Sashe 33
Wa Zai Furta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari ta tashi da wani ciwon ciki Mai tsanani ta kasa zuwa class.
Suleiman na ganin an Gama lecture ya kirata saboda yasan ta dawo....
Anwar na bayansa Koda yaga yasa waya a kunne sai ya kura mishi ido yasan tabbas Bilkisu yake nema.
Hello....
Lafiya dai ko?
Naji muryar kamar Mai bacci kamar Kuma wacce bata lafiya....
Ciki?, Subhanallahi.....
Anwar najin haka yayi zumbur ya mike ya ce zo muje sadeeq...
Sauri yakeyi sosai, sadeeq ya fito da gudu, Ina zamu je?
Bilkisu ce Bata lafiya....
Me ya sameta?
Kamar naji Yana ambaton ciki it might be ciwon ciki...
Suna zuwa bakin titi yace tare Mai napep ka taho dashi....
Ya tsallaka da sauri.
Allah ya rufa Mata asiri akwai doguwar Riga a jikinta , Aisha na ta faman dama Mata oat ya shigo dakin.....
Kanta ba kallabi gashi ya bazo a gadon bayanta ta kifa Kai a filo tana ta murkususu Aisha kuwa daga ita sai shimi....
Ya fado dakin....
Duk suka firgita.
Aisha tayi saurin janyo bargo .
Ko kallonta baiyi ba ya zauna bakin katifar....
Ciwon ciki ke damunki?
Ya fada Yana kallon Bilkisu cikin damuwa....
Firgigi ta dago tare da janyo towel dake kusa da filon ta rufe kanta....
Anwar meye haka?
Ta fada da kyar .
Ya doka tsoki.
Tashi muje hospital.
Ba sai naje ba na Sha magani.....
Tashi muje hospital ya fada cikin daga murya.....
Ta kalli Aisha ita Daman su kawai take kallo.
Cikin ya Kara katsawa ta runtse ido tare da dukewa....
Ya dagota da karfi ya kalli Aisha Ina hijab dinta?????....
Wayarsa tayi Kara...
Ya dauka sadeeq ya?
Kana inane?
Gani a bakin gidan ban ganka ba....
Okay Ina zuwa...ya kashe.
Tana son magana amma ta kasa saboda murdawar da cikin keyi ...
Ya taimaka ma Aisha suka saka Mata hijab kawai sai ya sungumeta.......
Yi sauri ki fito...ya fada Yana kokarin fita da ita.
Sadeeq ya zaro ido Wai ciki ka shiga????
Seriously tayi penting ne????
Aisha ta fito da gudu rike da kofin oat.
Sadeeq ka same mu Sima hospital ya fada, ya kalli Mai napep muje sima.
Suna Zama ta janye jikinta daga nashi ta dora kanta bisa kafadar Aisha.
Bai bi ta kanta ba yace Aisha meye taci ne?
Bata ci komai ba Daman haka take fama dashi.....
Ciwon cikin?
Eh, tana da wani magani da take Sha ne?
Eh, Amma dai baya lafawa da wuri.
Wane irin ciwon ciki ne Haka?
Tayi shiru kawai.
Kinji?
Ta ce hmmm, Daman duk wata sai tayi?
Bai gane ba ya kalleta duk wata Kuma?
Mtseww......
Ya kalli Bilkisu kin taba zuwa asibiti an Miki test?
Tayi shiru kawai tana murkususu.
Ya Kara doka tsoki.
Ya dauki waya....hello yah good morning doctor please I have emergency patient are you....
Good.
On my way...
Ya ajiye.
Ya kalleta sorry.
Aisha dai tayi zugum.
Bakin gate suka tarar da kijerar daukar marar lafiya.
Aisha ta Fara sumke dariya.
Suna saukowa yace hau Bilkisu......
Tayi karfin halin maka mishi harara sannan ta dafa Aisha suka wuce.....
Ya biyota Baki lafiya amma Baki daina gardama ba ko?
Dashi aka shiga wurin doctor.
Ka ce ya fita , ta fada tana kallon doctor din cikin fushi..,.. yadanyi dariya to kaji yallabai an koreka.
Wallahi ba inda zanje ka Mata test kayi scanning.....
Ya Fara Mata tambayoyi.
Ta yi shiru.. akayi Justin duniya tayi magana taki.
Dole Anwar ya fita.
Yana fita sadeeq na isowa....Aisha na zaune tayi zugummm tana kallon ikon Allah.
Doctor menstrual pain ke damuna Amma bana son ya sani.
Ina Shan wannan maganin amma baya mun idan akwai Wanda ya fishi pls help me......
Ya danyi murmushi I expect it.
Ya karbi maganin ta runtse ido tare da dafe cikin lokacin da ya katsa.....
Sorry ya fada tare da mikewa.....
Ya dauko wata allura yace Amma fa zata Sanya ki barci sosai, sannan ya rubuta wani magani ya ce gaskiya babu Shi anan sai Kano ko katsina Yana da tsada kwarai....
Ba komai rubuta...
Burummm ya banko kofa daidai ya Gama allurar tana murzawa.
Ta dalla mishi harara.....
Doctor meye tace Yana damunta?
Yayi dariya it's normal an Mata allura ga magani nan na rubuta Yana da tsada da kudi sosai.......
Ya karbe takardar Yana karanta sunan maganin.
Ya fiddo waya.....
Hello musbah ga magani Nan Zan turo maka asiyo mun carton dinsa a Aiko Yanzu Yanzu ko ka tado wani ya kawo sannan kace a fada maka maganin menene da Kuma yanda ake shansa.
Kaje wurin nagari pharmacy kace ni na Aiko kaga hamisu a wurin.......
Ya Mika mishi hannu thank you doctor.
Tashi muje....
Idan kin hada Baki da doctor wannan maganin zaisa na San komai.
Idanunta suka Fara nauyi alamar allurar ya Fara aiki.
Allaurar zata sanyata barci sosai fa.....okay.
Ya ce Yana Shirin Kai hannu ya taba ta, ta mike da sauri tare da maka mishi harara......
Yayi dariya Kai yau Ina Shan harara ni Hamza.
Ta fito ya biyota ga oat din ki zauna Kisha Aisha Bata...
Ka barshi Zan Sha a daki.. muje please.
Ya kalli Aisha allura akayi Mata Mai Sanya barci shine ke dibarta ga idanunta nan sun Fara canzawa da kunje kada ki yarda ta kwanta bata ci komai ba......
Ko na ajiyeta....
Ya banka mishi wani kallo.
Wancen Mai napep din da na tsayar Kuma fa?
Ta kalleshi ka bi sadeeq ku tafi mu sai muje a napep din na gode.
Kamar zaiyi gardama yayi shiru....sai Kuma ya kada Kai okay.
Idan kin tashi barcin ki mun flashing please.
Ta ce toh.
Ya zaro dubu biyu ya Mika ma driver yace mayar dasu inda ka dauko mu.
Ya Dan leka Allah ya bada lafiya Zan kawo Miki maganin kinji ko?
Ta ce toh, tana ta faman lumshe ido.....
Jinsa take har cikin ranta.
Bata so ya tafi.....ashe shima hakan yakeji.......Sadeeq ya kalleshi abokin Bilkisu.....
Ya Kai mishi duka.
Shi Kuma ya tuntsure da dariya.....
Ta kalli Aisha kinji yayi waya maganin da aka rubuta a kawo carton dinsa daga Kano.....ta zaro ido carton?
Wallahi....
Bilkisu Anwar ya Fara bani tsoro...Nima Aisha.
Anwar Yana bani tsoro.
Da na motsa sai yace mun friend....
Ke ya mayar friend wannan abun nasa ya Fara wuce shari'a...Ni saboda ma duk na rikice can daki na bar wayar.
Aisha tayi dariya nima.
Wai Kinga yanda ya wani fado kamar an jefo Shi????
Tayi tagumi tawa ta sameni Aisha......
Ta kyalkyace da dariya ai sai ma ya *FURTA* saboda tabbas Anwar gabbb yake da furta Miki Yana sonki alamomi dai sun gama bayyana.....
Gabanta ya Fadi ta dafe kirji.....
Na shiga uku.....ta galla Mata harara *Baki sonsa?*..........
*Zainab wowo*
mowa
Unex
*WA ZAI FURTA?*
2
*Gargadi* Bana son ana rubuta mun komai a page din dana tura.
Naga 1
wat t rubuta *Anzo wurin* bana so.
Duk wacce ta Kara taba mun page daga ranar *Wallahi wazai furta ya Kare*
Labarin Nan saboda soyayyar makarantar ne nake rubuta tashi na fada don ku nakeyi to a daure a karbi iya abinda aka gani.
Sannan masu cewa na Sanya sunan su a page ku sani cewa wallahi idan dambu yayi yawa bayajin Mai.
Duk yanda kuke Sona wallahi nafiku.
Akan KU nakan hana kaina abubuwa da yawa don kada na Bata muku.
Dan Allah a bani uzuri.
Ina kaunar duk Wanda ke Sona ko wanene wallahi bana Raina masoya.
Tsoron Corona yasa har yau na kasa lekawa RIGASA KADUNA
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana.
Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this always*
****************
*Federal University dutsinma*
........Ta rude ta kidime Ni kake Kora.....
Ya bude mota da karfi ya fita ya zagayo ya bude kofar bayan....get out I said are you dumb?
Kwalla suka zubo Mata sharrrr......
Ta sauko a hankali.
Suleiman na gefe yaga ta fito.
Ya koma gefe ya tsaya, tana fita ya maida kofar da karfi gammmm.
Ta kalleshi da sauri, ya banka mata harara am I safe now???
Idanun sa sunyi jawur duk sun kawo ruwan masifa.
Ta kawar da Kai ta nufi wurin driver ya finciko ta da karfi kada ki shigar mun mota......
Zan dauki plate ne ta fada kwallah naci gaba da shatatowa.....ya ingijeta ya kwaso plates din watso kasa....ya kalleta Yana zare ido you can go now!!!!!!........
Anwar duk akan Suleiman.......
Ya doka tsoki ya juya zai fada mota, wata zuciya ta debeta Bata San lokacin da ta fizgo rigarsa ba ya dawo da karfi......
Kai har ka iya kamun irin wannan wulakancin in kyaleka??........
Ya zaro ido.
Suleiman dake kallon su shima fiddo nashi.......
Ya daskare ya sankame tare da tsareta da jajayen idanun sa.....Wai me yasa yarinyar nan bata tsoro na.????
.........
Kwallah kwance cikin idanun ta, ta turashi da karfi bayanta ya daki murfin mota tayi kansa kamar zata matseshi duk ta fita hayyacinta.........
Na rokeka kazo Nan????
Ya yunkura zai dawo ta mayar dashi da karfi wasu zasu wuce suka Dan tsaya kamar zasu fahimci wani Abu, hakan yasa Shi kasa biye Mata kada su Tara jama'a........
Na ce kiranka nayi kazo??????
Matsa Bilkisu in wuce.....
Ta galla mishi harara sannan ta juya kadan ta kalli inda ya watsar plates din ta ce ```dauko su day hanmunka``` ......
Ya kalleta da sauri.....
Wallahi tallahi ka dauko su ka Miko mun da hannunka ko Kuma nida Kai har abada mun rabu daga Nan......
Gabansa ya Fadi...
Ya Kara kallonta.
Ta matsa nesa dashi ta tsaya tare da rungume hannuwa.....
Kaka kara Kaka...ya yi shiruuuu.....
Ban tilasta maka ba, kana iya shiga mota ka tafi, wacce ka koreni cikinta kana ikirarin *motar ka*........
Ya runtse ido, taci gaba da cewa Amma ka sani na fita motarka salin alin wallahi Alan plates din nan Zan rabu dakai rabuwa ta har abada........
Ya Kara runtse ido tamau.
In ba rainin wayo ba, Kai har yau baka ganin kowa da mutunci kana iya cin mutuncin kowa baka shakkar......kawai taga ya dauko plates din ya Miko mata.
Fuskar sa murtuk.......
Ta karba ta juya......
Kizo ki dauki maganin......