzarce ya ce,
"Ni na gaya miki?"
Ta girgiza kai.
Ya ce,
"To kar ki kara yi min wannan zancen, silly girl kawai".
Ta yi murmushi, da tunanin ta ya zo nan.
Dai-dai lokacin da ta iso cardiology, ta yi parking a inda aka tanada don adana motoci ta fito rike da jakarta.
A nutse ta karasa (male ward) inda office din Sulaiman yake, ta tura kofar bayan ta murda tare da sallama.
Da alama aiki ya kacame masa, yana ta rubutu cikin file-file dake gabansa, ya daga kai yana duban ta duba na so da kauna, kuma na nutsuwa kamar yana son karanto ainihin damuwar da ke fuskarta.
Ya mike ya baro kujerar sa ya zauna a masangalin kujerar da ta zauna, wato ta ganawa da patients, ya zare mata gilashi, ya goge gumin dake tsakanin hancinta yace,
"Ya ya ne Dr.
Hadiza, you look exhausted!" (Da alama kin gaji likis).
Ta lumshe zara-zaran gashin idonta ta ce, "Migraine ke damuna (ciwon kan barin kai guda)".
Ya kai lallausar tafin hannun shi goshinta, har sai da ta ji wani shock kamar yau ya fara taba ta.
Ta yi saurin ture hannun sa, za ta yi magan Dr.