Chapter 005
Tambarin Shahara Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Mai_Dambu
*Ministan sharholiya tana gaisuwa
kar zafin gari ya ajiye ku a gida babu dad'i kan amma ayi ta Sharholiya yana rage tension ya dawo Zero a tow ai wani abu sai ka leka layin banki ka gane ashe Nigeria no be small kwantiri
akwai kayan gyaran jiki na Maman Zeey kwasha-Kwasha: tuntubeta ta wannan number +234 806 384 5136*
Yadda ya samu damar rena musu hankali, yana gamawa ya mike zai fita abin shi domin baki daya jikin su yayi sanyi, kiran wayar hannun shi aka yi ya
auka, AJ ne rike da sandar golf, kuma kai tsaye video call ya
e da shi, wanda Abraham yake
aukar shi. "King sakona zai iso gare ka" murmushi Aj yayi yana buga yar ball din ta fada cikin karamin rami. D'ago kai yayi yayi wani murmushi me sanyi da taushi. "Sako? Well hakan yayi." Ya sauke karamar ajiyar zuciya kamar ba wayar yake ba, ya ce. "JB
auki wancan kwallon saka min a can." "Ok King" Jabir ya fada, a fusace Alhaji Barraq ya ce. "Kar ka mai dani dan iska mana, taya zaka saka ni a gaba da waya kuma ka kama tsabgar ka" zare madubin idanun shi yayi cool and sexy eyes din shi suka bayyana gasu blue sunyi wani irin ja, alamar b'acin rai. "Shiiiiii!" Ya daura yatsar shi a bakin sa, "Karanukan da ka turo min suna nan." Yake yayi kafin ya cigaba da cewa. "Ba zan hana ka abin da kuka dauka ba, i don't care da duk abin da zai faru. Sai dai yaran ka za a kawo maka gawar su very soon bye" "No.... No... No... Gaya min what you want me to do?" Ya fada yana jin zufa na karyo mishi. "Mtseeeeeew " ya ja karamin tsaki yana fa
in. "Me kuwa zan saka ka? Za a kawo maka gawarwarkin su a container soon, so that sai ka shirya tsananta ko ka kashe ni " "please kayi min alfarma daya zan goge duk abinda yake hannuna " "matsalarka ce karka manta daga asibitin.da suke har zuwa inda zasu nufi airport suna karkashina ne, kai ko kare ne yana under control dina ne, balle kuma mutanen da suke zagaye da asibitin hatta likitoci da nurses din kayi tunanin yadda zan saka a yanka min namar su each slides." "tow me kake so?" "Old Man ka daina min ihu, idan har wani abu nake bukata a tare da kai, kai ko guntun rayuwarka na dauka ba zata ishe ni ba, balle kai da Yaranka. Kar su sake show up na fuskar su a inda nake, domin zan iya." Kashe wayar Abraham yayi. Zubewa a kujeran shi yayi yana kallon mutanen falon da suka tsare shi da idanu. "Wani irin mutum ne shi?" "Kamar kai indai Uban shi zai iya tsare kan shi da abin da yake so meye Aj ba zai aikata ba. Mutuncin shi kuka ci da Yaranka shi kuma Yaranka suna
ashin ikon shi" kiran wayar Adil yayi cikin rawan jiki ya ce. "Goge bayanan nan" "Papa taya ina son na daura akan wani siter ne zai ja kudi yanzu haka akwai mutanen da suka bani Mahaukata kudin su domin zasu saya " "You are very stupid, ka goge domin wallahi rayuwar ku tana cikin hatsari ka dauko yar uwarka ka dawo, and ku je ku bashi hakuri" "what!!" "I say do what I want you to do " "ok Papa" ya fada yana kashe wayar. "Am sorry " ya fada yana barin hall
in, dariya suka saka domin su dai kawai basu da abin da ya wuce dariyar, kowa ya kama gaban shi domin dare yayi.
---
New York
Harbin iska yayi tare da kai naushi, "i hate that beasts, sai na kashe shi kamar
are " kallon shi Duah tayi tana girgiza kai ta ce mishi. "Ba dai AJ ba, domin wallahi tunda Papa ya ce ka ja layi tow ka ja layi, kuma idan ka mishi wani abu, sai na kashe ka" ta fada tana fitar da bindiga daga cikin rigarta. "Duah!" "Kayi min shiru muje ayi yadda Papa yace, ina sonshi ina son zama da shi for the rest of my life, shi ne irin namijin da nake nima, so better mind your business akan shi." "Duah shi din fa yana da hatsari. " Murmushi tayi tana tuna daren jiya, yadda yake damkarta tare da lakwasata ta yadda yake bukata, "ina bukatar shi haka, hatsarin shi bai kai wanda na gani ba." Haka ya turota a wheelchair, suka nufi mansion na AJ, suna zuwa aka ce musu baya nan, haka suka zauna suka jira shi. Kafin suka dawo da rana. Kallon su yayi kamar ya ga kashi zai wuce Duah ya ce mishi."Mr Cool, am sorry for what happened yesterday, we're here to apologize" bai saurare su ba. "Please Bunny" bai juya ba, ya d'ago musu hannu su tafi. Haka ya haura sama abin shi. Domin ya gama abin da zai yi wanka yayi ya shiga maganar tura kayan shi inda zasu isa, da gaggawa ya shirya ya fita, domin ya ganewa container da aka saka kayan shi. After ya isa wurin yaga inda aka saka kayan shi. A hanyar shi ta dawo ne, ya bi wata karamar kasuwa, yana kallon kayan wurin idanun shi ya kai kan wata mata, parking yayi ya bude motar ya fito, ya nufi matar. Ta kasa kayan wasu irin duwatsu ne, yaga mata suna ta saya suna sakawa a kafar shi. Murmushi yayi shi da ba mace ba me zai yi da abu, kudi ya koma motar shi ya ciro a takarda, yazo ya dauki wani sarka me kyau ya ajiye mata. "Thank you" ta fada mishi, shi kuma ya juya abin shi.
Nuwanda.
Duk yadda Dadah taso al'amarin kar yayi tsamari, Hajnah ta kai matakin ita babu abinda ya fi bata haushi kamar yadda take fadan sirrin ta.(nabi sirri da gudu ba dan kamfen
) ko lokacin sallah daren Dadah da yayi Abeey da kan shi ya tafi ya tashe ta. Yaso yayiwa Hajnah magana, amma ya share su domin haka shi ne kawai zai iya gyara zaman su da Dadah shima yana shiga zai zama munafikin Dadah. Da safe Dadah ta riga kowa tashi, ta zauna a falo tana zaune har Mamu da Addah Nanah suka shiga kitchen, tana wurin har aka gama abin karyawa idanunta kur akan kofar su Hajnah. Fitowa tayi sanye da lace cream cheese, tayi kyau sosai fuskarta tayi fayau, ta nufi kitchen. "Good morning Mamuna" "Morning lovely one, kin tashi lafiya" ta tambaye ta tana kwashe kosai. "Good morning my beautiful Sister" ta rungume Addah Nanah da take motsa kunun gyad'a, "Morning African Queen, da fatan kin yi barci lafiya?" "Alhamdulillahi Addah Nanah. Jiya naga kin kwana karatu" "Ih wallahi, Queen mun kusan fara exam ne" "Allah ya bada sa'a" "Amin Ya Allah" ta shiga kwashe kayan abincin tana kaiwa falo, domin haka ka'idar gidan yake a falo suke karyawa baki dayansu. Saukowa Abeey yayi ua zubawa Dadah idanu with surprise, domin yasan dai binta ake daki. Gashi yau dan niman sulhu ta biyo Hajnah falo. "Ina kwana Dadah" a dakile ta amsa, domin ita bata shirya magana da kowa ba, Hajnah take son ta fara magana da ita. Ita kuma ta bawa Iska ajiyar ta. "Lau" daga haka tayi shiru duk sauran gaishe-gaishen ya rike abarsa. Bayan sauran Yaran sun tashi har da Jadwah suka nufo falon, aka fara karyawa, sai kallon agogon ta take. Dama gata ba gwanar cin abinci ba. Har gara kunun tana so, shi tayi ta sha. "Hajnah, kin san babu kyau gaba a musulunci!" "Imamu ka ji tsoron Allah a cikin al'amarin ka, da waye Hanjina take gaba? Ba dai ni ba ko?" Ajiye mug din hannun shi yayi sannan, ya ce. "Dadah ki bari na mata fa
a" "idan dai nice na yafe, salon munafunci da son tadda husuma ita tace maka tana gaba da ni, Hanjina ai baki gaba yarinyar da tunda kake haihuwa baka haifi me Arzikinta ba. Yo Allah na tuba." Kafin ta kuma fara sako bayani Hajnah ta mike tana fa
in. "Addah Nanah, wancan kunnun na cikin lunching box nawa ne?" "Ih Baby girl naki ne." "Allah ya saka da alkhairi, Abeey muje muna da class da wuri ne." "Yawwa Yar albarka Ubangiji ya sa naga aurenki da Yazidulle." Tam ta matse fuskarta domin kamar an watsa mata ruwan zafi haka take masifar jin haushin Dadah da Yazid din. Haka ta nufi dakin su, ta kwaso kayanta Abeey ma ya kwaso na shi, sauran yaran ma suka fito, har da su Hamma Umar da Abubakar kowa ya nufi inda yake.
A motar Abeey da Hajnah suna hira, "Halimatu sadiyah," "hmm, Abeey" "mahaifiyata tana mugun kaunarki, koyi hakuri da ita, tsufa ne yasa take miki haka, kiyi hakuri da ita kinji ba dadi fushin da kike da ita, duk tashiga damuwa ko barcin kirki bata yi ba jiya don Allah." "Tow Abeey ya wuce " kasancewar yana koyarwa a cikin Jami'ar da take karatu yasa fitar su daya, idan ma bata da class da wuri zai kawota hostel tunda jami'ar ta musulunci ne akwai kulawa sosai a cikin shi tun kafin su isa makarantar Idanunta ya sauka akan wani shahararren ginin asibitin da ya cinye kusan gefen Jami'ar su, ta ce."Abeey wannan asibitin na makaranta ne, tun muna ss1 aka fara ginin shi har yau ba kammala ba." "Hmm! Bata makaranta bane na wasu tantirai ne marasa tsoron Allah da imani suka zo zasu bude mana" "like how?" Ta tambaye shi, murmushin takaici yayi idanun shi yana kan hanya, "Asalin filin na wasu marayu ne da kakan su yake badawa ayi noma domin ya samu abinda zai rike su, kawai rana tsaka aka zo aka fara aikin gini, babu izinin masu filin kuma basu basu ko sisi ba, ni da marigayi V.C mun yi kokarin mu har kara muka shigar karshe alkalin ya bamu shawara mu janye karar domin daga sama aka basu filin, kin ga tsohon gashi nan da allon niman hakkin shi, da yayi magana akan a
Bashi filin shi, aka bishi da dadre aka yanke wuyar shi, yanzu baya magana. Jikokin shi kuwa ya kora cirani domin kar a kashe su. " Kuka take sosai har jikinta na rawa, ta ce."Abeey yanzu babu me d'aga musu murya?" "Hmm! Babu domin ko ni, da V.C wurin mai martaba suka kai karan mu, ya kira mu ya mana magana dole muka janye ba don mun isa ba. Sai dan rayuwar mu." "Allah yana ganin wannan zalincin ya bari?" "Akwai lokaci" murmushi yayi lokacin da suka kusan zuwa wurin mutumin da yake gaban ginin. An rubuta
*DA SANNU ALLAH ZAI BI MIN HAKKINA*
"Abeey da haka yake rayuwa?" Ta tambaye shi tana kuka. "Ih da haka yake raye, kuma bai fasa tsayawa a wurin ba." In sha Allah ya kusan daina tsaya" "kar ki sake ki shiga wannan fitinar" "kai Abeey ina ruwana" haka suka ka rasa makarantar tana share kwallan da ya bata mata fuska, ta saka nikab ta nufi department din su, a hanya ta hadu da kawayenta. Dukkan su iyayen su a cikin jami'ar suke aiki. Najlah da Kamnah, "Beb sai yanzu?" D'aga nikab dinta tayi tana fa
in. "Bayan jiya baku tashe ni ba." "Inji waye? Mun kira layinki Abeey ya dauka wai ashe ciwon ki ya tashi" "kuma bai gaya min ba." "I hope ba da Dadah kuka yi fada ba?" "Dariya Najlah tayi tana cewa. "Ina son Granny din ku ta iya drama " "kusan waye a class kuke shashanci" "Haka ne" suna shiga aji suka zauna tare da baza kayan su. Suka fara nazarin su, suna bada junan su point din da za a musu test koda ba ma akan shi ba. Har lokacin zuciyar Hajnah tana cike da damuwar mutumin nan da Abeey ya bata labari.
A can gida kuwa Dadah ta saka rikici da rigima a ranta. Sai masifa take da mita.
"Ai tunda na fara zaman gidan nan na fahimci an tsane ni, dama Hanjina take kula ni, itama yan kasa da wuta sun shiga sun fita. Fisabilillahi ko abinci idan ban ci ba hanjina bata da nutsuwa ashe mahassada suna kewaye da mu " ita dai Mamuh tasan da ita Dadah take dan haka bata bi ta kanta ba,.domin tana bata hakuri zata shiga jaraba kamar yanzu abin yake faruwa. Shigowa Nurain yayi ya same ta a falo.
"Matar meke faruwa ne?" "Hmm! Waye ban da wancan me sifar yan ruwan ta shiga tsakanina da Hanjina " ko ba a gaya mishi ba yasan Jadwah ce, murmushi yayi me sanyi ya ce mata. "Zan mata fada." Ya nufi kitchen ya samu Mamu tana aiki, ya shiga ya gaida ita sannan ta ce mishi. "Jiya Hammayo ya kira ni, wai ashe dan wahalar da kai a can ake hada lefe?" Sosai kai yake yana murmushi ya ce."Ih amma kamar zai fi sauki kamar yadda su Annah suke bukata ne nayi" "tow Allah ya tabbatar da alkhairi" "Amin Ya Allah" ya fada a kunyace, bayan ya fita daga cikin kitchen din ya nufi wurin Dadah da ta shiga kawo mishi karar abin da ya faru, ya kwana da sanin haka, kuma a yanzu bai da ikon ya kushe Hajnah ya kalle ta a tsanake ya ce mata, "Gaskiya ba a kyautawa Hajnah ba, duk inda aka shiga aka fita an nuna mata tsagwaron rashin adalci, kuma an mata laifi. Don haka zan bata hakuri ta yafe laifin da aka mata." Gyad'a kai tayi cikin gamsu da bayanin shi domin dai yadda ya bata laifin dama kuma yasan idan ba bata laifin yayi ba tow yadda ta zauna take tijara wallahi sai ya shafi har mahaifiyar shi da take gombe. "Yawwa dan halak, tunda nake ban tab'a ganin mutum me adalci irinka ba, Allah na tuba ai dama na Allah basu karewa a duniya shi ne yasa na kawo zancen nan wurin ka, sannan ka gaya mata bai dace tana cewa zata mutu ta dawo ba. Idan aka samu rashin fahimta irin wannan sai a fahimci juna ai ni da ita ai mun san halin juna, kaga Iyayenta dake munafukai ne, bason cigaban mu suke ba ai jikin su na rawa suka kuma tunzura ta. Ina ganin Umaru jikin shi sai rawa yake yana dariyar keta dawa tayi nama, hmmm kuma dama ina son na gaya maka kayan shayin ku ya kare, gorona ma ya kare. Wannan kilishin da Sayyadah Karimah take turo min kaga shima duk da ya kare, so nake na samu d'an abun rarrashinta." Dama ai yasan za a rina, haba ai sai dai ba Hajja Dadah ikon Allah ba. Ta kawo ma sulhu baka mata cefane ba. Murmushi yayi sannan ya saka hannu a rigar shi ya ciro kudi ya mika mata, domin yasan abinda yake na farko akanta shi ne yar rashawa ce, ya fara mika mata kudi me yawa, ya ce mata. "In sha Allah zan kawo miki duk abin da kike bukata fatana dai ki daina tona muku asiri, domin kin san halin mutuniyarki kuma Allah baya son mutum ke tona asirin juna." "Kwarai kuwa ai shi yasa na gaya maka domin ta haka ne za shawo kan al'amarin Allah ya maka albarka." "Amin Ya Allah " ya nufi kitchen ya samu Mamu tana ta aikin ta. "Mamu ayi ta hakuri da halin Granny don Allah " murmushi tayi mishi sannan ta ce. "Kyale su yadda suka hau haka zasu sauko " murmushi yayi sannan ya mata sallama, ita din kanwar Baban shi ce, sannan Abeey kuma Kawun shi ne, idan yana tare da su ji yake kamar iyayen shi ne a tare da shi.
.....
Al'amarin Hajnah kuwa, bayan sun gama lucture, cafeteria suka nufa inda suka ci abinci duk da ita da kununta sama sama suka ci abinci, sannan suka wuce masjid sallah duhur suka yi, kafin ta wuce Office din Abeey karban maganin ta, tun daga bakin office din take jin Muryan shi. Gabanta ya fadi what's happening? Bata ta
a jin Muryan shi ba, ko a gidan shi ko a nan wurin niman abincin shi. "Imam Omar Hassan ka fahimci wani abu, bafa wani abu ake nima ba cewa suka yi zasu hada gwiwa tsakanin asibitin koyarwa Jami'a da kashi asibitin domin yan gwaje-gwaje." "No ba zan iya saka kaina cikin al'amari
n nan ba, idan har nayi haka duk abin da ya biyo baya ba zai yi kyau ba, kayi tunani akan Yaran mu, yan Medical courses a dauke su zuwa cikin mafia hospital, me kake so na sani mutanen nan burin su bai wuce su gurgunta Nuwanda ba, ina da Yara mata da yara maza idan har na sake wanin su ya samu related da mafia ya kake ganin mutuncina zai kare, ni fa malamin addinin musulunci ne, ba iya boko nayi imani da shi ba, akwai." "Omar you too selfish! Kana da son kai da akidar banza wanda zai iya kawo maka bala'i har tsawon rayuwarsa. Meye laifin samun taimako daga gare su, taimakawa ne da saukaka mana, yes hospital din shine mafi girma a kasar nan, domin cigaban mu suka dauki wani bangare na school of nursing din mu da midwifery din mu, idan wasu ne nasu zasu bude domin kasuwancin su, sannan sun shigo da niman hadin gwiwa. Kai
aya ne me ilimi? Haba don Allah sai." "Dole ka fadi haka, domin baka hango tabargazar da zasu yi ba, asibitin
walwa bayan an bawa Yaran mu drugs sun sha, fannin yan matan mu da matan mu meye basu yi ba A mafia City;".inji Abeey. "Omar idan ba zaka fadi alkhairin ba kayi shiru sai me? Cigaba zaka kawo mana hassada. Ku yan Nigeria haka kuke da bakin ciki da hassada sai bala'i kake janyo mana tow aniyar ka ta kare maka" Inji Dr Abdullahi Jamil, mahaifin Kamnah Abdullahi Jamil. Fitowa yayi ranshi a b'ace idanun shi ya sauka akan Hajnah sai kuka take tana haki. "Daughter is ok kin ji, babu abin da zai faru ni da shi we are friends, haka muke fadar mu." Gyada kai tayi. "Maza shiga ki sha maganin ki" "Tow Abba" da sallama ta shiga office din, yana zaune ya rike kanshi. "Mama na zoki zauna anan kin ji, bari na baki maganin." Haka ya shiga Ciro maganin. "Abeey im scare" "me yasa kika ce haka?" Ya tambaye ta yana kallon yadda take share kwalla. "Abeey naji kuna fada akan Mafia City!" Lumshe idanun shi yayi sannan ya bude yana ajiye mata ruwa. "Yes suna niman hanyar shiga mana ne, su din wasu irin kangararrun mutane ne, da idan suka shiga wuri sai sun lalata kome, tsoron kar wani abu ya faru yasa ni adawa da haka amma bani ikon hanawa, Please kama kanki ki nutsu, in sha Allah zan kare ki daga duk wani sharri" .....
*Anya Abeey zai iya kuwa? Zai iya kare gudaliyar rayuwar shi daga kaidin asibitin mafia? A tow ga Dadah can tana shirya kayan sulhu
kar ku manta Mafia romance story ne kuyi Comments ku yi min share, kunji wannan shi ne labarina na farko akan Mafia romance story so ayi hakuri zai tafi a hankali ne ba da sauri ba. Kuma ba akai akai ba, sai dai muyi fatan Alkhairi kawai duk abin da za a ci karo da shi ayi hakuri nayi kokarin saka addini domin labarin ya tafi mana ne, amma masu karanta Mafia romance story a Wattpad sun san yadda labarin su yake Thank You*
#tambarinshahara
#Mafiaromancestory
#Mai_Dambu
[2/26, 7:24 PM] MINISTAN SHARHOLIYA: TAMBARIN SHAHARA... (FREE BOOK)
Mafia Romance story.