Sashe 34
Wa Zai Furta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bana so *jikan karuna*.....
Ka hada da maganin da motar ka cinye nafi karfin dukiyarka da wulakancin ka Anwar......
Ya fizgota da karfi, Ni kike gayawa magana????........
Ta fincike an fada maka ta nuna Shi da yatsa wallahi Ka Kuma taba ni Zan sharara maka Mari.......
Ya zaro ido what?????
Ta kalleshi shekeke....kafi karfin hakan ne?
To idan kana musu ka jaraba... mtsewww ta buga tsoki ta juya.....ya tari gabanta da sauri....
Wai ke da me kike takama ne?
Ya fada da karfi.....
Lokacin ne Suleiman ya karaso.
......
Anwar meke faruwa ne......
Ji kakeyi tasssssssss ya ramtse Shi da Mari.....
Ya kidime ya gigice.....
Bilkisu ta ja baya da sauri tare da daura hannu aka......
Yana dagowa ya daga hannu zai Rama ya Kara wanka mishi biyu double one after another.....sai jini ta hanci.........
Bilkisu ta kwada ihu zata ruga ya janyota da karfi ta dawo kanta ya daki kirjinta........
Gashi na taba ki , Kuma na Mari wannan Dan iskan sai ki Rama mishi Kuma ki hukuntani da wani Marin Wanda Kika mun......
Ta zukunna kasa ta fashe da kuka ....
Ya kalli Suleiman ko bar nan ko na halaka ka.......
Suleiman Dan Allah tafi.....
Dan girman Allah Suleiman tafi.....
Sai nanatawa takeyi tana kuka, yasa habar rigarsa ya toshe hancin ya wuce kawai Yana huci,... ya fizgi Wayarta ya Kira Aisha.....
Anwar ne fito ina waje......
Cikin hanzari ta fito, ganin Bilkisu duke tana kuka yasa ta rikice wata kila ya Mata halin nasa..
Ya fiddo kwalin maganin ungo kije Mata dashi ciki, ko soke soken wuka mukayi hakan bazai shafi neman lafiyarta ba........
Bana so Ina ruwanka da lafiyata???
Aisha bar mishi tsiyarsa bana so, ta rushe da kuka........
Kin dai ga halin kawarki ko?
Kiyi Mata fada........
Haihuwata tayi da zata mun fada?
Wai me ya faru Bilkisu???
Aisha ta bukata cikin damuwa.......
Wai daga Suleiman ya kirani a waya fa, Ina abinda ya dameshi da wayata Ashe Yana son yace mun yazo ne ......
Uban me yazo yi?........
Kai me ya kawo ka?
Ta daka mishi tsawa.....
Ta kalli Aisha Kinga Marin da yayi mishi ya fasa mishi hanci........
Innalillahi yaushe?
Aisha ta fada a rude.
Yanzu Mana,
Ya buga tsoki, idan Baki ja mishi kunne yayi nesa da ke ba wallahi Zaki janyo mishi nasifa da bala'in.......
Kai a wa?
Ta Mike tare da rike kugu.....
Ya kalli Aisha Kinga irin action dinta da mood ko?
To a duk lokacin da wancen Dan iskan.....
Ka daina zagin sa wallahi..... na ce mishi Dan iska ko Zaki Rama mishi?........
Don darajar Allah kuyi hakuri.........
Bilkisu ta buga tsoki ta juya kawai ya fincikota da karfi........
Ta kuwa Kama hannunsa ta gantsara mishi cizo da karfi.....ya saketa da sauri Yana fadin Kai Kai Kai Kai, ta kwashi kasa ta watsa mishi a jiki sannan ta kwasa da gudu tayi ciki........
Tana shiga daki ta Sanya sakata ta ciki.......
Ya biyota a guje, kafin ya karaso ta garkame........Aisha ta rude ta rikice gidan ya harmutse Jin irin hargagin da yakeyi akan ta bude.....
Wallahi zan karya kofar nan ki bude kizo ki fada mun dalilin watsan kasa......
Ban budewa.......har daya yayi ma kofar ta fada ciki tayi tsalle ta Haye katifa ganin zata bigeta........
Aisha ta Fara rokonsa yayi hakuri ita Kuma ta makure ta Fara ihu tana kuka........
Ni Zaki watsa ma kasa saboda wancen Dan iskan........
Wallahi ba saboda Shi ba.......
Ya sungumeta a kafada yayo waje Aisha da sauran mutane suka biyo su.......
Ya juya duk shegiyar data fito sai na karya ta.
Aisha zo muje........
Ko wace tayi dakinta tana surutai.........
Kafin kace kwabo magana har kunnen mufeeda.
Ya direta jikin mota ya kalli Aisha tambaye mun ita dalilin watsan kasa.......Dan Allah kayi hakuri Anwar.
Kika kawai Bilkisu keyi......
Ya kalleta ke kina da gadara da taurin Kai ko?
Kina tunanin duk wannan abun ba shine Kika janyo wa fitina ba?......
Dan Allah kayi hakuri Anwar.
Aisha ta Kara fada.
Aisha na fadawa Yarinyar Nan bana son yaron can me yasa bazata kyaleshi ba?.......Akan wane dalili Zan kyaleshi Kai meye naka aciki da zaka hanani mu'a mala da wani?.....saboda.....
Sai Kuma yayi shiru.
Saboda me?
To baka Isa ba, Yanzu na Fara kula Suleiman......
Kinji ko Aysha?
Kinji abinda take fada ko?
Dan Allah kayi hakuri Anwar zata daina kulashi........
Yaudarar ka zatayi, ba Wanda ya Isa ya rabani da Suleiman Kuma ka sani daga yau bani bakai, bana son abotar kaje ka nemi wata idan na Kara ganin ka anan ko kamun waya Kai ko tunani na kayi a zuciya ban yafe..........
Ya buge Mata Baki.
Ke kin Isa ki yanka mun doka?
Ta rike bakin tare da runtse ido......
Ya kalli Aisha kina Jin halin kawarki ko?
Duk garin nan akwai yarinyar dake mun haka?
Ta girgiza Kai da sauri Babu kayi hakuri.....
Idan kin lura ta na nemana da rigima sosai......
Kayi zuciya ka kyaleni daga yau a fita harkar Bilkisu.....
It's alright take care, Kawai ya fada mota yaja ya tafi ....
Gabanta yayi mummunan faduwa, ta yi shiruuuuu kafin Ta figi hannun Aisha zo muje.
Suna zuwa daki ta fada katifa ta saki kuka....
Ai kinyi kuskure me yasa zakiyi mishi irin wannan wulakancin Bilkisu......
Ta dago fuska jage jage da hawaye....
Aisha na rasa gane inda Anwar ya dosa, masifar nan tashi ta isheni gara ya kyaleni na huta....
Wallahi bazaki huta ba.
Ta Kara kallon ta da sauri, yes bazaki taba hutawa ba saboda kina matukar kaunarsa....
Bilkisu nasanki nasan wacece ke, gwargwado nasan waye Anwar shima wallahi tallahi matukar baku fito Kun fadawa junanku surrin da ke zukatanku ba tabbas zaku kashe kanku a banza......
Ni na taba ganin jarababbiyar soyayya irin taku?
Ko wane idan kishin Dan uwansa ya motsa sai ya Kare kansa?......
Ta kife Kai a filo ...ta Kara sakin kuka a hankali.......
Idan kin gama ki tashi kiyi parking, ga maganin nan na dauki kwaki goma ....
Ta fice jikinta duk ya mutu tana mamakin irin wannan soyayya wacce ko a littafi Bata taba karanta irin ta ba.
Gaban sadeeq ya Fadi.......
Anwar lafiya na ganka a firgice haka ko jikin.......
Tashi ka shirya mu tafi Kano.
What?
Ya mishi wani kallo gaban Sadeeq ya Fadi ya tsorata Anwar lafiya?
Zaka je ko na tafi?
Ya kamo Shi ......ya fizge sadeeq Dan Allah ka kyaleni *I hate this world*........
Ya ci gaba da harhada Kaya......
Dole sadeeq ya Mike shima ya Fara hada jaka.....
Amma wallahi bazaka tuka mu cikin wannan mood din ba ...
Bai rufe Baki ba ya wurga mishi keys din a kirji ya figi jakar sa yayi waje..... sadeeq ya bishi da gudu tare da rufe dakin....Sha biyu da Rabi na dare suka bar dutsinma yana kwance a sit ya Dora kafa daya a dash board ya kwantar da sit yayi filo da hannayen sa idanun sa rufe.....
Kadan kadan sadeeq na lura dashi sai faman tsoki yakeyi.
Batayi tunanin abin zai dameta ba sai da ta koma gida, kwana daya , biyu...sati.
Anwar bai nemeta ba.
Suleiman kuwa yayi Kiran duniya ta kasa dauka kamar tana son Jin haushin sa ganin shine jigon wannan fitina.
Gaba daya gidan an ga canjinta, bata walwala, kullum tana daki kwance.
Ranar da tayi sati biyu da dawowa mommy ta sameta daki, ta zauna bakin gado, Bilkisu mi ke damunki?
Na lura tunda Kika dawo Baki da walwala, meke damunki?
Saboda har dadyn ki ya Kai ga yin magana......
Ko maganin da Kika ce Anwar ya siya Miki ne kike ganin yayi yawa?....sai kawai taga kwallah na zubo Mata....
Hankalin momy ya tashi ko dai daukar magana Yar tata taje......subhanallah. tayi saurin kawar da tunanin.
Ta janyota fada mun menene?
Ta goge hawayen mommy bana Jin dadin abinda Anwar keyi mun......
Ta Bata labarin duk abinda ya faru.....
Sai kawai taga mommy na dariya.
To Bilkisu Anwar ai kishi ne ke damunsa tunda baya son ki kula Suleiman din sai ki kyaleshi....
Ina wayar ki?
Ta Mika Mata kawai.....
A'a Anwar din Zaki Kira kice yayi hakuri tunda ke kin damu bai Kira ba.....
Tabbb wallahi bazan kirashi ba mommy.....
To ya Zama dole ki fitar dashi a Ranki domin Shi da alama ya manta da ke kamar yanda Kika mishi gargadi......
Kirjinta ya buga da karfi kwallah suka Kara cika idonta ...mommy ta mike wannan shine sai ki zabi daya cikin biyu, Amma bazan dauki wannan dararewar ba da kikeyi cikin gidan Nan...
Tana Gama fada ta fice tare da Jan kofa gammmm.
Tayi zugummm, dabara ta fado Mata kawai Bari ta Kira Sadeeq......
Anwar kuwa yafi Bilkisu shiga tashin hankali, ya koma kurman karfi da yaji, hankalin Hajiya yayi mummunan tashi tana zargin ASIRI ne ke son kamashi.
Ita kadai ke shiga dakin sa sai kuwa sadeeq, kullum sai ta lallasheshi yake cin abinci....
Abun har ya Fara affecting kasuwar sa, kowa shakkar kiransa yakeyi a waya saboda masifa da bala'i.
Tana zaune ta tsareshi ya shanye tea din ta Sha mur alamar ba wasa kamar kullum, ya Sha mur, ya tsuke fuska rabonsa da dariya tun ranar da ya rabu da Bilkisu Yana cusa kwai a Baki jinsa yakeyi kamar madaci.
.......
Sadeeq ne ya turo kofa Assalamu alaikum.
Hajiya yau kina ciki?
Eh sadeeq maraba, Wa'alaikumus Salam.
Kamar zatayi kuka ta kalli sadeeq na rasa ainahin meke damun Anwar, shin ko ta sanar dakai ......ya wurga mishi harara Yana horonsa da ido kamar kullum akan kada yace wani Abu......
Hajiya ina ga malaria ce, kin San fa dutsinma akwai sauro sosai Daman ya Saba duk hutu sai ya kwanta .....
Ba irin wannan kwanciyar ba.
Yaro ya takure ya makure sammm Anwar ko murmushi ya daina yi......
Zai dawo normal hajia aci gaba da addu'a.
Ta Mike , kaima ai bakin ku daya, ko ma menene bazan yarda da wasa da abinci ba...
Ta fita.
Ya kalleshi ...ya kamata ko don tsohuwar nan ka daina wannan abun, nasan wallahi duk wannan damuwar Bilkisu ce...
Ta kirani dazun ta fada mun duk abinda ya faru hada kukanta, ta ce wallahi Babu abinda ke tsakanin ta da Suleiman, Anwar hakuri akeyi.....
Please sadeeq ka kyaleni.....
Bazan kyaleka ba tunda kaima baka kyale kanka ba .