← Book details Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 9 OF 22

Chapter 009

Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read

Mai_Dambu
*Shi yasa tun farko na gaya muku ku tara abin ku, wallahi bana jin dadin yadda ake cewar na bada daga farko, ni bani da takamammen inda nake tarawa, domin a grps dina guda uku nake posting*
Fatan Alkhairi gare ku.
Maryam Jumare
Aunty Nice
Mom Ases
Mom Sayeed
Ina matukar godiya wurin taya ni posting da kuke.
Ba zan iya cewa kome akan ki ba, but you are Great Queen a gare ni Nagode idan kin ga sakona naki ne
Yazid Junaid Husain Sheikh.
Dalibin jami'an musulunci da yake Madina, da farko yaso Hajnah duk da kuwa ita bata son shi, bata tab'a yarda sun zauna sun shaku ba, haka ya cigaba da bin ta, a haka ma ba wai irin soyayyan nan ta zamani bace, abu daya ya fara kokarin sauya tunanin shi, surutun wasu daga cikin family members din su, a cikin su kuwa har da Jadwah, wacce ita ce fara tsokanar shi da Angon bakar mace, tun yana biye mata ana wasa irin na abokan wasa, sai daga baya kuma kowa ya fara kushe Hajnah yana babban dalibi, matashin da ya fara samun kudi na fitar hankali, duk da familyn Sheikh suna da kudi, amma kuma samun da ya fara da aiki da babban cibiyar ilmin Saudiya. Kuma kusan yau da gobe ya fara rage yawan son da yakewa Hajnah, a wannan yanayin ya hadu da Kulsum balarabiyar saudiya ga kyau ga asali ga kudi da gashi itama matashiya ce, sai dai ta girme Hajnah ba ita ba har Jadwah ma, kusan sa'ar Nanah ce. Tunda ya fara daura hoton Kulsum Jadwah take kara nuna mishi tafi son Kulsum da Hajnah, wanda haka har mamaki ya
e bashi sai daga baya ya gane ita ba ruwanta, haka yasa shi kulla musu
awance da Kulsum, ita rawan kai Jadwah rawan kai, tuni
awance ya tafi yadda ake bukata.
Kuma yadda yan uwan shi, suke kushe Hajnah ya taimaka mishi wurin jin bata wani burge shi ba, shi yasa da iyayen Kulsum suka nime ya fito domin suna kaunar abin da yar su, take so ya kira Yayan Mahaifin shi ya gaya mishi,Baban su Nurain Imam Haris, dake mutum ne me fahimta, sai da yayi jim kafin ya ce mishi. Zai samu Imam Omar da zancen duk yadda aka yi zasu tuntube shi. A lokacin da Sayyadah Karimah ta ji labarin ranta ya b'aci, ta tafi har wurin Yayarta ta same ta da zancen, dake wayayyun mata me masu Addini, Hashimah ta lallabata, ba wai bata ji zafin abin da Dan Sayyadah Karimah yayi ba ne, amma hadin kan da suke da shi ba zai iya farraka kan su ba. Ta ce mata.
"Bamu san rabon da yake tsakanin su, idan muka ce lallai sai Hajnah kamar mun tauye shi ne, ita Hajnah har yanzu da sauran ta, tunda kin ga a shekara biyar daya ta ci, kuma kin ga Hamma Omar ba zai iya bada aurenta yanzu ba, tow su cigaba da nima kafin lokacin ta mallaki hankalin kanta, shima kuma zai gane irin kaunar da muke musu shi da ita, don Allah kar haka yasa ki nuna mishi hanyar da zai saka ya tsane ta, ki bisu da addu'a ". "Amma kuma shafa'atu nake ganin kamar zata ji babu dad'i zata ga kamar mun tauye." Inji Sayyadah Karimah, "ko daya babu haka itama tana da ilimi tasan halin yau, yaran yau ba a iya musu balle a musu dole zan mata bayani " haka suka tattauna a tsakanin su.
A
angaren maza kuwa Abeey ya sha mamaki sosai, da Yan Uwanshi suka fito da zancen Yazid zai fara auren balarabiyar saudiya, amma sai bai ce kome ba. Ya samu Mamu ya mata bayani. Dariya tayi ta ce mishi. "Hutun biki dama ba son shi take ba, kuma yanzu da aka kawo zancen haka, su kare kalau, Hajnah ba zata tab'a zama akan kishiya ba, idan kuma Allah ya nufa haka a kaddranta Allah ya tabbatar da alkhairi."
Wannan shi ne halin da ake ciki.
***
Nuwanda.
Two weeks ago
Sam ta manta abin da ya faru, babu ma wani hanyar da zaka ce tana iya tuna fuskar su, tsabar karatu ya shige ta, domin bata da lokacin kanta, haka yasa dole ta tattaro ta dawo hostel, domin tayi karatu a nutse, a gefe guda mutanen da JB ya saka a tsare Lafiyanta har yau suna tura mishi feedback, na abin da yake faru. Amma babu motsin AJ.
A gajiye ta fito daga hall tana hamma, Office din Abeey ta wuce ta kwankwasa mishi. "Yes" tura kofar tayi tana washe baki. "Abeey ina kewar ku" "dazun kafin ku shiga exam kin gaya min haka, kuma kika shiga yanzu ma kuma kin kara gaya min" wuce shi tayi ta shiga bayi ta kama ruwa sannan ta fito ta dauko basket din abinci, ta fara cirewa. Kura mata idanu yayi yana son gaya mata batun saka bikin Yazid amma kuma bai son d'aga mata hankali, sai da ta gama cin abincin ya tambaye ta. "Yaushe zaku gama jarabawa?" "In sha nan da sati biyu masu zuwa" "Allah ya bada sa'a" "Amin" ta mai da kayan ta ajiye sannan ta ce mishi. "Don Allah gobe ka cewa Addah Nanah tayi min doya da kwai da sausage stew, gobe alhamis zan yi azumi ne" "tow Allah ya kai mu" ya fada mata yana me cigaba da aikin shi, Mikewa tayi ya ce mata. "Kuna magana da Yazid?" Tab'e baki tayi tana fa
in. "Abeey kasan jarabawa muke, bana raba hankalina biyu". "Good girl" ya fada mata, tayi mishi sallama, ta fita.
***
Mafia City
Wani irin takurawa kan shi yayi, cikin damuwa kuma yaki ya gayawa kowa halin da yake ciki, JB kuwa shi yasan abin da ya faru, yana zuwa duba shi time to time. Sai rarrashinsa yake, yana bashi baki da hakuri kar yayi fushi, itama Yarinyar bata san shi ne king ba. Amma idan ya fakaici idanun AJ sai ya fashe da dariya, hankalin su Mr Paul da Gayu ya tashi, duk da sunan sa yana Dasuka town amma basu da ikon zuwa, domin koda suka kira shi, masifa da tijaran shi ya sauke musu, cikin taurin kai da kafiya ya ce duk wanda yazo sai ya sa kare sun cinye namar shi, domin dole suka hakura basu zo ba.
Da yamma yana garden shi da Karanukan shi, Mss Yunah ta mata iso zuwa wurin shi. Kallonta yayi kafin ya mai da Karanukan da suke haushi wasu irin bakakke masu girman Zaki, wanke hannun shi yayi, yana kallon kayan jikinta. Bingilin cinyarta ya gani ta jikin gown dinta. Ya dauke kai tare da kunna Por larranga din shi ya fara sha. Bayan ya zauna matsawa tayi gaban shi tare da zama a gaban table din da yake tana fuskarta shi. Ta daura kafarta a saman kujeran shi, ga takalmin da ta saka me shegen tsini ne,.kwaye rigar tayi, har yana hango inner dinta. Dauke kai yayi tare da busa hayakin sigarin sama. Sake zukar sigarin yayi, ba tare da cewa kome ba, ya dauki bakin sigarin ya manna mata akan cinyarta, rintsa idanu tayi jiknta yana rawa, amma bata nime hana shi ba. Sai da ya kashe filtan sannan ya fara kokarin mikewa da ita, "Thank You" ta fada domin ita bata ga abin da ya mata, sannan a tunaninta ai zasu wuce cikin gidan ne su yi ta having affairs da ita, sai dai dan iska yana
aukar ta bai ajiye ta ko ina ba, sai wurin motarta. Zare glass din idanun shi yayi ya ce mata. "Kar na kuma ganin ki" "but why?" Ta tambaye shi tana murmushi, "bana bu
atar haka" ya juya abin shi.
Jan motar tayi ya fita, ya koma cikin gidan abin sa, shi kansa yasan cewa yana bukatar mace, but ba irin Duah ba. Yana bukatar wacce zai na having affairs da ita, sai dai ko Imtisal, lumshe idanun shi yayi baya son ya fara abin da ba zai dauka ba. Dakin shi ya nufa ya cire kayan shi ya fada wanka. Bai zata yar banza bata tafi ba, yana fitowa ya same ta kwance a gadon shi. Tasowa tayi da sauri tana kallon shi, "ba zan iya tafiya ba" ta nufe shi, tare da fadawa kirjin shi. Hannunta ta kai saman fuskar shi. "Ina bukatar mu gina rayuwar mu da kai. " Murmushi yayi ya riko jelar gashin kanta. "Look ni bana bu
atar haka" ya ture ta, can ta fadi mikewa tayi ta kuma nufar shi, tana zare rigarta. Tsare mishi kofar hanyar da zata kai shi closet din shi tayi, tana warware igiyar pant dinta, ya zube a kasa. "King ka
auke ni as you slave, zan shayar da kai mamaki" a hankali ya janyota jikin shi. Tare da damke nononta. "Ba zaki iya dauka ta ba. Domin Ni mayunwacin zaki ne, ina baki Shawaran ki tafi" "Me zai hana? Zan iya zan iya daukarka sama da yadda kake koda kafi doki karfi ne" ta fada tana me kunce towel din kugun shi. Hada ta yayi da kofar closet
in, ya dauke ta cak, ya shiga kokarin shigar. Bayan ya kunce towel din. "Tassstasss" yaji kamar a lokacin yarinyar can take tsinka mishi mari har biyu. Rintsa idanu yayi ya zuba akan Duah, bai san lokacin da ya sake ta ba, ya daka mata tsawa ta fita ta bar gidan. Yadda ya birkice yasa ta niman kayanta da sauri ya fita, abin kamar me hauka,.haka tana jin shi yana farfasa kome na cikin dakin, sosai ya rugurguza kayan dakin, idanun shi sun yi jajjur. Ji yake kamar zai mutu tabbas sai ya kashe yarinyar nan. Kusan wata guda ta ajiye mishi marinta a memory din shi. Ban daki ya shiga duk hannun shi sun b'aci da jini. Yana kallon kansa a madubi, yana tuna lokacin da tayi ta kintsa mishi mari. Naushin mirror din yayi domin wallahi gani yake kamar ita ya nausa, haka ya jimawa kan shi ciwo,.yana fitowa yayi arba da JB.
"Har yau ita ce ko? Kayi hakuri mana, ita fa mahaifinta". "Zan ci Ubanka JB, ka kara min magana sai naci mutuncin ka,.kar ka dauka ban san kana min dariya ba, ina kallon ka ne,.ka fita dan Ubanka" ai kuwa JB ya kwashe da dariya, irin dariyar mugunta nan har da tafa hannu yana fa
in. "Yes tun daga ranar nake maka dariya, ko ina tare da kai ko bana tare da kai,.Yes yarinyar ta cire tuta ba zaka iya kome ba, ka cire girman kai mu koma kamar da." Bai tanka mishi ba ya wuce ya saka kayan shi, suka fito bayan Mss Yunah ta shiga da ma'aikata aka gyara dakin, fita suka yi da AJ. "Baka tambaye ni ya aka yi na zo ba?" "Tunda ni ba kanin Ubanka ba ne, akan me zan tambaye ka" "kayi hakuri bani na kar zomon ba" ya dauke kan shi. "Duah ta kira ni" bai tanka mishi ba, har suka isa Swan town, anan ya same Imtisal ra shirya musu abinci, suka ci zuwa dare suka fita club. Ba laifi ya samu damar nishadi, JB ya bar su da Duah domin shi dai Allah yayi shi duk inda yaga duwawun mace billahi binta yake, shi haka yake ba ruwan shi da kome kamar mazaunanai. Cire coat dinta tayi, tana kallon shi dake daki ne na ciki yana ganin na waje, na waje baya ganin na ciki, a hankali ta cire rigar ta ajiye sannan ta koma gefen shi. Su babu ruwan su, ko a gaban iyayen su zasu iya nuna kulawar su ga wanda suke bukata, kuma ba wani abu bane (Duk me karanta English novel na MAFIA zai fahimci haka, sex, lesbians, homo, ba wani abu bane a wurin su. Domin rayuwar su it's like na dabbobi) janyo ta yayi jikin shi, ya cire turba na kanta, gashinta me yawa ya sauka a bayan ta. Shafa kanta ya
e zuwa wuyarta, yana kallon yadda take karban shi. Cire mata rigar jikinta yayi zuwa wuyarta, ya shiga matse b**ns dinta, baki daya ya haukata mata lissafi kamar zai cinye ta,.kafin ya tambaye ta. "Kin tab'a sex da wani?" "Yes but ba sex bane, lesbians na ke." Kura mata idanu yayi domin bata da wani alamar tana lesbians. "But ya aka yi kika boye haka?" "Bana son a fahimci haka ne, yasa bana nunawa." "Do you like men?" Ya tambaye ta, "ban tab'a jin yadda namiji yake ba, but idan har na ji yadda kake maybe na so maza" a hankali ya janye ta, duk abin da zai mata ba zata tab'a gamsuwa ba, domin ta rigada ta saba da mata,.kura mata idanu yayi sannan ya ce mata. "Bai zama dole ki daina ba. Ina son macen da bata tab'a alaka da wasu mazan ko matan ba, domin na ajiye ta a matsayin matar da zan aura. Daga ke har DUAH baku cikin irin wadannan matan dan haka saka kayan ki." Ba iya kishi ne da shi, ba kuma yayi haka saboda kishi ba, likitan
walwa ne, yasan ilollin irin wannan yanayin, mace ko cinta kake a tafe ba zata tab'a barin wancan dabi'ar ba, shi kuma ba zai iya ganin matar shi ko
aruwar shi tana bin maza ko mata ba, zai iya aika mutum lahira. Yasa shi mai da hankalin shi wurin shan taba abin shi. "King" ta kira sunan shi. Share ta yayi kamar baya wurin, sai da ta kuma kiran shi ya kalle ta. "What?" "Please ka min" "no ke da kika saba cin mata da kuma kanki me zan miki?" Tasowa tai, ta zauna akan cinyarsa, murmushi yayi. "Kin san me? Ba zaki iya ba ki tambayi Duah" "i hate yadda kake sako min sunan ta " ta fada tana goga mishi mazaunin ta a saman cinyar shi, tow ai shi ba waliyi ne, zip up yayi tare da aikata mata manhajar izuwa babban birnin yahoo. Taji abu ya tokare ta domin bata tab'a daukar haka abin na shi yake ba. Mikewa zata yi ya dawo da ita ya zaunar da lta da karfin tsiya, sai da ta fasa kara, duk da babu wani abu, dan ta gama bayarwa an cinye a layin yan iska, amma shigar shi, tana tsammanin ya yaga mata Jikinta, rintsa idanu tai tana me fadawa akan Center table din gaban shi, tayi mishi doggly. A haukace yake bata wani jahilin bit by bit. Kamar hauka haka yake bi da ita. A kanta ya gane yana daga cikin mazan da basu iya cin mace a nutse ba, domin cin yunwa yake mata, ita kanta kasa motsi tayi. Idan wannan shi ne asalin abin da ake ji towel wallahi ta yafe bin mata, ina zata kai jaraba wani lokaci idan suna kwakule juna ba fitar da bala'in jikin su suke, dukka ba sai gashi yadda yake dakata da sauya mata kwanciya, ya saka ta fitar da kwantacciyar ajiyar da yake yawan sakata ciwon mara. AJ yana huce haushin Hajnah akanta yana kuma kara jin kamar ita din ce a kasan shi, shi yasa yake sauke bala'in shi da takaicin shi akanta, wani irin shake mata wuya yayi domin ganin yadda fuskarta ya koma sak Hajnah. Yana zare idanu ya ce. "Zaki sake marina?" Tarin da take yayi daidai da shigowar JB, yasan za ayi haka yana zuwa ya ture shi. "Shit yarinyar can mayya ce" ya fada bayan ya dawo hankalin shi. "Dalla mai da kayan ki, wawuya kawai" ya juya ya basu wuri. Saka kayanta tayi, duk sai ta bawa AJ tausayi. Tana gama saka kayan kamar ba zata iya takawa ba, daukarta yayi suka fita. Ya saka a bayan motar ya koma gefen JB. "Sai naci Ubanka, da ka cinye min ita aurenta zaka yi?" Ko a kwalar rigar shi. Ya ce "Naga dai kafin na cinye ta, yan uwanta mata sun cinye ta, ta auri mata yan uwanta, bayan babu wani dadi a jikinta kamar ba mace ba" "zan ci Bura Ubanka dan iska, kasan bata da dadi me yasa ka cigaba da cin ta" "A'a taimaka mata nayi gata tambaye ta, bata samu sauki ba da na mata? Ina cewa semen din da suke kwakule juna baya fita? Yau kuma da na zuba mata bulala duk haka suka yi ta zuba, and ki kula da maganin infection domin kuwa kina da shi." Ya dauki lighter ya kunna sigari, yana zuka. "Ina zan kai ka?" "Gidan Ubana " ya fada a izgilance. Shima dake yau Iskanci yake ji yana zuwa a bakin get ya tsaya. "Na kawo ka" ba zan fita ba dan Ubanka idan ka ji haushi gobe ku daura min aure da ita." "Are sure dan iska?" "Yeap xan taimaka mata ne, idan ya wuce gobe ba zan aure ba, kai na fasa dan Ubanka ban da niyyar aure yanzu sai na fara aikin asibitina " ya fita. Fashewa tayi da kuka ga koshi ga kwanan Yunwa. Yana shiga cikin gidan wanka yayi ya dauki first aidbox ya fara niman magani, ya sha, sannan ya dauki allura yayiwa kan shi. Domin kariya domin zai iya daukar wasu kwayoyin cutar shi yasa kullum cikin shan magani yake, sai da ya gama ya kwanta. A hankali barci ya dauke shi, bai wani jima da fara barcin ba, ya shiga wani irin mafarki me matukar ban tsoro, ko mamaki domin wancan yarinyar ya gani ta biyo shi cikin gidan, tana kara falla mishi mari. A gaban Dad din shi da Mom din shi, suna kuka. Itama kuka take tana marin shi. Cikin bakin ciki. Kafin ta riko hannun shi ta kawo s
hi dakin, wasu irin haske yake gani. Tura shi tayi saman gadon, tana kuka ta fada kan shi. Ba zai iya cewa me take shirin aikatawa, sai dai kafin wani lokaci wani irin azaba yake ji kamar tana yanke mishi gaban. A hankali ya d'ago xai mata magana yaga ashe ba ita bace Duah ce ta yanke mishi gaban shi, ita kuma Yarinya suna dambe zata kwace gaban, yana kallon Sheik yazo ya riko hannunta da wasu mutane suka tafi da ita shi kuma gashi cikin jini male-male ga Duah da Imtisal zasu kashe shi. Bude idanun yai ya jike da gumi, tabbas dole ya tabbatar da ya hallaka Yarinyar nan domin ta fara kawo mishi bala'i cikin barcin shi....
(mayya tayi bewitched din shi, tana zuwa mishi a mafarki zata tsinka mishi kayan Alfarman shi amma baki da mutunci Hajnah)
#tambarinshahara
#Dream
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.
Chapter 9 · 0% Book details