Sashe 26
Wa Zai Furta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalleta nace ki ajiye Kuma bana bukata.......
Ta tari gaban sa da sauri Wai me ya faru?
Bani wuri in wuce please.
Wallahi baka tafiya sai ka fada mun me ya Bata maka Rai....... ( Cikin zuciya kuwa sai dadi takeji watau Anwar ita yake so yake ta gewaye gewaye. )
Ya kalleta sai ya koma jikin bango ya harde hannuwa ya sokar da Kai .
Kai nake sauraro ta rike kugu.....ya yi shiru.
Ta Fara magana cikin fada fada.
Kace in nemo maka matar Aure na zabar maka ni Kuma bani da ikon da Zan ce Ina da Wanda nake so.........
Ke !
Ya daka Mata tsawa....
Na ce kada kiso wani?
Tayi baya da sauri, cikin razana.
Ya matso kusa da ita, da kiso wani da ki tsaya haka bai Dame ni ba, I have nothing to do with that, and it doesn't make any difference to me....... ikon Allah ta fada.
Kamar Yana jiranta?
Cikin bacin Rai ta kalleshi, Ni ya dameni ne?
Ko mufeeda Shi yasa da ta tare ni tamun rashin wayau na Bari sai a gabanka na Mata warning... saboda bana tsoron ka baka gaba na.....
Damko kafadunta yayi da hannu biyu ya buga bayanta da bango.......
Wallahi tallahi idan Kika Kara........kwallah suka zubo Mata sharrrr ta fashe ta runtse ido.
Allah yaso duk ba a dawo sosai ba, kofar gidan ba kowa.
Ya runtse ido da karfi ya saketa a hankali......
Ta yunkura zata ruga gida ya tare ta da hannu idan Baki so in Kara taba ki kada ki motsa......
Ta fashe da kuka....
Hankalin sa yayi kololuwar tashi......
Bai San ya Fadi *Na shiga uku ba*
Bilkisu......
Tasa hannu ta toshe kunnuwanta....
Kiyi hakuri Dan Allah na gwadaki ne kawai.
Ganin yadan matsa baya ta yunkura zata Kara guduwa ya kuwa kamota da karfi .......
Yaya Zan ta Miki magana Baki ganewa?
Nace idan Baki so na Kara taba ki kada kice Zaki gudu ko daman kina son hakan ne?
Ya fada cikin tsawa.
Ta Kara rushewa da karfi....na tsane ka wallahi bana son ganin ka , ka kyaleni.
Har cikin kasan zuciya yaji maganar.
Ya daure yace ....naji kin tsaneni, kiyi hakuri nayi kuskure bazan Kara ba.....wasa nakeyi.
Nima ai da wasa nakeyi ka Fara .......wasa kikeyi ba a Miki miji ba?
Ta mishi banza......
Saura kadan ya Kara kamota don ya rungume ya saki wani murmushi: nasan wasa kikeyi Nima.
Kawai Ina son ganin fushin ki ne don Shi kadai nayi missing cikin hutu.......kiyi hakuri I'm sorry ya rike kunnuwa.
Kinji?
Dan Allah kiyi hakuri wallahi bazan Kara ba....
Ta goge hawayen da kasan hijab dinta.
Kawai tayi shiru kanta a kasa.
Baki da wahalar yin kuka meye na kuka anan Bilkisu....kina da shagwaba ko?.
Um?
Baki magana?
Yau ni Kuma tawa ta sameni an Kara yin fushi Dani......
Dan Allah kiyi hakuri kinji.
Bani tsarabar ya Mika hannu........
Ta maida duka hannuwanta baya ta boye ledar har lokacin Bata dago Kai ba .
Ba zaki bayar ba?, Zan Kara taba ki wallahi don Zan karba da karfi kibani da arziki kawai....
Zan ajiye sai lokacin da ka nema....
Yanzu na nema saboda haka bani....ya Kara Mika Mata hannu.
Yasa hannu zai janyo hannayenta tayi saurin fiddowa ta Mika mishi.
Ta kalleshi Rai bace idan ka Kara gigin taba ni wallahi zakayi Dana sani.......
Ya karba Yana murmushi naji bazan Kara ba.
Mun shirya ko?
Ya fada Yana kallonta.
Kinji?
Mun shirya?
Ba zakiyi magana ba?I prefer kiyi mun masifa da wannan shirun fa.
Bani da wannan lokacin......
Me yasa kike da wuyar lallashi haka?
Kai Kuma ka fiye naci ko?
Ya yi Yar dariya.
Wallahi naci gareni tabbas ko zamu kwana anan sai kince mun shirya sannan kinyi dariya.
Matukar babu wadannan wallahi kinji na rantse a nan zamu kwana.
Idan Kuma kikayi kokarin guduwa Zan rikeki a hannu na bazan sakeki ba har sai na tashi tafiya, idan Kuma kika Sami damar shiga gida da gudun nan naki binki zanyi har ciki in kamo ki........
Na shiga uku ni Bilkisu akan meye Wai wannan dokokin????
Ya Kara Yar dariya, akan Ina so mu shirya kada mu Bata....
Na ce mun Bata ne?
Ko kaji nace nayi fushi?
Au haba?
Wai babu ko daya ciki?....
Ta harareshi kawai.
Ya Kara Yar dariya, shikenan.
Maganar lecture, wannan semester din idan na saki na ganki da Suleiman na rantse da Allah zan dauki mataki akansa........
A wane dalili?
Very good question ya gyara tsayuwa....
Na farko ni nake koya Miki karuwa ba Shi ba, na biyu ko Kun zauna a jarabawa ke kike bashi amsa bashi ne ke Baki ba, na uku.....idan ba zaman class din ba ka taba zuwa ka ganshi anan?
Ta rike kugu akan wane dalili zaka Sanya mishi doka akaina?
Na taba hanaka tsayuwa ko magana da ajabon Yan matanka?.
Ya kyalkyace da dariya Yan matan nawa ne ajebo?
Tayi shiru,
To ki ci gaba da kulashi kiga idan bai bace ba bat!
Ta danyi dariya ........
Ya kura Mata ido, lallai mun shirya.
Ya daga hannu sama Alhamdulillah!........
Wayarsa ta yi Kara akayi ta Kira yaki dauka....
Kina ganin wasa ko?
Allah sanyawa zanyi ayi kuku dashi.......
Matsayinka naa???
Ta tsareshi da ido, matsayin abokin Bilkisu Wanda bai son kowa ya rabe ta.......
Maganar ta makale da alama ya kusa yin *subul da baka*.
Shima abokina nane kamar ka nafi sakewa dashi fiye dakai saboda bashi da fada ko kadan ni Kuma na tsani fada rayuwata wannan abotar da kyar zatayi lasting.....
Ya zaro ido da gaske kikeyi ko wasa?
Tayi shiru tana murmushi,
Ke!, Dago Kai ki kalleni ki Kuma maimaita abinda Kika ce Ni da Suleiman duk matsayin mu daya?.......
Ta Dora hannu bisa Kai *wallahi idan akwai abinda ya fi shiga uku a yau to cikin sa nake*....
Dan Allah Anwar kabar ni haka nan na gaji yunwa nakeji har an kusa Kiran sallah.......
Zan dawo anjima.....
Basai ka dawo ba zamuyi magana ko ta waya ne.......
Zan dawo da karfe 8 idan Baki fito ba Zan shiga har ciki in fiddo ki.....
Ta bude Baki, sannan ta tsuke fuska, nifa bana fitowa da dare na Kuma fada maka tun last semester.
Na fi kowa sanin haka sai nidin Anwar ne dole ki fito saboda.......
Maganar ta makale.
Ita Kuma ta tattara hankalinta kaf akansa......
Yayi murmushi, kije ciki sai na dawo anjima.......
***************
*KADUNA RIGASA*
Tayi turus, duk sukayi tsuru tsuru ba kamar Shi guiltiness ya kamashi........
Ta kakaro murmushi Wanda yafi kuka ciwo kafin tace ....
Ohhh sorry ta juya yayi Kiran duniya amma Bata dawo ba,
Ya saki Amira da sauri yabi bayanta Nan da Nan kishi ya turnuke ta itama.....hawaye suka shatato Mata sharrrr.
*Zainab Dahiru wowo* ce
Ayi hakuri da kadan
*WA ZAI FURTA?*
1
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana.
Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*****************
*Federal University dutsinma*
Anwar din nan ya mayar dani sakarai.
Shi girman Kai ya hana ya fito yace Yana Sona shine yake ta gewaye gewaye, bai San halina ba, a dole yanda banzayen Yan matansa ke zubda class suna crushing din sa nima haka yakeso nayi.....
Ba dai Bilkisu ba, ko Zan mutu bazan ce Ina son sa ba.
Zan daure na cije na nuna mishi ban San inda ya dosa ba inaga idan yaji uwar Bari *Zai furta*.
Ya fada bisa gado......
Ya kalli sama .
Sadeeq ya kalleshi an dawo fa!
Baka ga missed calls Dina ba?
Ina so ince ka amso Mana abinci *M&M*......
Abdul din fa ya daina dafa indomie ne?
Kai ubanka da indomie din Nan, Wai me yasa kake son gana Mana azaba?......
Ya kyalkyace da dariya azabace cin indomie?
Nifa bazanje wani *M&M* ba kawai muyi normal life na student kada mu banbanta......
Ubanwa yace to baka sai Mana gida ba ka kawo mu hostel?
Ya Kara murmushi....ba za ka gane ba..
Ban ganewa wallahi....
Ranar da aka ganoka tabbas ka shiga uku.....in shaa Allah har na gama babu wanda zai sani,
Ya bude ledar da Bilkisu ta bashi kamshi ya doki hancin sa, rantsattsen agogo ne Mai tsada cikin cover.......
Kai ya tashi zaune.
Menene?
Bilkisu ta siya mun agogo wallahi.
Ya fada Yana daga Shi sama.......
Hmmm, wannan babbar kyauta ce, ka daina cinyewa Yar mutane kudi fa.
Yayi murmushi ya cire na hannunsa ya mayar da nata.......
Anwar a fidda maganar wasa ka dubi girman Allah ka sai Mana gida ko ka Kama Mana haya mubar wannan kwamachalar......
So kakeyi nayi ma wata ciki.....
Ya zaro ido.
Yes!
Bari na fito maka a mutum sak!
Dan ubanka yanda Yan matan nan ke kawo man hari kana tunanin idan na ware baxasu bini daki ba?
Ko ni katako ne da Zan ga mace daga ni sai ita na.......
Shikenan, ai shikenan next year by now mun Fara bankwana ma.
Wayarsa tayi Kara ya dauka.......
Ya Dan kalli sadeeq buga mun sixteen million times 42 please..........
Bayan ya ajiye sadeeq ya hado musu oat suka Sha sannan suka tafi masallaci.
Akan hanyar su ta dawowa yace sadeeq Ina son ka Sami Suleiman kace kada na Kara ganin sa da Bilkisu.......
Dalili?
Ya katseshi.
Haka Nan.....
Zancen banza kenan, haka kawai sai ka raba su babu dalili?
Yaron banza ne bana son sa.....kada ka tsani Dan mutane.
Kowa yasan Shi mutumen arziki ne idan kana da wata hujja ka fiddo kafin ka yanke zumunci.
Kana ganin wasa nake ko?
Wallahi semester din nan takunkumi Zan sakawa Bilkisu akan Shi saboda Shi kadai take kulawa yaron Yana da mugun shisshigi.
Anwar!
Anwar!! .....
Idan son yarinyar nan kakeyi........
Wai Kai me yasa baka ganewa?
Dole sai Ina son ta Zan Sanya doka akanta????
Ni Sona takeyi da take Sanya mun doka inabi?
Ko kasan yarinyar nan juyani takeyi kamar waina?( Masa ).
Kuna dai juya juna.
Kuma duk laifinka ne, ka zauna wurin kallon ruwa kwado yayi ma.....
Sadeeq Banda wani personal business da yarinyar nan da ya wuce friend, kawai bana son tana kula Suleiman period.