Sashe 13
Wa Zai Furta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na karshe Yan aikin gidan nan ki sani ba bauta suka zo ba neman abinci suka zo yi to ya Zama wajibi a kyautata ma nemansa ta ko wace hanya.
Cin fuska ,izza da gadara bazan Kara dauka ba.
Allah ya gani naso in biki ta ruwan sanyi to maganar gaskiya yau na kafa shaida da yayanki akan kadan daga cikin wautar da kikeyi gidan Nan.
Maganar iyaye na Kuma ko na Amira kice ma Baki sansu ba wannan kanki kikayi mawa domin duk Wanda ya kashe uwarshi to Shima baza 'a mishi kani ba.....
Wannan kenan shawara Kuma Yanzu ta rage daga wurin ki.............
*************
*Federal University dutsinma*
Idanun sa jawur kamar garwashi ....dakin a cike Amma ana ganin yanayin sa kowa ya Fara zarewa one by one.
Ko takalmi bai cire ba ya fada bisa katifa ruf da ciki.
Anas ma fita yayi sadeeq kadai ya rage.
Anwar......ya Kira sunan sa.
Bai amsa ba Amma ya dago Kai.
Lafiya dai ko?
Kamar jira yakeyi...... sadeeq bana tsoron yarinyar nan wannan Zan biye Mata fa.
Bilkisu?
Ya buga tsoki who else?
Me Kuma ya hada ku?
Simply useless girl din nan mufeeda tazo muna karatu she couldn't even understand abinda nake undergoing a wurin yarinyar nan ta fito a fusace, nayi Kiran duniya tayi burus Dani na bita Ina Bata hakuri shine ta barni a wurin ta wuce abinta, Kuma tana fada mun Bata ji haushi ba idan bataji haushi ba zata ce in daina binta?
In don Bilkisu zuwa safe za'a ga tana ma magana.......
A da ko?
Yanzu fa ko itace tamun laifi sai nine Zan Bata hakuri I called her on ma way here for more than seven times she refused to pick up the call.
Nawaoooo....sadeeq ya fada Yana murmushi.
To Wai meye ke kawo yawan fadan Nan naku?
Ya kamata ku zauna ku gano Shi ......itace keda problem din buh I'll soon leave her and rest.
Are you sure?
Mtsew abeg leave me alone.
Ya juya abinsa.
Waje sadeeq ya fita Yana kyalkyatar dariya.
Zai so yaga ranar da ko wane zai ajiye girman Kai ya bayyana zuciyar sa, sun tsaya sai ba juna wahala sukeyi.
Bilkisu kuwa harda Yan kwallanta.
Ko da mommy ta kirata ma bayan isha'i maganar batayi tsayi ba karyar kanta ke Mata ciwo.
Washe gari sai 11 suke da lecture.
Ta riga Shi zuwa, tasan cewa ya tsani Zama gaba sai Sami gefe kusa da Ruth ta zauna.
Lokacin da ya shigo har an Fara lecture.
Idanunsa na kanta har aka gama, malamin na juyawa zai fita ya Mike don yau lecture daya garesu gobe ma free ce idan ta fita shida ita sai jibi.
Can karshe take jikin bango Yana zuwa yace masu Ruth duk su fito zai zauna yasha bakin glass Yana sanye da shirt Fara Mai ratsin light blue haka da blue jeans.
Ta Kara tsuke fuska ta Mike itama zata fita kawai ya hawo bisa table din ya tsallaka ya zauna.
Dole ta koma ta zauna.
Sadeeq na can baya Yana kallon drama.
Ina zakije bayan kin San don in zauna nace su tashi?
Ina da aikin yi ne.
Yayi murmushi na sani.
Har Yanzu fushi akeyi dani?
Fushi ta kalleshi up and down ta watsar kallon da ya gwammace duka dashi kafin tace fushi akan meye?
Kamun laifi ne?
A'a ya girgiza Kai.
To bani wuri in wuce ta mike tsaye, ya daga Kai me yasa kike son mun wulakanci gaban jama'a?
Kamar ta kurma ihu don takaici, ta dalla mishi idanu wulakanci?
Simply don nace kabani wuri in wuce shine na maka wulakanci?
To jiya fa da........
Anwar na tsani tariyo duk abinda ya wuce a rayuwata kullum Ina hangen abinda gaba zatayi.
Ban wuri in wuce jiya Kuma Kai ta shafa bani ba.
Amma ai na Baki hakuri ko?
Ikon Allah nace ban hakura bane?
To idan kin hakura ki zauna mu Kara abinda muka Fara jiyan.....tayi murmushi Mai Kama da kuka Allah ya albarkaci abinda mukayi din ya wadatar wallahi bana so na yafe.
Ya kife Kai bisa table....shikai yasan yanda zuciyar sa ke mishi.
Kai nake jira.
Ya dago Kai har Yanzu taki yarda su hada ido, me kike so Yanzu in Miki?
Ka bani wuri in wuce.
Ta fada fuska chunkushe.
Anya yarinyar ba zafin kishi ke addabar ta ba?
Me yasa bazata fito tace tana sonsa ba kamar yanda sauran Yan Mata keyi Masa?.
Zan Baki wuri ki wuce Amma sai kin mun alkawari Zaki dauki wayata anjima.....banyi ba Kuma bazanyi ba ka bani wuri in wuce Wai Ina dalili?.
Ya Mike tare da say hannu duka biyu aljihu Yana gaba tana bite kamar zata tureshi Yana fita sit din tayi hanyar waje da sauri ya bita da ido har ta yi nisa ta taga.
Sadeeq na can baya kansa bisa littafi kamar Mai karatun gaskiya.
Ya ce su tafi library din.
Ita kuwa daki ta koma.
Tana sallar azahar barci yayi awon gaba da ita, sai biyar ma ta wuce ta tashi.
Ga wayarta silent missed calls kusan goma shaa biyu.
Khausar biyu, mommy biyu, hudu sabuwar lamba sauran Anwar.
Sai da ta Dan watsa ruwa tayi sallah sannan ta bi Kiran, khausar abinci zata Mata tayi, mommy Kuma zata fada Mata gobe zasu shigo Murna tsalle.
Alamar shigowar sako ta gani tana budewa taga wata number.
```i'm guilty I knew, please accept my apologies it will never happen again I promised```
Hmmm, tace kafin ta ci gaba da magana a fili.
Bana iyawa Yan matanka nesa nesan zaifi gaskiya don haka ka gaji ka kyaleni.
Washe gari karfe biyu su daddy sunka iso.
Cikin wata Hummer Jeep bullet proof.
Duk inda motar ta gitta binta akeyi da kallo.
A bakin hanya ta taro su tunda sukayi waya ita da khausar, su Aisha sunje test.
Murna, tsalle, da ihu kawai takeyi.
Hankalin Yan compound din ya dawo kansu *lallai Bilkisu ba diyar kananan mutane bace* Nan da Nan kallo ya dawo gunsu musamman lokacin da sukaga irin kayan da ake shiga dasu ciki.
Har dakinta Shima daddy.
Ta rasa inda zata sa kanta tana makale jikin kafar mommy ana shagwaba.
Kayan ciye ciye baje na gani na fada.
Daman sunce ko ruwan zafi kada ta dafa.
Kawaye aka Fara shigowa da makwabta ana gaisuwa abin ya birge kowa......
Daddy ya kalleta Ina *Anwar* ki kirashi mu gaisa da abokin fadan naki......mutanen dake cikin dakin duk aka Kama dariya.
Gabanta ya Fadi.
Wannan karon fa fadan na gaskene ......mommy tayi karaf, ai dole mu ga Anwar yau Kam maza kirashi a waya kice gamu munzo...........
Ayi hakuri da kadan.
Wallahi nayi typing 7 dinnan kawai mistakenly na gogeshi Shi yasa na rasa ta inda Kuma Zan Fara .
Afuwan
zainab wowo ce
*WA ZAI FURTA?*
0
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana.
Amin.*
```wallahi tallahi ban taba ganin maiyi don Allah ba irin ki ya Allah ya Kara Miki lafiya da tsawancin kwana kina Raina Koda yaushe Kuma addu'ar mu in shaa Allah muna rokon Allah ya karba alfarmar fiyayyen halitta SAW```
*Abinda mutane suka kasa ganewa shine, ba daukar kudi ko wata kaddara kaba mutum kadai ne kyautatawa ba, a'a.....
Mutuntawa, girmamawa, magana Mai dadi da sakin fuska na daya daga cikin abinda ke saka soyayya, shakuwa da Kuma girmamawa, Amma sai kaga wasu jakkan sun maida mutane banzaye basa daratta kowa kuma suna tunanin dole ayi musu biyayya saboda suna da hannu da shuni....sammmm ba haka abin yake ba, ga Wanda ya San ciwon kansa ka Zama bola daga ranar.* Ya Allah ka wanke Mana zuciyar mu irin ta *Aunty Rabi* ya hana mu kyama da wulakanta Wanda bashi dashi amin.
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*Ke ce uwar gida Kuma Amarya in shaa Allah Alawiyya Nasir, matar Daddy uwar maamah da sofy, aminyar gaje Abu kawar Yar hareez Ina godiya ga namjij kokarin Samar mini Yar aiki na gode my disturber
.
Gaje Abu ga taki
na gode Allah yabar tare*
*****************
*KADUNA RIGASA*
```Wuya makarantar kare``` sunan wani littafin ```ZeeDee```
Ummi ta bala'in shiga hankalinta.
Ranar yabar gidanta, tun la'asar ya mata sallama kagare yake magariba tayi don Yana son Zama da Amira itama.
Gidan ya dauki kamshi tana ta soye soye da gashe/gashe,
Sai dai taga mutum bayan ta.
Zabura tayi cikin tsoro.
Ta turbune fuska wallahi ka bani tsoro.
Ai gara haka, Ni jiya ba korata kikayi ba na kwana masallaci......Kai kajiyo.
Ta katseshi.
Eh nasan cewa kishi ne yasa kikayi mun haka ....Ni na jiyo tunda na Kara Aure ko?........
Bana son irin wadannan maganganun ya kamata zuwa yanzu ka fahimceni.......naji...naji, shikenan.
Yanzu dai kawon abinda ya samu yunwa nake ji ....ya juya zuwa falo.
Dambun naman kaji, meat pie, doughnuts, da lemun kwakwa ta Fara kawo mishi.
Yana Gama ci ya tafi isha'i, lokacin da ya dawo ya tarar da farfesun hanta, hunhu, Koda da tunbi.
Yana son sa sosai, saboda yanayin yanda takeyin sa:
*Farfesun hanta,hunhu,Koda da tumbi*
Bayan ta wanke su da kyau ta zuba a tukunya sai ta kawo albasa Mai yawa (musamman Mai lawashi), tafarnuwa,da citta sannan ta Dan zuba Maggi onga na sachet ( gari ) Shi kadai.
Bata zuba ruwa sai ta dora Kan wuta low Yana heating a hankali kamshin kayan zai dakesu sosai ya danyi dry sannan sai ta zuba jajjagen tarugu da albasa again ta tsaida ruwa ta rufe.
Lokacin da ya dauko dahuwa ne ta zuba sauran Maggi da Dan gishiri to taste tare da curry kadan.
Idan ya hade sai maganar ci.
Tana zaune gefen sa, suna ci tare, Ahmad ne ya shigo da gudu anyo mishi wanka,
Kai lafiya?
Abba gobe Aunty tace kowa yaci gayu zamuyi class picture.....
Shine zaka fado haka ba sallama daga Kai sai boxers?
Ta fada tare da balla mishi harara....sim sim sim ya juya zai koma.
Ya kalleshi naji Ahmad in shaa Allah gobe gayu zakuci je hassu ta baku abinci kaji ko?
Yace toh ya juya.